← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 43

Sashe 23

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sauke ajiyar zuciya Safiya tayi tace dan wanan abun shi ne kike tada hankalin ki,ai wanan mai sauki ne,nima,lokacin da nayi ciki,ina tsaka da aiki na,naga zai takura min dan haka wata kawa ta takai ni wani guri asibiti ne,aka zubar min da cikin , Ahamed miji na bai ma sani ba,dan haka kema in kin shirya zan kira wayar doctor din n'a sanar dashi sai muje a zubar miki,tunda mijin ki bai sani ba."

"Cikin murna da farin ciki Hanisa ta rungume Safiya tace"kai nagode kawata Allah barmu tare,kira doctor din,aiko take ta kira doctor din yace ko yau ma zasu iya zuwa,aiko karya sukayi wurin aiki cewar Hanisa ba lfy Safiya zata rake ta."

Da yake shugaban abokin dadyn Hanisa ne,yace suje maza Allah bata lfy.

Suna zuwa asibiti doctor ya duba ta,dakyau yaga cewar marsawar aka fida wanan ciki akoi matsala,za'a iya samun matsala fa.

Tace ita dai a fida insha Allah ba abunda zai faru,nan ta kara ninka ma doctor kudi,ya rude yaga kudi kunsan inyamuri idan yaga kudi,nan ya amince aka kai kayan aiki wani d'aki,nan fa aka fara aiki,wajen awa daya doctor ya d'auka yana fama kanta,hakika zubar da cikin yazo da complication,kamar yanda yace anko samu matsala jini ,yaki d'aukewa.d'akiyar sukae shawo kan matsalar Hanisa tana wahaltuwa ba kadan ba azaba take sha matuka.

Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[23/04 à 20:26] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*

*PAGE 63-64*

D'akiyar suka samu jini ya tsaya,anma tayi matukar galabaita,nan ya kara mata jini,sanan ya mata alura ta samun barci,haka ya fito yana share zufa,Safiya ta tashi a rikice ,tace doctor yaya komai ya kamala ko,ganin yanayin fuskar sa yasa hankalin ta ya tashi,yace ta biyo sa Office,jiki sanyaye safiya ta biyo sa,bayan ta zauna , Saïda ya dan ja lokaci cikin zulumi da jimami sanan ya fara magana kamara haka" Madame ke shaida ce Saïda nace muku zubda wanan ciki zai iya kawo matsala anma kuka ce ayi,to anyi aiki kuma aiki ya yiwu,anma an samu matsala,domin bayan jinin da ta zubar,Nurse tayi salama ta shigo ta basa wani result ya duba dakyau ya tashi tsaye a razane yace "what ,Oh m'y good🤦‍♂,ya jima a tsaye Safiya n'a tambayar sa ,sai can ya sauke nauyayan ajiyar zuciya,yace wato examen muka mata n'a kwayoyin haihuwar ta wanda da nace a bari muga result din tace ayi daga baya an gani,gaskiya yanzu sakamoko ya nuna koin haihuwar ta mai k'arfi shine wanda ta d'auki ciki,dan duk sauran basuda k'arfi,dan haka a cikin kashi dari ,kashi biyar ne takeda n'a sa ran koda zata samu haihuwa,anma gaskiya sai in har tanada rabo.kuma ko ba wanan matsalar ba,tun kar ayi mata aiki saida nace mata za'a iya samun matsala yayin kokarin zubar da ciki,to matsalar kam an same ta,domin ta samu matsala ga maihaifar ta wanda bazata kara samun ciki ba."

Innalillahi Safiya tayita maimaitawa,sanan a hankali tace "dan Allah doctor ina rokon ka kar ka fada mata abinda ke faruwa,mijin ta dan président ne,in ta fada masa zai iya kule mu daga ni har kai mai fida mu sai Allah,dan kasa ko wanan aikin naka a sirri kake yin sa dan haka kaja bakin ka kayi shiru,mu rufa ma juna asiri."

Tab tuni doctor ya tsorata,dan haka ya bada goyon baya tare da mata alkawarin bazai fadi ba...

Bayan awa hudu Hanisa ta farka nan aka bata tea mai zafi tasha,sanan doctor ya bata maganin da zata dinga sha har taji sauki, duk har lokacin tana jin dan ciwon mara,nan doctor yace ko cikin dare taji ciwon ciki haka tayi maza a kawota nan ,tace OK.

Safiya ce ta tuka ta nan Hanisa ta nuna mata gidan har suka iso,tun a kofa Safiya ke mamakin irin wanan daular ,yau ita tana cikin wanan dukiya mi zai fito da ita wani aiki,tab anma Hanisa wawiya ce,yau ita wanan in har mai gida aure ta Allah sai ta kashe auren ta da mijin ta ,ta auri mijin Hanisa,da wanan tunanin suka iso har cikin gidan nan ta kama ta suka shigo falo, Aï da Ansar anata soyaya,a falo suka ga Hanisa rike da ciki wata ta kamo ta,a rude. Ansar da Aï suka taso suka kama ta suka aza ta saman doguwar kujera,Ansar sai tambayar abinda ya same ta yake a rude,nan safiya tace ciwon ciki ne ke damun ta,anma yalabai dan Allah a dinga kula da ita saboda doctor yace harda damuwa ne ke damun ta, sanan yace ya kamata a dinga kula

da ita,saboda ciwon ciki take kulum dare ,a rude Ansar ya kali Hanisa wada take kalon Safiya irin karyar da tayi,wanda tun a mota suka hada plan din ita da Safiya,duk dan su nisanta Aï da Ansar dan dama Hanisa ta fada ma Safiya komai...
Nan Hanisa ta kashe ma Safiya ido daya, Ansar a rikice,yace"Hanisa me yasa baki fada min ba,me yasa kike son yimin wasa da rayuwar ki ne,da kin fada min ai da n'a kula dake."

"Murmushi Hanisa tayi a hankali tace" haba Ansar ya zanyi na fada maka ina ganin wanan ai shiga haki ne, zan shiga hakin yar uwa ta Aisha."

"Bana son haka ,karki kara min irin wanan abun domin babu abinda yafi min lfy ki,dan haka yanzu tunda n'a sani zan tambayi yar uwar ki ta bamu kwanan ta ko sati daya ne nayi a d'akin ki,dan na kula dake nasan hakan ba zai zamo matsala ba,Ansar ya fadi hakan ne anma ba har zuci ba,so yake Hanisa tace a'a, Murmushi Aï tayi,tace"karka damu,indan ni banida matsala ka d'auki duk iya lokacin da yayi ma dan ka kula da ita, anma sati daya ai yayi kadan ka d'auki sati biyu ko uku zaifi Fatan mu dai Allah bata lfy."

Tana gama fadar haka tayi hucewar ta d'aki zuciyar ta n'a mata zafi,domin duk taga yanda Hanisa da Safiya suka kashe ma juna ido hakan yana nufin plan ne.

Ansar kam ji yayi ya ya aza hannu bisa kai ya kwala ihu domin ba haka yaso ba,ko kadan baya son nisa da jikin Aishan sa........
Salama Safiya ta musu,nan Ansar ya mata godiya yasa dreba ya kaita ,harda kudi masu yawa ya bata.

Yana dawo wa ya d'auki Hanisa yayi d'akin ta da ita,wanka ya fara mata inda yaga jini a kasanta ,yake tambaya, nan tace masa al'ada ce ."

"tun yaushe kika fara ?

"Yau ta basa amsa

Haushi yaji a ransa yana ta dana sanin abinda ya furta,shi fa ko kwana daya bazai iya yi ba ba tare da ya jisa ba cikin rami mai dadi ba,duk da yasan koda Hanisa bata Al'ada ba gamsar dashi zatayi ba.

Aï kam ranar kwana tayi tana juye juye,dan wata irin sha'awar mijin ta ta taso mata,dak'yar ta samun barci yayi awan gaba da ita yayin da shima hakan ta kasance yayi ta tsaki,saida yasha maganin barci anma saida yayi mafarkin yana saduwa da Aï har ya kawo,Allah ya taimake sa Hanisa nada dogon barci,kuma baya ga haka a maganin ta akoi maganin barci da ya tabata sai ta jisa .. ......

Washe gari Aï ta tashi ta hada musu breakfast ,taje d'akin ta tayi wanka ta hade cikin kananan kaya riga da wondo,rigar mai budadan gaba ne,a inda duk rabin boobs dinta,suka fito waje sai sheki suke,wondon da tasa ja ne iyakacin sa gwiwa,ya kama ta tam,ya fido mata hips sosai,ta taje gashin ta mai taushi da sulbi sai kamshi yake , tayi kwaliya simple,tayi matukar kyau,kamar wata yar baby ta fito sai kamshi take,,nan ta zuba abinci a manyan kuloli, ta nufi d'akin Hanisa dashi ,ta kwankwasa aka amsa mata ta shigo, a kwance ta iske Hanisa,Ansar ko yana shiryawa ,cikin kananan kaya masu kyau,gaida su tayi suka amsa Hanisa ma ta amsa fuska sake,dan yanzu itama ta fara koyan kisa.

Nan ta aje abincin,Ansar ya kafe ta da idanu ji yake kamar ya kamo ta ya rungume har ta fita bai sani ba,saida Hanisa ta masa magana sanan ya dawo hayacin sa,nan ya ciyar da ita,ya bata maganin ta tasha nan barci ya kara yin gaba da ita.

Fitowa yayi Aï n'a zaune har ta gama cin abun karin ta,yace" shine ba'a ma jira na."
Murmushi tayi tace "ai tare n'a zuba maka da matar ka dan haka babu rabon ka."

"Afuwa a taimaka a dan zuba min ya marairaice."

Tashi tayi tazo Daf dashi zata zuba masa ta dan rufana ta d'auko plat,nan boobs dinta suka fito,waro idanu yayi ya kasa hakuri,da zafi zafi ,ya kamo nonon ta duka cikin riga, ya fido daya ya kafa a baki ya fara zuka,yana sha ya ya samu saniya,jin abinda yake mata yasa busoshin kan Aï kuncewa,wani abu taji ya mata tsarrrrr

Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[24/04 à 19:58] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*

_masu comment ina matukar son ku ,ina matukar godiya inajin dadin comment din ku,ina ganin duk masu comment kuma wly ku sani dan ku nake rubutu akai akai,ina ganin dikan ku,karku ce ban damu da sharhin ku ba,wly n'a damu dan inajin dadi dan haka aci gaba da gashi kawai_

*PAGE 65-66*
Chapter 23 · 0% Book details