Sashe 6
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kada kai Aï tayi ta bangale baki tace "Baby kamar wasu yan yara."😨
Kunsan mutuniyar wataran in tayi abu kamar wata gara take, wato wawancin yan fari. ".
Dariya sukayi basu ce da ita komai ba, waya Kam baby ta d'auka ta dana wata lamba Aka d'auka, Kambaby tace "Hello ! Hajiya an kawo haja sabin harka masu wuta ne, nan ta dan yi jim alamun tana sauraro tace "Ok yauwa à kawo Mana muna jira sai kinzo, tana gama fadar haka ta kashe waya. Ta kali su Zakiya tace baby's an fa kawo kayan harka, hajiya tace da yanzu take shirin kiran mu. "
Dariya sukayi suka tafa tare da cewa kenan satin nan akoi bada wuta hahhh za'a samu naira fa. ".
Minti talatin sai ga Hajiya ladi harka ta dira à gidan, Hajiya ladi harka mace ce mai saida kayan mata masu kyau da inganci, takan hada da kanta wataran sanan da yake tanada dangi Niger da sokoto acan tasan duk wasu kayan mata, ba ruwan ta kowa saida ma take indai kanada naira zaka biya ta, domin maganin ta na manyan mata ne, ba talakawa ba, indai tana jin dadin harka dakai to fa zata zage ta gaira ka, yanda namiji zai maka kuka kala kala.
Su Samira suna sakar mata kudi shi yasa bata sanya à Al'amarin su, tsakani da Allah take gaira su.
Salama Hajiya Ladi harka ita ta katse musu zance, mace yar kimanin shekaru talatin, Dan ba wata baba bace, ihu suka d'auka suka rungume ta, nan ta zauna ta fara fido musu kayan harka, nan suka nuna mata Aï cewar suna so ta gyara ta, hahhh dariya Ladi tayi nan ta basu duk wasu abubuwa da Aï zatayi amfani dasu, suma suka saye nasu ta dan jima suka biyata kudi masu yawa ta tafi., tun lokacin aka fara gyaran Aï kamar wata Amarya um duniya, mata sai mu tashi, wly mu tashi gyara kanmu,karuwai ma sunsan su gaira kansu anma mu sai muyi dabas sai in hankalin mijin ki ya karkata wani gun kizo kina kuka. Ko kice an masa asiri keko baki san matsalar n'a gareki ba.
Ansar ne da Hanifa zaune yayin da suke shirye shiryen bikin su dan saura wata biyu ayi bikin.
Hanifa itama kyakyawa ce tanada duk wata sura da namiji zaiso à ya mace, fara ce anma kuma gajera ce.
À shagwabe Hanifa tace "Sweet hear anma kasan in munyi aure ai zanci gaba da aiki n'a Dan ina Son sa sosai fa ."
🤷♂"mai zai hana in kinsan zaki bani haki n'a n'a aure, domin bazan boye miki ba wly Hanifa nifa mabukaci ne sosai zaki iya d'auke bukata ta kina bani akai akai cewar Ansar bayan ya kashe mata ido daya ."
🙈
Rufe idanu tayi cikin jin kumya tace" mai zai hana, dariya sukayi duka suka ci gaba da firar su ta masoya,da kuma tsare tsaren partyn da zasuyi Dan Wajen kala biyar zasuyi.
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*PAGE 15-16*
Ansar sunsha fira da hanifa daga k'arshe sukayi salama gard dinsa suka bud'e masa mota ya shiga dreba yaja suka tafi.
Jiniya take tashi har suka isa gida, kowa yasan gidan shugan kasa basai n'a fayace muku tsatuwar gidan ba, nan aka hangame banban get motoci shida suka shiga, anayin pakin, da sauri gard dinsa suka bud'e masa k'ofar baya ya fito cikin takun sa mai tafiyar da zuciyar mai kalon sa, à haka har yazo k'ofar falon ya dana wani abu take k'ofa ta bud'e, ya shiga wani baban falo da ya gaji da haduwa, wata yar hanya yabi sai gashi ya kara fitowa ta wani falon da yafi wacan tsaruwa, komai fari ne a wanan falon, hata labulan falon baki n'a saki ina kalon su domin sam ban taba ganin irin su ba.
Umman sa ya gani cikin zaune cik'in daya daga cikin kujerun d'akin, tana zaune da Dan gilashin ta fari, cikin kaya n'a Alfarma, zuwa yayi kusa da ita ya zauna tare da aza kansa à bisa k'afafun ta, ita kuma ta shafa kansa tace "ya dai son an gaji ko."
À shagwabe ya fara magana yace "
Wly Unmmi n'a gaji fa, bakiga ba duk n'a fara gajiya kafin bikin n'a ya zo. "
Dariya Ummin sa tayi tace "tace haba yaro n'a kar ka zama rago mana ni nasan da na ba rago bane,,,,,,,,,,,,,,,,,,
"Hum Unmmi n'a bari naje n'a dan watsa."
Tashi yyi ya tafi, Unmmi tace "to son a fito lfy."
Ci gaba tayi da karatun jaridar ta, yayin da shi kuma Ansar ya hau sama d'akin sa, waw d'akin yayi bala'in haduwa, b'angare daya katon gado sosai mai bala'in kyau, da yasha shimfida yayi kyau, b'angare daya kuma katuwar wadrop ce da ban taba ganin ta ba, da wani abu ya dana take yanke ta bude kaya ne kala shake masu dankara yawa da kudi, komai da ma 'ajin sa, nasa ya fida yayi tumbure haihuwar uwar sa domin dama ta saba, ya d'auki wani dan tawul ya d'aura kugun sa ya shiga b'andaki da ita kanta abin kalo ne,
Ya shiga yayi Wanka ya jima à bahon Wanda , ya dawo ya shafa mai, bayan ya gama yasa wondon sa karami da yar single ya fesa turare...
.
.
Ya kwanta sai barci.....
B'angaren Aï kuwa ta fara d'aukan darasi.
Bayan sati daya zuwa yanzu itama Aï ta goge, ta iya salo salo saide fa akoi ta da wawancin nata .
Bayan sallah isha'i Kam Baby, Sam Baby, Zaky Baby, sun shirya tsab cikin kananan kaya, ko wace da Dan karamin siket dinta, yayin da rigunan su ko cibiya basu rufe ba, duk kayan Sun fito da tsiraicin su, cibiyar su ma sanye take da wasu abu masu walkiya, sunsha kwaliya, Sam Baby Ce t'a kwala kiran Aï . Ta kali Kam Baby tace "ya dai kam Baby ba tare kuka shirya ba "
Kam Baby zatayi magana kenan Aï ta fito, sai nukuku take, tana Jan tufafin dan sunyi tsiraici sosai, anma n'a tsorata da yanda naga kyan.
Da tayi ban taba tunanin tana da kyau har haka ba, gashin nan ba dankwali, gashin har kafada, yasha gyara sosai, tasha simple make Up, har tafi su kyau su kansu yanzu suka tabatar da Aï tana da kyau, ga surar nan ta fito kamar mai, kirar Coca-Cola, kirar kalangu, "waw suka ce duka à tare, gaskiy Baby kin hadu ba karya, wanan ko mu da muka jima à harkar kin kere mu. Wayar Sam Baby ce tayi kara taja hanun su tace kunga ku huce muje su Alhaji n'a jiran mu yanzu ma su suka kira, ke kuma Aish Baby kin rigai kinsan komai dan haka saki jikin kiyi ma Alhajin da zaizo abinda ya kamata zaki samu kudi sosaï, Aï taji kudi take ta ware kamar ta saba sa kayan, mota suka shiga, Samira ke tuki, har suka isa guest house din Alhazan nasu, nan mai gadi ya bud'e get suka shiga ne gida ya tsaru, suna paka motar su wurin aje motoci suka fito cikin taku na d'auke hankali ko wace da takun da take ita kanta Àï Zuciya ta kekashe ba tsoro ko kadan, falo suka shigo, Alhazai ne su hudu zaune dukan su muni gare su ga katon ciki, daya kawai keda dan kyau ,kuma shine wanda za'a hada da Àï, suna zama Alhaji sambo shine n'a Sam baby, sai Alhaji Hamza shine n'a Kam Baby, Alhaji samani shine n'a Zaky Baby, sai daya Alhaji Saley shine wanda za'a hada da Aï.
Alhaji Samani ya kali tasa yace Baby kun jima, Zaky Baby tayi fari da idanu tace "wly mun tsaya Ado ne, fira sukayi akayi ciye ciye, bayan an gama, Sam baby tace "to Alhaji Saley ga kayan ka nan"ta nuna Àï, Murmushi yayi ya lashe Baki yace "n'a ko gode kin biya ni dan haka ga tukwuicin ki ya bata dubu dari ,Aï harda ware Idanu anga kudi, nan sukayi godiya kowa yaja tasa yayi d'aki da ita, shima Alhaji Saley Jan Aï yayi suka shiga d'aki yana janta da fira, suna zama ya rungume ta yace Baby ya kamata ki sauka ki sata à Bakin ki irin ai kin gane"
Tuno abinda aka koya mata, ya fido mata 🍌wai tasa baki, Aï ta dan tsorata, anma ganin girman ta saida gaban ta ya fadi, turo mata ita yayi daidai bakin ta, aiko Aï baki tasa ta garza masa cizo bisa kan banana sa, ihu ya saki ya rike wondo, ita ko ta d'auko jakar ta da takalma ta fito à guje, cewa take shege bashida kunya zai bata ni, yau kaji Dan iska, duk cikin gudu take wanan maganar,
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋
*PAGE 18-19*