Sashe 14
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ango ansar sai shiri ake, ba kama hanun yaro, yayin da kakan sa na wajan uwa wanda yake raye yake kara tsuma Sá yana ba Ansar wani hadi na maza mai kara lfy da kuzari. A cewar kakan mata Biyu ai saída shiri, cikin ran Ansar ko karfi shan maganin Sá saboda Aï, a cewar sa da jarabar sa zata kori kanta ya huta, dan haka wani karfi yake ji a jikin Sá ,gani yake ko mata goma aka aje masa zai iya cinye su ya patatake su.
Bare in ya tuno garar da ya kwasa a. Jikin ta har lashe baki yake.
Aï acan indiya ta kara wayewa domin har iyo na ruwa ta koya, in kaga ta nutse tana yi sai ta burge ka.
Suna gama duk wani abu da zasu saya da gyaran da aka masu suka dawo gida Nigéria wanda a Lokacin saura sati daya biki da kuma tarewa ,dakyar Ismael yabar kam baby ta dawo Anma da sharadin ana gama biki ta koma kuma ta yarda .
. Hanifa ma sai shiri ake ba dama an amso duk wani abu da Za'a sa ranar party da na bikin.
Bayan kwona biyu kam baby ta rugo da gudu daga daki duka suna zaune, tace "wai kun San wani abu kuwa?
"sai kin fada "
Suka amsa mata, wai bikin da Za'ayi harda party kusan hudu Za'ayi kuma gobe Za'a fara, dan rainin hankalin nan bai zo ba a tunanin Sá ita Aï bada ita Ba, aiko karyar sa cewar su, Ai tace "aiko zai sha mamaki domin kuwa ba wanda ya isa ya hana mu zuwa wanan party kuma dole a tanadar ma da uwar gida wajen zaman ta. "
Shewa sukayi suka tafa.
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love 😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*PAGE 40-41*
.
Tafe yake cikin mota cike da bacin rai saí tsaki yake tsugawa shi kadai, ba komai ke sa tsakin ba ila matsawar Dá mahaifin sa ke masa akan kucakar yarinyar nan ba, wai dole itama ya kai mata ankon bikin da kayan da zata sa ranar partyn dan dole tazo itama kuma hakin sa ne, sanan yace matsawar bai je ba har ya ganta Allah ya isa, cike da bacin rai Ansar ke tuki, dan ko Dreba bai fito dashi ba bare kuma wasu gard,shi kadai ya fito dan bacin rai, k'ofar gidan ya tsaya yana kare ma Gidan kalon takaici, wai shi ne Dady zai aura ma karuwa, dan ya tabata tunda tana tare da su dole itama tabi layi, wani irin zafi zuciyar Sá keyi ya runtse ido, yakai akala minti goma sha biyar a gurin, a hankali ya bud'e mota ya fito cikin takun sa mai matukar burgewa, yazo daidai k'ofar zaikai hanu ya dana kararawar kofar, sai ya wani kyaba baki, yayi saurin fida hanun sa wai kyankyami yake kar ya kwaso najasa. 🤣lol kaji dan rainin hankali .
Shi wly ya ma fida wanan buri a ransa na cewar zai maida ta mashine sex dinsa , dan bai sani ba ko ta kwaso cuta.
A jiya ne dady ya basa adress din Gidan sanan ya basa wanan umarni, nan take yasa aka masa bincik'en Gidan yasan komai game da masu zama a Gidan da sana'a da suke wato karuwan ci. Wani haushin ta da bakin cikin ta yake ji kamar mai.
Wani abu ya d'auka ya buga gidan nan Mai gadi ya bud'e yace "yadai Malam wa kake nema?
"uhum kace "ana salama da Aïsha "
"to to ranka ya dade Bari naje na shaida masu.
A lokacin Aï na zaune saman wata kujera Mai kyau, cikin wata Yar rumfa mai kyau irin ta turawa, sanye take da farin wondo fari kal, da riga ma fara kar, tasa fula itama fara, tasha jan lale ya mata kyau sosai, ita kanta har wani haske take yi ya wata tauraruwa, ba wata kwaliya a fuskar ta anma in ka kale ta ko mace ce sai ta kara, domin kyau na fuska da kuma kyan sura, dan duk wanda yasan Aï a da zaiyi wuya ya gane ta a yanzu .litafi ne
a hanun ta tana karantawa, b'angare guda tana kurbar juis, yau Gidan ba kowa sai ita kadai..
Mai gadi yazo ya sanar mata, mamaki take waye zai zo neman ta haka anya daí, ko su Samy aka zo nema .
"uhum kace ko ma waye ya shigo bana iya fita. "
Tana gama fadar haka ta dukar da kai taci gaba da karatun ta, wayar ta ce tayi kara iPhone6 ta d'auka lantana ce masu aiki a salon da restaurante na hajiya, d'auka Aï tayi tace "manyan gari ana Jin ku 🤣'
Gaisawa sukayi suka ci gaba da firar su.
Mai gadi ya sanar ma Ansar abinda Aï tace.
Ransa yayi matukar baci da jin abinda tace "har zai juya yayi tafiyar sa sai ya tuna maganar mahaifin sa cewar matsawar baije ya ganta ba, zai tsine masa ,hakan yasa cikin zafin nama ya fada Gidan, ransa a matukar bace mai gadi ya nuna masa inda take, a. Lokacin Aï ta tashi tsaye ta juya baya tana waya, saí dariya take, yayin da jikin ta ke juyawa.
Ansar da ya shigo Gidan da masifa yayi arba da wanan sura sai ya samu kansa da jin wani choc kur ya kura ma surar ta ido, shidai baisan mai wanan surar ba, Anma ko wacece wanan Allah ya bata, kamar wani tsohon maye harda hada yawu yake, gaba-daya ya ma manta da abinda ya kawo sa dan busoshin kansa sun kunce, duk yabi ya susuce, Aï na gama waya
ta dan juyo kawai tayi arba dashi ta kama sa yana mata kalon kurila cik'e da mamakin abinda ya kawo sa gidan take, anma saí ta basar, a hankali ta karaso tana juya kugu cikin wani mahaukacin takun ta, wanda ya kusan somar dashi, wai wanan yarinyar ce haka, tab haka take daman, ganin ta kusa isowa inda yake yasa yayi tabarmar kumya nade ta da hauka...
"Mtss wai ke da yake dakikiya ce an fada miki ba'a son ki da yake naci ne dake saída kika aure ni, , to ina miki maraba da shigowa Rayuwa ta, anma ki Sani sai kin kwanmace mutuwar ki da rayuwar cikin gida na, ga Kaya nan kamar yanda aka Umarce ni, Anma da zaki bi shawara ta karki yi sake ki halarci party ko daya zaifi maki....
Murmushi tayi mai kayatar wa, a hankali ta iso kusa dashi, tana isowa tace "anma wly kayi kokari, a tunanin ka da da yanzu daya ne?
Ada kurciya ke diba ta har nake farta maka kalmar so wanda basu cancanci mutum irin ka ba, kai a tunanin ka na aure ka ne dan ina son ka, ko kadan na aure ka ne dan ina son d'aukan fansar abinda kayi min, dan tun ranar da na gane kai kayi min fyade na tsane ka, tsana mafi muni, sanan party da kake cewar kar na je party naga baka so naje ni kuma abinda baka so shi zanyi, ."
Hannu ta bud'e masa tace "bani abinda aka aiko ka kaja tsuman jikin ka kabar gidan, ko kara kalon ta baiyi ba ya juya rai a matukar bace ya fita, mai gadi yama umarni ya biyo sa ya d'auki kayan da suke boot yace ya kai mata, a hasale ya shiga mota ya ja ta da k'arfi ya figa yana tsula uban gudu, ba abinda yake tunawa kamar kalaman ta cewar ta daina son Sá, ya rasa mai yasa yake jin bakin cikin kalmar ta tsane sa da tace.. ...
..
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋
_Sorry fans inajin korafin ku akan na kara muku yawan typing ko na dinga turowa akai akai, a gaskiya hakan Bazata samu ba, karku manta yawancin mu marubuta aiki muke wasu karatu, ga kula da gida da yaran mu, ga uzuririka anma haka zamu takura kanmu mu rubuta muku, mu turo Anma kalilan zasu Samu damar tofa albarkacin bakin su suyi sharhi, kuma badan wai sauran Basa karantawa. Bane a a wly ana karantawa, kawai sharhin ne ba zasuyi ba, sai a fake da uzuri, to ai shi uzuri bai zama na kulum ko?_
_Duk cikin marubuta wasun mu na fama da matsanancin ciwon ido akan rubutu, wasu ciwon kai, dan ni yanzu haka in zanyi typing sai na fida hasken waya duka, wataran da tabarau nake yi, duk dan wa muke yi saboda ku, aiko kuma ya kamata ku nuna taku bajintar, in har Ana sharhi marubuciya tanajin dadi sanan zaku dinga samun book dinta akai akai, Dan yana kara mana karfin gwiwa da basira,dan haka saí a daure ana yi_
*PAGE 42-43*
Wasa wasa Ansar ya kasa sukuni,motsi kadan sai ya tuna kalmar Aï na cewar ta tsane sa, ya rasa mai yasa yake jin zafin kalmar a ranar haka ya wuni cikin bedroom dinsa,.
Aï ko su Kam Baby na zuwa ta fada musu abinda ya faru.