Sashe 33
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A falo ya tarar da ita ta kwakware k'afafuwa sai cin abincin ta take,duban ta yayi dakyau ita Babu ma Alamun damuwa gareta,hakan na nufin kenan dama Bata son sa,shi gashi ko abincin ma tun safe rabon da dashi anma ita gashi sai cin abinta take,direct wajen diner ya nufa da nufin shima yaci abincin ,anma ga mamakin sa wayam ya gani,dafa Kai yayi tab akoi matsala,dama can Aï ke girkin ,koda ko ranar girkin Hanisa ce zaice ta masa itakuma Hanisa bata damu ba,s'aide taje restaurant taci ,dan ko ruwan tea Bata iya hadawa ba.zama yayi saman diner yana Jin wata irin yunwa na kwakular sa,dan shi Jin kamshin abincin Aï ta tado Masa da tsohuwar yunwar sa,sanan ya saba da abincin Aï bazai iya cin n'a wani wurin ba,zama yayi bisa kujera yayi tagumi ya tsura ma Aï idanu yanda take cin abinci,har hada yawu yake.
Sam Aï yi tayi kamar bata san Allah yayi ruwan sa ba,anma duk Abinda yake tana kalon sa da wutsiyar ido,sanan ita tausayin sa ma take ji,Dan tasan tariga da ta saba Masa da cin abincin ta,gashi kuma balagazar matar sa Bata iya abinci ba,cinye abincin ta tayi tas tasha juis ta tashi ta maida kwanonin,kicin,duk Yana binta da idanu,yanda yaga ukun ta n'a motsawa suna kasa da sama,ga boobs ma wani irin motsi suke na tada hankali, gaba-daya ya bada hankalin sa gare ta
Yana kare mata kalo wata wutar sha'awar sa yake jin tana jansa sosai,ga abudai Yana gani anma saide a Masa kwalele,tuni Idanun sa suka kada,shiga Aï tayi d'akin ta,ya Dan jima zaune sai can yadan ji sha'awar ta Dan kwanta yunwa kuma ta dawo,a hankali ya lalaba kitchen ya bubude tukane Allah ya taimake sa Bata wanke kayan ba,Dan Rabin malmala na tuwan shinkafa ya gani,Nan da sauri ya zuba ya zube sauran miyar,a tsaye ya nade hanu ya fara cin abincin har kun nuwan sa ke motsi Yana girgiza kai,yanaci baisan tuwan ya kare ba Saida ya maida hanu yaji wayam,ko ba komai ya rage zafi,tukunyar miyar yadan zuba ma ruwa daidai miyar da ya zube ya karkada,wai Dan kar Aï tace an ma ci ya rufe ,juyawar da zaiyi yaci karo da Aï.
itako Aï tun farkon zuba abincin sa da lomomi tana tsaye ,ita abun ma dariya ya bata,har ya Gama,sune Kai Aï tayi .
Tayi kamar yanzu ta shigo Bata ma san abinda yayi ba,ganin haka shima yayi ajiyar Zuciya a tunanin sa Bata gansa ba,fuska ya tsuke harda Dan tsaki,ko a kwalar rigar ta ,ta bud'e tukwane tace"la la la ya akayi haka ,nidai nasan nabar sauran abinci na zazafe na kuma ya haka,to ko mage ta cinye,to anma ai kwanan a rufe yake,hum wanan ai saide mage mai yatsu biyar ,ta fada ba tare da ta kali inda yake ba tsaye kikam,ya zuba mata mayatatun idanuwan sa.
"Ke karki raina min hankali kinji ko me za'ayi da tuwan ki da Zaki zo kice wani mage Mai yatsu biyar taci Miki abinci me kenan kike nufi ni naci kazamin tuwon ki?."
"🤔to ikon Allah nidai da nayi magana ta bansa mutum a ciki ba,kuma in ba kida me ya kawo ganga ko kaji na ambace ka."
"A to kedai Kika sani ki gyara lafazin ki domin gida na ne."
Nan ya fita yana borin kumya.
Ita dariya ya Bata Nan ta wanke kwanonin ta maida su ma'ajiyar su.
Ansar na ganin ta fita daga kicthen din ya dawo ya bud'e firge yasha juis sosai yasha ruwa har zufa ke karyo masa.
D'akin sa ya koma yana tunanin yanda zaiyi barci ba tare da Aï makale a jikin sa ba,gashi wani sha'awar ta yake ji ."
Wanka yayi yayi Shirin barci ya kwanta anma barci yaki zuwa a b'angaren Aï ma kasa barci tayi tasha kuka ,sanan ta tashi ta d'auro alwala tayi sallah takai ma Allah kukan ta,Can wajen k'arfe biyu ta samu barci ya d'auke ta.ko hijabi Bata cire ba,a bisa salaya tayi barcin a tatakure.
Ansar kasa barci yayi dan haka ya fito, Zuciyar sa n'a ingiza sa cewar yaje gareta koda fuskar ta ya gani,ko yaji sanyi bisa ga radadin da Zuciyar sa ke masa..
Sa'a yayi bata rufe d'akin ba ,dan haka ya lalaba har inda take ,ganin yanda take barci a takure yasa ya d'auke ta ya aza bisa gado,ya cire mata hijabi,kur ya kure surar ta da kalo,har hada yawu yake,yanzu Yama kansa Katanga da wanan surar,anya gaskiya ne abinda yake tunani kuwa, ya kamata ace ya fara bincike anma kuma ai Mai gadi bazai Masa karya ba,take photon ta saman Wani kato ya hasko Masa a zuciyar sa,wani tukikin bakin ciki da tsanar ta suka taso masa,da sauri yabar d'akin Yana jin haushin Kansa me yasa yazo,ruwa yaje ya d'auka yana ta Sha masu sanyi,haka yaje ya kwanta d'akyar barci barawo ya d'auke sa.
Washe gari Aï sai farkawa tayi tagan ta a gado tayi mamaki sosai Sallah tayi tayi breakfast daidai cikin ta taci,Kiran wayar Kam baby ya shigo mata,bayan sun gaisa tace ya kamata tazo a fara shirye shiryen biki,ok Aï tace ta shirya,cikin riga da siket,tayi Yar make up kadan tayi kyau sosai,ta d'auki Dan gyalen ta da jaka da takalmi ta d'auki key na motar ta ta rufe d'akin ta.
ta fito daidai fitowar Ansar zaije wurin aiki ,Saida gaban sa ya Fadi Dan wani irin kyau yaga ta masa,anma ganin Dan gyalen da ta d'auko ,yaji take wani kishi ya mamaye sa,gani yayi tayi ficewar ta daga falon kuma ga duka alamu fita zatayi ba tare da ta tambaye sa ba zata fita ba,wani irin abu yaji anma yarinyar nan ta raina ni zata fita bazata tambaye ni ba, kuma ma ina zataje a haka Kaya duk sun kamata,ga karamin gyale da ta d'auka,wai Ina ma zataje ya ma kansa tambaya wani irin kishin ta yaji,bare da ya tuna wani Abu saida gaban sa ya Kara wata irin faduwa,bin bayan ta yayi har zata Shiga mota wata irin Tsawa ya buga mata yace "keeee
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘
[06/07 à 15:01] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*PAGE 87-88*
Tsayawa tayi cak ba tare da ta juyo ba,shiko cikin bala'i ya karaso , gaba-daya ransa ya bace , Zuciyar sa har wani irin bugawa take da sauri sauri."
"Ina Zaki ?
Gidan uban wa Zaki a haka?
Wani kalo tabi sa dashi ta tabe Baki tareda cewa"akan me zaka tsare ni da tambayoyi malam,meye ruwan ka dan na fita haka?
Kai a su wa da zaka tsare ni kana min tambayoyi,Ka aje ni ne?
Kokuwa a karkashin Ka nake?
Kaga malam Dan ina zaman gidan Ka kar ka manta fa a yanzu ba karkashin Ka nake ba,bakada wani iko ko matsayi yanzu da zaka Hana ni fita zanje duk inda naga dama,kuma da kake tambayar ina zani
Zanje gidan kwarton nawa kamar yanda kuka ce kaida matar ka,kaga yanzu sai n'a zage nayi abinda naga dama tunda ba nauhin kowa a kaina."
Tana Gama fadar haka ta shige motar ta tayi mata key ta fice a gidan,Dan dama gidan da madanni ake bude sa.
Tsaye yayi tamkar ruwa ya cinye sa,sosai yaji wani iri,ya ma za'ayi yabar Aï sa ta fita ba tare da yasan inda zata ba.
Da sauri.
Ya shige motar sa shima baibi takan masu tsaron lfyr sa ba da kuma dreba ba,bin bayan Aï yake a hankali take tukin ta hankali kwance,ta madubin mota taga Ana binta,duba motar tayi taga ba kowa bane fa ce Ansar ,murmushin gefen baki tayi,ta juya akalar motar ta,direct Restaurant din Hajiya tayi,manyan masu kudi ke gun suna cin abinci,ba Dan tana Jin yunwa ba tana haka ne dan taga iya gudun ruwan Ansar.
Parking tayi,shima a hankali yayi parking ta d'auki Yan mintuna kafin ta fito,tana fitowa direct ta nufi Restaurant din.
Ansar fa dake cikin mota ransa ya gama baci cikin Ransa yace wane shirme yarinyar Nan take yi ne wai,ya zata shiga restaurant alhalin Maza masu yawa suna zuwa,yasan restaurant din farin sani ,Mai restaurant din kawar Mom dinsa ce ,kashe motar yayi shima ya fito yabi bayan ta,tunda ta shigo Idanun mutane akan ta,ita kanta Bata ji dadin hakan ba ,anma Dan ta kuntata ma Ansar yasa tazo nan, tana zama wani saurayi Gaye k'yakyawa da tunda ya shigo ya kafe Idanun sa akanta yaji ta masa,ganin Idanun mutane akanta kar wani ya Masa shigar sauri yasa yayi hanzarin zuwa wajen ta,Aiko ya Bata ran Dayawa daga cik'in su.
"Amincin Allah ya tabata a gare ki ranki shi dade"
Fuska tayi kamar bazata amsa Masa ba ,anma ganin Ansar ya shigo yasa ta amsa Masa cikin murmushin dole tace"tare dakai"
Dadi saurayin yaji tare da fara Yi mata magana
Ganin su haka Ansar yaji wani irin bakin ciki na ingizo sa,kamanin sa suka canza,Idanun sa suka sauya kala,yanayin sa ya canza, jijiyoyin kansa har tashi suke,tsabar bacin rai da kishi gadan gadan ya nufo wajen su,Bai tsaya wani Bata lokaci ba ya d'auke wanan saurayin da mari,kowa Saïda ya juyo,nuna saurayin yayi da yatsa yace"Kai Dan gidan uban waye?
Waye ubanka ,wa ya d'aure maka gindi da zaka tare matata kana mata magana,acikin jahilai Kai jahilin ina ne ?
Jin Ansar ya ambaci matar sa,kowa yasha jinin jikin sa,shiko saurayin ya tsorata,Dan yasan waye Ansar sarai,yace"sorry sa dan Allah kayi hakuri bansan matar aure bace,da sauri saurayin yabar gurin."
Ansar hanun Aï yaja keee sai waje zai danan ta cikin mota da sauri ta kwace hanun ta,itama ranta a bace tace "Kai wai,wane irin mutum ne?
Ina ruwan ka da rayuwa ta,inajin yanzu Babu auren ka akaina Dan Allah ka shafa min lfy nayi rayuwa ta ."