Sashe 42
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Anma doctor na meye"
Wanan abun zaki dinga sasa ne,dan yawancin mata ana cewa su d'aure cikin su saboda tumbi,mazan yanzu basa son tumbi,tunda Allah yasa haihuwa kikayi ba fashi a ka miki ba, Kinga ko in kina son ki dinga cin gayu bayan kinyi arba'in dole sai kin dage kina matse tumbinki tun da danyancin sa,har ya koma,sanan mamanki ki,wato nonon ki,yanzu sai kin basa matukar kulawa, ki yawaita sa masa breziya wanda zai daga su,karki yarda ki dinga d'aura kirji,hakan na taimakawa wajen zubar miki da nono,ki dinga cin abinda zai gina miki jiki,kamar nama, yayan itatuwa,hanta,sanan ki maida ruwan dumi ruwan shan ki,karki yarda ki dinga shan ruwan sanyi,ko abu mai sanyi,lokacin da kike wanka,saboda yanzu komai na jikin ki ya danyace,duk abinda zaki ci ko kisha ki tabatar mai dumi zaki Sha ko Zaki ci ba mai sanyi ba. Karki yarda ki dinga zama kasa ko ko yawo ba takalmi,ki dinga zama a lulube kulum kinga wanan sanyin na panka ko na AC in da hali ki daina kunnawa,saboda lfy ki.
Ki yawaita zama a ruwan dumi,sanan idan kina zaune ki dinga matse k'afafun ki,ki daina zama bisa kujera har kiyi arba'in,ko fita zakiyi ki tabatar da hijabi a jikin ki,ban hana ki kiyi shiri ba,anma idan kinyi ki dinga lulube jikin ki,saboda jikin ki ,wasu matan sai suce a'a sun haihu suna cin gayu subar jiki yana shan iska,wai Kar miji yace daga haihuwa sun fara tsufa,ku barsu suyita fada,kudai ku tabatar kuna tsabtace jikin ku ,ku zamana cikin wanka da kula da jikin ku idan gayu kuke son yi ku bari har kuyi arba'in,anma a lokacin da kuke jego ku yawaita lulube jikin ku,domin ingataciyar Ni'imar ku,da lfy jikin ku..
Wanan kadan daga cik'in sha'awarwarin da zan baki ,sauran nasan za'a fada miki.
Gidiya Aï tayi ma doctor tare da d'aukan shawarar ta.
Kaka kam tana can sai tagumi take, cik'in ranta take cewa "um yaran zamani ,yanzu dan nan bai tausaya halin da yarinyar nan take ciki ba, Saida ya kusance ta,hakan ya faru ne lokacin da Kaka take gyara dan da Aï ta fara haihuwa na farko,dan maniyi ne duk a jikin sa,wato kenan Saida ya kusance ta ya tsokano mata nakuda um yaran zamani a barsu ba kumya a gidan surukai,ita yanzu kumyar sa ma take ji.........
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[14/08 à 19:14] Maimouna Matar Abdoulahi: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻
*(We are the Best writers among all writers*)📚
https://www.facebook.com/ANA-TARE-writers-association-2477871259112678/
*Ina ma Al'ounma musulmi barka da Sallah ,Allah Maimaita Mana*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
*PAGE 110-111*
Duk dangi kowa murna
Yake da haihuwar yaran Nan uku na Aï .
Zaune yake cikin Shirin sa na manyan kaya sunyi matukar yi Masa kyau,ya jima zaune yana jiran masu barka su fito yaje yaga matar sa da yaran sa,domin rabon sa dasu tunda aka haife su,gashi mutane sai shiga suke da fice sunki barin sa yaga baby's da matar sa, uncle Al'ameen ne yaga Ansar kamar baya walwala,hakan yasa yace"fils muje ka zaga gidan kaga tsarin ginin mutan Niger."
Murmushin yake Ansar yayi wanda baikai ciki ba domin shidai gaskiya abinda yafi bukata shine yaga iyalan sa,haka uncle ya zagaya dashi anma ba ko Ina ba,tunda gidan shugaban kasa girma ne dashi,Mom Kam da taji Aï ta haihu ba karamin murna tayi ba domin kuwa tun bata ga yaran ba ta fara sonsu,Nan ta Kira Hanisa ta fada Mata tare da bata Umarni da ta shirya da ita za'a Niger ,ba karamin bakin ciki Hanisa taji ba,sai yanzu take dana sanin zubda cikin ta,ta d'auki Alkawarin itama fa dole ta shawo kan Ansar dinan ya mata ciki."
Ansar kam sai dare ya samu yaga yayan sa da matar sa,yayita sa musu Albarka ,yaya mazan dashi suke Kama,macan kawai ke Kama da Aï sa,take yaji son macen yafi shigar sa bisa ga na Yan uwan ta,haka yayita rungume yayyan sa da matar sa,Yana Kara Jin sonsu take ya musu kyautar kamfani guda guda,itakuma macen harda gida aka Kara musu,Nan yayi ma macen huduba da sunan Momyn sa,za'a kirata da Mami,mazan kuma daya yaci sunan Mahaifin Aï Usman ,kunga kenan an jefi tsuntsu daya da dutse uku,sunan kanin baban Ansar Usman ,sunan kanin kakar Aï Usman wato Alhaji Usman Mai dala,sai sunan Mahaifi ga Aï Usman , ana cema yaro da Abba ,sanan dayan kuma sunan president yayan Mahaifin Aï wato president na Niger, za'a Kira sa da papi.
Masha Allah Koda kowa yaji sunayan ba karamin murna sukayi ba ,dangin Aï kuma sun Kara daraja Ansar,hata su Sam baby saida aka sanar musu,Aiko bayan haihuwa da kwana hudu sai gasu duka sun duro kasar Niger duka da mazajen su ,domin ba karamin so suke masu ba,kunsan karuwan Nan in sun tuba sunyi aure Sunsa kan namiji,duk wace ko tayi zaman kishi dasu idan Bata iya takunta ba zata sha wuya.dan haka cik'in salo suka malake mazajen su,da ladabi da biyaya da iya sarafa da namiji uwa uba addini domin kuwa duk abin su suna matukar kula da Addinin su,kowace mijin ta na Alfahari da ita,Sam baby lokacin da ta shigo Niger sosai tsohon tabon ta ya tashi ta tuna rayuwar da sukayi da mahaifiyar ta da irin kashin tsanar da Mahaifin ta ya musu.har kuka tayi,sanan tayi Alkawarin bayan bikin Aï zataje Maradi taga Yan uwan ta . lokacin da sukazo gidan da Aï take sosai suka rude tare da Al'ajabi Ashe dama Yan uwan Aï duka masu kudi ne,Aī tayi murnar ganin su tare firar yaushe rabo,su duk maganar su santin daular dake gidan suke,suna Kara taya Aï murna,a ranar su Mom Suma suka duro,Suma Kam sun Raina kansu,domin Hanisa Suma kawai ne batayi ba da taji matsayin Aī da muhalin da Yan uwanta suke,kuma duk masu kudi,Momyn Ansar sai Kara nadamar abinda tayita yima Aï take,lokacin da Aï ta nuna su Sam baby a matsayin Wanda suka rike ta suka d'auketa a matsayin Yar uwa ba karamin godiya aka musu ba, tare da kyaututuka na ban mamaki,hata Alhaji Usman Mai dala ba'a barsa a baya ba Saida yazo,dukiya Kam yayita malaka ma yayan. ba kamar takwaran sa yaji dadi sosai da karar da aka Masa tasa sunan sa,sosai akayi biki na ban mamaki taro yayi taro, gaba-daya har kasashen waje wanan biki ya zaga,Hanisa nerar da ta gani ana bari ya Kara tsurar da ita,itakam tasan a yanzu Aï ta huce gaban ta,domin motoci ma guda biyar aka malaka mata, dukan motacin na sama da million arba'in ne, Hanisa kusan zawo tayi da taji haka,Ansar ma yayi tashi kyautar gidaje guda biyu dadyn sa ma yaba yaran kamfani uku,Momyn sa kuma taba yaran katon shagon ta na gwlagwalai dake kasar indiya,yayyin da ta ba Aï kyautar mota Yar kimanin million talatin Kai abun ya kayatar,dangin Aï da sukaji Hanisa ce kishiyar Aï aitama Tasha kyaututuka,wanda zasu Kai million arba'in,Kai tafa rude,ganin sun sata a jiki ta zama kamar tasu,take ta fara nadamar abinda tayima Aï ,Su Sam baby Kam baby Zaky baby ba'a barsu a baya ba ,wajen kyautatawa ,suna Kam ya kayatar Ansar da Aï da baby's dinsu kamar wasu taurari sunyi matukar yin kyau da bada kala,duk Wanda ya gansu sai sun burge sa ....
Anyi sunan an watse lfy da farin ciki domin duk Wanda yaje wanan suna sai ya dawo da abun arziki,sosai Ansar uban gaya yayi barin nera.
Bayan suna har d'akin Aï Hanisa taje taba Aï hakurin abinda ta mata tare da neman yafiyar ta,Aï murmushi tayi tace"ba komai Allah yafe Mana gaba-daya,godiya ya kamata na Miki domin kece sillar Faruwan hakan,ke kikayi Silar haduwa ta da dangi na kuma duk Abinda ya faru ai *So Ne Silar Faruwan hakan*."
Nan suka rungume juna ,shima Ansar haka ya iske su Aï ta roke sa ya yafi Hanisa har kasa Hanisa na kuka ta neme sa gafara,saida ya Dan d'auki lokaci yace ya yafe Mata ,tunda shima an yafe masa,Hanisa Nan take taji son yaran a ranta tare da girmama Aï duk da ta girme ta,kuma tasa a ranta zatayi kokarin zaman lfy da kishiyar ta......
Ba yanda Ansar baiyi ba akan a barsa ya dawo da matar sa da yayan sa anma Momyn sa da kakar Aï suka basa hakuri akan sai Aï tayi arba'in ba yanda ya iya haka ya Bari ,anma shima cewa yayi saide ya zauna dak'yar Mom ta shawo kansa suka dawo gida.
Anma kulum sai sun kusan kwanan suna waya da matar sa da yaran sa,ta dinga Kara Masa su yanajin kukan su da wasan su,sanan suyi videos call Yana ganin su,
Yayita dariya Yana Kara Jin son yayan sa .
Hanisa yanzu yana kula ta kuma yana Bata hakkin ta na aure yanda ya kamata anma Zuciyar sa na ga yayan sa da Matar sa Aï,ita kanta ta sani,kuma ta d'auki hakan a matsayin kaddararta,Sam baby taje garin su ta iske Mahaifin ta ba lfy matar sa kuma ta gudu ta barsa,bayan ta tona assirin makircin da tayita yima Manma Sam baby,har kuka Mahaifin ta yayi tare da nadamar abinda ya aikata,ba'a hayacin sa bane,ta yafe masa tare da nema Masa magani,Aiko akayi sa'a ya samu taimakon manyan likitoci sun basa traitement Mai kyau,duk mijin ta Khalid ya biya kudin,Nan Mahaifin ta yayita sama rayuwar auren su alabarka,Yan uwanta ma sunzo da kukan munafurci ta yafe su,sama sama tace ta yafe su ta musu taimako,taba Mahaifin ta jarin million biyar yaja jari.yayita kuka wai Yar da ya banzanta itace yau ke taimakon sa lalai duniya.
.........