Sashe 15
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Kash🤦♀Baby banso kika masa haka ba, keda muke so ku bari har a kaiki ya kara dandana Zumar ki tukun in yaso saí ki rama duk wani abu da ya miki.
Anma hakan ai ba zai gane ba ,domin na tabatar duk namijin da ya dandana ki wly bazai yarda ba ki subuce masa, kina ga gyara na bai ko kai rabin naki ba Anma yanzu duk namijin da ya kusance ni har kuka yake min daga jiya zuwa yau mutum hudu suka matsa min da in aure su a ciki ko harda Minister cewar.Samy baby ,Zuky tace ashe ba ni kadai ba, dan ni Alhaji har kuka yake, wai bai taba samun irin wanan dadin ba ga matar sa, dan Allah na aure Sá, har milions biyu ya turo. Min ta accaunt dina Kam baby tace ni kusan Ismail kadai ya taba, shi kansa zaucewa Yayi wai na kara dadi, shima har kuka yayi in takaice muku cin da yayi min zan iya wata ma banyi marmarin da namiji ba, dan wly na wahala hanun sa tamkar wata amarya. "
Dariya suka sheke da ita, nan Sam Baby tace "Dan haka ki fida duk wata kitayaya a kanki dan yau Za'a kaiki matsawar ya neme ki to ki basa ya dandana ki hada da salon da muka baki ki ruda Sá, bayan kin lasa masa zumar ki a baki saí ki rama duk wani wulakanci da ya miki a baya, murmushi Aï tayi tace na gode da shawarar nan yar uwa kuma hakan Za'ayi, nan suka sheke da dariya suka tafa..
"Oh ku tashi muje mu gama gyaran dakin nan kunsan bamu gama ba, dama mun dawo né kafin masu hada gadon nan su hada, harda fina tazo da ita da lantana da junmai sunzo dasu zamuyi gyaran Dakin Aï, kunsan yau Za'a kaita, ke Kam Baby ki ja Aïsh baby kuje salon na fada ma Aunty lissa irin abinda za'a mata a kanta, ku tsaya Can Dan muna gamawa duka zamu zo salon Din nan Za'a shirya amarya, kuma muma nan zamu shirya da kwaliya da komai."
"Ok sukace, nan su kam baby ita da Aï suka hau mota suka ja saí salon sam.baby ma ita da zuky Baby suma suka d'auki mota da sauran Kayan da ba'a kai ba sai Gidan Aï dan karere ,duk security ne.
Basu wani sha wuyar shiga ba, dan Daddy da kansa ya kira daya daga cikin baban security cewar a barsu su samy ko yaushe suka zo.
Sunje suka iske suma dangin su hanifa harda kawayan suma sunzo gyara daki na amaryar su ,saí wani kalo suke ma su lantana da suka iske, anma su Sam baby na zuwa suka sha jinin jikin su, ko kayan da suka Sá kadai abin kalo né, dan haka babu abin raini a jikin su.
A haka su Sam baby ana wasa da raha sukayi gyaran d'akin Aï, wani abin mamaki daga gidan ango aka kawo abinci anma abin mamaki ba'ace dasu ba, abincin na yan wajen su hanifa né kadai.
Hakan ko da gaya momyn Ansar tayi, dan dadyn Sá duka yace a hada itace ta kiya .
Su Samy ko a kwalar rigar su gaskiya d'akin Aï da da falon ta da b'andakin ta ba karamin haduwa sukayi ba, babu wani tarkace abubuwa ne akasa masu tsada da kyau, ba hayaniya gadon ta kadai abin kalo ne, domin kana ganin b'angaren ta zakayi tunanin yar wani shugaban kasa ne, komai Pink ne akasa kasancewar ta mai son kalar,, saí yan abubuwa da akasa kalar fari, waw dakin har walkiya yake, dan jerin turawa suka mata Dan falon ta ma manya manyan kujeru ne da labule pink masu kyau, sai wata katuwar tv ta bango, a folo ansa, sanan aka Sá a kuryar daki, yayin da aka buga katon pic din Aï a falo wanda aka mata a indiya sanye da kayan su tayi kyau matuka, kuma pic din ya kara bada kala a. Dakin
B'andaki ma duk wasu sabulu masu kamshi da gyara fata, da su jel da abun wanke gashi an jere gwanin kyau.
Suna gamawa suka feshe da turaruka suka rufe b'angaren. Hanifa ma anyi komai mai tsada ne, anma ansa kaya diyawa hakan yasa bai kai na Aï kyau ba.
Salon suka huce, k'arfe takwas da rabi Za'a fara Dan haka tun k'arfe takwas ake ta faman shirya Aï da wata damkareriya dinkin shadar ta fara gezner doguwar riga irin dinkin yan Niger gaba duk wasu duwatsu né masu walkiya kalar pink a gaban rigar daga sama har kasa , sai baban wuya da akayi, dinkin ya fido hips dinta da gidan boobs, bala'i dinki yayi bala'in yi mata kyau, ni kaina da na saki baki ina kalon tsarin dinkin saida kawa ta ankarar dani cewar na kimtsa bakin naci gaba da d'aukar masu rahoto.
Ga wani irin gyara da kanta yasha, wasu takalma suka sa masu kyau, suma har walkiya suke, yayin da su Sam baby su shida harda lantana suka Sá suma shada, anma su tasu pink cê doguwar riga suma sunyi matukar kyau.
Kawa ya shirya, inda Khalid baban abokin ango shi zai ja ango da matan Sá, dady da kansa yama Khalid umarni cewar su biya su D'auko matar Ansar itama da kawayen ta, dan haka khalid ya amshi Number Sam baby wajen Dady.
B'angaren ango shima dakakiyar shada baka yasa mai walkiya, tayi matukar masa kyau, gashi fari sai kayan suka masa matukar kyau, takalman Sá má da agogo abin kalo ne, ya hadu iya haduwa sai buga kamshi yake, saide matsalar itace yau tunda ya tashi jarabar shi ta motsa marar Sá na masa ciwo kadan kadan, dan ma ya samu yasha lemon tsami.
Tunda Khalid ya d'auko Sá yake ta masa tsiya shidai baice komai ba, anan suka biya waw ba laifi itama tayi kyau dan anko ma sukayi .
Murmushi suka sakar ma juna, yace "baby kinyi kyau"
"Thanks tace, tana murmishi da jin dadi, itama doguwar riga ce akayi mata tayi kyau.
Motoci basu zarce ko ina ba sai k'ofar wanan baban salon din ,Dan shine gaba motoci kusan ashrin ke bayan sa masu dankaran kyau, wasu da .kawayen hanifa à ciki sai feleke ake.
Ansar yace ya kuma muka tsaya à nan.'
Eh umarnin Daddy ne cewar muje da matar ka dayar, take bakin ciki ya ziyarci zuciyar Hanifa, wani uban tsaki ta buga, Ansar kam bai kuma cewa komai ba, Khalid waya ya d'auka ya buga yace " ranki ya dade gamu waje ku muke jira. "
B'angaren can Sam Baby ta amshi wayar, tace to ku tashi angwaye Sun iso, nan aka kara feshe amarya da turaruka masu.
Kamshi sosai nan su sam Baby suka ja ta Khalid ya tarbo su sai satar kalon Sam Baby yake, nan ya bud'e musu k'ofar da ango da amarya suke, tun kar ta shigo ta mamaye hancin su da fitinanan kamshin ta, daga Ansar har Hanifa saida suka juyo suka kale ta, tayi kyau sosai, dan Ansar gabadaya rudewa yayi.
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love 😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋
*PAGE 44-45*
Susucewa yayi ya daburce, bai San sanda ya sakar mata wani ni'imtacen murmushi ba, ita kam Hanifa saida ta raina kanta, dan Har ga Allah tasan bata kamo Aï à kyau ko sura ba, tunanin ta ma ina tasan wanan yarinyar, can ta tuna ta buga uban tsaki wanda daga Ansar har Aï saida suka juyo suna kalon ta, a hankali Ansar ya kamo hanun ta fizge ,duk Aï tana ankare, murmushin mugunta kawai take, Ansar kam shi farin ciki.ma yanzu yake ji, sabanin da ya rasa dalili.
Khalid ne ya matsa ma Sam baby cewar tazo ta shiga gaba cikin motar da zaikai ango da amaran sa dakyar ya roke ta ta shiga, ko kadan Sam Baby bata Son kula sa
Saboda taga take taken sa son ta yake, itako bazata yarda ba tasan son sa a ranta, tunda ita karuwa ce babu yanda Za'ayi ya aurar ma kansa.
Haka suka shiga Khalid yaja su sai tsokanar su yake, ba mai magana, dan hanifa ta cika pam kamar ta fashe, ji take kamar ta kwala ihu tace bata Zuwa anma ina ba hali.
À haka suka isa gurin katon guri na gani na fada ya kayatu, décoration din pink da fari ne, gurin da ango da amaran sa zasu zauna kadai abin kalo ne.
Saida sauran motoci suka iso yan matan amare suka fara fitowa, su na Hanifa shigar fari sukayi su shida suka jera b'angaren da Hanifa zata fito, suma n'a Aï su shida masu kalar pink suka jera da fulawa hanun su, sunyi kyau da tsari sosai, sai hararar juna ake.
À hankali ango da amaran sa suka fito ,sunyi matukar kyau ,Sam Baby ta shiga bayan Aï, shima Khalid ya shiga bayan ango, Zeey ta shiga bayan hanifa, ango kuma ya sakalo hanun sa ya rike matan sa duka biyu sai murmushi yake, Sam baby na fesa ma Aï turare daga baya itama zeey haka take ma hanifa, kowa yafi ganin dacewar Aï da Ansar
Domin sunyi matukar dacewa da juna domin Hanifa duk da tasa takalma masu tsini kasa take, saboda gajarta.
À hankali ana ta shagali suka isa wurin zaman su akayi ta d'aukan photuna, ,aka je wajen yanka cake Ansar sai lake ma Aï yake, itama ta sakar masa fuska kamar yanda Su Sam Baby suka bata shawara...
Nan suka yanka cake yaba manta à baki suma suka basa
Gaskiya partyn ya kayatu ansha casu, mutane nata Zuwa zuba abinci kowa na zubawa yana ci, zeey sai lake ma Khalid take shi kuma yaga take taken ko mata sun kare shi mai zaiyi da ita, shi Sam Baby yake matukar so..
Anma Sam Baby sai gudun sa take.