Sashe 7
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gudu Aï take kamar ranta, mai gadi yaga ta sheko da gudu ya bud'e hanayan sa yana Subahanilillah, ke yarinya ina zaki haka ne, tana gudu anma tana zabga masa harara cikin ransa yace "to kodai Aljannu gareta ne, baiyi aune ba saida yaji ta bangaje sa, tukon ya dawo hankalin sa, bai gama shan mamaki ba Alhaji ya fito wondo à hanu kamar wanda aka ma kaciya, cewa yake kai mai gadi taré ta kar ka bari ta fita ina tuni Aï tasa kai, suma su Samira à rikice suka fito da su da Alhazan nasu, dukan su ba cikin shiri suke wani ba riga wani dagashi sai karamin wondo daga nesa mai gadi kamar jira yake dama ya tatare kafar wondo ganin mutan gidan à rikice suma suna shirin guduwa dama bakin k'ofa yake yace k'afa mai naci ban baki ba, da gudu ya arta à guje, dan à tunanin sa ko wani abu ne ya koro su, gudu mai gadi yake sosai, Aï da ta tsaya hutawa kwonar Gidan, wata irin kwona mai gadi yayi yana sharara gudu, Aï da taga mai gadi yana gudu tayi tunanin cewar mai gadi ita ya biyo hakan yasa itama ta kara zabura ta arta à guje, duk à tunanin ta ita ya biyo shiko mai gadi takan sa yake....
Alhadji Samani da dan guntun wondon sa ga uban tumbi shima tukun tunkun yazo zai gudu yayi takan sa suma matan duk sun tsorata, Alhaji Saley ne ya tsayar dashi d'akyar ya samu ya masu bayani, yan matan Sosai suka ji haushin Aï cike suke da ita. À haka dai mazan suka salame su sukaTafi ransu à bace yake da abinda Aï tayi.
Aï da mai gadi gudu kam sai abinda yayi gaba, dukan su sun raba hanya, Aï à bakin titi takai bata sani ba cikin rashin sani ta rugo à guje wata mota ce itama da ta hau titi tana gudu ji kake tim motar ta kwoshe Àï cikin wani iri dreba ya taka burki à rikice suka fito da Dreban da wata datijuwar mata ce salalami kawai matar take, tace "Salau ka gani ko kaga aika Aikar da kayi saida nace maka ka rage gudun nan kaki ga dan banzan surutu, yi maza kama min ita mu shigar da ita mota mukai ta asibiti, cikin zanzana da sauri wanda wanan mata ta kira da Salau ya kama Aï suka shigar da ita mota sai Asibiti.
Suna zuwa aka amshi Aï duk da Allah ya taimake ta babu karaya saide yan raunika à hanu da k'afa, dan bugun ba sosai bane iskar mota ce ta yado ta. nan aka gaira Gurin sai suma da tayi, taimakon gagawa ne aka bata da yan alurai.
Bayan doctor ta fito Hajiyar nan ta cikin mota wada suka buge Aï ta taso da sauri ta tare doctor tace "Doctor ya jikin yarinyar ?
Murmushi Doctor tayi tace "Alhamdulillah, yan rauninika ne taji, anma munyi abinda ya dace mun mata alura zata farfado nan bada jimawa. "
Doctor n'a gama bayani ta shiga Office dinta, wanan matar ta juya ga dreban ta tace "kaci Sa'a Salau yarinyar bata samu rauni sosai ba.
Dariya Salau dreba yayi yace "yo Hajiya ai ni nasan tsorata ne tayi dan shafa ta kadan ne nayi iskar mota ne ,ya kwashe ta ya kayar..........
Aradu Hajiya ina baki labari ban karasa ba tsaya kiji k'arshen zancan,,,,,,,
"tsaya Salau."
Hajiya ta dakatar da shi tace "ka fara ko, kai ga dan banzan surutu à asibitin ma sai kayi."
"Hajiya surutu sai kace nine suda."cewar Salau.
Sakin baki galala hajiya tayi tace "Au wai kai komai aka ce sai ka maida ne salau bakin ka baya mutuwa ko. "
"casss ma kuwa Hajiya. "
Sanin da tayi masa bazaiyi shiru ba matsawar bata kyale sa ba hakan yasa tayi Shiru ta kyale sa....
Nurse ce ta fito tace "ina wada suka kawo marar lfy yanzu ta d'aki mai lamba 3."
Tashi Hajiya da Salau sukayi Hajiya tace "gamu."
" OK wada kuka kawo ta farfado."
Da sauri suka nufi d'akin Aï da ta tashi take ta waige waige to ina ne take nan kodai ta mutu ne, jin àn bud'e k'ofa yasa ta waiwayo wa, tana kalon wanda suka shigo, Hajiyar tazo kusa da Aï tace "sanu yan mata ya jikin naki ?
Kalansu Aï take tace "ina nake "
Nan Hajiyar ta fada abinda ya faru tana ta bata hakuri .
À takaice dai Aï saida tayi kwana biyu à asibiti su hajiya ke kula da ita tana kwona Wajen ta sai in tayi barci da yake a garin take sai taje Gidan ta tayi harkokin ta ta koma...
Yau aka Salami Aï jiki yayi kyau.
"to ya ta tunda muke dama ina son kiji sauki n'a kaiki gidan ku Dan nasan duk inda iyayen ki suke suna cikin damuwa. "
Yanayin kirkin matar da Aï ta gani hakan yasa ta fashe da kuka nan ta zayane ma matar halin maraici da take ciki, sanan ta fada mata har karuwanci taso shiga.
Salalami Hajiyar tayi ta tausaya mata tace "kai duniya, to yarinya zaki iya aikin Restaurant da kuma aikin Salon wato ki dinga kai abinci agun wanda suka zo ci ,zakiyi aikin dare ne ,salon kuma sai kije dasafe kina training har ki iya. "
Dan inada gidan abinci baba baba wanda masu kudi ne ke zuwa to dama masu kai abincin daya daga ciki tayi aure, à gida na suke zaune n'a ware masu b'angaren su daban in zaki iya diya ta sai n'a d'auke ki, ina bada dubu goma ga ko wace ma'aikaciya ,à wata à aikin restaurant, aikin salon shima baban salon ne baida nisa da gida n'a da da salon din kai har restaurant, shi kuma aikin salon ina bada dubu biyar bayan mutum ya iya ., anma ku zaku cida kanku, in zaki iya nake ga yafi miki. "
Cikin farin ciki Aï tana kuka tace "nagode Hajiya, wly ko baki d'auke ni ba ,bazan taba komawa harkar karuwanci ba, domin sai daga baya nake da na sani, me yasa n'a so sa kaina à wanan harka, yanzu da ace wanan bugewar da mota tayi min da ace n'a mutu mai zance ma mahalaci n'a, wly n'a tuba, bazan kara ba, hajiya wly n'a amshi aikin ki hanu biyu, nagode, kuma zaki same ni mai aiki da gaskiya.
To fans an samu abinda ake so ko 😂
Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*PAGE 20-21*
Koda aka Salami su Aï hajiya ta d'auke ta, Salau dreba yaja su a mota sai zuba zance yake, yace "ai Hajiya wanan magana bara kiji n'a karasa miki ita."
"kaide Salau bansan ranar da zaka daina surutu ba, yanzu surutu kusan kwona uku kake so ka karasa min zancan nan ina hana ka, Anma naga alama in baka karasa ba inaga bamun sha ruwa ba.,ai sai kayita yi. "
"Yauwa hajiya koke fa, Ai in fada miki har mafarki nake ban karasa miki zancan ba ai in ban karasa ba banaji dadi ba.
"kinji ko Hajiya n'a fada miki shi wanan miji da ya auro mace daga kauye ya kawo birni, tayi wata daya sai ranar ango ya Kawo mata ganyen Salat yace ta gyara masu shi zai kawo abokan sa su suci, aiko amarya ta d'auki uban Ganyan Salat ta d'auki katuwar tukunya ta juye Salatin nan bayan ta masa wanki kaya har saida yayi yaushi, tazo ta tsunduma uban ruwa à tukunya ta zuba ganyan ta fara balbala wuta, harda su maggi da dadawa, miji yazo da baki yace Amarya har yanzu ba'a gama gyara Salat dinan ba, tace maigida ai yana saman wuta inajin yanzu ya ma dahu 😳,mai gida da abokan sa suka kura idanu cike da mamaki yayin da wasu kuma suke zabga dariya.
Hajiya ma da Aï dariya suke yi, Aï harda rike ciki.
Aï tace "kai Anma anyi bakauyi yar mata to ita uban wa yace mata ana dafa ganyan Salât, abinda ake hadawa danye, ai nan fa Aï da Salau Dreba suke ta sakin surutu suna dariya, Hajiya saida ta rike kai, domin uwayen surutu ne t'a hada wuri daya, Dan Aï ma ba daga baya ba wajen Surutu.
À haka suka isa wani baban gida ginin zamani, Gidan ya hadu iya haduwa, daga shigowa d'akin mai gadi ne, in kayi gaba kadan zaka ga flawoyi ne masu kyau shimfide, in anyi tafiya kadan d'akin yan aiki ne a jere, gaba kadan kuma b'angare ne daban n'a yan mata goma sha hudu masu aikin Restaurant da kuma Salon,Hajiya taja ta suka shiga Aï sai kalon gidan take, dan ya hadu ba karya, nan hajiya taja ta har d'akin da zata sauka, daki uku ne jere, da falo guda, akoi labule harda kujeru da TV wanda yan matan suka saya suka sa, d'akin kowane d'aki mutum biyar ne da manyan katifar su guda biyu, sai wadrop daya baba, sai wajan kayan kwaliyar su,sai b'andaki à ciki'n d'akin ga duka alamu sunada tsafta.
D'akin da yayi sauran yan mata hutu Hajiya ta nuna ma Aï tace "to ga d'akin ku nan anan zaki zauna sai à zauna lfy nasa à kawo miki abinci kici ki huta, in kika ji sauki sai Ki fara zuwa aiki. "
Godiya Aï tayi aka kawo mata abinci taci ta watsa ruwa ta kwonta sai barci, bayan la'asar ta farka ta kuma yin Wanka tayi alwallah tayi sallah.