← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 43

Sashe 18

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tashi yayi ya rufe d'akin da key ya sanya labulen window ya fida doguwar rigar sa,da ta ciki,ya zuge wondo ya bar kansa daga shi sai single da gajeran wondo ya nufo Wajen ta ,tana kalon ikon Allah tace "mai zakayi ne?

"ai ke matata ce dan haka ki barni na rage zafi ni ba sex zanyi dake ba kawai zan rage zafi ne ,kuma in so kike naje na fada wacan to sai ki fada min ya bata rai

haushi ne ya kama ta,ai da yaje ya kwanta da wata gwara ta barshi ko cinta zaiyi ya ci.

' zo mana my love zo ai ko ina naka ne ."

washe baki yayi ya fado kanta ya fara ciré mata riga nonon nata sanye suke da bra nan ya hade bakin su wuri daya yana matsa boobs dinta tuni ta fita hayacin ta,ya fida bra dinta anma abun mamaki boob's dinta duk Sun Kwanta ,Ashe gidan bra ne ke tada su shi kansa yayi mamaki,ba kamar na Aï ba da nata ke tsaye cur,ga kyau gasu tsaitsaye.

haka yayi ta yamutsa ta har ya samu nutsuwa.

Kam Baby ana zaune ana fira ta lura da Aï sarai bata cikin walwala ta dafa ta tace Aisha ko baki fada ba nasan abunda ke damun ki ,ki d'aure ki dinga boye kishin ki gaban mijin ki,su maza in ana nuna musu ana kishin su anan zasu kara maka kutu,suna jin dadi suga mata na kishin.su ,dan

haka,in har kika boye zasuji ba dadi,koda zaki nuna kishin sa to ki bari har ya fara tsananin Sonki to a nan ne zaki fara nuna kina kishin sa anma ba na hauka ba,sanan duk abinda zasu miki karki tanka musu ki zama mai hakuri da juriya..

nan suka taru sukayi ta mata nasiha har Ta warware aka ci Gaba da raha ,k'arfe takwas aka kawo Amarya Hanisa ,yayin da Uwargida Aï tasha shiri har tafi amaryar nan aka fara shirin zuwa diner na biyu. Anma Aï da kawayen ta ba zasu halarci diner ba .haka aka gama anma Ansar baiji Dadin rashin zuwan Aï ba duk sai yaji ydiner ba dadi,dan haka yace baza ayi sauran ba wanan ta isa.

dare yayi ango ko d'akin Aï bai kala ba bayan Sun gama komai da amaryar sa nan suka fara gudanar da sunna anma duk da Hanisa budurwa ce bai ji ta ba kamar Aï ba,ita ta dan bud'e sanan Aï tafi ta dadi ,dan haka bayan Sun gama tayi barci ya tashi sadaf sadaf ya yau b'angaren Aï.

anma abin haushi k'ofar à rufe take,haka ya koma badan yaso ba, ya Kwanta,motsi kadan sai ya tuna da moment dinsu da Aï take yaji sandar sa tayi wani irin mikewa,sai mutsu mutsutu yake,,,,
gaba daya ya rasa sukuni,tabas Yasan akoi abinda Aï take shirya masa ,anma zaiyi hakuri yaga iya gudun ruwan ta, duk da shi yanzu ba wai dan yana son ta ba ,à'a kawai su shirya dan ya dinga kwasar gara kuma ai itama tana da haki bisa kansa.
dak'yar ya samu barci barawo ya d'auke sa.

Aï kam kasa barci tayi,dan ko tace bata Son mijin ta tayi karya,kuka taci sosai da taga kukan bazai kare ta da wani ba ila bakin ciki shi yasa ta tashi ta dauro Alwalla tayi Sallah tana rokon Allah akan ya yaye mata wanan kishin,.

à nan barci barawo yayi nasarar d'auke ta.

washe gari da Asuba Ansar yazo da niyar tada ta daga barci anma sai yaji Alamun ta tashi Dan yanajin karatun ta da muryar ta zazaka,yaji dadi sosai domin shi mutum ne mai matukar son yaga mutum mai Addini
yana burge sa,dan haka ya huce Masalaci,itako Hanisa da ya tada ta komawa tayi.

Aï na gama sallah ta jima bisa salaya saida gari yayi haske ta tashi

ta shi b'andaki saida ta kara wanke toillet tukan tayi wanka duk da toillete din baiyi dauda ba,dama can ita mai son tsabta ce , Kawai rashi ne ke sa ta shigar mahaukata,bayan tayi wanka ta shirya cikin shigar wata atamfa dinkin riga da Siket,sun kama ta sun fido mata duk wata sura tata,tayi kyau ymatuka , yau Powder kawai Ta shafa,sai dan koli Anma tayi kyau sosai,ta saki kananan Kitson ta ko dankwali bata sa ba tayi kyau iya kyau ta gyara d'akin ta,ta feshe da turare,itama tasa mai kamshi à jikin ta humura ma yar Niger mai matukar kamshi da Sanyaya zuciyar maza,daga nesa ba zakaji kamshin ba sai ta zauna kusa ga mutun à nan ne zaka ji masifafan kamshin dake fitowa daga jikin ta.

zaman ta tayi à d'akin ta sai wajen k'arfe goma Su Ansar suka fito shida amaryar sa,itama tasha shiri cikin atamfa,tab sai yanzu na kara lura Ashe dai Hanisa gajera ce sosai,a cuci maza take sawa, tayi kyau itama,table din suka nufa Dan an shirya masu abinci,dan datijuwar da take Masa abinci tun yana yaro shima dan iya dije nada matukar tsabta,dan haka yasa ta dawo gidan sa dan Hanisa bata iya abinci ba.

suna saukowa itama Aï na fitowa dan nema ma kanta abinda zataci,saboda yunwa take ji,tayi kamar bata gansu ba ta huce kitchen domin samar da cikin ta wani abu,ansar kam ya ganta har kusan tuntube yayi wajen kalon Aï ita kam Aï shigewar ta tayi tana kada kugu bata ma San yanayi ba,shidai Ansar har hada yawu yake,cikin ransa yace Allah yayi baiwa anan ,Ashe haka yarinyar nan take,yaso ya ma kansa asara.

Hanisa Sam Bata lura ba,dan tana dana waya tafiyar ta na dan gwalewa.

indomie ne Aï ta dafa da koi sai kamshi take,ta juye à plat,ta fido hadin juis din fruits din ta fito,table din da Suke ta nufa taja kujera ta zauna.

"Hi"
kawai tace masu,Sanan ta fara cin abincin ta ,Ansar yace " anma ga abinci anyi ai baikai sai kin dafa ba."

"ummmm bana Son wani ya dafa min abinci nafi Son na dafa da kaina naci,tunda inada hanu."

" uhum mtssss aikin banza karyar banza kaiwai,dama abinda babu à gida ba'a saba ba,iyayi kawai cewar Hanisa."

murmushi Aï tayi ko daga kai batayi ba taci gaba da cin abincin tace"ya kamata ka daidaita Gidan ka,bana son ina magana ana Sa min baki ,sanan tunda na tasa na tsani ana min tsuwa ,dan banda hakuri,da fatan za'a nemi zaman lfy."

tana gama fadar haka taci gaba da cin abincin ta,ka rantse ba ita tayi maganar ba.

"kut ke à su wa yar talakawa karuwa ,keda Kika samu na raba ki à gida na zaki zo kina fada min maganganun banza."

"Ya isa Hanisa ,kar na kara jin kalmar karuwa à gida na,saboda yanzu ta zama mata ta.

dan haka da fatan zaki kiyaye."

fuuuu ta huce ta bar Wurin ranta à bace,itama Aï barin wurin tayi rai bace.

bayan kwana biyu yau Mom din Ansar ce tazo Gidan rai a bace tace maza su Aï su fito tana Son magana dasu.

aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋

*PAGE 52-53*

Hanisa ce ta fara fitowa kasancewar daga d'akin ta ta rungumi Mom Suka rungume juna Mom tana tambayar ta da fatan komai lfy tace lfy l'au,Ansar ya fito shima ya fito ya duka ya gaishe Mom ta amsa ,Aï ce ta fito daga d'akin ta,da hijab dinta har kasa,

dukawa tayi har kasa tace"Mom ina kwana barka da zuwa."

. "ke dan Allah dakata,karki kara ce min Mom domin wanan sunan yaya na kadai zasu kira ni dashi kin gansu nan ."

ta Ansar da Hanisa.
cewar Mom da ta daka ma Aï tsawa

sune kai Aï tayi batace komai ba.

"sai ki samu wuri ki zauna kin Wani zo kin samu a gaba kina kalo."
cewar Mom.

wuri Aï ta samu ta raba ta zauna ,ta Sada kai kasa.

"um bakomai ke tafe dani gidan nan ba ila abu daya zuwa biyu,kai Ansar na sani daga kai har ni ba son wanan auren yar matsiyatan muke ba ,kuma kaida kanka kasan cewar bayan talakawa ne to karuwa ce fa,dan haka ban amince ka haihu da wanan yarinyar ba,dan bazan so wanan irin ba irin da zai fito daga tsatson wanan yarinyar har abada bazan so Sa ba,dan haka ban hana ka ka kusanci matar ka ba,jikoki dai ne bana so a jikin ta.Hanisa kadai na amince ta haifa min jikoki."inko kaki bin Umarni na sai na saba ma."

jikin Ansar yayi sanyi anma kuma Mom ai gaskiya ta fada.

"abinda nake so ka gane shine kaga yarinyar nan na farko dai batada cikak'en Asali,kaga iyayen ta ba'a ma San cikak'en asalin su ba,domin ance daga Niger suka zo dan babu wani dangin ta da suka taba zuwa inda suke,ga talauci,dan irin matsiyata ne ,baban abun kuma karuwa ce."

dago da kai a matukar razane Aï tayi ,yayin da idanun ta suka ci gaba da tsiyaya da Ruwan hawaye tana Kalon su daya bayan daya hanisa na dariya ciki ciki sai hararan Aï take.

" Allah ne Yaso gani na haka,ni nasan inada asali kamar kowa ,sanan ni ban taba karuwanci ba, da Ace nabi Son zuciya kamar yanda zuciya ta ,ta saka min to da lalai nayi karuwanci kamar yanda kuka ce,ki sani danki Shine wanda ya ruguza min farin ciki na,ya lalata min Rayuwa,duk da Kasancewa ta talaka hakan baisa na zubda mutunci na ba,saida d'anki ya shigo rayuwa ta ya watsamin duk farin ciki na ,baiyi duba da maraici na ba shin wai dan mutum ya furta kalmar so sai ya Zama laifi,shin ba Allah ne ba ya jarabceni ba,duk da rayuwar da na shiga hakan baisa nayi karuwanci ba,dan na zauna da mutanen da Suka maida ni tamkar yar uwar su suka yaye min kuncin dake zuciya na,hakan zai zama laifi,shin kun taba tunanin abinda ya sasu karuwanci ,anma ba komai Allah ne shaida na cewar Ban taba karuwanci ba,naso nayi anma Allah ya kubutar dani,dan haka Allah ne gata n'a."

tana gama fadar haka ta tashi da gudu tabar gurin.
Chapter 18 · 0% Book details