Sashe 39
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sun zauna ne Aï ta basa labarin su kaf , harda photon su kulu da baban ta mamar ta,sosai yayi kuka jin babu su a raye,,,,,,nan yace ya kamata suje Niger,tace"a shirye take suje gobe,mijin ta bai kasar ya amince mata,Alhaji Usman Mai dala yace "to jikas duk yanda Kika ce gobe sai muje,nan sukaci Gaba da barkwanci suna dariya na Kaka da jika, kamar sun jima da sanin juna,,,,
Ita kanta wani farin ciki take ji yau taga wani nata,yanzu ba ita ba gori,a table sukaci abinci ,anan ta kwana,washe gari da jirgi suka daga sai Niger.......
Acan b'angaren Mom duk a zaton su Aï ta koma gidan mijin ta,ko tana jin kumya ne ta fada musu,Hanisa sati daya tayi aka salamo ta gida ta warke tasss yayyin da a wurin aikin su bayan ta koma,karin girman da take nema har ta zubda ciki a kansa,aka ba wata makamin manaja,Hanisa har suma tayi da taji,,,,,,,
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[05/08 à 16:54] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻
*(We are the Best writers among all writers*)📚
https://www.facebook.com/ANA-TARE-writers-association-2477871259112678/
*PAGE 103-104*
,,,,,,,,,,,,,,,Hakuri sauran ma'aikatan suka fara ba Hanisa ,bayan sun zuba mata ruwa ta farfado ,fizge fizge ta fara,ta tashi kamar wata zarara,ta nufi b'angaren MD, k'ofa ta banko ta rike kugu tana aika masa wani irin kalo,gashi tsoho dashi, wani irin kalo take binsa dashi daga sama har kasa,tace"to tsohon banza abinda zaka min kenan dan ka neme ni naki amincewa shine zaka min haka."
Wani murmurshi tsohon yayi yace"ai na fada miki matsawar ban samu abinda nake so ba bazaki samu matsayin da kike so ba."ya fada mata tare da kashe mata Ido daya,"🤨ashe dama haka kake ,kana matsayin abokin mahaifi na ,kake neman yin lalata dani,to wly ba irin sakarkarun matan nan ce ba,Kai kanka kasan nafi k'arfin neman Alfarmar tunda kasan daga inda na fito,mtssss ka rike aikin ka duka bana so tsohon banza kawai."
Tana gama fadar haka ta fita daga office din ta buga k'ofar tayi wajen motar ta da k'arfi taja tayi gida cik'e da bakin ciki......
Aï Kam fadar irin yanda family ta sukayi murnar ganin ta abin ba dan kadan bane,domin misaltuwa ma bazai misaltu ba, lokacin da sukaje gidan president Na Kasar Niger kakanin ta da suka ganta,har kuka sunyi,da sukaji yar su da surikin su sun rasu,nan fa murna ta tashi,anga ya mafi soyuwa a cikin dangi,ita kanta Aï kukan farin ciki ta Sha sa da taga dangin ta,duk wanda yazo ganin ta da murna da kukan farin ciki zai rungume ta...
Har yar walima aka hada mata,ko motsi tayi zataji ance me take so,yayin da yayun mahaifiyar ta suke jin ta kamar kanwar su da ta rasu ,kowa lelen ta yake....tuni ta manta da wani bakin ciki, ta shiga farin ciki."
Ansar haka kawai washe garin safiyar da Aï tabar gida yake jin gaban sa na faduwa,dan haka tun k'arfe takwas ya fito falon Mom dinsu dan ya ganta,anma abin mamaki har ya gaji da zaman jira bai ji motsin ta ba."
Mom ta fito yace"Mom wai ina Aïsha take banji motsin ta ba."
"kai kar ka raina min hankali ,bayan ka lalaba ta ta koma gidan ka zaka zo min da rainin hankali."
sakin baki Ansar yayi yace"Mom ban fa gane abinda kike nufi ba?
"Zama Mom tayi ,tace"ni nasan Aïsha kumya ce taji bata fada min ba ,shi yasa ko salama ta kasa yi min tayi tafiyar ta gidan ta."
Tunda Mom ta fara wanan zancan hankalin sa yayi matukar tashi,domin shidai yasan Aï a yanzu bazata koma gidan sa ba ,dan har yanzu bata huce ba.
"haba haba haba Mom ya zaki barta ta fita."
"Ka ji min yaro da shashanci to d'aure mata k'afa zanyi kar ta fita,koko yarinyar goye ce da zan hana ta fita,ita da ta fita bata ma sanar da kowa ba............
"Mom ina key din motar ki yake ne?
"Ga yacan ina zaka?
"Mom zanje neman ta."
fita yayi ya nufi gidan sa ba inda bai duba ba anma bai ganta ba ya nufi gidan su inda da suke zaune ita da Su Sam baby can ma basa nan,ya tafi gidan Khalid can ma dai maganar daya ce basu san inda take ba,fadar tashin hankalin da ya shiga ba kadan bane,wayar ta kam ko ya kira wayar bata shiga ,haka ya koma gida yana kuka wiwi ,Mom kam ta shiga tashin hankali ganin tashin hankalin da tilon danta ya shiga,Ansar kuka yake tuburun,Mom ganin abinda bai taba yi ba,ta kira daddy shima hankali a tashe ya dawo ganin abinda yake ya tada Hankalin su, dak'yar daddy ya saita sa ,tare da basa hakuri da masa Alkawarin insha Allah zai Nemo masa matar sa,sai lokacin Ansar yadan samu sasaucin abinda Zuciyar sa ke masa........
Daddy a yan kwanakin ya bada cigiyar Aï anma shiru kake ji,sosai hankulan su ya tashi,Ansar kulum sai ya fita neman matar sa,duk yabi ya zagwanye ya lalace ya fita hayacin sa, ya rame,yanzu gayu ma babu.
Sam ya manta da wata Hanisa a rayuwar sa.
Yayyin da Aï tana can tana rayuwar ta cik'in kwanciyar hankali cik'in Yan uwan ta ,damuwar ta guda shine Ansar.
Alhaji Usman ma ya dawo Nigeria yana ci gaba da harkokin sa....
*Bayan wata biyar*
Aï ce yau inna kakar ta tasa ta a gaba ga katon cikin ta tartsetse har ya huce watan haihuwa anma shiru.....
Kaka tace"Aïsha ki fada min tsakani da Allah meye tsakanin ki keda mijin ki,dan na tabata akoi abinda kike boye mana."
Hawaye ne suke zuba a idanun Aï tasan tabas yanzu k'wane k'wane ya kare dole ta fadi gaskiya ,gashi itama a yanzu tana bukatar mijin ta,ko ba komai yanada hakki bisa kanta.
Share hawayen ta tayi nan ta fara ba inna labarin komai,anma banda fyaden da ya mata,dan ko ba komai yanzu mijin ta ne bazata so yan uwan ta su tsane sa ba......
Salati inna ta rafka,tana kalon Aï tace"anma yarinyar nan kinyi sakaci,da wawta,mai zai kaiki yin wanan dayen aikin kuma ki bar kasa ba tare da sanin sa ba,kinsan irin halin da ya shiga,shi yasa yaran yanzu sam bakuda hakuri wly, yanzu mu lokacin da mukayi namu aure ai sai in kaiki gidan miji Zaki ma san waye mijin,kuma ku zauna lfy,ko akoi matsala sai mu magance ta ,muyi hakuri,anma ku yaran yanzu sam bakuda hakuri,maza bani number wayar tasa,cikin sauri Aï ta d'auko ta bata,dan ita yanzu gaba-daya hankalin ta ya tashi ,bata san a wane hali mijin ta yake ba.
Number ta amsa sanan ta fita ,taje ta samu karamin dan ta ta fada masa komai,nan fa aka dinga yima Aï fada,shi ya Kira Alhaji Usman Mai dala ya fada masa,ai Alhaji Usman na jin wanda Aï ta aura yayi farin ciki sosai,musanman ranar Asabar ,ya shirya ya nufi gidan shugaban kasar Nigeria,a lokacin Ansar in ka gansa sai ka tausaya masa,domin ya lalace ya fige ,jinya ma yake,Hanisa kam ko a kwalar rigar ta.
Ya ma dawo gida nan yake jinya,ranar da Alhaji yazo bayan an gaisa anyi komai nan yake shaida ma Daddy abinda ya kawo sa cewar jikar sa tace dansa take aure ,ai daddy naji da azama ya tashi ya kirawo Ansar,shima jin zancan Aï ne har tuntube yake wajen zuwa....
Alhj Usaman yayi gyaran murya ya fada masu duk abinda Aï tace game da mijin ta yayi tafiya,su duk basu kawo komai ba,Saida kakar ta ,ta lura da akoi abinda take boyewa ta tuntube ta,sanan ta fada musu."
Farin ciki gurin Ansar tare da mamaki ya hana sa magana,Dan har sujadda yayi ya gode ma Allah."
Nan ya kali Alhaji Usman yace"kaka a bani address din da inda take a Niger yau din nan insha Allah zanje."
"A'a son ka bari muje jibi gaba-daya."
"Dady wly bazan iya jira ba,zan fara zuwa sai ku iske ni daga baya ,dan yau zanje wurin matata."
Dariya suke duka,cikin farin ciki Momy ma cikin murna tace a barsa kawai yaje
Tunda akoi jirgi na gida,ai Ansar kafin ya gama ji ya kama hanun Mom yace "mom muje ki Kama min na hada kaya na."
Mom tace "a'a bazaka tafi ba sai kasa wani Abu a bakin ka,duba yanda ka koma so kake kaje Aïsha tace ta fasa."
Dariya akayi Nan Mom ta ja sa ta basa abinci yaci ya koshi,har ya manta rabon da yaci abinci haka,nan sukaje ta Kama masa ya hada kayan sa,sanan ya fita wajen aski,yayi sayaya sosai na tsarabar Aï da dangin ta ,har yanzu mamaki yake wai Alhaji Usman Mai dala kakan Aï ne,ashe itama Yar manya ce,yanzu kam nadamar abinda ya mata yake kara yi......
Yana dawowa ya hada komai ya Sha wanka cikin farar shada riga da wondo dinkin zamani,take kyawun sa ya bayana,kwarjinin sa,Kai ya d'au wanka har na fitar hankali,ni kaina saida Daddyn raihan ya rufe min Ido wai na daina kalon wani namijin lol😂 jirgi ya d'auke sa,acan ko ana ta shirye shiryen tarban dan shugaban kasar Nigeria wato Ansar,domin Alhaji Usman Mai dala ya fada musu,su kansu sunyi mamakin yanda Ansar ke son yar su.