← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 43

Sashe 12

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dady yana shiga d'aki ya d'auki waya ya kira Sam Baby à lokacin suna zaune suna fira, tana gani ta d'auka Jin shine yasa ta nutsu, yace ta basa Aï ai da sauri ta mika mata, ta fada mata ko waye, da zanzana harda dukawa kamar yana gaban ta,ta gaida sa ya amsa yace "ya ta kin yarda yau zaki Auri Ànsar wani sanyi Aï yaji harda hawaye tace "Eh dady,"

Shi kansa yaji dadi yanda ta kira sa ,nan yace ta basa adresse din madaurin auren ta, yace to gasunan zuwa.

Yana kashewa ranta fes ta fada musu sunyi murna à gagauce sukayi shirin mutunci suka tafi gabadaya.

Basu tsaya ko ina ba sai tsohuwar unguwar su Aï saida tayi kwala da ganin Gidan ta tuna rayuwar da sukayi, duniya kenan gidan Zainab makwabciyar su suka shiga suna nan ko ita da mijin ta, sunyi matukar murna da jaje, nan bayan komai ya lafa Aï ta fada ma mijin Zainab cewar shine madaurin auren ta, yayi murna sosai, take ya tashi yace ya fada ma mai gari, aiko ya fita ya barsu suna firar su.

Dadyn Ansar fita yayi yaje ya fada ma kanin sa duk abinda ya faru da kudirin sa, kanin ma ya amince d'à maganar, sanan yanzu ya kara tabatar da yayan sa adali ne, taré suka dunguma sai unguwar su Aï.
Jiniya n'a tashi.

Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋

*PAGE 34-35*

Isar su keda wuya yayi ma su Sam Baby waya cewar sun iso, unguwa duk an cika gurin yara da manya sai kalon motoci suke, Sam baby ce taje zaure tayi ma mijin Zainab magana da suke zaune da mai ûnguwa da liman, nan yace "to to nan ya fita ya musu ISO cikin girmamawa,,,,
Sai murna suke gasu ga shugaban kasa, bayan su daddy Sun gabatar da kansu, nan Daddyn Ansar yace yana Son ganawa da Aï kafin à fara komai...

Wuri suka basa sanan aka turo masa Aï, cikin kumya tazo har kasa ta duka ta gaisar da shi.

Kur ya kura mata idanu kamar yana nazarin wani abu sosai yarinyar ta masa kama da abokin sa, anma ba komai kamar ce kawai wata kila, ya yaba da nutsuwar ta, nan ya kara tambayar ta tarihin ta, kamar dai yanda Sam Baby ta fada masa hakan ta fada masa, ya tausaya mata sosai, sanan ya tambaye ta zata auri dan sa ta amince, nan yace ta tafi ta turo masa mai unguwa da sauran mutane, to tace ta tafi ta fada musu suka zo nan mijin zainab suka kara tabatar musu da duk wani hali na Aï, ba bata lokaci aka kawo goro da sauran abubuwa dubu dari biyu aka aka biya na sadaki yayin da mijin Zainab ya zama wakilin Aï, Kanin baban Ànsar ya nemar wa ansar Auren Àï aka basa ba bata lokaci aka d'aura auren Aisha da Ansar.

Masha Allah nan Président ya rubuta chèque n'a millions hudu yace aba amarya tayi kayan d'aki ,nan kuma ya bada kwangilar gyara unguwar masu karamin karfi ya taimaka musu,da jari ,duk unguwar n'a farin ciki da godewa Aï domin itace silar komai.

Wasu kudin président ya kara d'auka wajen dubu dari biyar ya ba Zainab da mijin ta cewar su kama sana'a, yaba su Sam Baby dubu dari biyu biyu, mai unguwa ma aka basa dubu dari uku, kai ranar sun sha godiya, chèque na dubu dari biyar kanin dady ya rubuta yace aba amarya na gyaran jiki, har nan suka zo godiya, sanan akace zata tare a gidan ta nan da wata biyar. Kowa yayi murna bayan sun tafi ne, su Sam Baby keta tsokanar Aï cewar amarya ita kuma sai wani nishadi take ta cika burin
.

B'angaren Daddyn Ansar suna zuwa gida ya iske su Ansar shida Mom dinsa kamar karamin yaro, sai kuka yake tana lalaba sa tare da masa alkawarin baza'ayi auren ba .

"Aure kam har an riga da an d'aura saidai kuma shirin tarewa "cewar daddy

Wata irin zabura Mom tayi ta tashi tsaye tace "what mai kake nufi ne wai ?

"abinda kunuwan ki suka ji, cewar daddy, dan har ita haushin ta yake ji.

" wly matsawar inada rai sai na raba auren nan haka kawai, ai ba kai kadai kake da haki bisa kansa ba, har ni inada, dan haka wly sai an warware auren nan."

"haka kika ce ko to ki tabatar Duk ranar da kika yi kokarin bala auren nan to ki tabatar à bakin auren ki, har kai Ansar matsawar ka sake ka rabu da matar da na aura ma in har ba ita ke Son rabuwar ba to daga ranar na fida ka zaka ba kai ba ni."

Tab duka ya sasu à wani hali, duk sunyi sanyi, ficewa daga gurin Daddy yayi ya barsu, tsaitsaye, share hawaye Ansar yayi yace "ki barmin komai a hanu na Mom da kanta zata ce na rabu da ita."

"Yauwa da na Allah maka Albarka ka saki ranka kaji ko. "

Murmushi Ansar yayi kamar ba shi ya gama zabga kuka ba.
Fita yayi daga falon, yabar Mom na safa da marwa à falo
Wanka yaje yayi ya shirya, yayi kyau matuka, mota ya d'auka shi kadai ya fita yau,music ya kuna à hankali yana saurara, yana tuna irin garar da ya kwasa à jikin Aï, tabas zai zauna da ita, anma sai ya zame mata zaki in ta gansa sai gaban ta ya fadi, dan zata zame masa machine na sex din sa ne, kulum sai ya wahalar da ita, wata dariyar keta yayi ya buga sitiyarin mota.

Hanifa taji zancan à banbarakoy wai Ansar dinta wata ta riga ta auren sa, ita kam Wly da sake anma ba komai tunda har bai son ta fida ta abu ne mai sauki .

.

Zainab kam taso Aï ta zauna da ita ta dan gyara ta anma ina su Sam Baby sunce su zasu mata komai can, nan Zainab ta harhada mata maganin mata masu kyau ,nan ta nuna mata yanda zata sha.

Suka tafi, Sam Baby ta kira hajiya ladi tace "gyara zata ma kanwar su na wata guda.

Hahhh hajiya Ladi sanin da tayi kudi zata samu sosai dan haka Gidan ma ta dawo, tsakani da Allah ta fara gyaran Aï lungu da sako..

Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*PAGE 36-37*

Sosai Hajiya lady ke gyaran Aï,dan ita kanta Aï tana ji à jikin ta, ga gyaran jiki da ake mata,hadi na farko shine na sabulu masu sa taushin fata da hasken fata suna kashe kurajen fuska duk da Aï batada su kamar haka 👉🏻 sabulu da ya hada da sabulun hulba, sabulun zaitun, sabulun madara, sabulun Zuma sabulun habatu saudat, sabulun madara, sabulun kankana sabulun concumber, Sabulun magarya, Sabulun Carrot, aka yayanka su wuri daya aka daka aka kwaba da Zuma da man Zaitun da yan ruwa masu dumi aka kwaba ,wanda zata dinga Wanka kulum ne .

Hadin gommage, wato Wanda zaisa kyan fuska da kuma hasken fuska, an hada da wanan abubuwa
👉🏻 kurkur, haska amarya, madara peak, Zuma, koi 🥚,Man Zaitun, lakar gwarawa, lemon tsami ruwa masu dumi à hada à kwaba, zata shafa wanan hadi yayi kamar awa biyu à jikin ta in zata shiga bandaki saï ta rufe jikin ta duka tayi suraci jikin ta ya dau dumi, Sai ta hada ruwan dumi na wanka masu dumi ba masu sanyi ba, dashi zata shiga wanka tare da hadin dabulun ta, ta wanke ko ina, tana fitowa, za'a aza mata wuta cikin kaskon wuta, sai à d'auki sayu da bawan icen magarya à zuba cikin wuta à lulube ta da katon bargo kanta kadai zata fido, ta tsuguna duk wanan hayakin sayun da bawon icen magarya yana shigar ta daga kasan ta har ilahirin jikin ta.yana matukar amfani à jikin mace sirri ne baba, yawanci kanuri ke amfani dashi...
Kulum ake mata shi, yayin da ake mata turaren tsuguno na karamfani duk bayan kwana biyu.

Hadin ni'ima da ake mata na farko shine na sasaken baure kamar haka👉🏻
Baure, Mazarkwaila, sukarin mata, Karamfani, kanwar mata, Cita, hakin zango na daka dan kumasau ,da Zuma.

Da farko za'a zuba ruwa à tukunya à Zuba bauren à aza saman wuta, bayan ya tafasa ya dahu sai à tace in an tace sai à maida wanan ruwan bauren à tukunya à zuba mazarkwaila da sauran kayayakin à cikin Ruwan su kara tafasowa sai à sauke.
su take sha kulum safe marece, in zata sha ake zuba yar Zuma ciki.

Sai hadi na biyu da ake mata hadin kabewa ,kabewa mai kyau ake samu har bawon ta a dafa ta dahu luguf à murje à tace, da gumi gumin sa za'a zuba madarar ruwa peak da Zuma shima asha Dan ba'a barin sa ya huce, wanan hadin yana kara ma mace gardi da dadi, da ni'ima mai danko.

Hadi n'a gaba, ana jika mata dabino da aya su dauki kamar kwana uku à jike, in sunyi laushi sai ayi blending din su a. Hada da kwakwa da kankana à markade su a tare , asa madarar ruwa peak da Zuma tana sha kulum safe marece.

Harda hadin kaza za'a mata anma wanan sai an kusa kaita, ga wasu itace irin hadin tsumin buzaye na Niger da ake dafa mata na sha dana tsarki na malaka.

Sosai Aï take shan gyara in ka ganta ya ka sace ta ka gudu tayi wani fresh da ita, ko tsakar gida Bata fitowa.
Chapter 12 · 0% Book details