← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 43

Sashe 10

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na taimake ki na d'auke ki ashe haka halin ki yake ban sani ba, kije ki hada inaki inaki ki barmin gida bazan iya zama da karuwa ba, bazaki shiga tsakani n'a da mutanen arziki ba, ku kuma , ta nuna su L'antana tace "zan barku ne kawai saboda mun jima daku, anma wanan ya zama n'a farko kuma n'a k'arshe.

Ke Aï ta d'auki kudin watan ta ta watsa mata, kawai kije ki hada inaki inaki ki barmin gida.

Dukewa Aï tayi tana kuka, sam ba kukan korar da aka mata ba take yi, à a tabatar da zargin ta akan Ansar shine ya sata kukan bakin ciki, share hawayen ta tayi tace " *So ne silar faruwan hakan*

Su Lantana ma kuka suke suna lalaba ta, Aï tayi murmushi tace ba komai Allah hada fuskokin mu da Alherie, zan kawo muku katin gayatar aure n'a, dariya sukayi taré da kuka kuka, Sai ta share musu hawaye zata fita Sara tayi yar guda, tace "Allah raka taki gona. "

Yar dariya Aï tayi tace "har abada mai hasada Baya ci gaba, tana gama fadar haka duk wani Dan salon baiji dadin korar Àï ba.

Haka Aï ta koma gida ta kira taxi duk wani kayan ta saida ta hada, mai taxi ya kama mata sukayi salama da yan gidan ta tafi sai Maitanma, Àï na kuka ta isa Gidan su Sam Baby, dukan su ko suna nan, da gudu ta isa gidan bayan ta biya mai taxi an gama sa mata kaya à gidan.

Tana kuka ta fado falon su duka à rikice suka tarbe ta a rude suna tambayar mai ya faru.

"wly shine ya min fyade shine shine,

"wai shine wa ?
Cewar Sam Baby,

Wanda nake so, agogon ta d'auko daga jakar ta ta kara shinshina wa, tace "agogon iri daya, kamshin turaren iri daya. "

Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*PAGE 28-29*

Kam Baby ta buga tsawa tare da cewa "ke dan Allah malama ki mana shiru, ki fada mana meye matsalar."

Share hawaye Aï tayi tace "à labari na ban fada muku soyaya ta ba, to bari kuji, nan ta zayana musu irin haukan so da tayi ma Ansar har da fyaden da akayi mata, wanda à jikin wanan mutumin taji turaren da agogon da ta tsinta à Dakin da haduwar su yau, kamshin turaren da kuma irin agogon da ta gani taji à jikin sa.

"Kutmar uba Zaky tace, rai a matukar bace, su Sami ma da Kam Baby ransu yayi bala'in baci.

Sam baby ta share ma Aï hawaye tace "'n'a rantse da sarkin dake busa numfashi sai n'a d'aukar miki fansa, kuma ke zaki bada abinda kike so à masa, domin kin zama kanwa kuma yar uwa à wajen mu. "

Kam Baby ma da Zaky Baby suma abinda suka ce kenan.

Àï ta share hawayen ta tayi murmushi Tace "nagode yan uwa n'a, hakika yanzu kune iyaye n'a kune dangi n'a, kune gata na nagode nagode ."

"karki damu ,ke ai tamu ce, cewar Kam Baby.

Zaky Baby tace"yanzu kinada pic din sa, ke wai shi waye ma ?

Da sauri Aï ta fido pic dinsa ta nuna musu, domin tanada kusan hudu da ta wanko su.

"what Ansar dan Gidan Président, shege cewar Zaky Baby suma sauran à firgice suka amsa suka duba ,kowace tayi matukar mamaki ..

Ita kanta Aï ta tsorata jin waye Ansar lalai yayi k'arfin ta.

Kam baby tace "ku duba jikin photon wacan hanun nasa n'a dama ku gani, wanan agogon ne dai à hanun sa, duk basu ma lura ba har Aï sai yanzu, nan suka kara tabatarwa .

Zuby tace "lalai wanan guy din ya cika tantiri, shida ko kalo budurwa duk yanda kike ji da kyau da aji baki ishe shi ba, shine yaje ya keta hadin yarinyar mutane, harda cewa da ya aure ta gwara ya auri jaka."

Aï ta share hawayen ta tace "niko à yanzu duniya shi nafi tsana, anma zan d'auki fansa à kansa ta sanadiyar auren sa, domin shi ya cancanta ya aure ni dan shi ya raba ni da budurci na. "

"Gud yarinya ashe kwakwalwar ki na ja yarinya kinyi tunanin mai kyau , ki fara shirin aure yarinya, muda muke da manya ai mune gwamnati. "

Kwarai kuwa cewar Sam Baby, zaky tace Sam Baby wanan aikin naki ne kiyi ma minister ki magana dan kinsan yafi kusanci da Président, ta hanyar sa kadai ne a kwana daya in shugaban kasa n'a gari za'a iya ganin sa. "

"Gud cewar Sam Baby bari kiga n'a kira sa domin da zafi zafi, akan doki k'arfe.

Waya ta d'auka ringin daya biyu à na uku aka d'auka, k'ashe murya tayi tace "Hello !
Minister na
Daga can b'angaren Ministre ya washe Baki cikin farin ciki yace "Zuma na nayi kewar ki ki taimake ni ki lasa min zumar nan taki mai dadi nayi kewar ki sosai. "

"Hum Baby n'a kenan yau dai kana ina ne, domin so nake mu kwana yau muna abu daya, na baka zumar ka sai ka koshi. "

Wani ruwan dadi minister yaji yace "Allah da gaske. "

Tace "wly ai kasan bana wasa. "

"to to yau kam zan aje duk wani aiki, kizo gest Hause Dina n'a bayan gari inda muka saba haduwa.

Karka damu zanzo k'arfe shida n'a yama, sai ka gyara min kanka. "

Washe baki minuster yayi cikin tsananin farin ciki yayi salama da ita, sai dadi yake ji yau zai kwashi gara, datijo Dan kimanin shekaru hamsin, yanada mata biyu yaya biyar, anma cikin matan kaf ba mai dadin da takai na Sam Baby, Dan shi kadai yasan abinda yaji lokacin da ya ci ta.
Shi bai ki ba ma ta aure sa anma taki yarda.
Nan fa ya fara shan shima maganin k'arfin maza da na jimawa yayin sex.

Sam baby kam n'a gama waya, ta kali Kam Baby tace "bani kayan harka, n'a sha da na matsi ki gani n'a fara masa tanadi ta yanda zai kara rudewa ya mana abinda muke so. Dariya sukayi duka ta d'auko mata ta fara sha, Wani tayi matsi dashi .

Aï na kalon su sam bata son wanan harka da suke, tana Son su tuba, anma tana taya su da Addou'à.

Maya mai aikin su suka sa ta shigo da Kayan Aï d'akin ta na da suka Bata.

Da yanma tsab Sam Baby tayi Shirin ta riga da wondo tayi bala'in kyau ta musu salama ta tafi, direct inda yace mata ta nufa, tana zuwa mai gadi ya bud'e mata ta shiga da motar ta tayi parking ta fito kwas kwas, har falon ta haura sama,inda Minister take daga shi sai Yar single da gajeran wondo, tashi yayi ya tarbo ta ya rungume ,basu tsaya wata wata ba suka fara tsotse, sosai ta rikita sa da salon ta nan ta tube shima haka, sukayi zindir haihuwar uwar su ba bata lokaci ta jefa sa bisa gado ta hau ruwan cikin sa tana Kara tsotse sa, saida taga yana neman shidewa ta dana joydick dinsa kasan ta, haba Kusan somewa ya kusan yi Dan dadi, sosai yake juya ta yana cin ta wani dadi yake ji har kwanyar sa.

Saida yayi mata ci uku, suka tsagaita, bayan komai ya lafa Sam Baby ta fada masa bukatar ta na son ganin Président,saida yayi dan tuanani yace "to zansan yanda za'ayi gobe ki gansa, zance ke yar uwa ta ce, dan à jibi zaiyi tafiya."

Sam baby tayi murna sosai jin zasu samu ganin abinda suke so à saukake,nan ta dage ta kara rikita sa, ya kara mata alkawarin ganin président gobe, tare da bata chèque n'a millions daya. Waw itama tayi murna sosai...

Haka suka kwana suna abu daya, ai ko Minuster yayi duk yanda zaiyi, saida ya cika ma Sam baby Alkawari, domin ance zata samu ganin Président k'arfe sha daya n'a safe, Minister ya bata Wani takarda wanda zata nuna ma security da shi kansa shugaban in taje dan tayi saurin shiga ba tare da bata lokaci ba.
..

Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*Up*

*Up*

*Up*

*My kawa Mrs Adam yar Mutan Kagara ina matukar tayaki murnar kamala Novel din ki Hakki, litafi kam yayi Allah yasa ya zama darasi ga masu irin wanan hali su gaira, ke kuma Allah ya baki Ladan* *fadakarwa ,Allah kara miki basira da zakin hanu Ameen ❤sai mun jiki sabon novel din ki*
*Ki huta lfy*❤

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
🌹🌹
🌹

*PAGE 30-31*

Ai ko Sam baby tana zuwa gida ta fada musu waw suka ce suna jinjina mata, Kam Baby tace " kai Baby aikin ki n'a kyau shi yasa nake Son duk wani abu ya zamana kece gaba dan aikin ki sha yanzu magani yanzu ne,bari n'a hada miki ruwan zafi Dan nasan yau sai kinsha gashi kafin ki tafi Wajen shugaban kasa."

"Allah miki Albarka Sis dan wly kamar kin sani n'a suburbudu, gaskiya badan ina neman abu à gunsa ba da bazan bari ya min haka ba. Zaky ta kece da dariya tace "dadin abun kwaliya ta biya kudin sabulu ai, hakane fa cewar Sam.

Aï ko murmushi tayi tana kalon su kamar ba dan ita suke wanan abu ba, ita kawai yanda suke Rayuwa ne take tausaya musu .

Sam baby ta shirya tsab cikin Kayan ta na mutunci, doguwar riga baka abaya tasa, tayi roling Din mayafin abayar tayi kyau sosai wanan shiga Tafi ko wace shiga yi mata kyau, su kansu su Kam Baby sun yaba shigar, Aï tace "wly sis wanan shiga tafi kowace yi miki kyau. "

Dariya Sam tayi tace "thanks, kalon ta takai gasu Kam Baby tace "ban gane ba kusan fa k'arfe sha daya za muga Président,kuma naga ku bakuda ma alamar shiri, "
Chapter 10 · 0% Book details