← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 43

Sashe 5

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni sunan Karima na taso à kauyen wudil mu biyu iyayen mu suka haifa da ni da kani na sani, n'a taso bansan komai ba sai tala mahaifin mu yana iya bakin kokarin sa na ganin Mamana tabar sa Ni tala anma ina abin ya faskara, dan tafi karfin sa, ga Mahaifiya ta da dan karan masifa, batada hakuri ko kadan, indai kana Son kaji dadi gidan kuma ka sata dariya to kawo mata kudi, ba ruwan ta da duk gidan ubanda ka same su, ko à yaya ka same su, harga Allah Ci dasha sutura Da yan kudin kashewa mahaifin mu na kokarin yaga ya mana, da jajircewar sa muka fara karatun boko da na islama, har nayi secondry na anma fa ka'ida in na sauko sai na fita tala ,ta taliya ko wake da shinkafa,in kuma ban saido ba ko nayi bata to ranar bani ba cin abincin Gidan, ko mahaifi na ya bani sai ta faki idanun sa ta zubda, wataran nida sani kani n'a muke zama muna tataunawa wai ko ba ita ce mahaifiyar mu ba rukon mu take, akoi ranar da mahaifin mu yaji muna fadin haka saida ya zubda mana kwola, ya rungume mu yace kar mu kara fadin haka, sanan ya kara shaida mana da lalai itace mahaifiyar mu, har makwobta munsha zuwa mu tambaya suma kuka zamuga sunayi n'a takaicin abinda mahaifiyar mu take mana su kara tabatar mana da lalai ita ta haife mu , ana cikin wanan halin, Allah ya d'auke mana baban jigo mai tausayin mu wato mahaifin mu ,munji ciwon mutuwar sosai munyi kuka har n'a fitar hankali, daga baya muka fawala ma Allah, aifa sai abu ya karu ga mahaifiya ta, ta ciré mu duk wata makaranta, dasafe naje tala koko, da rana naje tala wake da shinkafa da taliya, dadare naje dandali tala tuwo sani kuma talar gyada. Duk da abincin da nake sayarwa kusan yafi n'a sauran yan matan dadi anma sai su sayar da nasu da wuri dan juye ma suke ni kuma sai nayi kwontai, hakan ko ya samo nasaba ne da yawancin yan tala lalata ake dasu amusu juye à basu kudi, niko ànsha kaimin farmaki anma bana sakin fuska, da yake rabin yan matan unguwar mu suke hakan kesa mahaifiya ta na sanin su basa kwontai ,akoi ranar da ban siyar wake ba ta zane ni Tas tace ko kumya banji ba ga abokan tala na su saisu saida anma ni sai na kawo
Mata saura, in na fada mata abinda sukeyi, sai tace yo miye à ciki shan minti kawai, wa'iyazubillh wai uwa mahaifiya, kani n'a sani da bugun ya ishe sa sai ya fara sace sace, indai bai saida gyadar sa ba to sai yasan yanda yayi ya ma wani sata ya kyautar da gyadar, ya kawo kudin ,tun da ya fara sata yake kawo kudin da suka ma fi na gyadar sai ya samu kansa haka manmamu zata amsa tana murna tana washe baki, wataran har dahuwa take masa ya zama dan , ganin ni kadai nake shan duka n'a zuwa yanzu nima abin ya isheni, Dan haka nima n'a fara yarda da masu nema n'a, suka fara taba min nono da kasa na ,inajin dadin abun, tun daga lokacin nima na fara juye, ranar da wani saurayi n'a wanda yawanci shi ke taba ni, yakan yawan zuwa birni Dan acan ma yake karatu, ya iya wasa da jikin mace kamar me ya iya sarafa sa sosai, ban mantawa da yake nima inada karfin sha'awa ranar yayi wasa dani sosai à dakin sa wly ni da kaina nake jawo abar sa dan inason ya shigeni ko naji saukin abinda nake ji ,in takaice muku à ranar ya raba ni da budurci n'a, naci wahala sosai naci kuka nayi da na sanin abinda nayi, shi kuma ismaila yaji dadi Dan sambatu ya Dinga min wai tunda yake Cin mata bai taba cin iri n'a ba ga ruwa ga dadi, nan ya bali wani magani ya bani wai kar naje n'a d'auki ciki, niko ina tsoro nasha, ya d'auki kudin da mahaifin sa ya bashi ya koma makaranta wajan dubu ashrin ya bani wai tukwici ne ya bani, tunda nima n'a bashi dadi.

Sai dare naje gida mahafiya ta ta taré ni da masifa, ban boye mata ba n'a fada mata abinda ya same ni ina kuka nace ga Inda son kudi ya kaini. na jefo mata kudadan da aka bani ,tana masifa tace da ta aike ni tala cewa tayi na bada kaina, da taga yawan kudin aiko ta tsince tas tana dariya harda yar budar ta, babu alamun nadama à tatare da ita sai ma nuna jin dadin ta, nan tayi min ruwan dumi tace n'a shiga ta gasa ni,, saida nayi kwona uku tana kula dani babu alamun nadama sai ma wani kudiri n'a jahilci da tasa à ranta wai ya mace jari .

B'angaren ismaila ko tunda yaji yanda nake duk sai yabi ya susuce, kwona uku da bai ji ni ba, ismaila kyakyawa ne sosai ga tsabda, dan wani Alhaji ne mai kudin kauyen.

À na kwona hudu da na fito tala naki kula sa duk da zuwa da yayi inda nake, saidai yazo yayi juye n'a bada ya bani kudi nayi tafiya ta a haka muka cike sati daya, nima na wahala dan nima sha'awar sa ta mamaye ni, a ranar litinin da kaina nakai kaina dan gidan sa da mahaifin sa ya gina masa, yana kwonce saman katifa yana tunani n'a fada saman jikin sa yyi firgigit ya tashi yana ganin 'nice dama tunani n'a yake, da sauri ya rungume ni tare da hade bakin mu wuri daya yana tsotsa, ya fida min riga ya kai bakin sa a boobs dina ya fara shansu ya wani mayunwacin zaki, har wani zanzana yake, anan n'a fahimci shima fa yanada k'arfin sha 'awa sosai,, kaya ya fida min duka ya ware min Kafafuwa duka nan ya zura bakin sa kasa na yana sha nan ya tafi da sauran hankali n'a muka rude ma Juna nan fa ya shige ni, yana faman aiki banji wani zafi ba sai ma dadi da naji dan samaila maye ne wajen sarafa mace, saida yayi sau uku da ''ni, har kuka yake min in yana ci.

Tun daga wanan rana n'a saba da harkar nan in takaice muku abin bakin ciki mahaifiya ta ita ke mani jike jike ko ta sayo min kayan mata niko à lokacin n'a kekashe ba kumya nake karba nasha, saide ismaila dashi kadai muke sex saura ko iyakaci n'a dasu shafe shafe tsotse tsotse shima sai mai tsabta, dan wani irin bala'in kishi ne da ismaila ko kadan baya Son wani namiji ya rabe ni ....
in ba shi ba

Cikin haka ne ciki ya bayana à jiki n'a sau uku Samaila n'a sex dani baya bani maganin hana d'aukan ciki, gashi kuma hutun sa ya kare ya tafi ko kar ya tafi kuka yayi min wai bazai iya ba saida ni, a ranar ya wahalar dani. Ya tafi, tafiyar sa da wata daya ciki ya bayana ba abinda ba'ayi ba ciki yaki zubuwa, wata rana da yake nabar fita mahaifiya ta ta daina samun kudi daga gare ni, kiri kiri tayi min korar kare tace nabar gidan bazata iya dani ba, Sani Baya gida domin yanzu ya koma kasurgumin barawo ga shaye shaye.

Ina kuka nabar garin, motar abuja na tara bansan kowa ba n'a shiga sai abuja kwona n'a biyu à Abuja ina ina gantali, kwotsam kunzo da gudu kuka kwoshe ni da mota daga nan bansan inda nake ba sai gani n'a nayi à asibiti, akace ciki na ya zube, wanan shine sanadin haduwa ta daku Samira da Zakiya. "

Inalillahi wa'ina illaihi raju'un suke ambata kowace n'a kuka.

Oh nima anan n'a tsaida n'a Dan huta sai next page, nasan dayawa zasuyi tunanin wanan abun bai
Faru da gaske ba, to à gaskiya duk labarin yan matan nan uku ya faru da gaske ba abinda zamuce saide muce Allah shirya Al'oumar musulmi baki daya Ameen.

Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋

*PAGE 13-14*

Haka suka dinga kuka, can Aï ta nisa tace tabas kun fini shiga kunci,ba kamar ke samira labarin ki yafi firgitarwa ."

Nisawa Zakiya tayi tace " to Aisha kinji dai labarin mu kuma da asalin mu, kuma mu aikin mu shine neman kudi da jikin mu wato karuwanci, domin yanzu duniyar nan ta lalace, masu kudi kalilan ne masu Taimako, domin yawancin su sai indai bani gishiri na baki manda, ba zasuyi taimako dan Allah ba saide in kinada abin basu, kingan mu nan mu ukun mu mu ake yayi kuma muma muna fisgar aljihun su dan haka in kinga zaki iya bismillah ga D'aki can komai akoi, saide nan da kwonaki in kudi Sun fara zo miki sai ki canza kalar da kike so, wanan gida da kika gani wacan b'angare n'a waje da kika gani akoi wasu yan mata uku da suke gasa damu anma ba ruwan ki da shiga harkar su, ya kika gani zaki iya ne ?

Murmushin karfin hali Aï tayi bayan ta share hawayen ta tace "in banyi abinda kuke ba mai zanyi, wajen kwona biyu Ina neman taimako ba mai taimaka min, dan haka zanyi, yo mai yayi saura à Rayuwa ta, gaba-daya abinda nake ma kafa kafa wato budurcin da nake ma babu shi dan haka n'a amshi wanan tayin dari bisa dari, nima zan shigo à dama dani .

Dariya sukayi suka tafa kamar basu suka gama kuka ba yanzu, Samira tace "kuma daga yau Kam Baby zata fara baki darasin namu, abinda zance dake shine à wanan harka ba'a fadin suna wato ma'ana duk wani client da zaki samu to karki saki ki fada masa sunan ki na gaskiya, Dan haka daga yau ki dinga amfani da sunan Aish Baby, dan dukan mu mun datse Sunan mu a tsakanin mu haka zamu dinga kiran juna anma duk wani wanda zamuyi harka dashi ce masa muke sunan mu Baby kawai. "

Kin gane ?
Chapter 5 · 0% Book details