← Book details So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 43

Sashe 24

So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kama nonon yayi sai tsotsa yake,yayin da yake jin irin dadi a kwanyar sa,,jijiyar sa kam sai kara kumbra take tana kara cika tana batsewa,ya rike ta kam yana shan nonon ta,yayin da hanun sa daya ke yawo a jikin ta,a hankali ya sauke hanun sa kasan ta ,yana wasa da kasan ta ,wani irin abi take ji,dama jiya ta kwana tana nukurkusu, ga wata wutar sha'awar sa dake damunta,a hankali yaja wondon ta kasa dan dama n'a roba ne,ya daga ta ya aje ta saman table ware kafafun ta yayi gaba daya ,a hankali ya duka yasa hanu yana wasa da belin ta,ya jima yana haka sanan daga bisani ya kafa baki,wata irin zuka ne yake mata a kasan ta,da ta kasa controling din kanta,tana lumshe idanu tare da dan kukan dadi wani irin dadi ke ziyartar ta,sai kara tura kansa take ,tana lumshe idanu,yakai hanu kan nonuwan ta yana matsa,sun jima a haka,can Aï tayi wani dan kuka,take ruwa ya fara bulbulowa a kasan ta,duk ta bata masa fuska.

Tana gama jinta daidai ta tashi ta maida wondon ta,ta kale sa tayi murmushi ta lumshe idanu,sanan tace " so sweet,ta kashe masa ido daya,tayi yar dariya tace "kayi kyau fa."
Tana gama fadar haka ta juya zata tafi tana kada masa kugu,da k'arfin gaske ya jawo ta,ta fada kansa,ya lumshe idanu yace"haba baby ya zaki barni haka,ki taimaka min nima n'a dan tsoma acikin kogon dadin ki."
"Kalon sa tayi,sanan ta kara sakar masa da murmushin ta mai kara rikita shi ,tace"oh baby kayi hakuri,kaga yanzu banida iko dakai ,saboda nabar ma yar uwa ta kwana na nan da sati uku,kaga wanan abun ma da kayi min bai kamata ba,anma ba komai anyi dayan ba kari."

Tunda ta fara magana ya waro ido cikin tashin hankali yace "haba baby kiji tausayi n'a mana,kuma ai ni sati nace,kuma ai hakan ba yana nufin ranar kwanan ki bazanyi abinda nake so dake bane kuma bazan baki hakin ki ba,zan baki kwana ne kawai nace bazan kwana ba tunda ciwon ta da dare yake tashi."

Dariya tayi tace"hum kayi hakuri dan jiya ba haka kace ba dan haka sai anyi satin nan uku cas cikaku."
Tana gama fadar haka ta kwace kanta ta zabga da gudu tayi d'akin ta ta rufe.

"
Gaba-daya ya rikice,dan yana cikin wani irin hali ,gaskiya ya kwari kansa,dan me ma yayi wanan maganar, magana zarar bunu ce,ta rigai ta fito,bazata maidu ba,dama hanun agogo zai koma baya da ya canza maganar sa,mtsss,ace kanada mata biyu anma kana cikin irin wanan yanayin,mtsss."
Zuwa yayi b'angaren baba yace ta hada masa cofee sanan tasa lemon tsami sosai,nan ya nufi d'akin sa ya shiga b'andaki ya sakar ma kasan ruwa,yana sauke ajiyar zuciyar ,ga jijiyar sa sai kara zulo take,ta cika tayi pam.
Haka ya gama wankan sa yana sauke ajiyar zuciya,dakyar ya dan samu jijiyar tasa ta dan kwanta,sanan ya fito ya kara shiryawa,cikin gajeran wondo iya gwiwa,da karamar riga ya fito baban falo ya zauna ,baba ta kawo masa cofee yasha,nan yaji dan sauki, TV ya kuna yana kalo anma kaf rabin hankalin sa n'a ga d'akin Aï ya matsu ta fito ya ganta.

Hanisa ce ke waya da Safiya tana kara zuga ta, Hanisa tace"kai kawa ta gaskiya plan din ki yayi fa,ai ni wly bansan abun haka ne ba da tun wuri an huce wurin,wly karki so kiga yanda n'a tsani yarinyar nan,shiko namiji munafuki,kinga da yanda ya tsane ta,bai son auren ta harda kuka,anma yanzu yake wani lalake mata mtssss."

Daga can b'angaren Safiya tace "ai wlt kawa ta sha kurumin ki ,zaki raba su ne,ni zan kara koya miki kissa iri iri da k'afar ta zata bar gidan."

"Allah kawa ta cewar Hanisa,anma da kin faranta min wly,nagode sosai wly,nan sukaci gaba da tataunawa karshe sukayi Salama.

Kashe wayar hanisa tayi ta sauko kasa sanye da doguwar riga ,tana kamshi,gajartar nan tata ta kara fitowa,a hankali ta iso inda Ansar ke zaune yana waya da Khalid tazo ta zauna kusa dashi,ta lafe a jikin sa.

Ya dan shafa fuskar ta ,bayan ya gama wayar ne ya juyo ya kale ta yace"ya jikin naki ?
"Da sauki "
Ta basa amsa.
"To Alhamdulillah ya bata amsa.

Aï kam tunda ta bar wurin sa b'andaki ta shiga tayi wankan tsarki ,nan taji amai n'a taso mata dan haka tayita sheka sa,duk jikin ta ya mutu,ta tsabtace bakin ta da tawul ta kwanta,dan yanda take jin jikin ta ba kwari..

Bayan sati, Hanisa zuwa yanzu ta warware sosai ,anma daga dare yayi dan munafurci sai ta lafe,a jiya kam Ansar saida yaci ta sosai son ransa,dan saida yayi ruwa hudu da ita,duk da tana kuka tana turjewa ta wahala matuka.

Ko kadan ba wai dan yaji tanada dadi bane a'a jaraba ce kawai irin tashi, Hanisa duk ta kara rage dadi,dan yan dubarun nan namu n'a dan maganin mata ba mai cutarwa bata sha, Haka take sankam,gashi tayi jini duk wani dadi n'a jikin ta ya rage.shi kansa Ansar,saida yana tuna Aï da dadin ta yake kawo wa.......
Yau bayan sallah isha'i yace kowace ta shirya zasu je gidan su Ansar su gaida Daddyn sa da Mom dinsa. Cikin farin ciki Hanisa ta fara shiryawa,yayin da Aï ke cikin fargaba,domin tasan yau ranta sai ya baci.

Wanka ta shiga ta shirya cikin wani dan-da-tse-tsen les me kyali da walwali,dinkin yayi mata kyau , riga da siket,ta sa gwal yari da sarka da zobe da awarwaraye .
Ta ciko tayi kyau,jikin ta yayi wani fresh,alamar jin dadi da kwanciyar hankali,tana wani kamshi mai sanyin dadi.ta yafa wani baban mayafi ja me danbara-danbaran kyali a jiki,yana ta walwali,ta kara fari da haske, yanayin ta kamar mai rayuwa a waje.tasa takalma masu dan tsini ja ta d'auki jaka itama ja.

A falo taci karo da Ansar yana d'aura wani agogo n'a gwal mai matukar kyau,kalon sa tayi tundaga sama har kasa ,sanye yake cik'in wani tsadadden jan boyel yanata shinning,da walwali.kwarjinin sa ya kara fitowa,yayi yar kiba,ya kara haske,jikin sa a murje,ya yi fresh dashi,sajen sa ya kwanta gefen fuskar sa ,sai kace bature,sai kamshi yake zubawa,yayi bala'in kyau.

A hankali Aï ta karaso ,kusan rudewa yayi dan irin kyan da ta masa,yace"baby kinyi kyau,kaima haka cewar Aï.

Dariya yayi yace munyi macin,kinga kayan mu couleur daya,anya ba ke kika saci kala ta ba, dariya tayi tace "katari ne.

Suna haka Hanisa ta karaso tun daga nesa take hararar su anma tana isowa ta saki fuska tace muje ko."

Gaba-daya ji tayi kamar tace ta fasa tafiyar dan haushi,dan tasan Aï tafita haduwa ba kadan ba,dan ita sanye take da bakar abaya ta hafe kanta da karamin mayafin abayar.ba laifi itama tayi kyau...

Dreba ya jasu su kuma suka shiga baya suka zauna, tunda mota ta tashi,ganin Hanisa bata kalon su tana chating da wayar ta,Ansar ya sakalo hanunsa Can baya,daidai dayan nonon Aï yana latsawa,yana lumshe ido, Aï sai dariya take masa shi kuma yana hararan ta,dan yasan dariyar keta take masa.

A haka suka isa gidan Hanisa ta fito da dan gudu ta riga su shiga gidan.
Cikin sanyin jiki Aï ta kama murfin mota zata fita ,Ansar ya rike hanun ta ta juyo,ya talabo fuskar ta yace" my love dan Allah kiyi hakuri da abinda zaki gani wanda Mom zata miki Idan baki ji dadin sa ba."

Murmushi Aï tayi tace"ba komai,watarana sai labari karka damu."

Nan itama ta fito suka jera a falo suka tarar da Mom ita da Hanisa wada take zaune ya ta hade da ita,Ansar ya gaida Mom ta Amsa da fara'a, Aï ma ta gaida ta tayi kicin kicin taki amsawa,sai ma kalon ta da takai ga Hanisa tace "ya ta har yanzu ba'a sama min jika ba😍.....

Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘

[17/05 à 03:12] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞

*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*

*PAGE 67-68*

"Uhum Mom har yanzu dai ,🙈"cewar Hanisa.
Shafa kan Hanisa Mom tayi tace" karki damu ya ta,nasan insha Allah zaki sama min jika nan da dan lokaci.

A hankali Aï ta sune kai yayin da ta kai hannu dai dai cik'in ta ,ta shafa,tayi dan murmushi n'a takaici,yayin da Idanun ta suka ciciko da ruwan hawaye ,hannu takai ta share hawayen da suke shirin zubo mata.

Duk Ansar yana ankare da ita,wani iri yaji a jikin sa,sam baiji dadin haka ba ransa yayi matukar baci,in banda uwa uwa ce da wata ce ba ita ba da yau sai ya saba ma mutum..........

Daddy ne ya sauko cik'e da farin cikin ganin dansa tilo daya,da kuma surukan sa,"a'a yau kune a gidan namu kai maraban ku da zuwa dukawa sukayi suka gaisar dashi ya amsa cik'e da jin dadin ganin su,nan daddy ya zauna suka dan taba fira sanan yace Ansar ya biyo sa yanada mahinman wasu maganganu da zasu tatauna bisa kan business...nan Ansar ya bisa badan yaso ba,sam bai so barin Aï gidan ba dan yasan in har ya barta sai Mom tayita bata mata rai."

Da ido yama AÏ SIGNE alamun karta damu.da murmushi tabi sa.

Suna fita Mom ta buga tsaki tayi ma Aï kalon banza,tace"um su karuwa anzo dan a raba ni da dana to baki isa ba,kuma bari kiji duk jarabar ki sai kin bar gidan,domin kinga wanan ta nuna Hanisa itace matar dana kuma uwar yayan sa , kuma jikoki n'a,ita kadai."
Tana gama fadar haka taja hanun Hanisa tace" ya ta muje n'a baki wasu sirika Wanda zaki rikita dana,dan karuwa aka kawo miki sai kinyi da gaske."

Tab Mom daga ita har Hanisa ba kumya ,suruka ake fada ma haka.

Haka taja hanun Hanisa sukayi sama,suka bar Aï ita kadai , cik'e da ruwan ido,ita kanta tausayin kanta take ji,ta tabata da ace ita yar wani ce,ko tanada wani mai fada aji da ba'a mata wanan cin fuskar ba,wai karuwa..

Haka tasha zaman ta ,da ta gaji ta fito tayi b'angaren masu girki,da ita akayi girkin sunata mamakin yanda batada girman kai .
Chapter 24 · 0% Book details