Sashe 40
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mayen kallo ta bisa dashi kaman ta lashe sa, har ta k'agu dare yayi ta jita jikin AT d'inta.
Ta window ta hangi su Maryama dasu Sajida har lokacin suna tare, tayi wata kafiran murmushi sabida tunanin da ya fad'o mata, saurin d'auko rigarta irin na Maryama tayi kafin ta nufo kitchen tayi alama ma Iya Kande ta k'araso cikin sauri, keb'ewa sukayi Shema'u ta bata rigar had'i da mata rad'i a kunne , Iya Kande ta jinjina kai tana kafiran murmushi tuni ta sauk'a k'asa ta nufi wajen su...
Yanda take haba-haba da mutane sai ka rantse har cikin zuciyarta kenan.
Hannun Maryama ta rik'e tana mayaudarin murmushi kana tace "I'm glad you came by, wllhi naji dad'i sosai Maryama, banida burin da ya wuce na ganki da Sajida kun koma tamkar yanda kuke a baya, SHAK'UWAR ku daga Allah ne.." ta k'arashe tana duban Sajida da murmushi.
Daga Sajida har Maama Juu murmushi suke yayinda Maryama ta koma tamkar gunki, domin kuwa fuskar Shema'u sosai yake firgita ta.
Iya Kande ce ta k'araso tana rusunawa kafin ta shiga d'ago rigar tana tambayar Shema'u "Aunty wannan rigar ce za'a goge maki...?"
Yanda ta d'aga rigar gaba d'aya ta warwareta, kala ce kawai ta banbanta da ta Maryama. Gaba d'aya suka bi rigar da kallo, Sajida ta kuma kallan rigar ta kuma kallan ta jikin Maryama.
"Aunty kinga rigar ku iri d'aya color ne kawai ya banbanta..." cewar Sajida da tayi k'uri ma rigar.
Shema'u ta murmusa kafin tace "Haka ne my Sajee, ai Daddyn ki ne ya saya mana, tare mukaje shopping ranar, ya so rigar sosai har naso d'auka ma yace min yana son rigar ma someone special, so I thought ma ke ya d'auka ma tunda nasan idan bani bace special toh saidai ke..."
Gaba d'aya kasa tab'uka komai sukayi, babu kaman Maryama da tayi mutuwar tsaye, Maama Juu dai sai karantar Shema'u take, sannan ta lura da canjin da Sajida tayi a d'an kwanakin tabbas Shema'u tanada wani bak'in k'ulli a zuciyarta wanda bai fito fili ba, bazata bar gidan ba da yardar Allah sai ta gano wacece Shema'u.... Muryar Shema'u ya katse mata tunani yanda take fad'in "Kar ki damu Sajee zan baki nawa sai kuyi anko da k'awarki..."
Sajida dai bata tankata ba sai kallon tuhuma da take bin Maryama dashi, k'arshe ma wucewa cikin gida tayi abinta ta barsu nan tsaye.. Shema'u ta rakata da kallo tana murmushin cin nasara.
Maama Juu kuwa hannun d'iyarta ta kama suka bar wajen.
Bayan la'asar 'yan Jalingo suka wuce, gaba d'aya Sajida bata fito ba tana can tana tunanin me Daddynta yake nufi da Maryama?" rasa amsar tambayar tata tayi.
Uwarta Shema'u kuwa yau ba'a sama ba'a k'asa domin taran angonta ne a gabanta, kotakan Sajida bata bi ba m. Tasha gayu cikin wasu arnan kayan bacci masu d'aukan hankali ta nufi d'akin sa...
.AT dake zaune saman gado laptop a gabansa yana research saida k'irjinsa ya buga ganin Shema'u ta shigo, shikenan ya shiga tara, shi har tausayin ta yake ji... Ba don yaso ba ya tura laptop d'in gefe had'i da k'ak'aro mata murmushin k'arfin hali, ai kuwa kaman jira take ta fad'a jikinsa tanai masa wasu salo..
Ba'a je ko ina ba AT ya soma developing allergy, hattushawa Ya ringa yi babu k'kk'autawa fuskar sa tayi jazir, jikinsa sai k'aik'ayi....
Mik'ewa Shema'u tayi dafe da k'irji tana kallonsa yanda yaketa jero hattishawa uwa ta kurma ihu...
*Sameena Aleeyou Mrs*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*32*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Shema'u ta masa k'uri cikeda tsoro da al'ajabi ganin yanda ya soma shid'ewa tamkar numfashin sa zai d'auke, a guje ta mik'e ta nufi fridge ta d'auko masa bottle water ta basa, har lokacin atishawa yake a jere a jere, da k'yar ya iya amsar ruwan ya shiga kwankwad'a. Shi kansa AT abun nasa ya soma damunsa, what's wrong with him, kodai bashida lafiya ne...? Bai kai ga samo amsar tambayar sa ba ya jiyo Shema'u tana shafa bayansa tana d'an bubbugawa take masa sannu.
Bai iya amsata ba sai runste idanunsa da yayi, tausayin ta ya rufe sa, mai ma zai soma ce mata, that he's allergic to her or what... Muryarta ya jiyo tana fad'in "Dr make damunka, gaskiya ina tsamman bakada lafiya, toh ko dai perfumes d'ina ne basu maka ba, or maybe humra da nake shafe jikina dashi ko shine baka so.." ta k'arashe kaman zata kurma ihu...
K'ak'aro murmushi AT yayi domin kuwa da tasan yanda yake son k'amshin turaren humra da batayi wannan tunanin ba, k'ok'arin rungumeta yayi cikin jikinsa yana tattamke idanunsa kafin ya furta "I'm sorry, kiyi hak'uri kinji.."
Jin yanda yayi hugging d'inta yana bata hak'uri with all his heart yasata kuma narkewa cikin jikinsa, kafin ta soma fad'in "My AT zan I promise you zan kula da kyau na gane meke irritating d'inka, insha Allah ko menene zanyi avoiding kaji..." ta k'arashe murya can k'asan mak'oshi..
AT bai sami zarafin amsata ba sabida itches... So yake ya fad'a mata ga gaskiyar lamarin amma baisan me zai soma ce mata, zamansu a haka akwai alaman tambaya, tausayinta ya kuma rufesa don sam baiso ya shiga hakkin ta sannan sooner or later zata fahimci gaskiya, dole yasan abin yi dole ya samo masu mafita...
Sauk'in abin jikin nasa baiyi ruhu-ruhu d'inba sannan k'aik'ayin ma ba sosai ba, haka dole ya tilasta ma kansa kwanciya cikin jikinta ya matse ta na dole ba don yaso....
*************
Abu kaman wasa an sahafe sati haka na faruwa tsakanin AT da Shema'u, hankalinta idan yayi dubu ya tashi, duk wasu turarrukanta ta daina amfani dasu haka nan cream d'inta dasu shower jell d'inta dole ta k'aurace masu amma babu abinda ya canza, ko yayi forcing kansa don sauk'e nauyin da shari'a ta d'aura masa bai iyawa.. Shi kansa yasan i zuwa lokacin Shema'u ta fahimce sa, harga Allah bazai iya bud'e baki ya fad'a mata ita ce ke irritating d'insa ba, it's unfair...
Shema'u kuwa gaba d'aya ta rasa meke mata dad'i ga d'an banza buk'atan AT dake damunta, gashi duk tayi bak'i fuska ta daddauje babu shafe-shafe, jigum tayi a uwar d'aki tana tunanin lamarin, ba komai ya fad'o mata zuciyarta ba illa Hajiyar AT tasan itace kawai zata kai sunanta gaban Malamai don kar AT ya kusance ta, ta mik'e tana huci ita kad'ai tana zagaya uwar d'aki, wllhi dole ta koya ma matar nan hankali, ta yanda sai ta koma da k'afafunta tasa an warware sammon da tayi masu itada AT, annoba mutuwa ma ya kamata tayi tunda taci nata lokacin... Taci gaba da tafarfasa tana huci...
Yau kam ko attempting nuna buk'atar ta batayi ba, koda ta gama shirin baccinta peck ta manna masa a kumatu ta haye gado tayi kwanciyarta, AT dake gaban laptop d'insa ya bita da kallon tausayi, sauk'e ajiyan zuciya yayi yaci gaba da abinda yake, sanda ya kammala aikinsa kwanciya yayi gefenta ba tareda ya rik'ota ba. Shema'u tana jin sanda ya kwanta, kaman ta had'iyi zuciya ta mutu, banda la'antar Hajiya da tsine mata babu abinda take cikin zuciyarta, kai wllhi ma cire hak'wara hukuncin yayi kad'an ma Hajiya, kamata yayi tayi kidnapping shegiya ta gallaza mata kafin ta karta.. Ta juyo tana duban AT dake baccin sa peacefully ga miji har miji amma ta kasa samun sa, bak'in ciki ya kuma turnuk'eta, k'ura ma kyakkyawan fuskar sa idanu tayi tamkar ta had'iyesa..
************
Har wajajen 12:am batayi bacci ba sai chatting suke da masoyinta Buzu, voice note suka soma tura ma juna, daga voice note yace muryarta duk ya kashe masa jiki yana son ganinta, daga nan video call suka soma..
Tana sanye da yalwateccen kayan baccin ta harda 'yar hula saman kanta, shiko gogan daga shi sai faran singlet.... Sai kasheta da salon yaudara yake..
"Baby I'm dying to be with you.." ya fad'i cikeda salo. Murmushi tayi had'i da rufe fuskarta.
Ya murmusa kafin yace "Idan munyi aure bazaki ke saka min irin wad'annan kayan baccin ba, kin dai sani koh..." yayi maganar cikeda umarni.
Murmushi tayi kafin tace "tabb lallai ma toh wani iri kake so...?" tayi tamabayar cikeda sangarta .
Buzu yayi wata murmushi yana d'aga hannayen sa ya maida su baya, jikinsa ya kuma bayyana kafin yace "Wanda mata ya kamata ta saka don mijinta, wanka ma ni zan ke maki, harta shiryaki duk ni zan ke yi..."
Sajida ta k'walalo idanu alamun taji kunya, da sauri tasa tafukan hannayen ta ta rufe idanun...
Haka ya ringa janta da hira wanda sam basu a hanya, har wajajen k'arfe d'aya, nan ma saida ya sata ta masa kiss a screen d'in kafin ya k'yaleta.
Ni'ima na bacci tana firgita haka Maama Juu ta ringa mata addu'o'i tana mamakin yanda a baccin nata take ambato sunan Shema'u...
Bacci yake amma gaba d'aya ya had'a zufa, sauti yake jiyowa tamkar na Aysha tana kuka take fad'in _"'Ya'ya na, 'Yaya na Tahir....."_
A firgice ya farka ga zufan da ya wanke sa dukda sanyin AC dake hurawa. Addu'a ya karanto kafin ya kunna side lamp ya kalli time, k'arfe biyu da wasu motsi ya nuna. Sauk'e deep breath yayi har lokacin zuciyarsa bata daina harbawa ba, gaba d'aya mafarkin ya firgita sa, mik'ewa yayi ya nufi corridor d'in d'akin yaran, ya kai dubansa ga d'akin Ni'ima bazai yuwu ya shiga ba tunda da Maama Juu take kwana, ya kuma duban k'ofar d'akin Sajida nan ma bai shiga ba, da k'yar yaci gaba da d'aga k'afarsa har ya isa k'ofan d'akin Jamal, hannu yasa ya murd'a k'ofan nan ya hangi yaron na baccin sa peacefully...
Saida ya sauk'e nannauyan ajiyan zuciya kafin ya k'araso cikin d'akin, zama yayi gefen Jamal ya karanto masa addu'o'i ya shafa masa. Ya jima yana zaune a d'akin yana tunanin mafarkin da yayi da Aysha. Koda ya koma d'aki ma bathroom ta shige ya d'auro alola yazo ya tada sallah, nan yayita jero nafilfili yana rok'on Allah Ya sawwak'a masa lamuransa.
************
AT yana fita ta fice dama ta sanar dashi zata gidan k'awarta, bata zarce ko ina ba sai gidan Hisham..