← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 43

Sashe 19

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'Ansar yayi matukar jin tausayin ta,dan tabas shine ya ruguje farin cikin ta,anma ai Mom dinsa tanada gaskiya,dan shima bai goyi bayan hada zuri'a da Aï ba,shi sam ya ma manta da haka ,bazaiyu ba ya hada iri da jinin talakawa ba.

Mom ko da hanisa ko kadan bata basu tausayi ba,sun danganta hakan da kukan munafurci.

Mom ta dubi Ansar tace "kadai ji abinda na fada ma ,sakin ta naso kayi,anma dalilin mahaifin ka yasa na hakura ,dan haka ga yata nan Hanisa ita kadai zata haifa min jikoki,kuma ka kula da ita kar ka saki Ka bata mata."

ta dan jima ta tashi ta tafi.

Aï tunda ta koma d'akin ta take kuka,tabas ayau ta yarda batada wani asali,da tanada ina suke,yau har ana gora mata saboda asali,har ana kinta saboda ita Ba yar kowa bace,har ana kyamatar irin ta
,"ya Allah ka bayana min asali na, Allah ka bayana min dangi na."

kuka taci ta koshi,,
à hankali ya turo k'ofar d'akin ta,cikin sanyi ya shigo ya zauna bakin gado, à hankali ya fara magana "kiyi hakuri duk da dai Mom gaskiya ta fada dole Zan bi umarnin ta,dan haka zan amshi kwayoyin hana haihuwa duk in ina d'akin ki,nan ya gama maganganun sa yayi waje,ko juyowa batayi ba,zuciyar ta sai zafi take mata.

"Mai girma président,Alhaji kana nufin zaka sauka ka barma Alhaji Usman mai dala mulki ne,bayan shi baya so talakawa ne ke so,kuma baya ga haka kaima kana adalci,na tabata zaka iya yin abinda zaiyi,sanin kanka ne Shi ba dan kasa bane ,Ance Asalin sa dan Niger ne.

murmushi Président yayi yace" ko tantama ba zanyi ba Alhaji Usman zaiyi abinda yafi ma Wanda nayi,bazan taba manta Alherie sa gare mu ba nida dan uwa na ba,domin badan shi ba da bankai wanan matsayin Ba,Ta dalilin Alhaji Usman Ambassador nake bisa wanan kujerar,karka manta a kudi daraja,da mutane bankai ko rabin nasa ba.

bazan manta ba,lokacin yana ambassador na America,yakan zo kasar sa Niger da kuma kasar Nigeria yana taimakon talakawa da kudin sa,wanda ko à lokacin ma Shine gatan talakawa,sunfi sanin sa akan shuygaban kasa,babu yanda basuyi ba akan cewar ya mulke su,anma yace baya so.

lokacin da wasu turawa suka damfare mu muka zuba dukiyar mu mai dunbi yawa gabadaya,suka gudu,da yaji labarin mu ,muka basa tausayi,shi ya binciko mana yan damfarar muka karbi kudin mu badan shiba nasan da yanzu muna cikin talauci .

karka manta shi ya taimaki kani na Usman Wanda da yanzu yana gidan yari.

yayin da abokan adawa suka sa cocaïne,wato muyagun kwayoyi À motocin kamfanin dan uwa na mai sarafa kada akazo har gida aka kama dan uwa n'a,nan ma Alhaji Usaman mai dala ya jajirce saida Ya nemo wanda sukeda sa hanu à abun aka kama su Aka Saki dan uwa na bayan an gane tugu ne ,Wanda ya mana wanan Alherie zanyi takara dashi,bayan talakawa ne suka nace shi suke so in zabe yazo.. ......
.

duk bayan kwana daya insha Allah zaku dinga ganin posting dina🥰

aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋

*PAGE 54-55*

dan haka nima ina bayan sa,kuma dama mulkin ya isheni."Dadyn Ansar yace.

waye wai Wanan Alhaji Usman Mai dala ne wai?
karku damu nan gaba zaku san ko shi waye.

*Niger*

à baban garin Niamey shugaban kasa Abubacar sidik bafajo,mai shekaru arba'in da biyar 45years à duniya,wato shugaban kasar *Niger*

à yau suna taron Family
. wanda yakan ware lokaci zuwa lokaci dan jin matsalolin familyn sa lokaci zuwa lokaci,ayau ma hakan ce ta faru,,

b'angaren sa daban wasu tsofi ne biyu Alamun mata da miji ne,sun tsufa,anma hutu ya boye shekarun su,
namijin zaikai kimanin shekaru saba'in 70years. yayin da macan zata kai shekaru sitin 60years.

sun tsufa anma Anma Jikin su ya.boye Shekarun su.

b'angare daya kuma Wasu samari ne guda biyu,daya zaikai shekaru 35,Mai Suna Abdul Malik,wanda yake matakin Ministre de l'éducation,Minister din ilimi
daya kuma
dan kimanin shekaru 30 Mai suna Ahamed
Shugaban Sodjoji,wato général Ahamed.

sai première dame ma'ana First
Ladyyy,Matar shugaban kasa,wanda itama yar uwa ce,dan Aure zumunci aka mata ita da Abubacar sidik tun bai hau mulki ba.

zaune suke duka,yayin da gabayada fuskokin yake cikin matukar damuwa

tsofin ma su kuka suke,Aboubacar ma idanun sa sunyi jawur ,suma yan uwan idanun su sun rikide,Abubacar ya ygoge kwala à idanun sa,yace yace"Baffa kunga irin abinda kuka ja,yanzu gashi kulum muna cikin zulumi na rasa yar uwar mu laure,ita kadai ce mace ke gare mu,haka kuka raba kanun mu,kuka kaimu makarantar Alo mu uku duka,badan Allah yayi mana son boko ba nida kanaina,da kuma iyayen gida masu kirki da karamci da muka samu ba da yanzu muma nasan da muna rarabe,ance Min Laure tana yawan zuwa ita da mijin ta,domin ganin dangi,sanan duk in sunzo sai taje ruga ita da mijin ta Usman taga ko kun dawo baffa,anma saide ta koma da kuka,amsar daya ce baku dawo ba,haka zata koma akace Da kuka,gashi kaf dangi ba wanda yasan inda suke,andai ce Nigéria suke,mutum guda ne yasan inda suke,Salisu to shima ance an masa kurciya ba'a San inda yake ba."

ina shatu ce ta fashe da kuka,tace" tabas mu dakan mu muka watsa farin cikin mu,yau shekaru ashrin da uku kenan kulum cikin kukan nadama nake,wayo Laure kina ina ne ,kar na mutu ban ganki ba,Ya Allah ka nuna mana Laure koda jinin ta ne ya Allah ka nuna min ya ta tun ina raye."

Ameen Ameen suka ce dan zuwa yanzu duka kuka suke .

président Abubacar yace "insha Allah lokaci yayi da zanyi magana da tashar da kaf duniya Za'a ganin anan zan bada cigiyar kanwata,lokaci yayi da zanyi amfani da mulki na."

nan sukayi Addou'a da fatan samun nasara.kowa ya watse.

Aï da ta gama kukan tayi Alwala takai kukan ta ga Allah ya bayana mata dagin ta,sati dayan da Ansar yayi à d'akin Hanisa kamar à kaya yake dan sai yayi dagaske take basa hakin sa.

ranar da ya dawo d'akin Aï sai zumudi yake zaisha dadi, Aï duk ta dago sa ,duk da bata ko kalon inda yake ,tunda Momy ta bada Wanan sharadin itama ta kara d'auke masa wuta,shikam Sam Baya jin dadin hakan. dadare Aï tayi shirin ta cikin kayan barci sai kamshi take,rigar komai ya bayana à jikin ta,boobs dinan à tsaye gasu da girma, luwai luwai dasu,Ansar yaga har sha dayan dare Aï bata zo turaka ba yace "mai yarinyar nan take nufi,tasan sarai yau ita ce Jira take sai na iske ta."

wasa wasa har sha biyun dare Aï bata zo ba,ga jijiyar sa ta tashi tana matukar bukata,har ganin sa yake a tsukaken ramin Aï yana gwotso yana cin dadin sa,kasa hakuri yayi ya tashi ya nufi b'angaren ta a bud'e yake,har tayi barci,bargo ya yaye,rigar barci ta tarare har nonon ta da babu bra sun fito,take yaji jijiyar sa ta kara kumbura har diga take,ba shiri ya afka mata ya cabko boobs dinta da hanu biyu yana matsa,yana lailayar nipple din da harshen sa yana dan ja da tsotsa, Aï mai nauhin barci ji tayi kamar à mafarki har bankaro masa kirji take,.

à hankali ya gangaro kasa ya bubud'e kafaduwan ta ya kafa baki yana tsotsa kasan ta,yana karkada dabinon ta da harshen sa,yana dan ja sai ya tsotsa ,Ruwan kasan ta wani dadi yake masa,ita kam Aï tunda ya kafa baki kasan ta ,ta farka ganin Shine sai ta Rufe ido,tayi kamar tana barci dan abinda yake mata In ta tsayar dashi ba tare da ta zubda abinda ke marar ta ba ita zata cutu,can tayi wani nishi shaaaa sai ga ruwa na ambaliya à kasan ta,duk ta bata masa ' fuskar sa,tashi Ansar yayi ya Saita jijiyar sa,daidai ramin ta,wata irin tura ta masa kadan da ya fadi yda gudu ta shige d'akin ta ,ta dana key,dan dama à falon ta shimfida katifa ta kwanta,.

da gudu shima ya bita yana jijiga k'ofa ta bud'e ga sandar sa sai kara haurawa take ,tana kumbra Tana bugar iska, Aï tace"ai duk wanda baya kwanar hada zuri'a dani mu zauna haka ka hutar ma kanka,ka ga ba sai ka bani maganin hana d'aukan ciki ba,kowa ya rike kayan sa."

ba yanda baiyi ba Anma taki budewa,b'andaki ta shiga tayi wankan ta ,ta fito tayi shirin barci tayi kwanciyar ta,Ansar kam dak'yar ya samu barci ya d'auke sa yayin da marar sa tayi ta ciwo .

washe gari ras Aï ta tashi ko à kwalar rigar ta , sai tayi kamar ba abinda ya faru, ana zaune ana cin abinci su duka,oga Ansar ba magana ,Aï tace" um niko sis dama inaso nayi magana dake,Hanisa ta dago tana kalon Aï shekeke,bata ce ufan ba, Aï tace dama ina so nace miki dama ina so na bar miki mijin ki ne,dan ni dama ba Dan na zauna dashi ba na aure sa,saboda fyadan da ya min naga shi ya kamata na aura daga farko,dan idan na auri wanda nake so a haka yaji ni ba a budurwa ba na tabata baizai kale ni da mutunci ba,anma in na fito a bazawara na tabata bazai zarge ni ba,dan haka ki rokar min mijin ki da ya aje cewa daga yau ni ba matar sa bace ,sanan ya rubuta min takardar saki na.naje ga wanda nake so"

.ya isa naji wata tsawa da gabadaya ta girgiza Gidan.

Aci gaba da gashi 🍇
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*PAGE 55-56*
Chapter 19 · 0% Book details