Sashe 2
So Ne Silar Faruwan Hakan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Subhanilillah, Aï kinsan abinda kike ma kanki fata kuwa?
Karuwanci akan da Namiji, Aï kina ya mace ki zubda darajar ki mutuncin ki da kimar ki na ya mace kice kina son namiji, a ganin ki ko wane namiji zai fahimce ki ne, to bari kiji ba ko wane namiji ba keson hakan, namiji nason mace mai aji mai daraja, mai kima, karki ga dan ku talakawa ne hakan ya hanaki martaba kanki, ki sani ita mace zinariya ce, duk munin ta bata rasa miji, anma ke kin tsaya namiji na wulakanta ki, wly Aï da ace kin tashi gidan wadata babu da namijin da zai Kiki, saide ke ki kisa, mai kika rasa diri, kyau, gashi, ko ilimi duk kinada, dan haka kima kanki karatun ta nutsu.. "
Duk wanan dogon jawabin da safiya kema Aï wly ko jinta bata yi ,Dan ta tafi duniyar tunani.
A haka har suka zo hanyar da zasu rabu, kowa yayi gidan su.
Aï na zuwa gida kulu taga yanayin ta, jawota tayi tace jikale zo fada min wa ya taba min ke.
Turo baki gaba tayi a shagwabe tace "ba saurayi na bane yace baya so na."
Waro ido Kulu tayi tace "wani mai rashin sa'a ne zaice baya son yar jika ta,kyakyawa."
Aï bata ce komai ba saí murmushi da tayi an kirata kyakyawa, nan tace "Kulu wai dan Allah banida kyau. "
Murmushi Kulu tayi tace "Aï kap zuri'a mu da ta mahaifiyar ki bamuda mumuna, duka kowa Allah ya halice Sá da kyan Sá, saide ace wani yafi wani kyau, anma aí ke kusan kinfi duk zuri'a mu kyau. "
Dadi sosai Aï taji, tace "Kulu wai yaushe zaki kaini naga dangi na kinsan bansan kowa ba fa. Sunan dan uwanki kawai na sani da kika ce kanin ki ne, akoi tserayar shekaru goma tsakanin ku, mai Usman kince tun yanada shekaru goma ya bata, kince sunan Sá akasa má baba na. "
Kwola Kulu ta share tace Aï mu biyu mahaifiyar mu ta haifa, inada shekara goma a lokacin aka haifi usman in kika ganmu muna kama sosai, anma kuma keda shi Aï kamar ta baci, domin kamar shi ya haife ki, kuna kama sosai, yana da shekara sha biyar lokacin har nayi aure na haifi baban ku, shi kuma Usman yana secondry ranar yaje makaranta aka neme sa aka rasa, ina son dan Uwa na shima yana so na, ranar aka neme Sá aka rasa, kusan rashin Sá shine ajalin iyaye na, nima dakyar saida aka min rubutun dangana tukon, anma in bayan haka hauka na kusan yi.
.
Har yanzu kuma inaji à jiki na dan uwana n'a kusa dani anma nasan bazan gansa ba."
Ta ida fadar haka tare da share kwola, itama Aì share mata kwola tayi, sukaci gaba da tataunawa.
Ranar Monday Bayan Aï tayi shirin ta cikin sabon iniforme dinta da ta dinga wanke wanke da yan aikace aikace na gidaje ta tara ta sayi sabon uniforme duk domin ta burge masoyin ta ansar, ba laifi yau ba'ayi shirin hauka ba, kuma tayi kyau sosai, Dan yau na tabatar tanada kyau ba karya.
Tasha shirin ta yau ba tarkace à hankali take tafiya dama Ai yar shekaru kusan sha takwos duk wata kira ta fito à jikin ta boobs din nan nata kamar zasu fito, hips dinta da baya ya fito masha Allah dan duk da tana cikin hijabi kamar Bata sa komai ba,ko ina na jikin ta motsi yake, jarababun maza In ta huce ta gaban su In suka kali bayan ta da boobs har hada yawu suke. Dan jaraba, Dan ba karya Aï tayi ta ko ina .
Yau da ta shigo bata kula sa ba da yazo koya musu, har yana jin dadi ta rabu dashi, ita kanta Safiya taji dadin abinda akayi, ana haka ne har akayi kwona biyu dai Ai bata waiwayi Ansar ba, ana cikin haka ne kulu tayi jinya wajen sati daya, gashi basuda kudin zuwa asibiti ,na abincin ma ba kulum suke samu ba, ga unguwar tasu duk ba mai shi, dan wasu ma har su Aï sunfi su.
Ita kanta Aï bata zuwa school, ta islamiya ma Bata zuwa wada har ta kusa sauka.
Ranar Kulu ta danji sauki ta tisa keyar Aï tace taje school tunda taji sauki gashi kuma zasu fara exam,dak'yar Ai ta yarda ta shirya zata tafi, anma daga takai soron k'ofa sai ta dawo ta rungume kulu tace ina sonki kaka ta, itama kulu tace ina sonki jika ta....
Saida tayi dawowa kusan sau uku, anma dak'yar ta tafi koda taje aji hankalin ta ba kwonce ba dak'yar ta samu ta gama à dadafe, ana tashi ko bata bi takan kowa ba, tayo gida, gaban ta sai faduwa yake,tana zuwa k'ofar gidan su gaban ta yayi wani irin faduwa ganin mutane masu yawa k'ofar gidan su da gudu ta isa kuka taji ya kufce mata jin ana cewa Allahu akbar ai tsohuwar kirki ce Allah ya jikan ta.
Da gudu Aï ta karasa çikin gidan Kulu ce cikin makara har an mata wanka, ashe kamar jira ake Aï ta tafi school kulu rai yayi halin sa, shima Saida hafsatu makwabciyar su tazo sanyan gishiri, taga kulu rai yayi halin sa cikin kuka taje ta fada ma mijin ya duba yaga lalai kulu ta rasu nan aka tara mutane mata suka ma kulu wanka aka gaira ta akasa à makara Dama Aï ake jira, ai tana zuwa aka kama ta ana bata hakuri, koda ta fahimci abinda ke faruwa kuka ta dinga zabgawa daga nan ta fadi some d'akyar aka samu ta farfado, da kudu taje ta rungume gawar kulu tana kuka mai ban tausayi, tace "kulu kema kin tafi kin barni, mai yasa baki tafi dani ba, da farko iyaye na yanzu kuma an raba ni dake, kulu ki tashi ki raini marainiyar ki kulu, kulu. "
Kowa ya tausaya ma Aï wasu harda kukan tausayin ta.
À haka dakyar ta bari aka tafi bisa .
*Bayan rasuwar kulu da sati biyu*
Zuwa yanzu Aï ta dangana anma kulum sai tayi kuka, yau ma taje school ana ta mata gaisuwa, Ansar n'a zuwa bayan ya gama masu ya fita Aï ta bisa cikin sanyi ta shigo office nasa da Salama da sauri ya hade rai, wani irin haushin ta yake ji .har kasa Aï ta duka tace "dan Allah kaji tausayi na, a yanzu kai kadai ka rage min banida kowa, bansan dangi n'a ba, ka taimaka ko baka so n'a ka aure ni.
Dan Allah ka tausaya min, wly banida kowa, ina matukar Son ka zan iya yin komai akan Son ka. "kuka ne ya kufce mata, cikin bacin rai Ansar ya tashi yaja hanun Aï kiiii, har suka fito filin wajen, suna zuwa ya jefar da ita ta fadi kasa harda gurjewa nan ya tara dalibai, yace "ku dube ta ko kumya bata ji, kulum sai tazo Office dina akan wai n'a so ta ko kumya bata ji kazama da ita,mutane dayawa ansha mata Allah wadarai, wasu kuma zagi.
Safiya ce ta goge kwola ta kama Aï suka bar gurin, tana jajanta ma Aï tare da mata fada.
"Haba Aï maraici hauka ne ko so hauka ne da bazaki iya hakuri ba ni na aza kin hakura dashi ashe ba haka ne ba ki duba cin fuska da wulakanci da bawon Allah nan ya miki. "
Hakuri Safiya tayi ta bata har suka rabu kowa yayi gida.
Ansar ko duk abinda ya mata baiji ya huce takaicin abinda ta masa ba.
Dare ya tsala, bayan Aï ta gama kukan ta ta jawo kyauran d'akin su ta kwonta, ji tayi an banko kyauran an shigo d'akin, maza biyu ne da wuka hanun su, Aï zatayi ihu dayan ya rufe mata baki, ba'a ganin fuskar su, Dan sun rufe da bakin wani abu, sai isanun su kadai da bakin su ake gani, d'aure bakin Aï dayan yayi, yayin da dayan ke tsaye k'ofar d'aki kamar mai gadi, shi wanda ya rike Aï, ya babankare ta tare da busa mata wani abu take jikin ta ya saki ya mutu duk wani k'arfi nata babu, tanaji tana gani guy din nan ya raba ta da kayan ta, kirjin ta ya tsura ma ido, nan ya cafka ya fara tsotsa, ba tausayi bayan ya gama lashe ta ya shige ta, wanda saida Aï tayi yar karar wahala anma bata fito ba, saboda yanayin jikin ta da ya mutu, tana ji tana gani wanan mutumin yayi garimar sa ya raba ta da mutuncin ta ya mata fyade ya barta nan ya tashi ya barta yashe, suka fita shida abokin nasa, Ai na hawaye gashi ba karfin tashi, jikin ta ba dadi duk ta galabaita.
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
*💖SO NE SILAR* *FARUWAN*💖
*💖HAKAN*💖
*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*PAGE 5-6*
Washe gari zainabu ta shigo gidan makwabciyar su tana mamakin rashin jin motsin Aï kuma ga k'ofa bud'e ba'a rufe ba, da salama ta shigo d'akin ganin halin da Aï take gatanan yashe ga jini nan duk ya bata ta, bata iya ko kwakwaran motsi Salati zainabu ta rabka yayin da kwala ta cika mata idanu, tace Aï mai ya same ki mai nake shirin gani haka kamar an miki fyade, Aï wane marar imani ne ya miki hakan."
Aïsha dake yashe da kasan tana barcin wahala ta bud'e idanun ta take ta fashe da kuka, da sauri zainabu ta rungume ta, Suna kuka tare, daurewa Zainab tayi taje ta hura wuta à murhu ta aza ma Aï ruwan zafi nan ta tsaya har ruwan suka taso ta sauye à baba roba ta Dan kara ruwa, takai b'andaki, ta d'auki wata robar ta dan zuba ruwan zafi ciki, taje ta tado Aï d'akyar tasa ta cikin ruwan zafin saida Aï ta kwola ihu Dan zafin da taji da ruwan, ga tsami da gurin yyi à tsorace Zainabu ta duba ta taga ko ta samu kari ne bata yi komai ba tsami ne da gurin yayi da kuma rashin sabo.