Sashe 30
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole tasa Hanisa fara cin abincin tana turawa kamar zatayi kuka, cik'in ranta tana tsine ma Aï wai ita kishiya ke mata wanan wulakancin,tabas dole ta d'auki mataki mai k'arfi akan Aï,tana tura abincin tana hawaye,Dan ji take kamar tayi amai,Ansar ne ya shigo gidan,Dan d'aukan wasu takardu ,baiso ya taho ba,Saida Mom dinsa tace Kar ya damu ai har yaje ya dawo,daddyn sa Bai tashi ba,anma Kar ya jima to yace,yana zuwa gidan yaji tsit,kai tsaye d'akin Aï yayi niyar nufa,anma jin nishi da Yan maganganu kasa kasa, a wani b'angaren daban yasa ya nufi gurin,Kai tsaye kicthen ya nufa Dan can yake yake Jin abubuwan,cak ya tsaya lokacin da ya zo k'ofar kitchen din.
"Ke meye haka ?
Ya daka ma Aï wata razananniyar Tsawa,Wanda gaba-daya Saïda d'akin ya amsa,karasowa yayi,har inda suke ransa a matukar bace,baiyi wata wata ba ya zabga ma Aï mari Wanda Saïda taga Stars ,"bakida hankali ne ,meye ta Miki da Zaki mata wanan d'aurin,kasheta kike so kiyi,Dan Kinga Ina son ki shi zai Baki damar ki kashe min mata,to wly Bari kiji kina kashe ta nima sai na kashe ki da hanu na."
Tunda ya fara magana Aï take binsa da idanu,cikin mamaki,kalmar sa ta k'arshe ita ke mata yawo a kwanya,in Kika kashe ta sai na kashe ki nima tab.
Dukawa yayi ya fara neman kunce Hanisa,
Itako Hanisa ganin haka dubara ta Fado mata,tace a wahalce tace"wly Ansar ni ka fida ni daga gidan nan,ni ba karuwa bace sanan bazan zauna da mazinaciya ba,wly tun farko shiru nake da Baki na bana fada maka dan kar kace karya nake,anma yau ka gani kadan da idon ka,kasan na girmi Aisha ba yanda za'ayi ta d'aure ni ita kadai,ranar da Ka kwana d'aki na,ita kuma a ranar ta kwana da saurayin ta,ban fada maka anma har pic dinsu na d'auka ,shine yau bayan ka fita saurayin nata ,yazo wai ya kamata ta shirya maka karya su tafi wani gari su wataya,bayan kwana biyu sai ta dawo,to shine nayi recording a waya na,
Na video iskancin da suke yi,shine fa suna ganin haka tasa ya kama ni ,suka min duka suka goge record din da nayi ,sanan suka d'aure ni a kitchen ta d'auko abinci wai dashi zata hukunta ni ,bayan haka ta kashe ni ba Wanda zai gane."
Wayo Allah Ansar ji yayi kamar an buga masa guduma a tsakar kai,tashi yayi yana taga taga zai fadi , yayi mazan dafa bango,itako Aï kasa ko wani kwakwaran motsi tayi, gaba-daya Idanun Ansar sun kada wani irin tashin hankali ne ke gabato mishi,jin sa da ganin sa suka d'auke n'a dan hucin gadi,wani irin bugawa gaban sa ke yi,Tsawa ya daka ma Hanisa yace "Hanisa kin tabata abinda kike fada gaskiya ne,dan nasan Aisha bazata taba yi min haka ba,hawayen karya Hanisa ta zubo,Dan tana ganin Almun nasara,tashi tayi ta fito daidai wajen diner inda wayar ta take ta d'auko ta dawo kitchen din inda Ansar ya kafe Aï da Ido yaji ko zata Kare kanta anma ga mamakin sa sai yaji tayi shiru,take Zuciyar sa ta fara wasi wasi,shedan na Kara ingiza sa,da kara sa masa shaku da zargi a zuciya.karasowa Hanisa tayi tana Jan jiki,Dan gaba-daya jikin ta ciwo yake,ta jibgu,wayar ta miko masa hanun sa n'a karkarwa ya amsa,pic din ya fara dubawa,Aï ce kwance a jikin wani kato bisa gado shi kuma ya rungume ta,daga shi sai Dan karamin wondo,
Wani kuma shine ya Dan hau bisan ta,photunan dai ba kyan gani,wata irin Tsawa Ansar ya buga ma Aï tare da nuna mata wayar Alamun Yana jiran bayani daga gare ta,kalo Daya zaka masa Ka tsorata,
Domin ya rikice ya koma tamkar zaki,dum gaban Aï ya bada,hanun ta na karkarwa ta Mika hanu ta k'arbi wayar, photunan ta duba,take ta fara salati,Ina lillahi wa'ina illaihi Raju'un ,lahaula Wala kuwata innabilahi lai azim ,Kai ta dafa itama Idanun ta sunyi jawur,takai duban ta ga Hanisa cik'e da tashin hankali mai hade da bakin ciki tace"kiji tsoron Allah ki Fadi gaskiya."
Tabe Baki Hanisa tayi tace"gadai shaida Nan ai bazan Miki karya ba,wata irin shaka Ansar yayi ma Aï ya hada ta da bango,take Idanun ta suka firfito,hanun sa ta rike tana faman ceton kanta,yace" ki fada min keda uban waye kuke cin amana ta,ashe dama haka kike ,Ashe dama amana ta kike ci,shi yasa ranar Kika matsa min da kina son kije gidan wayancan karuwan kiyi kwana biyu,Ashe abinda kike shiryawa kenan,haba biri yayi Kama da mutum,yanzu Aisha duk irin rukon da na Miki da son da na nuna miki irin sakayar da Zaki min kenan,Ashe Zaki iya cin amana ta,kin cuce ni kin cuce ni,yarfar da ita yahi jikin bango,ya runtse idanu yace " na sake ki kije na sake ki saki daya,idan kin gama ida ruwan ki ne kiyi karuwan cin da Kika Saba ruwan ki ne kiyi aure,anma wly n'a baki minti talatin ki hada duk wani Abu da Kika san naki ne ki fice min a gida,sanan wanan cikin ma n'a jikin kin ban yarda nawa bane,ki d'auka na Baki shi can ki kai ma uban da anma bani ba,wly Aisha Kika yarda Koda hanya muka hada sai na zama ajalin ki ki fice min a gida ."
Yana kuka kamar karamin yaro ya fito,share hawayen sa yayi yaje gurin mai gadi ,ya tambaye sa akoi Wanda ke zuwa wurin madame ta fita.
"Eh mai gadi yace,yace yana zuwa kulum in Ka fita sai yace ai dan uwan ta ne."
Kasa magana Ansar yayi sakamakon kukan dake son tona asirin Zuciyar sa ,dan haka da sauri yabar gurin yana hawaye,d'akin sa ya shige yasa key,duk Abinda yagani ya fara fashewa,kuka yake kamar karamin yaro,rabuwa da Aï tamkar rabuwa ne da wani b'angaren n'a jikin sa,anma yanzu aduniya ba wada ya tsana sama da ita."why why Aisha me yasa Zaki min haka kinsan irin kuncin da Zan Shiva bayan bake,me yasa Kika ma rayuwar mu haka,me yasa Kika lalata kyakyawar alakar mu,me yasa Zaki ci amana ta,me yasa Zaki haramta Mana zaman mu Mai dadi,me yasa Zaki Bata Mana farin cikin mu."
Aï cikin zafin nama ko takan Hanisa Bata bi ba da take mata dariyar mugunta kasa kasa,da gudu ta nufo b'angaren Ansar ta fara buga k'ofa tana kuka,tace", haba Ansar yanzu zaka yarda da abinda ka gani ba tare da kayi bincike ba,haba haba haba Ashe zaka yarda da abinda ka gani ba tare da ka gani ba a zahirance ba,me yasa bazaka fahimci Aisha ka ba,nayi shiru ne dan ganin ko zaka yarda,domin kaf duniyar nan in zasu yarda da hakan Kai bazaka yarda ba,tunda kasan Hali na,wly wly ban aikata hakan ba,ban taba kusantar wani da namiji ba bayan kai."
Bud'e k'ofar Ansar yayi baiyi wata wata ba ya rungumo ta,ya hade bakin su wuri daya ya fara tsotso,Saida ya Dan jima haka sanan ya ingiza ta da k'arfi Wanda Saida ta bugu da gujera,da yatsa ya nuna ta yace"wly na tsane ki na tsane ki tsana Mafi muni,n'a roke ki da girman Allah in har akoi Yan sauran zuciya a gare ki ki barmin gida,wly na tsane ki daga ke har abinda ke cikin ki domin nasan ba nawa bane ."
Yana fadin haka ya Kara shigewa d'akin sa ya rufe k'ofa.
Hanisa d'akin ta koma duk yanda take Jin tsamin jikin ta sai taji ta warke in,Dan wanan Abu ya mata dadi,wayar ta ta d'auka ta Kira Safiya tace "kawata yau fa aiki ya gama shawarar ki tayi ,ba boka ba malam yau dai n'a fida wanan tsinaniyar matar,daga Can b'angaren Safiya tayi shewa tace Kinga plan yayi ko"
Kwarai kuwa cewar Hanisa tana tuna yanda abun ya faru ,kamar yanda Mom din Ansar tace Hanisa ta dawo d'akin ta hakan ko akayi Ansar ya maida ta,sanan Mom din Hanisa tasa wasu yan uwan ta suka maido Hanisa,aciki kuma harda Safiya kawar ta,Wanda bayan yan uwan Hanisa sun Kara mata huduba sun tafi,Nan Hanisa tace to Safiya plan din mu yau ya kamata ya fara aiki tunda kin gani ba security sosai,sanan Mai gadi mun riga da mun gama dashi dan mun basa kudi masu yawa dan plan din mu ya tafi daidai haka ne cewar Hanisa tashi tayi taje kichen a firge din Aï ta zuba mata maganin barci a hadin dabino da tayi Wanda take Sha kusan kulum kafin ta kwanta.ta fito ta koma b'angaren ta,yayin da Aï a daidai lokacin take tura Ansar cewar yaje wurin Hanisa yau itace dashi,sanan tana neman Alfarmar ya barta taje wurin su Sam baby tayi Kwana biyu acan ,har girkin ta ya zagayo.
Bacin rai ya nuna ,tare da ce mata bai amince ba,dan haka ya fito ya nufi d'akin b'angaren sa,ita kuma Aï jiki ba k'wari ta nufi kichen dan shan hadin ta,aiko tasha diyawa,ta dawo d'aki ko rufe Kofa batayi ba ta fara barcin ta,Safiya kam bayan sun hada plan din da saurayin da zai je d'akin Aï a wurin mai gadi ya zauna,domin ko Mai gadi a yanda ya zata Aï ta basa kudi da ya rufa mata asiri ,duk cikin plan din su Hanisa basu yarda Mai gadi ya gane da su be ba,Ansar nayi wanka yaje b'angaren Aï har tayi barci ya rufe d'aki ya nufi b'angaren Hanisa itako a daidai lokacin bayan sun gama suna ta kira Safiya wada Bata tafi ba tana wani b'angaren na gidan,Nan ta shigo da saurayin suka nufi b'angaren Aï saurayin ya tube ,ita Safiya tayi d'aukan su pic,duk Aï batada labari domin jin dadin kwanan har rungume saurayin tayi,yaso yayi sex da ita Safiya ta hana,badan yaso ba ya barta ,Dan ya kwadaitu da jikin ta.
Wanan shine abinda ya faru tun ranar Safiya ta tura ma Hanisa pic din sanan Hanisa tayita neman hanyar da zata tsokani Aï ,anma Bata kula ta ganin haka yasa yau ta mata haka,Ashe zagon kasa ta hada ma Aï.
Tofa abun ba dadi Aï kin shiga tarko😭
[06/07 à 15:01] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*PAGE 83-84*