Sashe 11
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kalon ta sukayi sakaka Kam Baby tace "haba sis ai tafiyar wanan taki ce, karki manta fa an shaida masa cewar ke kadai zaki, kuma Minister yace "ke yar uwar sa ce, Dan haka mu abinda zamuce da ke saidai Allah bada sa'a munsan zakiyi abinda mu zamuyi dan haka Allah bada sa'a."
Dariya Sam Baby tayi tace " haka ne fa, to n'a tafi sai n'a dawo "
Bye suka ce da ita.
Haka Samira ta shiga mota sai inda zata ga Shugaba, tun daga k'ofa take fama da security anma dadin abun bata Wani sha wuya ba har takai inda zata sadu da shugaban kasa wato katon Office dinsa ,kalo dai kam Sam Baby tasha sa tun daga waje har zuwa Office dinsa.
An mata iso tazo ta zauna minti goma tana zaune
Zaman jira
.
Jiran sa sai can sai.gashi ya fito datijo mai cike da kamala da kwarjini, dan kimanin shekaru Hamsin da takwas, fari dogo, daga ka gansa ba shida wata maraba da Ansar sai yarinta da Ansar zai nuna masa, har kasa Sam Baby ta duka ta gaida sa, ya amsa da fara'a bayan ya zauna, yace "yarinya kece wada Minister yace zaki zo "
"Eh Sam Baby tace.
"OK mai ke tafe dake ?
ya maida mata .
"Ranka ya dade maganar akan danka ne Ansar da yayi ma wata marainiya fyade kawai Dan ta nuna tana Son sa. "
"what, ke yarinya ashe ganin da nake miki ba haka ne ba, na dubi kamalar ki har n'a tsaya magana dake, ashe kema irin wa'yanda ake ba kudi su bata siyasa ne, abun yau kuma kaina ya dawo duk irin adalcin da nake, ta da na zaku biyo dan ku tozarta ni, kamar ki da yakamata ace kina d'akin miji anma ace kina bin yan siyasa domin bata sunan wani dan na tabata saboda kudi kike wanan aikin" ya gama fadar haka rai a bace. "
Itama Sam Baby rai a matukar bace tace "ya isa haka baba ina ganin girman ka, n'a rasa aikin da zanyi sai in bata ma wani suna, wanin ma kamar ka, kowa yasan kai shugaba ne mai adalci to dan me zan bata maka suna, tabas abinda n'a fada gaskiya ne, akoi wata Makarantar Secondry à wata unguwa ta talakawa kurmu nan yarinyar take yayin da zuwan danka kenan daga kasar waje ka tura sa makarantar Dan a lokacin ba Wanda ya sansa ba girman 9ja bane, wanan yarinya à lokacin Allah ya jarabe ta da son danka, nan Sam Baby ta fada masa tarihin Aï da rayuwar da tayi à makarantar da wulakanci da Ansar ke mata, da maraicin ta har fyaden da ya mata, da karuwancin da taso shiga har wulakancin da Ansar ya mata a Salon, sosai ran Président ya baci, sanan tausayin yarinyar ya shige sa, dan KO wanan huja ta zaman Ansar makaranta ta isa ya yarda domin har Ansar ya gama abinda zaiyi makarantar babu Wanda yasan dansa ne daga shi sai mahaifiyar ansar Suka san da Zancan.
Ita kanta Sam Baby badan tace masa ba suma Sun taba ganin sa shi yasa da yarinyar ta basu pic din suka gane shine.
Tabas jikin sa Yayi bala'in sanyi, daga kai yayi yace "yarinya kinada shaida ne ?
Ita kanta tayi sanyi ganin yanayin sa, kuma tasan tabas sai ya tambayi shaida, Dan haka tun gida ta amso pic din da agogo, fidowa tayi ta aje bisa teburin tace wanan agogon shine wanda ya fita daga hanun sa ranar da ya mata fyade, wanan photon kuma shine wanda ta d'auka à Office dinsa.
Amsa yayi dan tabas wanan agogo shi ya kawo ma Ansar su da biyu kala ce banban
Kuma agogon kaf 9ja shi kadai keda irinsa Dan A kamfanin shi kadai aka kera masa shi, kalon ta yayi bayan ya sauke ajiyar zuciya yace "yarinya kince ta samu pic din à Office dinsa ga dika alamu d'auko sa tayi ba bata yayi ba, mai zai hana ni tunanin cewar agogon ma d'auko sa tayi,."
Nisawa Sam Baby tayi tace "baba à yanzu zaka tabatar ma da Al'oumar ka cewa kai adali ne, ka Ceci rayuwar marainiyar Allah ka fida Son zuciya, kayi bincike da kanka à cikin gidan ka, ga Number nan da addreshin mu, yarinya duk da raba ta da mutuncin ta da yayi n'a ya mace tace "tana son sa har yanzu, dan haka baba ka taimaka kayi adalci na barka lfy. "
Tana gama fadar haka tayi tafiyar ta dan tasan ta d'aure sa da igiyoyin jikin sa.
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋
*PAGE 32-33*
Sosai Président yayi Sanyi, dole yayi bincik'ê à gidan sa, dole wanan tafiya zai daga ta, har ya gano gaskiyar al'amarin nan, anma indai wanan yaro ya aikata wanan aiki to tabas baiyi masu adalci ba bisa ga tarbiyar da suka Basa, tuno maganar Sam Baby yayi, munsan kai adali ne ka fida son zuciya Kayi bincik'e, da kanka, ka Ceci rayuwar mrainiya.
Tashi yayi kamar an cije sa ya fito aka bud'e masa sai gida.
Sam Baby cik'in farin ciki ta isa gida, dan tasan ga dukan alamu za'a samu nasara, abun yazo da sauki.
Tana isa gida suka rufe ta suna tambayar ta yanda ta kasance tsakanin ta da Président, zuwa tayi firge ta d'auki lemo mai sanyi ta kwankwada, ta dawo ta zauna duk sun kagu susha labari Anma ta wani share su, zuwa tayi ta zauna, Zaky baby tace "ke ya kike yawa ne Eh ya ne ya muna so musha labari kina wani ja mana rai,sai wani basarwa kike kuma kinsan ke muke jira. "
.
"dan Allah ki bamu bayani cewar Kam baby, Aï ma tace "Plz Sis.
Murmushi Sam Baby tayi ta zayane musu duk abinda ya wakana, Zaky baby tace "yanzu kina ga zamuyi nasara kuwa ?
" Kwarai kuwa domin ban baro gurin ba saida tabacin zaiyi Wani abu akai, kudai mu zuba idanu yanzu cewar Sam.
Président ko tana barin gurin bayan ya gama nazarin sa ya nufi gida, rai a jagule.
Da isar sa bayan an bud'e masa ya fito yana shirin shiga falo ya hango Ansar ya shirya zai fita kicibis sukayi à bakin k'ofa kafin ansar yayi magana dadyn nasa yace ka biyo ni "
Daga haka bai kara cewa komai ba yayi shigewar sa .
Ansar yasan ba lfy ba gaban sa né ke faduwa, à falon dadyn nasa ya zauna zaman Jiran daddy dan ya huce d'aki.
Daddy ya fito hanun sa d'auke da kur'ani, dayan kuma agogo.
Zama yayi kusan Ansar yace "Son ina agogon ka dayan 'naga baka sashi yanzu kuma naga kafi son kalar. "
Take Ansar ya daburce alamun rashin gaskiya suka bayana à tare dashi. I ina ya fara yace da dady dama dama ya bata ne ina ta neman sa "
"karya kake, nasan komai da kai da Yarinyar nan, ace duk tarbiyar da na baka harkasan kaje kayi ma yarinyar mutane marainiya fyade, da sauri ya dago kansa yayin da gaban sa ke matsanancin faduwa, ya waro idanu waje cikin ransa yana al'ajabi ya Akayi maganar nan ta fito bayan daga shi sai khalid abokin sa suka san haka, kuma tun ranar ne ya nemi agogon sa ya rasa.
Kuma yasan Khalid bazai taba tona masa asiri ba, cikin dakewa yace "daddy bantaba wanan barna ba, duk Wanda ya fada ma yayi karya, in yi ma nake ga mata nan sai naje nayi fyade, kuma daddy ai kasan ba Hali n'a ne ba. "
Sam Ansar bai iya karya ba inko yayi yanzu zaka gane sa, daddy yace to in ba haka ne ba ya Akayi agogon nan ya shiga hanun ta, Ansar fa ya tsure da wanan abu yace "nasan tsintar sa tayi. "
Wani murmushin takaici daddyn sa yayi ya d'auki kur'ani, yace je kayi Alwala ka rantse da wanan kur'ani ba kai bane ,matsawar ba kai bane bazata cika ba, anma ka sani in kaine kasan hukunci domin kur'ani ba abin wasa bane ."
Kululu ciki'n Ansar ya bada domin shi fa ko da gaskiyar sa bazai taba rantsuwa da Al'Kur'ani ba bare kuma bashida ita .
Kame kame ya fara tare da hawaye yace "dady kayi hakuri nine, anma ba laifi na ne ba n'a yarinyar ne t'a shiga rayuwa ta sosai, ta nace min hakan yasa n'a d'auki wanan matakin à kanta. "
.
Runtse ido dady yayi yana maimaita innalilahi wa'inna ilaihi raju'un, yakai duban sa ga Ansar, idanun sa sun kada shi kansa Ansar bai taba cin karo da bacin ran mahaifin sa ba irin n'a yau
Wata irin bugawa zuciyar sa, tayi take hankalin sa yayi koluwa wurin tashi ,daidai shigowar Momy, ganin su haka hankalin ta yayi matukar tashi tambaya take abinda ya faru kowa yayi shiru, dady ne dakyar ya sanar da ita, itama ranta yayi matukar baci tayita masifa, Daddy yace "yanzu Ansar tarbiya da muka baka kenan ina matsayin shugaban kasa ace da na na wanan barnar, ni ina gyaran kasa kai kana bata min, to bari kaji wly rantsuwa nayi zan share ma kasa ta kuka kuma kamar uba nake à gun su,dan haka zan ba ma kowa hakin sa, kuma bari kaji wly dole ka auren ta yau ba sai gobe ba matsawar ni na haife ka, saboda kai ka bata Rayuwar ta dan haka kai zaka karasa ."
"Kut, Wly ka ma daina wanan zancan à labarin da ka bani yarinyar ga duka alamu ma fa batada wani asali kuma talaka, wly ba'a isa ba a hada da na da wata can"
Cewar Momy rai bace
Rai a bace daddy ya tashi tsaye ko inda take bai kala ba domin shi in yayi fushi baya magana kuma in ransa ya baci akoi matsala sanan magana daya yake.
Ansar kuka yake kamar ransa zai fita yana da na sani dan yasan sai daddy ya aiwatar abinda yace, ita kanta Momy bata Son auren take taji ta tsani yarinyar ko ma wacece.