Sashe 6
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AT ya d'anyi jim kafin yace "Nasan kai mak'ocin Maryama ne sannan har gida ka kan je ka gaida Hajiya."
Buzu ya kuma gyad'a masa kai.
AT ya d'an saka makullin mota ya sosa kunnen sa kafin yaci gaba da fad'in "Toh Malam Haris kayi niyyan taimako Allah Ya saka, ban hanaka zumunci da Maryama da Hajiya ba amma ina so daga yau kada ka kuma attempting d'aukar Maryama a mota ita k'wallinta d'aya ka gane." ya k'arashe yana mai duban Buzu.
Gyad'a masa kai Buzu yayi cike da shakku kafin yace "Insha Allah hakan bazata sake faruwa ba Dr za'a kiyaye."
AT ya d'an murmusa da gefen bakin sa kafin yace "Yauwa madalla da fahimtar da kayi min koh..." Ya kuma mik'a masa hannu sukayi masabaha kafin Buzu yace "Allah Ya tsare, a sauk'a lafiya..." Sanda AT ya k'arasa motar sa ya tada ita ya nufi gidan Hajiya.
Buzu ya bisa da kallo har motar sa ta shige gidan Hajiya kafin ya zauna saman benchin mai gadin su yana tunanin tsarewa irin na Dr Tahir.
*************
"A'ah, maraba lale lale... Attahiru yau kaine a gidan namu, Masha Allah tunda yau har ka samu ka fito." Hajiya dake zaune bisa darduman ta k'asar bishiyar ta na hutawa ta fad'i.
D'an murmushi AT yayi kafin ya zauna daga can gefe yana mai gaida Hajiya.
Sai nan nan Hajiya take dashi, duk masifan da take masa sam yanzu ta rage tunda Aysha ta rasu, hasali ma yanzu tausayin sa take ji sosai sosai.
Ta soma k'ok'arin mik'ewa domin kawo masa abin tab'awa.
AT ya girgiza kai kafin yace "A'a Hajiya da kin barshi kawai, ai ban jima da cin abinci ba ma."
Hajiya ta tsare sa da idanu tausayin sa na kuma ratsa ta kafin tace "Anya Attahiru, kafah duba kaga yanda duk ka rame ka lalace, ko gado ne kam za'a baka a asibiti."
D'an murmushi yayi kafin yace "Lafiya lau nake Hajiyata, Hajiyan Maryama."
Ganin ya d'an Saki ransa har yana k'ok'arin raha yasa Hajiya taji d'an dama dama, komawa tayi ta zauna a mazaunin ta tana tambayan sa jikokin ta.
AT yace "Ai duk sun fice, Shema'u ta fita dasu ko zasu d'an mance abin."
Nan da nan Hajiya tayi kicin kicin da fuska jin an anbaci Shema'u, bata san dalili ba amma sam tak'i jinin Zabiyar dadar Ayshan nan, kai yanda taki jinin Kulu, haka tak'i jinin Shema'u, dama Aysha ce zakka cikin su a cewar Hajiya.
"Toh, toh toh, ai yayi kyau." daga jin yanda tayi maganar zaka gane ba har ranta bane, don kuwa Hajiya sam bata da b'oye, idan tak'i jinin ka kai tsaye take fad'a maka, ko ya maka dad'i ko kar ya maka, yanzu ma sabida 'yan jikokin ta ne ta fad'i hakan, amma sam tak'i jinin Shema'u. Gani take shantak'ewar ta kurum take tak'i aure, tayi boko har ta digirgire.
Ta d'an muskuta kafin tace "Nikam Attahiru nace ba, yaushe ne Kulu da d'iyarta zasu tafi tunda dai naga har anyi bakwai ana harin ashirin."
AT ya d'anyi jim kafin yace "Hajiya ai inaga zamansu a nan d'in na d'an wani lokaci har abin ya samu ya bar jikin yaran kaman zai d'anfi, tunda ba iyalai ne dasu ba koda sun koma can Jalingon."
Tsegege kurum Hajiya ke kallon sa, tana son sille sa tana tausayin sa. "Uhm haka ne, hakan yayi." Abinda ta iya fad'i kenan had'i da kauda kai gefe tana mai tab'e baki.
Shiru ne ya d'an biyo na wasu lokuta kafin AT ya d'an gyara zaman sa yace "Hajiya nikam nace ba, shi wannan yaro na nan mak'otan ku, farin yaron nan menene tsakanin su da Maryam?."
Hajiya ta murmusa kafin tace "Au wai Harisu, Allah sarki Harisu yaron kirki, ai kana ganin sa watarana a nan."
AT ya gyad'a kai kafin yace "Eh hakane, shiyasa nake son sanin ko akwai wata alak'a a tsakanin su."
"Munadai mutunci, har mahaifiyar sa ma muna mutunci da ita, ai mutane ne masu karamci, ni banida burin da ya wuce ma su daidaita tsakanin su shida Maryama, kaga da zaran ta gama karatun ta sai a soma maganar biki tunda naga shi yaron kaman najin wani abu gameda ita." Ta k'arashe tana mai murmushi had'i da goga aswaki a bakin ta.
Dumm! Haka AT ya tsinci maganganun Hajiyan. Ya jima yana kallon wani waje guda kafin ya soma girgiza kai yana fad'in "A'ah Hajiya, Maryam ba yanzu zatayi aure ba sai ta k'ara girma da karatu, sannan ni zuciyata bata kwanta da wannan yaron ba gaskiya. Karma a soma barinta tana zance tun yanzu, don inada tsarin da na masu daga ita har Sajida."
Karan aswakinta kurum ta rik'e tana dubansa ba tareda ta furta komai ba. Kai Attahiru fah ya kusan kaita bango, ya kusan sakata ta sille sa. B'angare na zuciyarta ta shiga tausan ta tana nuna mata shid'in har yanzu cikin damuwa da alhinin rashin matar sa yake. Bata ce masa komai ba sai rangad'a kirawa Atine mai mata aiki data shiga yi.
*********
Yaran sai yawo suke cikin Mall suna zab'an abubuwan da suke so, fuskokin su sun cika da annuri, ko meye suka nuna suna so Shema'u zata ce su d'auka da murnan ta without any hesitation..... Daga ganin su zakasan they are having a great time.
Wayar Shema'u ne ya soma ringing, nan taga Hisham ne mai kira. D'an satan kallon yaran tayi taga hankulan su gaba d'aya naga shopping, cikin sauri ta d'aga wayar tana mai matsawa gefe kafin tace "Ehen ina jinka, what's new, what's on the ground."
K'asaitacciyar murmushi yayi kafin yace "I can see you're having such a great time with your kids. Abu ya soma tafiya perfect kice."
Murmushi ta d'anyi kafin tace "Na fad'a maka zan yi komai to win AT and his kids... Wait yaya akayi ka ganmu.?"
Murmushi ya kuma yi kafin yace "Na fad'a maki I've eyes everywhere. Na ganku sannan naga masoyin ki tareda wata a mota."
Dumm! Sautin da k'irjin Shema'u ya bada, cikin rawar murya take fad'in "Hisham wacece ita, wacece ka ganta da AT.? Whoever that bitch is, I swear I'm gonna kill her.. Hisham ka fad'a min pls." Gaba d'aya ta birkice lokaci guda.
Dariya Hisham ya kuma yi kafin yace "Idan kinason jin komai in details, then you should come to my apartment, ni kuma sai na fad'a maki ko wacece harma na k'ara maki da ways d'in da zaki zama rid of her.."
Cikin daburcewa wayar na damk'e a kunnen ta take fad'in "Wllhi zan zo, nayi maka alk'awari zan zo..."
Hisham yayi dariya kafin yace "I'll be expecting you tonight." Daga haka ya kashe wayar d'if yana wani irin shu'umin dariya.
Cak Shema'u ta tsaya tana rik'e da wayar a hannun ta tana wani irin turiri da huci ita kad'ai, tana tunanin irin kisan gillan da zatayi ma duk matan dataji an ganta tare da AT... Kaman daga sama ta jiyo muryar Sajida tana fad'in "Aunty Shemah lafiya, me ya faru kika tsaya ke kad'ai a nan, and you don't seem well."
K'ak'aro murmushi Shema'u tayi gamida k'arasowa ta rik'e hannun Sajida tana fad'in "Ah em, is nothing sweetheart, I just received a call from my boss, wai yana gaya min banzo office ba na tsawon kwanaki nayi neglecting aiki na. Sweetheart ni kuma wllhi kunfi min aiki na, I can't abandon you sabida aiki na. He can go ahead and fire me idan dai akan farin cikin ku ne." Ta k'arashe tana gyara ma Sajida zaman rap round d'in dake kanta.
Murmushi Sajida tayi soyayyar Auntyn nata na kuma ratsa ta, kafin ta rungume ta tace "I love you Aunt, you the best."
Shemah ta murmusa itama tana mai hugging Sajida take fad'in "Nima ina sonki Sweery, both you and your siblings." Cikin zuciyarta kuwa tamkar ta shak'e Sajida haka take ji, babban burinta a yanzu shine ta ganta gaban Hisham, taji wata mai neman barin duniya ne take rab'an AT.
*Sameena Aleeyou Mrs*
[2:53PM, 3/4/2018] 鈥�+234 703 300 1537鈥�: 馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
*SHAK'UWA CE*
馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
06
*漏Sameena Aleeyou...鉁嶐煆�*
_馃寛KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 馃_
Suna fitowa daga WELLCARE kai tsaye gida suka wuce. Daga ganin yaran kasan sunji dad'in fitar da sukayi, sai ciye ciye suke a motar. Shema'u kuwa hankalin ta duk baya garesu, burin ta kawai taji da waye AT ke tare. Ta d'an saci kallon Sajida dake faman bud'e wani novel d'in James Hardly Chase me suna A COFFIN FROM HONGKONG. Duk cikin shopping d'in da sukayi ta d'auka, don dama ita Allah yayita mai son karance karance, kama daga English novels har zuwa Hausa novels. Shema'u ta lura hankalin su Ni'ima da Jamal naga kayan mak'ulashen da suke kan faman bubbud'ewa. Ita ko Sajida dake zaune gefen ta nata hankalin naga littafin hannun ta ne.
D'an gyaran murya tayi idanunta naga kwalta, a hankali kafin tace "My Sajee, ina tsoron Daddyn ku yace zai sake aure, don nasan Stepmothers are always wicked, kar ta rabaku da Daddyn ku harma da mu... Sweery banso wani abu ya same ku..."
Ai bata kai aya ba Sajida tayi saurin rufe littafin hannunta ta juyo tana duban Shema'u da damuwa ya nuna k'arara saman face d'inta kafin tace "Aunty Daddy ne zai k'ara aure, tabb! Ai wallhi Daddy Ya gama aure tunkan Momy, wllhi yace zai k'ara aure barin gidan zanyi, don ni bazan zauna da wata muguwar mata ba sai ke da Momma Aunty Shemah...." Ta k'arashe tana hura hanci.