Sashe 27
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Firgigit kamar an tsikari Ansar ya tashi yayi wanka ko ta Kan Aï bai bi ba ta fita yayi yayin da dreba ya bud'e masa ya fita masu tsaron lfy sa suka mara masa baya,direct gidan su Ya nufa yayin da duk Abinda ya faru ta dinga dawowa kwakwalwar sa tiryan tiryan,sakin da Daddy yayi ma Mom dinsa ke dawo masa a kai,runtse idanu yayi Zuciyar sa n'a masa daci ,lokacin da ya shiga gidan anma Mom dinsa bata nan,Yan aikin ya kira yana tambayar su ,a daidai nan iye daya daga cik'in Yan aikin Mom tazo d'aukan wasu kaya tana ganin Ansar n'a tambaya tace "ranka ya dade tana wancan gidan nata Daya baba,tunda Ansar yaji abinda tsohuwar tace ya gane mai wane gida take nufi ,dan haka Kai tsaye ya fito daga gidan suka nufi gidan da Mom take, yana shiga tun a k'ofa yake kwalawa Mom kira,har ya iso falo a bisa salaya ya iske ta ,ta gama sallah tana zaune tayi tagumi sai ruwan hawaye take, juyowa tayi ta zuba ma Ansar idanu tana kalon sa shima ita yake kalo daga k'arshe dai yazo ta rungume ta suna kuka duka,anan yake fadin Mom mai Kika yima Daddy haka har ya Miki irin wanan sakin.
"Laifi n'a ne dana 😭
Nan ta fada ma Ansar abinda ya faru n'a asirin da suka so masa dan ya rabu da Aï ,runtse idanu Ansar yayi tare da jin wani daci a ransa , mahaifiyar sa ke son raba sa da farin cikin sa,anma ganin da yayi Mom n'a cikin wani hali hakan yasa ya aje komai ya maida gefe duk da abun n'a masa ciwo,yace"Mom yanzu ya za'ayi asirin ya karye.?
"Abu guda ne shine Hajiya Balki ita kadai zata iya kaimu wurin Malamin dan shi kadai zai iya karye wanan Asirin."
"Mom ki tashi kawai muje dan zama bai same mu ba,ina son n'a ganki cikin farin ciki,kuka ne ya kufce ma Mom jin danta n'a son farin cikin ta ,anma ita tana adawa da nasa farin cikin ,tabas duk da har yanzu bata son Aï anma ya zama dole zata daure ma ranta,ta fara son ta a gaban sa kodan yaji dadi,Mom tunanin me kike Hakan ?firgigit ta dawo daga tunanin ta .
Mom nace ki tashi muje Can gidan kawar taki in kin sani.
Tashi sukayi sukaje gidan Hajiya Balki sunyi katari Sun iske ta zata fita,dakyar ta yarda ta saurare su, nan Mom ta bata hakuri bisa Kan abinda ta mata,sanan ta yarda ta kaisu gurin malam bokan nata aiko suna zuwa suka nemi abinda zai karye asirin,dakyar malamin ya samo makarin a inda ya basu wani magani yace suje Susa a abin shan Wanda aka ma Asirin zai karye nan suka fito ,duk da Ansar yaso yasa a kama sa Mom ta masa hani,tare da nuna masa ai su suka kawo kansu ba shi ya kira ta ba,kawai su masa fatan Allah ya shirya sa in mai shiryuwa ne.
Hajiya Balki ko ko a kwalar rigar ta ,dan haka tun a wurin malam suka rabu tayi tafiyar ta inda zata .
Hakan Ansar a ranar suka wuni shida Mom dinsa suna jimami,da zai tafi ne yace Mom ki bani maganin tunda idan Daddy ya dawo ni zanje tarban sa ,kinga sai nasa masa ko a juis ne,kinga zaifi yi a guna.
"Yauwa Son hakan ma yayi,sanan kaima tsaya ina zuwa,tashi tayi ta d'auko cup ta zuba maganin kadan ta hada da juis ta basa ,kalon ta yayi yace Mom "me zanyi dashi ni ?
"Kayi hakuri Dana kasha wanan maganin tunda kaima akoi asirin a jikin ka har ka Saki matar ka."
"Ni Mom ni Bana bukata ,tunda n'a sake ta kawai taje in ta samu miji tayi aure"
"Ni son kayi hakuri duk da ni kaina a yanzu Hanisa ta fice min a Kai anma kayi hakuri Ka rufa min asiri kasha ka maida ma matar ka,in kace haka tabas asiri n'a zai tonu kaga za'ayi ta zunde n'a a family naku kaga da kumya.
Sauke ajiyar Zuciya yayi ya karba yasha take kansa yayi wani Irin sarawa ,nan ya zauna ya dafe Kai ,dan wani irin sarawa da yake masa,Mom tana cewa yaya son,yaya ?
"Mom kaina kaina ke Sara min."
Nan take barci ya d'auke sa , yayi kusan Awa uku a kwance,Mom ta tsura masa idanu tana Kiran farkawar sa ,sai Can ya Farka,nan Mom ta tashi ta kama sa tace "Son yaya Ka tashi ne ? Dafe kansa yayi dan wani sarawa da ya dan masa ,Can kuma sai sai Saki Alamun yaji dan sauki ,domin ji yayi kamar an sauke masa nauhi.... Murmushi Mom tayi tace" Alhamdulillah son sauki yazo,yanzu sai muje gobe idan Allah ya kaimu ka maida matar ka anma kafin nan zamuje wurin malam Muji yaya hukuncin sakin yake ga Wanda Saki matar sa a cikin hali n'a assiri,Wanda ba yin kansa bane. Ansar jin abin yake wani,zama yayi sai Can duk Abinda ya faru yake dawo masa n'a sakin da yayi ma Hanisa sai mamaki yake to mai tayi masa da ya sake ta,Can ya dago ya kada ma Mom Kai yace "ok Mom ba matsala. " "Yanzu kaje gidan Ka la huta in yaso gobe idan Allah ya kaimu sai kazo muje .". "Ok Mom Allah ya kaimu ni na tafi Allah kara baki sauki.". "Ameen Son Ka gaishe min da Aisha". Sosai yaji dadin hakan dan haka cikin murmushi yace "zataji Mom.". Ya fita daga gidan escort dinsa suka rufa masa baya sai gida,a lokacin magariba ta kusa Aï ce sanye cikin kananun Kaya,wondo ne karami dan shida pant basuda maraba ,anma an masa ado da duwatsu,fari ne kar yayi matukar kyau da fatar ta,mai sheki da walkiya,sai yar karamar riga da tasa itama fara,itama batada maraba da gidan bra dan boobs dinta kadai ta rufe,yayin da duk ta fido kirjin ta Ana gani sosai,sunyi bul bul sai sheki suke sun kara cicikowa, wani dan dutse ta sa a cikin ramin cibiyar ta,ya Bada wata irin walkiya,cibiyar ta fito sai kyau,cikin a shafe kamar ba mai juna biyu ba, gashin kanta ta sharce ta gyara,da alwala ta shi yasa batayi kwaliya ba sai tayi sallah,shafa turaruka tayi lungu da Sako,yayin da tayi duk wani abinci kusan kala uku,dan ta faranta ma mijin ta,duk da komai dai yinsa take anma sam batada nutsuwa ,ta rasa ina Ansar ya tafi bai fada mata ba,dan ma anyi sa'a zuwan su Sam baby sazu darana shi ya debe mata kewa,yayin da suka kawo mata wata Zuma mai kyau wada batada Ila ko kadan ga mai ciki,s'aide zai ruda oga dan sunce tayi a sanu,dan dadi sosai take kara ma mace, kuma tana jimawa a jikin mace. Tana cikin wanan tunanin taji karan motoci ta sauke ajiyar zuciya dan tasan mijin ta ne,kara lekawa tayi ta gansa ya fito cik'e da kwarjini da takama,ga wani kyau da ya kara
[07/06 à 21:53] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*PAGE 75-76*
Wata irin soyayar mijin ta take ji tana Kara shigar ta lungu da Sako na k'ofofin zuciyar ta, gaba-daya ta rasa wane irin so take ma mijin ta,a kulum Rana ta duniya son sa karuwa yake a Zuciyar ta,har gani take son da take Masa baya mata irin sa.
Cik'in wanan tunani ta karaso falo,sanan ta aje wata takarada saman table ,ta Labé bayan labule na bakin k'ofa,a hankali ya shigo falon,kamshi Mai dadi yaji na MATAR sa yaji ya buge,har Saida ya lumshe Ido Dan dadi , hakan ya tabatar Masa buge sa da cewa Bata jima da barin wurin ba,d'akin barcin su ya fara lekawa bata Nan ,yake ko Ina na gidan anma ga mamakin sa ,Alamun ma bata gidan,a rikice ya dawo falo farar takarda ya gani a saman table hakane yasa ya zabura ya d'auki takardar, budeta yayi ya fara karantawa kamar haka,
_kwana biyu ka canza min hakan yasa na fara tunanin ka bar Sona ka tsane ni,hakan naji tsoron Kar ka juya min baya nan da dan lokaci kadan Ka rabu dani,ni kuma Bana fatan naga ranar na kwamace mutuwa ta da ganin wanan ranar, shi yasa nayi tafiya ta ,ba lale ko ka neme ni ka same ni ba ,domin nayi maka Nisa a lokacin da kake karanta wanan takarada bissalam_
_daga Aisha_
Yana gama karantawa zufa ta keto masa *No No* kawai yake fada da k'arfi,wani haske yaji ya wulga masa,take ya dafa kansa Aï da take bayan labule take abun ya tsorata ta ganin yanda ya Fadi haka,ai da k'arfi ta kwala wata irin Kara ta fito daga bayan labulen Tayo kansa a rude,talabo da tayi tana jinigawa ,hawaye na zuba a Idanun ta, dak'yar ta samu ta debo ruwa ta zuba masa ,wani doguwar ajiyar zuciya Ansar ya sauke,yayin da yake bud'e Idanun sa a hankali har ya sauke su gare ta,kara ware idanu Dan gaskatawa itace ko kuwa?
Aikuwa itace saurin zabura yayi ya tashi zaune Yana shafa ta a rude , fadin yake Aisha ta kin dawo yauwa ai nasa bazaki guji Ansar dinki ba ko."
Duk a rude yake magana ,a hankali Aï ta shafa kansa tace"honey dama wasa nake maka ban tafi ba,Ina tsaye bayan labule ,Daman nayi haka ne dan na auna irin son da kake min.
A razane Ansar ya Mike tsaye cikin bacin Rai yace Aisha wani irin Wasa ne haka,wa yace Miki Ana wasa da zuciya haka,kinsan son da nake Miki kuwa?
Idan da zuciya ta buga wa gari ya waye garin banzan wasan ki da kin kashe ni ai da kin huta."
Ransa yayi matukar baci ya bar mata wajen,anma har yanzu Zuciyar sa n'a bugawa ,domin in ya rasa Aï gaskiya zai iya mutuwa,ya gode ma Allah da ba dagaske bane,anma ya tabata in tana Masa irin haka zai iya shekawa watarana.
Lumshe idanuwa yayi sanan ya bud'e su,Kayan sa ya fida ,ya d'auki tawul ya rufa yayi bandaki.