Sashe 29
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yake mahaifiyar ta MATAR kirki ce ,sai ta kira Mom bayan kwana biyu tana tambayar ta yanda Al'amarin ya faru,Mom bata boye mata komai ta fada mata abinda ya faru,asha asha Momyn Hanisa tayi ta fada yayin da tayita yi Ma Mom Nasiha,Nan Mom ta mata godiya tare da neman Alfarmar Dan Allah Kar ta Bari mijin ta yaji,Ansar zai dawo da Hanisa tunda ba cikin kansa ba yayi sakin,a haka suka aje maganar Nan fa Hanisa taci gaba da zuwa wurin aikin ta,inda take neman Karin girma ta zama manaja duk ta sakankance da ita za'aba mukamin.
B'angare daya na Zuciyar ta kulum sai ta kwana da kewar Ansar,tsana Mai tsanani take ma Mom Ansar da Aï dan sune suka ja mata wanan saki,Bako zata Kara daga masu k'afa ba.
Safiya kara zuga Hanisa take ,bisa Kan ta d'auki mataki akan uwar mijin ta kuma kishiyar ta nan Hanisa ta hau ta zauna, b'angare daya Safiya Sam ba wai tana son Hanisa bane tsakani da Allah,Dan har ga Allah ko wanan Karin girman duk wata hanya bi take Dan taga ba'a d'auki Hanisa ba,kai ita gabaki daya haushin Hanisa take ji da kishin ta,Dan tun ranar da taga Ansar da dukiyar sa taji tana son sa kuma zata iya kashe auren ta akan sa,dan haka tun ranar ta kara zagewa ,wajen Kara yima mijin ta rashin kumya duk Abinda taga baya so shi take yi Dan ta bakanta masa,shiko mijin nata sonta yake sosai baya Jin komai Safiya zata Masa zai iya rabuwa da ita,Dan haka yanzu sunan sa ma a bakin Safiya shine Dan anace,har a wayar ta sunan da tasa Masa kenan,ya Salam da auren ka kana hangen mijin wata,wly muji tsoran Allah mata.
Dan haka take zuga Hanisa Dan su fara fida Aï dan taga miji ita yake so ,sanan ita a wajen ta kuma a cewar Safiya fida Hanisa ba wani Mai wuya bane to kunji fa.
Mr President du Niger gaba-daya sun rikice,yar uwar su suke nema ahalin su dan a yanzu sun baza photon ta ko Ina Dan neman ta.
Alhaji Usman Mai dala zaune yake gaban doctor ga Dukan Alamu baya cikin kwanciyar hankali ,ya kali doctor ya Nisa yace"yanzu doctor haka zanyita rayuwa acewar ka sama da shekaru arba'in nake cikin wanan hali,bansan inda dangi na suke ba,bansan ya suke ba,wa'yanda ma kace sun rike ni ba su suka haife ni ba,anma suka barmin dukiyar su halak Malak kamar su suka haife ni a cikin su ,duk da larabawa ne sunada dangi a kasar su anma saboda ni suka zabi zama Nigeria ,duk uwar dukiyar da suka tara da zasu mutu suka malaka min ita,nikam tsakani n'a dasu sai Addou'a,anma a yanzu matse nake da sanin dangi na,ni ba haihuwa nake ba,sanan duk matan da na aura Dan dukiya ta suke zama Dani har su Nemi kashe ni,shi yasa ma auren ya fita Raina nake zaune ni kadai." Ya gama fada cikin damuwa,nisawa doctor yayi cikin tausaya masa,Dan shine likitan sa tun lokacin da yayi perdre din memory sa, wato ya manta duk wata rayuwa da yayi ,da ahalin sa,sunan sa kadai ya tuna , dan yanzu doctor ya ma tsufa,Yana zaune gida,yayi ritaya,shine kadai Alhaji Usman Mai dala ya d'auka tamkar Dan uwan sa.
Doctor yace"kayi hakuri Usman insha Allah inaji a jiki na ka kusa haduwa da dangin ka .
Nisawa Alhaji Usman yayi yace" Allah yasa"
"Ameen" doctor yace.
Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘
[18/06 à 22:10] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*PAGE 79-80*
Haka Alhaji Usman ya kamo hanyar dawowa gida ,duk jikin sa ba dadi,tare yake da dreba yau kadai,ko masu tsaron lfy sa basu biyo su ba,ya zurma cik'in dogon tunani,bai ma san irin gudun da dreba keyi,kawai sai Salatin da dreba ya d'auka anan ne ya gane ba lfy,burkin mota ne ya lalace,Dan haka mota ta Saki layi,tayi cikin daji,salati kawai sukeyi,mota n'a gudu har ta bugi wani katon ice,cak ta tsaya,anma dreba gilas din mota duk ta Fashe ya shige mai jiki babu ma Alamun numfashi a tatare dashi,yayin da Alhaji Usaman Mai dala kansa ya bugu ,shima dai gashinan Rai hanun Allah,jama'a ne suka ankara,nan danan akayi kansu,ganin mutumin dake cikin motar hankalin su yayi matukar tashi,domin kuwa kaf fadin kasan nan ba Wanda bai san wanan mutumin mai taimakon talakawan sa ba,a gurguje aka kaisu asibiti harda masu kuka.
Ana zuwa asibiti kam manyan likitoci suka hau kansu dreba dai ya sheka Dan Allah ya d'auki ran sa,anma Alhaji Yana cik'in mawuyacin Hali Dan kansa ya buga, dak'yar aka samu kansa,anma Yana cik'in koma.
A yau président ya sauka a kasar Nigeria ,dan haka Ansar ne yaje tarbo sa ,tare da maganin makarin sihirin da Mom tayi,Dan haka dady na sauka Ansar ya ya tarbo sa,suka rungume juna cik'e da so da kaunar juna irin ta da da mahaifi.
Ansar na tambayar sa ya hanye yana amsa Masa,a motar sa ya jasa ,yayin da masu tsaron lfy su ke biye dasu a baya,juis Ansar ya d'auka yace"dady ga abun Sha ,nasan juice Dinka ne Wanda kake so anma na fara Dan sha kadan."
Murmushi dady yayi yace"godiya nake my son ai dole ma nasha tunda dana ya bani, Bismillah yayi yasha,Saida ya kusa shanyewa ya aje,
Kalon dansa yayi yace "anma son yau juis din ya sake dandanoooo kafin ya karasa yaji kansa ya Sara masa dafe kansa yayi da yaji yana Sara masa, take barci ya d'auke sa, Ansar n'a ganin haka ya d'auki waya yayi kiran mahaifiyar sa akan ta dawo gida yanzu.
Tsab Momy ta shirya ,cikin doguwar riga Tasha ado,sai kamshi take,mota ta shiga dreba yaja ta,kusan a tatare suka isa gidan ,motocin n'a gama shiga tasu ta shiga,Ansar har can k'ofar baya ya Isa da motar inda baza'a gansu ba,sanan inda zaifi saukin shiga da dady ba tare da wani ya gansu ba.
Suna yin parking ya Kira Momyn sa tana d'auka yace "Mom ki dawo ta k'ofar baya.mu shigar da dady,kashewa yayi minti biyar sai ga Mom Nan suka kama dady dake barci har d'akin sa suka shigar dashi,Mom ce ta rage masa Kayan jikin sa ,sanan ta fito daga d'akin suka zauna falo suna jiran sakamako.
Hanisa ce ta fito cik'in takama,dan yau kwanan ta biyu da maido ta da akayi dawowar ta ,ta fahimci Aï bata san komai ba akai ,a yanda ta lura,shirye take cik'in riga da wando,Tasha ado sai kamshi take,iskewa tayi anyi abinci duk an jere a table,zuwa tayi ta zauna cikin Isa taja kwanonin ,duk sai ta juye miya a abinci Mai uban yawa,komai ta hade sa da dan uwan sa,tsabar mugunta,domin tunda safe bayan Ansar ya fita Aï take hada Masa kalolin abincin nan,harda juis anma gashi yanzu duk Hanisa ta hade komai,da gangan,ta gama ci ta koshi,Kai kace wani yaron goye yaci abincin,dan duk ta bata wuri.gyara zaman ta tayi,ta d'auki waya ta kure musique tana rawa,Aï n'a gama shirin ta cikin jar atamfar ta ,tayi kyau sosai,dan yau itace da girki,a hankali ta tako zuwa ,falo abinda ta tsinkawo a table ne yayi matukar kadar mata da gaba,a hankali ta iso har wurin cin abinci, abinda ta gani yayi masifar bata mata rai tambaya ta shiga yima Hanisa tace" kece Kika min wanan abun."
Baki Hanisa ta tabe tace"Nida gidan mijina ai dole nayi abinda naga dama ,nan taci gaba da rawar ta,, Aï a daskare cik'e da bakin cikin abinda tayi Dan mijin ta shine wanan Yar isakar ta Bata komai,ga hanisa sai rawa take tana karawa da habaici.
Aï batayi wata wata ba ta mata wata irin shaka,ta damke har Saida Idanun Hanisa suka fara fitowa Dan wahala,
" Dan ubanki nayi abincin kinsan irin wahalar da na Sha Zaki zo ki Bata min Dan bakin ciki,to walahi sai kin amayar da wanan abincin dukan sa,tun ba yau ba kike min yan kananan maganganu ina share ki,shine yau abin yakai haka,daba Dan Baki San wahalar da ake Sha ba wajen girki,Dan ke baki iya ba,wly yau sai kin amayar dashi,"duk iya kokarin Hanisa ta kwace kanta ,ta rama ta kasa,Dan haka wani irin ja Aï tayi mata,har kichen wata igiya ta samu ta d'aure ta da baban bokitin k'arfe dake cik'e da ruwa ,d'aure ta tayi tamau,ta samu waya ta caji,nan fa ta fara dirka ma Hanisa a jiki,tun Hanisa na masifa da zagin ta , har takai tana magiya tayi hakuri tana ihun wahala,Aï bata barta ba Saïda ta mata liss,dan dama tana Jin haushin ta,ta aure mata miji,sanan tana mata iskanci kala kala,a gida,Aï tace "kina son cin abinci ko,to Aiko zakici,ba kin zuba ba,ai kamata yayi ki cinye duka bari kiga yanda za'ayi fita Aï tayi ,ita kam Hanisa a galabaice take kalon Aï dan yanzu kam batada karfin da zata iya magana,taga alamaun in ta zake Aï zata iya aikata barzahu ,a yanda taga yanayin ta n'a bacin rai.
Ba jimawa Aï ta dawo da wanan kular abincin da Hanisa ta zuba miya ,duk Abinda ta bata Saïda Aï ta kwaso ta kawo,wuka ta d'auka ta aza bisa makoshin Hanisa,tace maza zuro hanun ki ki cinye duk abinda yake nan,ko n'a yanka ki."
"Dan Allah kiyi hakuri bazan iya cinye wanan abincin ba."
Kinsan haka kika Bata kika hade,wly kinji na rantse sai kin cinye sa,ko n'a kashe n'a kashe banza,karki ga kinada gata,zanyi abinda ko ubanki Bai Isa ya gane ni n'a kashe ki ba,dan haka ki nema ma kanki sauki ki cinye."
Makwat Hanisa ta hada yawu na wahala,lokacin da ta hangi abincin,Dan ko mutum biyar suka ci sai sun koshi ,komin cinsa kuwa, lalai wanan yarinyar batada imani cewar Hanisa a zuciyar ta,Jin wuka a wuyan ta ya Kara tsorata ta,"wly idan Baki cinye abincin Nan ba Zan kashe ki...................."
Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘
[19/06 à 16:02] Maimouna Matar Abdoulaye😍: 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR FARUWAN💖*
*💖HAKAN💖*
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM💋*
*Page 81-82*