Sashe 20
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kinyi shiru Miss Beauriful, nifa friendship kawai na tambayeki nothing more, ko shid'in bazan samu ba." cike da yaudara yake kalaman nasa.
D'an murmushi tayi had'i da rufe fuska da tafukan hannu kafin tace "A'a ba haka bane, kawai dai I'm not comfortable ne tsayuwata da kai a nan don ban saba ba, kuma Daddy na na cikin hall yana iya fitowa any moment, idan ya ganni da kai a nan, he might be thinking otherwise. "
Gyad'a kai yayi kafin yace "Na fahimce ki Miss Beauriful, yanzu bara na baki lambata tunda kince min bakida waya, idan kin sami hali sai ki kirani." yayi maganar had'i da bud'e backseat d'in sabuwar motarsa da Shema'u ta basa ya d'auko takarda da pen ya rubuta mata lambar ya mik'a mata.
Karba tayi tana kallon takardan da murmushi a saman fuskar ta, ta d'ago ta dubeshi kafin tace "Wani suna zan saka maka, ko Buzu zan saka maka.?" ta k'arashe teasingly.
Dariyar shima yayi kafin yace "Duk sunan da kika saka min is okay by me Miss Beauriful."
Ganin AT ya mik'e yana masabaha da mutanen alamun sallama yake masu yasa Shema'u saurin ciro waya ta shiga neman layin Buzu.
Ganin Shema'u ce mai kira yasa bai d'aga ba, sai duban Sajida yayi kana yace "Miss Beauriful Mumsy ta tana kira, ni zan wuce, sai naji daga gareki."
Nan sukayi sallama cike da farin ciki, Sajida ji take kaman ta zuba ruwa a k'asa tasha sabida murna, kai gaba d'aya ta nemi bak'in cikin da take ciki ta rasa.
Ganin ta tunk'aro k'ofa yasa Shema'u saurin fitowa ta nufi Sajida don ta jiyo AT na tambayan su Hajiya.
"Sajee where have you been, munata neman ki a ciki daga ficewa freshing up.?" ta tambaya cike da nuna damuwa.
Hannunta Sajida ta rik'e cike da farin ciki take fad'in "Aunty zan fad'a maki idan munje gida."
Shema'u ta wani juya idanu kafin tace "Daughter da gani dai kina cikin farin ciki, oya mu k'arasa."
A tare suka k'arasa cikin hall d'in, sai sann Sajida ta k'arasa ta gaida AT da Hajiya, Mai hoton da Shema'u ta kirane ya soma d'aukan su, Sajida ta rik'o hannun Shema'u tace "Aunty Family pic."
Murmushin yak'e Shema'u tayi ta k'arasa gefen AT ta tsaya had'i da dafa kan Jamal, Sajida na d'aya gefen yayinda Ni'ima ke hannun AT.
Koda akazo tafiya Hajiya cewa tayi su tafi abunsu zasu shiga tasi, don dama motar ba isan su zaiyi ba. Fir AT yak'i tafiya ya dage saidai ya kai su Hajiya da Maryama, Hajiya ma k'in aminta tayi tace "Ko don Ni'ima ai gwara ya kaisu, don dai ita da Maryama ne zasu shiga tasi.
AT ya d'anyi Jim, rashin driver d'in nan ya soma damunsa, kai dole ma ya canza driver ya sama ma Hajiya standard.
Wayar sa ya ciro a aljihu ya shiga neman layin Ashfaq. Yako yi sa'a Ashfaq na kusa da makarantar.
Suna gama waya da Ashfaq ya k'araso rumfar dasu Hajiya da Maryama suke kafin ya sanar dasu, abokin aikin sa zaizo har nan ya d'auke su, yanzu zai k'araso. Hajiya ta amsa masa kafin tai masu a sauk'a lafiya. Suna wucewa ta tab'e baki, ina itama ina had'a hanya da wannan mai roba-robar fuskar, fuska uwa anyi b'arin hoda. Tsaki tayi had'i da kauda fuska.
Maryama ta bita da kallo tana mamaki da dariyar halin Hajiya.
*Sameena Aleeyou Mrs*
[2:57PM, 3/4/2018] 鈥�+234 703 300 1537鈥�: 馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
*SHAK'UWA CE*
馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
*17*
*漏Sameena Aleeyou...鉁嶐煆�*
_馃寛KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 馃_
*On Your Birthday, Today, I Wish You a Year With Loads Of Fun, Excitement and Beautiful Memories......馃帀馃帀馃帄馃帄 Happy Birthday K'awata Aysha Sada Machika..... This one's yours my commander ontop 馃拑馃徎馃挊馃槣*
Wasu 'yan mata biyu Ashfaq ya tambaya ko sun san Maryama, akayi sa'a juniors d'insu ne masu shirin shiga aji shida nan sukayi directing Ashfaq har rumfar dasu Maryama suke.
Mutuwar tsaye Ashfaq yayi yana duban Maryama dake k'ok'arin bubbud'e kyautukan ta Hajiya na hanata, tana fad'in ta bari sai sunje gida.
Baisan dalili ba amma ganin wannan budurwa yasa shi tsananin fad'uwar gaba, gani yake tamkar ya tab'a ganin fuskar a wani wajen.... Saida Hajiya ta dubesa tsegeg ganin yanda yake bin Maryama da kallon k'urilla kafin tace "Malam lafiya dai koh, inji kai ba Maye bane don yanzu duniya babu yarda." Nan Hankalin Maryama ya dawo ga mutumin da Hajiya ke masa magana.
Saurin saita kansa yayi kafin ya soma gaida Hajiya ya sanar da ita, shine wanda Dr Tahir ya turo don ya tafi dasu..
Hajiya dai dubansa kawai take, don taji Attahiru yace abokin aikinsa zai turo, toh wannan baiyi kama da likita ba sam, ya tara k'asumbi sannan da alama ba'a taje k'asumbin, duk sun dunk'ule waje guda, domin kuwa duk wanda zai bar k'asunbi yana gyarawa ba k'aramin kyau yake k'ara masa ba amma na wannan sam babu gyara,.. Tasan dai likitoci da tsafta da son gayu, wannan kam ba haka yake ba..... Jiyo muryar Maryama tayi suna gaisawa da mutumin... Cikin sauri Hajiya ta kaste su da fad'in "Kai wannan kai ba likita bane, yo likita ne zamu gansa haka babu gayu... Kai ko bature nan yaga likita ya bari wajen gayu..." Maryama sai tamke hannun Hajiya take tana mata magana k'asa-k'asa cewa tayi shiru amma Hajiya ta kasa, sai zuba take.
"Kai wannan kai d'an yankan kai ne da ganin ka, ko kuma masu garkuwa da mutane kinafas (Kidnappers)...."
"Hajiya don girman Allah kiyi shiru." Maryama ta fad'i cikeda b'acin rai.
Shek'ek'e Hajiya ta dubeta kafin tayi magana Ashfaq yayi saurin fad'in "Em babu damuwa barin kira Dr d'in sai ya maku bayani...." Ya k'arashe maganar yana ciro waya a aljihun sa, Maryama kuwa takaicin Hajiya ya cikata fam.
AT na d'aga wayar Ashfaq ya mik'a ma Maryama yace "Ga Dr d'in nan."
Hajiya kuwa fad'i take "Ya daifi da mu shiga motan d'an yankan kai."
Maryama kam mik'a ma Ashfaq wayar sa tayi bayan sun gama magana da AT, ta dubi Hajiya baki a ture kafin tace "Muje Hajiya, kar mu b'ata masa lokaci k'ila nada wurin zuwa."
"Yo shi Attahirun yasan yanada wajen zuwa ya kira mana shi, ke nifa wannan sam bayada zubin likitoci..."
Cike da takaici Maryama ta soma tafiya don tuni Ashfaq ya nufi yanda ya paka 'yar Henacy d'insa.
Har suka iso gida Hajiya bata daina zuba ba.
Maryama kam saida ta bari Hajiya ta shige ciki kafin ta dubi Ashfaq tace " Uncle Dr don Allah kayi hak'uri, wllhi haka Hajiya take, don Allah kayi hak'uri. And mun gode sosai."
D'an murmushi yayi kafin yace "Haba dai ki daina bani hak'uri pls, ai Hajiya tayi gaskiya domin yanzu duniya babu yarda... Ganin tunanin ganin k'ok'on Kan Nabila da yayi a d'akin Daddyn sa na neman fad'o masa yasa sa saurin kauda zancen da fad'in "Kinga sunana ba uncle Dr ba, sunan Ashfaq, just call me Ashfaq."
K'walalo ido waje Maryama tayi kafin tace "Toh ai kai abokin Uncle d'ina ne, kaga kaima ka zama Uncle d'ina."
Murmushi ya kuma yi kafin yace "Ai Uncle d'inki Ya fini tsufa, amma tunda kince haka, ki kirani da Yaya Ashfaq."
Murmushi itama tayi kafin tace "Shikenan, Yaya Ashfaq."
Murmushi yayi kafin yayi congratulating d'inta, bata tsaya biyema surutun sa ba ta shige ciki don tasan yanzu Hajiya sai ta kawo wani zancen.
Ashfaq kuwa kallo ya bita dashi har ta shige kafin ya shige cikin motar sa ya tada ya tafi.
*************
Sosai aka k'awata gidan da decorations, Shema'u bata sama bata k'asa. Tsayin daka tayi a wajen ganin komai ya tafi dai-dai.
Kai tsaye d'akin Sajida ta wuce yanda ta tarar Sajidar na shiryawa cikin sabuwar gown d'in da ta saya mata.
"Wow my Daughter is now a young lady, Sajee kinga yanda kikayi kyau, son kowa k'in wanda ya rasa, Masha Allah d'iyata." Ta k'arashe maganar tana d'aura ma Sajida belt d'in dake tsakiyar rigar.
Sajida ta rungumeta cikeda farin ciki, don yau wani dad'i takeji Buzu ya kusa zama mallakin ta.
Rik'e hannun Shema'u tayi suka zauna saman couch dake d'an gefen wardrobe kafin ta soma fad'in "Aunty, hak'ik'a lokacin da Mummy ta rasu na d'auka shikenan bazan kuma samun gurbinta ba, sai gashi Allah Ya kawo mana ke, Aunty we can't repay you what you're doing for Us, you sacrifices alot for us, you prioritised our own happiness first, kin yi neglecting aikin ki duk a saboda mu, kin baro Home d'inki kin dawo namu duk don muji dad'i... Aunty kaman yanda kike son farin cikin mu nima ina son ganin ki cikin farin ciki, ina fatan wata rana nima nai maki abinda zakiji dad'i, cos good people like you deserve to be happy." ta k'arashe tana kallon cikin udanun Shema'u da tuni sun kawo k'walla.
Saurin rungumeta Shema'u tayi tana k'ok'arin mayarda k'wallanta take fad'in "Sajida I'm not doing this to get something in return, abinda ya cancanta nakeyi, this is one of my obligations na kula daku, nayi guiding naku, yau idan Aysha ce take nan na mutu na bar yarana she would do the same ne, so pls ki daina min godiyar nan kinji Sajida." Ta k'arashe tana goge ragowar hawayen ta.
Murmushi Sajida ma tayi tana goge k'wallan ta kafin tace "Hakane Aunty, still thank you for throwing me this special liyafa. Na gode.
Shema'u ta murmusa kafin tace "K'arasa shirin ki, tunda Malam Habu yazo zaije ya d'auko Maryama."
Zaro ido waje Sajida tayi kafin tace "Aunty are you inviting that social climber ne, no gaskiya I don't want her here."
Murmushi Shema'u tayi kafin tace "Sajee let her be, nothing will change the fact that you're the real member of this family, as they say Blood is thicker than water, so kar ki damu, kiyi kaman yanda suke fad'i Kill the haters with kindness...."
Jim dai Sajida tayi ba tareda tace komai ba, don idan akwai wacce tafi tsana a yanzu toh fah Maryama ce.
Shema'u har ta kai k'ofa ta jiyo muryan Sajida ta ambato sunanta.
D'an jiyowa tayi cikeda kulawa kafin tace "Akwai wani abinda kike so ne sweetheart.?"
Sajida ta d'anyi still tana tunanin ta yaya zata soma tambayarta.