Sashe 35
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khalid ne yayi saurin zuwa ,ita Kam Aï ganin sa Haka ta shiga rudu da tashin hankali dannewa kawai tayi ta runtse Idanu ta shige d'aki,tana shiga ta fada bisa gado sai kuka,shikam Ansar d'akyar suka samu ya farfado, dubawa yayi duk mutanen gidan na bisa kansa anma Banda Aï ,tabas Kam yau yasan yanzu Aï ta tsane sa,dole zaiyi nisa da ita na wani Dan lokaci.
A hankali ya tashi ko takan su Bai bi ba ya fita mota ya shiga, yabar gidan ,tukin a hankali yake yinsa,ganin Haka shima Khalid ya biyo bayan sa Dan Bai yarda da nutsuwar Ansar ba,motar Sam baby ce ya fito da ita,haka Ansar yake tuki har ya Isa gidan Mahaifan sa,ganin Haka Khalid yayi ajiyar zuciya ya juyo mota ya dawo .
Su Sam baby da Kam baby da zaky Baby sunyi zungum
Sunyi tagumi,Dan wanan Abun da Ansar yayi ba karamin tausayi ya basu ba,ajiyar zuciya zaky Baby tayi ,tace"wai meye ya faru kodai ya gane gaskiya ne?
Sam baby ba tare da ta musu magana ba ta bud'e video ta basu suka kala,dukan su a tare suka ja dogon numfashi tare da cewa "hum"
"Tabas kamar yanda yace ya maida Aï to ta maidu,duk da akoi ciwo Ace cik'in igiyoyin ka uku an raba ka da guda ba tare da bincike ba,duk da ya bamu tausayi hakan bazai hana ba Ace baza'a hukunta sa ba,dole ya dandana dacin da ya dandana mata,Koda zata koma gidan sa."
Ba Wanda yace komai domin sun goyi bayan hakan.
Ansar Kam gidan su ya zarce,ya iske iyayen nasa a gida,yanda suka ga yanayin su yayi matukar tsorata su,Dan Haka suka tsare sa da tambaya."
Kuka ya fara , yace"Mom Dad Dan Allah karku hanani yin abinda nayi niya bayan na fada muku damuwa ta."
"Ka fada muna Jin ka,Nan ya fada musu abinda ke Faruwa harda sakin da yayi ma Aï ,tabas suma ransu yayi matukar baci da wanan abun Da Hanisa tayi,Mom Kam dama Hanisa ta jima da fice mata a rai Dan Haka ta Kara Jin tsanar ta a ranta.
"Mom Dad kuyi hakuri anma bazan iya zama da mace ba irin Hanisa ba , gaskiya."
"A'a son baza ayi Haka ba,in kayi Haka za'a iya samun nakasu a zumuncin mu,a koda yaushe ana son Dan Adam
Ya zama mai hakuri da juriya,ka zama mai tawakali ga Allah,ka zama mai d'aukan kaddara aduk yanda tazo ma,tabas munsan Hanisa tayi laifi baba ma,anma hakan bazai sa ka sake ta ba, na baka dama ka d'au mataki akan ta ko wane iri ne Banda duka Banda zagi, sanan Banda saki.
Sanan Ina Mai baka hakuri ,da abunda aka maka ,kuma nima Zan mata fada ,zata Gane kuren ta,sanan nida kaina zanje in ba Aisha hakuri,tunda kace bata gidan naka,anma Dan Allah son kayi hakuri."
Daddy Yana Gama fadar Haka ya bar gurin ransa a bace,shi kansa abinda Hanisa tayi ransa yayi bala'in bacewa,kawai Dan yasan saki ba kyau anma da shi zai ba Dan nasa umarnin sakin."
Ita kanta Mom taso Daddy yace a saki Hanisa ,Mai za'ayi da Mai Hali irin wanan."
Nikam nace hum Mom kenan anyi nadama......
Ansar Sam baiso hukuncin iyayen sa ba,shi yanzu ma yake Jin haushin Kansa da ya fada musu,da ya sani bai fada musu ba,sai bayan yayi sakin mtssss ,rai a bace yabar gidan Mom ma ya bata tausayi matuka."
Zuwan sa gida Bai Hana Safiya tabar gidan ba har lokacin ,tana jiran yazo tagan sa ko taji dadi ,shi yasa tace Ma Hanisa wuni tazo Yi mata,tunda yau Babu aiki.",
Ansar na zuwa gida ya d'auki wata waya ta caji,falon Hanisa ya nufa,Dan ko kadan basu San da zuwan sa ba,sai bulala da suka fara ji ta ko Ina a jikin su ,ana lafta musu Idanun sa a rufe,Hanisa da Safiya sai Jin bulala sukayi,Ansar kam ransa ya Gama baci saida ya sumar dasu,ya Kara zuba masu ruwa ,suka tashi yaci gaba da lapta musu bulala ,Saida ya musu jina jina da jini,sanan ya fara magana Yana furzar da iska Mai zafi a bakin sa ,ya nuna su da hanu"wly Hanisa na tsane ki Allah ya Isa tsakani na dake,Ace keda kawar ki kuka hada Baki kuka hada matata da Kato kuka mata ,hairi,to yau duk Ubanda ya muku tsaye sai kun fada min katon da ya rungume matata in ba Haka ba wly sai na kashe ku."
Hanisa zatayi magana ya nuna ta da yatsa yace "Dan uban ki karki saki ki fada min komai domin yanzu nasan gaskiya."
Ya Nuna Safiya yace"ke Dan uban ki maza ki Kira saurayin da ya taba min jikin matata Kira sa yanzu idan har Kika Bari ya gane wly sai na kashe ku."
Jikin Safiya na rawa tayi matukar tsorata dashi ,Dan ta jibgu matuka, danne azabar da take ji tayi , ta Kira sa ,tace"gaye kana ina"
"Hajiya gani Nan kusa ma da gidan ki.".
"To kazo yanzu wanan gidan inda kayi Mana aikin Nan kwanaki ,akoi wani aiki ya samu ."
Allah Hajiya gani Nan kuwa .kit ya kashe wayar ,sanin da yayi a wancan aikin da yayi anyi Masa biya Mai tsoka ,shi yasa Bai Bata lokaci ba yazo gidan.
Alhaji Usman Yana dawo wa daidai ,suka je Niger shida doctor nasa,anan ne suka ji abinda ya faru da yayar sa domin ance a Nigeria suke anma tun wani zuwa da sukayi da karamar yarinyar su basu Kara zuwa ba,wanan Abu ya Kara tada Hankalin Alhaji Usman,anan ne ya samu photos su na Ina kulu,da Malam Usman,sai na matar sa.
Anan ne yayi Alkawarin Nemo su a duk inda suke a fadin duniya, anan ya huce Niamey gidan president ,shugaban kasar Niger,anan ne suka kara hada gwiwa wajen neman su,,,,,,,,,,,,,,,,,
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[06/07 à 15:02] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻
*(We are the Best writers among all writers*)📚
*PAGE 95-96*
_NO EDITING_
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,Gaye ya shigo gidan, kasancewar Ansar ya fada musu akoi Wanda zai shigo anma su barsa ya shigo ,hakan ko akayi,har falon gaye ya iske su,yanawata irin tafiya,,,, ,. ,, ,,,,,,,. ,,,,,,
Yana ganin Ansar saida yayan cikin sa suka kada ,Dan ko ba'a fada Masa ba yasan maigidan ne............
A tsorace ya juya zai bar gidan ,wata irin damka Ansar ya masa,yayi ball dashi,Tim kake ji ,gaye ya Fado Nan Ansar ya fara ball dashi,tare da zuba Masa naushi a ko Ina na jikin sa,ba kamar idan ya tuna ya taba Masa mata da wanan hanun nasa sai Ansar ya Kara dage damtse ya naushe sa,Saida ya sumar da gaye sau biyu yaga Hakan Bai Masa ba ya Kara Jan wayar caji ,dashi da su Hanisa yaci gaba da zabga musu, gaba-daya Saida ya Bata musu kamani,domin jini baja Baja a jikin su,sanan ya Kira ,ASP na Yan sanda ba Bata lokaci suka zo,Idanun Ansar sunyi matukar ja ,Sam babu dugon tausayin su a Idanun sa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Yan sanda na zuwa get man ya shigo yace "ranka ya Dade Yan sanda ne,,,,,
Bai ida fada ba ya fara karkarwa yanda yaga jikin Ansar na rawa tsabar bacin Rai ,ga mutane Nan zube ko numfashi basa Yi ,abun yayi matukar tada Masa hankali,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Ji yayi Ansar yace kace su shigo!!!!!!
Yace da k'arfi a razane get man ya koma jiki na rawa.
Yace"ku shigo inji oga."
Shigowa sukayi su biyar harda mace ,su kansu sun tsorata da wanan Abu ,Ansar ya nuna su yace "ku huce dasu ,wanan katon kwartanci yaso Yi da matata ,shi kunsan hukuncin sa,wanan kuma ya nuna Safiya ita ta kawo sa gidan,wanan kuma ya nuna Hanisa yace"kuje dasu duka dayar ma...
"Ansar me nake gani Haka ,kul karka kuskura kayi wanan danyan aikin ,Nan ta kali Yan Sandan tace"kuje da namijin ,Nan suka d'auki namijin suka fice dashi,Momy ce ta Kira escort dinta mata tace su d'auki su Hanisa a huce dasu asibiti,tabas ita kanta ta tsorata da dukan da Ansar ya musu,da ita aka Shiga mota taimakon gagawa aka ba su Hanisa,Dan Saida aka sa musu Oxygen..........
Mom tana ganin an ceto ransu ta koma gidan Ansar."
Fada ta Masa sosai ,tace"shi yasa daddyn ka na ganin ka fito yace na bi bayan ka ,domin yasan Zuciyar ka zaka iya abinda bashi ba,gashi ko kayi kashe su kake son yi ,fada ta Masa sosai tare da Nasiha,sanan tace ya kaita inda Aï take ,ba musu yaja mota suka tafi,
..............horn yayi Mai gadi ya bud'e masa ya shigo,yayi parking Mom ta kale sa tace Ina ne b'angaren su?
Nuna mata yayi ba tare da yace komai ba,ganin da tayi bashida niyar fita ,yasa ta fito ta nufi b'angaren.
Salama tayi duka suna zaune suna kalon TV ,gaida ta sukayi ta amsa da fara'a ,sanan ta zauna,sun Gane ta Sarai,suka kawo mata ruwa tasha."
Kam Baby ta Kira Aï ta fito,Saida gaban ta ya Fadi ganin Mom ,Dan tasan Mom Alherie baya kawota,wata kila kashedi tazo yi mata,tunda su Sam Baby basu fada mata ba cewar Ansar ya gane gaskiya,kyale ta sukayi............
Cik'in zumbulelen hijabin ta ta shigo ,har kasa ta duka ta gaida Mom ,ga mamakin ta sai taga Mom ta tashi ta rungume ta,tana hawaye,ta kamo ta ta zaunar da ita,tace" ya ta ki yafe min abubuwan da na miki,a baya na nuna son kai na kuntata miki,anma yanzu na Gane gaskiya Dan Allah ki yafe min."
Murmushi Aï tayi tace" Ba komai ,Mom ko wane Dan Adam Yana kuskure,wly na yafe Miki Dan na d'auke ki kamar mahaifiya, murmushi Momy tayi godiya sosai,sanan taci gaba da mata Nasiha,su dukan su tayi ma Nasiha,sanan tace duk abinda suke bukata su d'auke ta tamkar mahaifiyar su,Nan ta Kara numfasawa,tace"dota kiyi hakuri bisa abinda Ansar ya Miki da matar sa ,tabas ya yanke hukunci ba tare da bincike ba,sanan na Masa fada sosai,yanzu Haka ita dayar matar tasa tana asibiti,sakamokon dukan da ya Mata ita da kawar ta,Dan ni na kwace su da wajen police zai kaisu,a rufe su Dan ya gane gaskiya....................
Duk da Aï taji dadin hakan,anma ba wai hakan zai wanke bakin cikin da ya kunsa mata ba.................