Sashe 57
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fili kuwa cewa yayi, "Okay ba damuwa zanzo na dubata insha Allah.."
AT yayi masa godiya kafin sukyi sallama,.
Shema'u tana ganin yanda ko k'ofa bai fita ba yana nan tareda ita, tayi wata kafiran murmushi kafin tace a ranta _Ai kuwa na sami abun fakewa, da wannan zan hanaka zuwa ganin Maryama..._
Lokaci zuwa lokaci AT ke duba agogon hannunsa, yana kallon Shema'u datayi lamo cikin jikinsa, Sajida ta kawo abinci , AT ya soma bata a baki, har lokacin bata daina matsan hawaye ba .... Da ya yunk'ura zai tashi zata kuma cukwikuyesa tana fad'in "Zasu kasheta...."
Haka dole ya hak'ura da fita, ga zuciyarsa cike take da son ganin abin k'aunar sa....
Hisham na isowa AT ya rik'o Shema'u suka sauk'o parlorn k'asa... Hisham ya tsareta da idanu yanda tayi wani lamo cikin jikin AT, abin yaso basa dariya ya gimste dariyar sa yana jinjina tamtiranci da shed'anci irin Shema'u, wato ta nan ta b'ullo...
AT nama Hisham bayani, yayinda Hisham da Shema'u tuni sunyi nisa da zance ta idanunsu..
Hisham na mata alama da _Bakima fara hauka ba idan hauka kika zab'a muddin baki cika min alk'awarina ba..._
Shema'u ta kuma shigewa jikin AT tana zazzare idanu take fad'in "My AT waye wannan..."
Hisham yace a ransa _your Ally don uwarki._
AT ya dubi Hisham yace "kaga irin abinda take tun jiya..."
"Toh banda abinka AT cewa kayi mafarki tayi shiyasa take hakan, ai ni a gani na Malamai masu ruk'uya zaka d'auko mata ba likita ba, tunda ba wani had'ari tayi ba ko wani tashin hankali na musamman ne ya haifar mata da hakan.."
Jakar uba! Gaban Shema'u ya yanke ya fad'i, lallai Hisham ya cika d'an bariki wato so yake a kira malami idan ma Malam duba ne su gano cewa ita ta kashe Aysha ko zuba mata wani abin tayita fad'e-fad'en duk muggan abubuwan da tayi...
Cikin sauri ta soma fad'in "My AT had'arin da mukayi da Aysha shi yake dawo min sabo wayyo 'yar uwata..." ta k'arashe tana shigewa cikin jikinsa..
AT ya dubi Hisham yace "Kaji koh, ka tuna babban ditch d'in da motar tasu ta hantsila ciki, pls Hisham do something.."
Hisham ya d'an ware hannayen sa kafin yace "Zan shiga TH dama yau, idan yaso sai na ganta a can...." wayar da akayima AT ne yayi interrupting nasu, ya k'wace jikinsa da k'ayar daga jikin Shema'u kafin ya matsa yana amsa wayar...
Yana ficewa Hisham yayi saurin matsowa jikin kunnen Shema'u kafin yace "Kinyi haukan a daidai, kisan yanda za'ayi ki zak'ulo min important documents d'insa, tunda ke mahaukaciya ce ko kin salwantar dasu bazai damu ba..."
Hannu tasa ta cakumo rigarsa kafin tace "Kasan abinda zaka ce masa, just tell him idan bai saki Maryama ba bazan warke ba, kaga daga nan burin kowa zai cika..." tayi saurin sakesa ya koma mazaunin sa sakamakon jiyo tafiyan AT da sukayi....
*********
Huci kawai Haidar keyi yana kallon mahaifin nasa, baiso ya sanar dashi yasan sirrinsa domin shima zai iya kashe sa tunda ya kashe Nabila, sam babu Allah a al'amarin Daddy sai duniya...
Cikin tsan-tsan b'acin rai Daddy yaci gaba da fad'in "Na maka sutura, na baka ilimi na inganta maka rayuwa amma ka rasa me zaka saka min dashi sai rashin godiya..."
Haidar da jijiyoyin wuyansa sukayi rud'u-rud'u, ya d'ago yana watsa ma VP mugun kallo kafin yaci gaba da fad'in "Da ace zan iya biyanka duk abubuwan daka lissafo ka yimin da na biyaka, kayita kulle ni nasan bazan dawwama a nan for good ba, abinda kake so nayi ne dai bazanyi ba, wllhi wllhi bazan auri Fairuzah ba, Maryama nake so kuma ita kad'ai nake da burin aur...."
Bai kai aya ba VP ya d'aukesa da mari, nunasa da d'an yatsa yake kafin yace, nan da sati biyu zan Aura maka Fairuzah ko kanaso ko baka so..."
Daga haka ya buge babbar rigar sa ya fice... PA d'insa yayi saurin mik'a masa waya kana yace "Sir Alh Aminu ne mai neman takaran Senator d'in nan...."
VP ya amsa wayar yana wata murmushi kana suka soma magana da Alh Aminu, wanda akasarin maganar akan confidential meeting d'in da zasu gudanar ne a garin Kano domin basuso suyishi a Abuja basu so mai girma president ya sani domin so suke su bar tafiyan sa tunda sunga shi mai girma president akwai Allah a Al'amransa....
*********
Gaba d'aya yau yinin haka tayisa sukuku, har Hajiya saida taso d'agota, samun kanta tayi da son ganin Uncle. Har wajejen k'arfe goma na dare batayi bacci ba tana nan kwance tana kallon talabijin idan taji k'aran tab'a gate d'in mak'ota sai ta zata shine yazo... K'arshe dai har ta cire ranta akan bazai zo ba, ta mik'e ta kashe fitilan parlorn kenan taji hannunsa a jikinta ya rungumota ta baya dashike dama switch d'in wutan a bakin k'ofa yake... K'amshin turaren sa ya cika mata hanci... Toh wai yaya akayi ya shigo gidan bata kula ba...
Lumshe idanunsa yayi had'i da kwantar da kansa saman kafad'anta, cikin wata irin kasaltacciyar murya yake fad'in "I'm sorry Baby nasan kinyita jirana ko,."
Bata sami zarafin amsa shi ba sabida taji salon da ya soma mata... D'an ture shi tayi kad'an kafin tace "Ni dai ba jiranka nake ba kallo na gama yi..." yanda tayi maganar cikeda shagwab'a ya birgesa.
Kuma matseta yayi kafin yace "Okay na yarda, Hajiya tayi bacci ne..."
Kai ya gyad'a masa alamun eh..
Ya jinjina kai kafin ya d'aura da kinsha maganin...?"
Nan ma Kai ta gyad'a masa alamun eh..
"Toh zo na duba jikin naki..." ya k'arashe yana masu masauk'i saman sofa..
Kukan shagwab'a ta soma masa jin abinda yake shirin yi kafin tace "Nifa na warke Uncle..." baki a ture tayi maganar..
AT ya waro idanu waje kafin yace "You mean kin fara sallah zan iya baki maganin..."
Ta girgiza masa kai alamun a'a.
Saida ya sauk'e wata ajiyan zuciya kafin yace "Okay yau magana nake so muyi, ina so ki bani hankalin ki sosai..."
Ta d'an kallesa cikeda fad'uwan gaba sabida he sounds serious
*Saminah Aliyu Mrs💖*
[8:56PM, 4/5/2018] +234 806 652 0501: 💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*46*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Hannayenta AT ya kamo suka jima suna kallon juna, murmushi saman fuskar sa ya soma fad'in "SHAK'UWA CE.... SHAK'UWA CE ta haifar da soyayya a tsakaninmu Maryam, I can't deny it anymore, I must confess it to your face... that, that I love you...." kallon cikin idanun juna suke sanda AT yaci gaba da fad'in "Maryam ina sonki, ina sonki da duka zuciyata, Na sani koda ace Aysha tana nan I'll still feel the same, tun ranar da na d'auke ki a hannu na soyayyarki ta shiga zuciyata..... And kema nasan you love me, kina sona.... Right?" ya k'arashe maganar yana dad's damk'e 'yan yatsun hannunta had'i da matso da fuskar sa dab da nata....
Bata iya amsa masa ba sai sunkuyar da nata kan k'asa da tayi..... AT ya kamo fuskar ta ya d'ago yana dubanta kafin yace "I love you..... I love you Maryam kinji..." daga haka rungumeta yayi tsam cikin jikinsa.... Hawaye suka shiga kwararo mata sanda ta tuna Sajida, nan tayi lamo cikin jikin AT...."
D'umin hawayen ta yaji na sauk'a cikin jikinsa yayi saurin d'agota yana dubanta, jikinsa yayi sanyi don gani yake kalaman da yayi su suka sakata kuka.... Murya can k'asa yace "Baby did I say anything that hurt you..?"
Baki sona koh, Ashfaq kike so koh, na maki tsufa koh....?"
Yanda yayi maganar sai ya kuma bata tausayi, cikin sauri ta shiga girgiza kai tana goge hawayen ta kafin tace "Ba haka bane Uncle, ina sonka ina sonka nima, hasalima nayi zaton SHAK'UWA CE a tsakanin mu ashe soyayya ce, sabida bansan kana sona ba....." muryarta ya sark'e ta kasa ci gaba da magana....."
AT ya tsareta da idanu yana kallon bakinta yanda yake furta kalaman tana son sa..... Muryarta yaci gaba da jiyowa cikin rawar murya wanda yafi kama da na mai kuka tana fad'in "I don't know, but you and can't be together..... I'm sorry bazan iya zame maka macen da kake so ba sanyin idaniya.... I'm sorry..."
Murmushi AT yayi had'i da d'an girgiza kai kafin ya kuma kamo hannayen ta yace "Maryam kalle ni...."
Watery eyes d'inta ta d'ago tana dubansa, su duka biyu tsan-tsan soyayyan juna suke hangowa cikin idanun su, murmushi ya sakar mata kafin ya soma fad'in "Nasan abinda kike tunani, nasan abinda ya saka ki fad'in haka, kina tunanin abinda mutane zasu ce musamman Sajida koh... But Maryam its not our fault that we fell in love with each other, sannan ba haramun bane, hasalima Allah ne ya k'addara hakan.... Maryam we can't escape our destiny, if Allah destined us to be together, no one can separate us.... Mutane ya kamata su gane this can happen, zai iya faruwa da kowa, ba ko wacce budurwa ce Allah zai saka mata soyayyan saurayi d'an uwanta ba wata Allah sai ya jarabceta da soyayya sa'an mahaifinta sannan shima magidanci Allah yakan jarabce sa da soyayyar sa'an 'yar cikin sa.... A koda yaushe mutum ya kasance fata na alkhairi yake ma rayuwar sa... Come here." ya k'arashe yana bud'e mata hannaye....
A hankali ta shige cikin jikinsa tayi lamo... AT yaci gaba da fad'in "Maryam you don't have worry about Sajida, domin ta fahimci komai, Shema'u ta fahimtar da ita komai...."
Gaban Maryama ya yanke ya fad'i jin AT ya ambato Shema'u, itakam tanada bad feelings gameda Shema'u... Bata ce komai ba sai lumshe idanunta da tayi, AT yaci gaba da magana har ya sanar da ita rashin lafiyan Shema'u, wajajen k'arfe goma da rabi ya bar gidan kaman kar su rabu da juna domin yau wani sabon tattali da soyayya yake nuna mata....
Washe gari Maryama ta sanar da Hajiya rashin lafiyan Shema'u, tab'e baki Hajiya tayi kafin tace "Allah bata lafiya" a tak'aice....