Sashe 25
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta fito ne,nan ta tambayi d'akin da Ansar yake da aka nuna mata,a kule yake nan ta kira Ansar,kira daya ya d'auka,yace" rabin raina ya kike ya kuma hakuri wa ya taba min ke ?
Murmushi tayi duk sai taji damuwar ta ta yaye,tace"dama inason n'a dan huta a tsohon d'akin miji n'a ,yanzu haka gani a k'ofar b'angaren inason shiga dan naga babu wani aiki da zanyi ni kuma ina jin barci.."...
"Oh Sorry m'y love key din yana wurin Johnson shike kula da b'angaren ,bari n'a turo sa yanzu yazo ya bud'e miki,anma plz karki tsaya ki zauna,dan bana son ki gajiyar min kanki bye I love you,sai nazo dad ya hada ni da ayuka I Love you"
Murmushi tayi ta kashe wayar.
Ko minti biyar ba'ayi ba johnson yazo ya bud'e mata tayi masa godiya ta shiga ko ina sai kamshi yake kamar Ansar n'a gurin,,,ko ina tsab,baban d'aki ne ya hadu iya haduwa,bata gama kalon tsarin d'akin ba barci ya cin mata dan haka ta haye katon gadon sa sai barci.
Ta jima tana barci sai wajen sallah la'asar ta farka, tana tashi ta nufi b'andakin sa tayi wanka wajen fitowa ne sulbi ya jata,tayi wata irin faduwa ,wata kara ta saki mai razanarwa wada ta rudar da daya daga cikin masu aikin wato adaku, matashiya ce,dama ta nufo d'akin dan ta kawo ma Aï abinci,dan Ansar ya kira ta yace taje b'angaren ta kawo abinci,dan yasan cewa ba lalai Mom tace akai mata abinci ba.
Jin wanan karar da adaku tayi yasa tayi mazan shiga d'akin da sauri ta aje tiran tayi da gudu inda taji karar , b'andaki ne ,"Oh Jésus 🙆,Madame meya same ka,ina sam Aï bata iya magana ga jini ya fara zuba a kasan ta, da sauri Adaku ta d'auki wayar Aï sunan farko da ta gani n'a karshe Wanda ya kira Aï ta buga ma bata ma tsaya ganin sunan ba,ringin daya biyu aka d'auka,"Hello !m'y Love
" Yalabai Adaku ce,ga madame nan ba lfy ta fadi a b'andaki jini n'a zuba."
"What Ansar yace da k'arfi a rude ,Wanda yasa daddy daga kai shima a rude yana tambayar sa lfy.
Bai amsa ba ya d'auki waya ta kira doctor ta gidan yace maza taje da kayan aiki b'angaren sa yanzu yanzu matar sa ba lfy."
Daddy ya kara tambayar sa abinda ke faruwa bayan Ansar ya kashe waya ,nan yake fada ma daddy abinda ke faruwa kamar zaiyi kuka,kama hanun sa daddy yayi yace suje gidan yanzu,nan escort suka mara musu baya dreba yaja sai gida ,suna isa da gudu sukayi cikin asibitin dake cikin gidan,domin doctor ta fada masa sun d'auko ta tana cikin asibi,koda suka isa ana can bisa kan Aï ba'a fito ba,dan haka nan suka fara zarganiya,
Ansar ya tambayi Adaku abinda ke faruwa,tace itama bata sani ba iske ta tayi kwance cikin jini,anma wata kila faduwa tayi,Ansar kam,kwala ya fara zubar wa jin ance Aï tana zubar da jini, Daddy ya d'auki waya ya kira Mom yace maza su same sa a nan asibitin cikin gida,itama Mom a rude suka shigo mota ita da Hanisa suka zo asibitin kasancewar gurin akoi dan nisa,Mom n'a zuwa a rude tace" Daddyn Ansar waye ba lfy badai Ansarrrrrrrr
Ganin Ansar zaune gurin yasa bata karasa ba ta zuba musu Idanu tana sauke ajiyar zuciya , Daddy ne ya fada mata abinda ke faruwa,Mom cikin ranta tayi ta tsine ma Aï duk tabi ta tada mata hankali mtsss."
"Anma gaskiya Daddyn Ansar ka razana ni nayi tunanin ma ko Ansar ne ba lfy mtss"
Daddy kam haushi ta basa shi yasa bai ko kale ta ba,itama Hanisa haushi taji tanata tsine musu acikin ranta har Mom din.
Can sai ga doctor,ta fito,nan ta gaida su,tace"yalabai mun shawo kan matsalar faduwar da tayi ne shine jini ya barke mata,anma abun farin cikin,shine sa'ar da akayi ciki bai zube ba , s'aide yayi dan baya,dan haka yanzu mun mata alurar barci tana hutu ne."
"DR ban gane ba kince ciki ciki dama gare ta." Tambayar Mom" kwarai tanada ciki n'a wata da sati ma anma yanzu yayi baya."
Wohoho Mom da Ansar har Hanisa suman tsaye sukayi,banda Daddy dake washe baki yana farin ciki zai samu jika.
Gaba-daya Ji sukayi ya an dasa su,ba kamar Mom wada take cikin bakin ciki a hankali ta dago Kai takai kalon ta ga Ansar shima ita ya kafe da ido cik'in razana,a hankali ta taka tabar asibitin,mota dreba yaja ko takan Hanisa bata bi ba sai b'angaren su ta isa, cik'in zafin zuciya,waya ta d'auka ringin daya biyu aka d'auka,Mom tace"hajiya balki n'a yarda ayi aikin nan ,asan duk yanda za'ayi a raba yarinyar nan da dana ki kashe ko nawa ne ni in kinzo zan baki abinda Kika kashe."
Tana gama fadar haka ta kashe waya tana zarya cikin falon,tana safa da marwa,hajiya balki ko dama tana zaune gaban bokan ta lokacin da Mom ta kira ta zata amshi wani aiki da aka mata ,nan tace "boka ga wani aiki kuma, kawa ta ce danta ya auro karuwa ,to shine take son a raba su,yaji ya tsane ta ya sake ta."
Wata irin muguwar Dariya boka yayi yace "mai sunan yarinyar ?
Hajiya Balki bata san sunan ba tasan dai akoi Hanisa ,a sunan surukan Mom ,kawai sai tace wata kila itace karuwar can ta fara tunani tace "um boka inajin sunan ta Hanisa..........
Tab chakwakiya😂,ke hajiya balki keda za'a fida Aï ke kuma dan rudu zaki fida yar gaban goshin Mom hanisa uhum,muje zuwa fans kudai ku biyo mu kiji.
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[17/05 à 03:13] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*PAGE 69-70*
Boka yace" aiki ne za'ayi kin tabata sunan ne ,Hajiya Balki tace "bara dai n'a kara tambaya, nan ta d'auki waya tana Kiran Mom anma waya a kashe,tsaki tayi tace"boka sunan ta kenan ,,haka sunan yake .
Nan boka ya fara aikin sa,ya bata wani kuli yace" anma hatara naga Alamun kamar ba sunan yarinyar da za'ayi aiki bisa kanta bane,wanan magani da n'a baki duk Wanda yaci zai aiwatar da saki ga ko wacece ,kuma lalai zaiji ya tsane ta sanan zai aiwatar da Abinda ake so dan haka ayi a hankali......
Nan tayi godiya ta tafi,bayan ta aje kudi masu yawa. Daga nan direct Can gidan su Mom din Ansar ta huce.
A falo ta iske Mom , nan fa Mom ta shiga tambayar ta ko anyi Nasara ,ta d'auko kulin maganin ta ba Mom ta fada mata yanda za'ayi amfani da maganin sanan ta manta sam ta fada ma abinda boka yace game da maganin dan ita Mom a tunanin ta Ansar shi kadai maganin zaima aiki sanan ya saki Aï. Mom tayi farin ciki,nan taba Hajiya Balki linkin abinda Hajiya Balki ta kashe,tayi godiya ta tafi.
Nan Mom ta fara nazarin yanda zata zuba maganin,nan take tasa ma'aikata dafa abincin da Ansar yafi so,sanan tasa aka fida aka kaima Aï kamar da gaske a lokacin Aï ta farka daddy ya mata ya jiki tare da sa mata Albarka ya tafi,, Hanisa ma kutu ya Hana ta tsayawa tayi b'angaren su Mom tare da alkawarin fida Aï daga gidan ta,sanan ta raba ta da cikin dan ba'a isa a haifi wani da ba a gidan bayan yayan ta,sai lokacin da taso ta haihu,dan haka dole taje ta zuga Mom a saki Aï. aka bar Ansar da shi da Aï.
Kalon ta yake ido cik'in ido,Can ya nisa,yace" me yasa baki fada min ba ?
"Me fa Aï tace muryar ta a disashe.
"Cewar kinada ciki,Aisha kinsan irin matsalar da Zaki sa ni ,Mom fa tace zata tsine min ya kike so nayi,wly sam Bana tsanar yaya daga gare ki kusan ma farin ciki nake dan in akoi abinda nake kauna shine naga da na, n'a kaina ,kuma ina so daga gare ki,wly bazan boye miki ba ina bala'in son cikin nan anma bansan yanda zanyi ba😭."
Murmushin takaici Aï tayi tace" kun sani kenan,wata dariya takaici sanan tace" baku san babu Wanda ya isa yaja da ikon Allah ba, a lokacin da Mom tazo cewar bata son jika a lokacin har Allah yayi ikon sa ,saboda ko tantama babu ranar farko ya shiga, sanan kaida kanka kake sa min maganin Hana d'aukan ciki a abun sha ina ankare dakai kuma nake sha,ka sani Abunda Allah ya kadarta ba mai ja dashi,sanan ni inason ciki n'a,bazanji haushi ba dan ka rabu dani,ni kam ina son ciki n'a ,domin yanzu kaf duniya shi kadai ne dan uwa na."
Rungume ta Ansar yayi kam ,yana dadaba ta ,dan kuka take mai cin rai da ban tausayi,"n'a miki Alkwari akan cik'in nan sai inda k'arfi n'a ya kare ,inason dana ko ya ta,wly karki so kiji irin son da nake ma cikin nan tun kar yazo duniya,dan haka sai inda k'arfi n'a ya kare,in naga Ana neman matsa miki sai n'a d'auke ki mu bar kasar muje Can mu raini cikin mu,tunda ai dan halak ne..
Rungume sa ta kara yi,nan ya fara mata kiss ko ta ina yanajin wani shaukin ta.
Nan ya d'auki abinci yana bata Saïda taci ta koshi,itama ta basa,suka zauna sai ya dafa cik'in ya kara kai daidai cikin ta yace"yaro n'a ko yarinya ta,kinga Momyn ki bata son daddyn ki/ka yasan kuna ciki,sai ta boye ,anma fadamin horon da za'a ba Momyn ki dan karta kara gobe,Ok kiss ,a kumatu ko a baki
A baki to shikenan ,ya dago Kai yana kalon Aï wada take murmushi yace "to kinji diya ta tace a Miki kiss daga baki Aï tayi zatayi magana Ansar ta hade bakin su wuri daya yana tsotsa,yakai hanuwan sa yana matsa boobs dinta,sun jima haka cikin shauki,sai Can ta samu kwatar kanta mutumin kam har ya gangara birnin sin wurin dadi .Saïda ya dan samu nutsuwa sanan ya
Tashi yayi ta kuna kida a wayar sa ,nan take ta fara cashewa,yana rawa gwanin sha'awa, Aï sai dariya take
Masa, yyin da yake kara shiga ranta .