← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 43

Sashe 21

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

😭😭😭😭😭
Tace "bakayi la'akari da maraici n'a ba ba uwa ba uba,sanan n'a rasa kaka ta,wada sati biyu da rasuwar ta ka afka min ko tausayin maraici n'a baka ji ba,sai yanzu da na zama mutum kake so ka shirya dani,wane irin wulakanci ne baka min ba,da kaji ni zaka aura."

A hankali ya sauko da gwiwoyin sa yace "dan Allah ki yafe min Aisha,wly sai daga baya nayi nadamar abinda na miki a lokacin da zan miki fyade sam bana cikin hayaci na,sanan sam bansan kinyi rashi a lokacin ba, sai daga baya naji,ko ranar da na miki baki ga irin kukan da nasha ba,nayi niyar taimakon ki kwatsam wata rana na ganki da wata irin shiga wada bata kamace ki ba,kin rugo bisa hanya sai ihu kike,kamar an biyo ki,ga wasu yan iskan kaya irin na karuwai.a ranar kasa barci nayi ina takaicin yanda n'a ganki,sai daga baya nayi bincike n'a gane cewar baki taba karuwanci ba,anma daga n'a tuna yanda na ganki ranar sai na wuni n'a kwana da takaicin abun,naso n'a taimake ki anma wata zuciya tace n'a barki naga ko zaki iya hakuri da yanda rayuwa tazo miki ,kiyi hakuri bansa zan aure ki ba,kawai nayi.niyar n'a taimake ki daga baya bayan aure na n'a baki kudi masu yawa sanan na kaiki makarantar kasar waje,kwasam sai ga dady ya samu labarin abinda n'a miki,wly a yanzu a shirye nake da na karbi aure.na hanu biyu biyu."

Nan yaci gaba da bata hakuri,kuma sosai Aï tayi sanyi ta sauko,anma bata nuna masa ba,tashi tayi ta koma d'akin ta ta kwonta,tana tunanin ta hakura suci gaba da zaman auren su ko kuwa.

Gaba-daya ta rasa mafuta nan barci ya d'auke ta,Ansar kam kasa sukuni yayi jin yanda zuciyar sa ke masa kunci,wani haushin kansa yaji da nadamar Abinda ya mata tare da jin tausayin ta.

Mom kam.duk bayan kwana biyu sai tazo tama Aï rashin mutunci da kara jadada mata bata si tu ta,sanan bata son hada jini da ita, tare da kara jan kunan Ansar cewar kar ya sake ya hada zuri'a da karuwa,shikal abun fa yanzu ya fara isar sa ko kadan baya son ana taba masa Mata,sai yayita bata rai in ana ma Aï fada.....

Hanisa kam batada lokacin su kulum tana wurin aikin ta,dan ita dama bamai bukata bace,haushi ma naci Ansar ke bata,dan haka har weekend aiki take zuwa.

Bayan wata daya da auren Aï da Ansar yau ta tashi da wani irin jiri,ga Amai da take tun daren jiya.ko falo ta ta kasa fitowa kwance take kamar ruwa.

Tofa ana wata ga wata tirkashi uhum😰

Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘
Maimou Love😘💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*PAGE 59-60*

Gaba-daya ta jigata,saboda kwanan da tayi tana amai, Ansar yau shima ya gaji,duk zaman da sukayi da Aï har yanzu taki sake masa,gashi tun ranar da yayi drogué ta da kwaya rabon da ya kusance ta.

d'akin ta ya nufa dan yau itace dashi,a hankali ya tura kofa ya shigo ,ya ganta a kwance tamkar ruwa, kura mata idanu yayi dakyau yaga yanayin ta a rikice ya karaso inda take ya dafa ta, yace"Aisha lfy mai ya same ki haka?
,duk a rude yake tambayar ta."

"Uhum ba komai kai na ne ke ciwo."

"A a tashi muje asibiti,bakya jin dadin jiki kikayi shiru,ya zaki dinga barmin kanki a wanan hali,magani yaje ya d'auka yazo ya tada ta ya bata tasha,sanan ya hada mata tea mai kauri tasha,nan ta danji k'arfin jiki,ta daga kai ta kale sa tace" dan Allah inaso zanje naga yan uwa na."
Bata
rai yayi dan yasan abinda take nufi yace "keda bakya jin jikin ki ina kuma zaki kuma kinsan bai kamace ki ba a matsayin ki n'a matar aure kije gidan karuwai."

Cikin bacin rai tace koma dai menene yan uwa na ne,kuma ai a gidan n'a zauna ,sanan duk iskancin su saide su fita waje suyi badai cikin gida ba."

Ganin da yayi ranta ya bace yasa ya sauko yace yi haukuri har kiji k'arfin jiki in naga yanda yanayin ki yake kar gobe in Allah ya kaimu sai na kaiki muje."

"To tace , cikin farin ciki domin duk sai ta nemi ciwon da take ji ta rasa,lalai tana son taga su Sam baby domin tabatar da zargin ta,duk da ita ba wani malamar asibiti bace tasan singne din masu ciki,inko cikin ne zatayi farin ciki ,domin ayau shi kadai zata iya kalo taji dadi ,a matsayin jinin ta kuma dan uwan ta,wala mace wala namiji,tana farin cikin zuwan sa domin
Shi kadai zata kala taji dadi,a matsayin jinin ta.

Tashi tayi tayi wanka,ta shirya duk karfin hali take yi dan ya barta ta tafi ko zuwa gobe ne.....

Shima da yaga ta tashi yaga alamun ta samu lfy sai yaji dadi tare da sauke nauyayar ajiyar zuciya.

B'angaren Hanisa ko ko oho domin Hanisa gaba-daya aikin ta shi tasa gaba,miji kam dama ita bata cikin matan da suke nace ma miji bace, duk da tana son mijin ta kuma tana kishin sa,anma ganin da tayi itama Aï bata wani sake ma Ansar fuska yasa bata damu da zaman ta ba,saide zuwa yanzu kawaye sun dan fara zuga ta.

Mom zaune ita da kawar ta sai hira suke,bisa Kan wani business , Can macen tace"wai niko first Lady ya surukar ki karuwa fa ,ina fatan dai kinma tufkar hanci , dan wly kika yarda ta haihu da danki to duniya ce zata dinga zagin jikokin ki, ana kiran su da yayan karuwai."

Hankalin Mom à tashe tace "ina hakan ba zai taba faruwa ba bari kiga n'a kira Ansar din.

Bugawa daya biyu Ansar ya d'auka Mom tace " kana jina daga daya b'angaren Ansar ya amsa tace,wly wly kaji na rantse matsawar ka saba Umarni na akan yarinyar nan sai n'a tsine ma ,karka sake yarinyar nan tayi ciki."
Mom tana gama fadar haka ta katse ,nan suka ci gaba da fira da kawar ta,Mom tace "ni wly badan Dadyn Ansar yace matsawar n'a raba auren Ansar da matar sa to nima zai rabu da nawa auren wly da tuni yarinyar nan na raba ta da dana."

"Uhum first Lady ko haka kika barta ai taji jiki,."

Nan sukaci gaba da tataunawa.
Washe gari Ansar dakansa yakai Aï gidan su Sam baby,yace zai dawo da yanma ya d'auke ta,cikin gidan ta shige ,ai su kam baby nayin arba da muryar ta suka fito a guje
Suka tarbe ta suna
Murna,itama cikin farin ciki ta rungume su.

Bayan sun shiga sun zauna nan Aï take fada musu abinda take tsamani,take Zuky baby ta kira doctor dinsu ya shaida musu yana asibiti ,suka d'auki Aï sai can asibiti,ba wata wata suka kwatanta ma doctor nan aka debi jinin Aï akayi laboratoire dashi,bayan minti talatin aka kawo résultat,doctor ya gani,nan yake ce musu tana d'auke da cikin wata daya.sanan ya rubuta musu magani wanda ya kamata tasha harda n'a aman da take yi.

Wayo farin ciki wurin Aï har su Sam Baby ba'a magana,nan suka koma gida bayan sun sayi maganun nukan,sai tatalin Aï suke ,duka su sai murna suke,Kam baby tace" nikam tun yanzu zan fara sayo kayan baby akayi dariya, Aï ta bata fuska,Sam baby tace"lfy sis ?

"Mahaifiyar Ansar nake shaka ,karku manta furucin ta.

Dafa ta sukayi duka, sanan zuky baby tace" karki saki ki nuna kinada ciki ki bari sai ya girma kowa ya gansa har shi mai cikin,domin keda kanki kince shima yana jin zafin wanan furcin n'a mahaifiyar sa,ki bari in ya girma in yaso muga ta karya,ai ba'a ja da ikon Allah n'a tabata wanan ciki ranar da kika je kika d'auke sa kinga ko Allah ba'a masa wayo."

Nan sukayita danan ta da kalamai masu dadi,har taji sanyi,da yanma Ansar n'a zuwa ya d'auke ta suka koma gida,su Sam baby kam sunyi mamakin yanda ya sake musu har suka gaisa da dan taba fira.

[22/04 à 19:53] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋

*PAGE 61-62*

Suna isa gida Aï ta bud'e k'ofar mota zata fita, Ansar yayi carab ya kama hanun ta ,ya rike gam,tayi tayi yaki saki,

kalon sa tayi ido cikin ido suke kalon juna,sun d'auki tsawon minti uku a haka, Can Ansar ya sauke ajiyar zuciya yace "plz Aisha me yasa kika tsane ni haka ?
Kulum cikin baki hakuri nake bisa kan abinda n'a miki n'a duka har kasa da k'afafu n'a domin baki hakuri,anma har yanzu kin kasa yafe min,kin kasa sakewa dani,mai yasa ?
Chapter 21 · 0% Book details