Sashe 4
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hak'uri ta shiga basa tana fad'in batasan yana ciki ba. Karb'an drip d'in hannun ta yayi lokaci guda Shemah take nishi uwa majinyaciya tana fad'in "Momma... Momma na, ku kira min ita..."
Hisham ya dubi nurse d'in yace "Oya pls ki kira mata mahaifiyar ta, tun tashin ta take a birkice."
Nurse d'in ta d'an rusuna kafin tace "Sir, ai sun riga sun tafi gaba d'aya harma da Dr AT."
Gyad'a kai Hisham yayi kafin yace "Shikenan you can go."
Nurse d'in tana fita Hisham da Shema'u suka kalli juna. Ta tab'e baki kafin tace "Kaga abinda nake fad'a maka ko, gaba d'aya sun d'unguma sun bi gawar Aysha, harda mahaifiya ta. Babu wanda ya tuna Ya duba ni tunda had'arin nan tare mukayi."
Hisham ya murmusa kafin yace "Ni ai na duba ki, kar ki damu kiyi zaman ki a nan idanyaso idan naje sai na sanar dasu na tsaya a nan ne sabida ke, nasan yanzu baza'a sami kan AT ba sam.."
Tab'e baki kurum Shema'u tayi ba tareda ta furta komai ba.
************
Komai tareda Hisham akayi, kama daga sallan gawa har zuwa mak'abarta, for second bai bar side d'in AT ba, haka ya ringa basa baki yana calming nasa sai ka rantse aminin arziki ne.
Tun dawowar su daga mak'abarta ya k'ule a d'akin sa, har dare bai fito ba, sosai abin yayi affecting nasa. Su Hisham da wasu abokan su da 'yan uwa suke kan karb'an gaisuwa.
A b'angaren iyalan gidan ma sosai abin ya shiga jikin su, tabbas wannan tragedy d'in da bazasu tab'a mantawa ba a rayuwar su.
Hankalin ta sam bai kwanta ba , tana son sanin halin da uncle yake ciki tabbas tasan he must be having a difficult time.... Jigum tayi har wajajen k'arfe 1:00am, ta kalli Sajida dake kwance gefen ta wacce itama baccin bai jima da satan ta ba...
Jin mosti a downstairs yasata mik'ewa ta d'au hijabinta ta zura kafin ta nufo k'asa..
Jikin stir case ta rakub'e tana hangosa cikin parlorn yana sallah.
A hankali ta soma sauk'owa har ta isa ta zauna daga can gefen carpet... Tana jin yanda yake karanto suratu Maryam yana hawaye. Tausayin sa ya cika mata zuciya, haka kurum taji wani abu na fizganta jin yanda yake karanto suratu Maryam cikin nustuwa da dad'in saurare...
Har ya idar da sallan ya sallame baisan Maryama na zaune bayan shi ba..
Ida sallan sa keda wuya ya kifa kansa saman gwiwoyin sa yana kuka sosai.... Maryama kam batasan sanda itama kuka ya kufce mata ba..
Dif ya tsaya da kukan nasa sakamakon jiyo sautin kukan da yayi a bayan sa.. Juyowan da zaiyi ya hange ta ta rufe fuskar ta da hijabin ta sai sharan kuka take...
*Sameena Aleeyou Mrs*
[2:52PM, 3/4/2018] 鈥�+234 703 300 1537鈥�: 馃挊 馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
_*SHAK'UWA CE*_
馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
04
*漏Sameena Aleeyou...鉁嶐煆�*
_馃寛KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 馃_
Ya jima sosai yana duban ta yanda take shak'an kuka harda shid'ewa. Tsintar kansa yayi da jin zafin kukan nata dukda halin da yake ciki.
A hankali ya mik'e ya k'arasa gaban ta yayi irin zaman rak'umi had'i da tsura mata idanu....
Jikinta ne ya bata Uncle AT na kallon ta, aiko tana bud'e idanu sukayi ido hud'u, k'irjinta ya yanke ya fad'i, dukda a fuzge ta kalle sa tabbas ta lura da yanda fuskar sa ya nuna rama, idanun sa sun dad'a fitowa, hancin sa ta kuma yin tsini.... Sosai ya bata tausayi... Gaba d'aya daburcewa tayi tama rasa me zata soma fad'i masa.... Kaman daga sama sai jiyo muryar sa tayi yana fad'in
"Maryama me ya faru bakiyi bacci ba har yanzu.?"
Maryama ta rasa wani amsa zata basa kawai ta kuma fashe masa da kuka.
AT ya mata k'uri tausayinsu gaba d'aya na ratsa sa. A hankali ya soma fad'in "Kiyi hak'uri kinji, haka Allah Ya k'addara, muyi mata addu'a, Allah Ya karb'i bak'wancin ta..."
Maryama ta shiga gyad'a masa kai tana goge hawayen ta ba tareda iya furta koda kalma ba, sai shan zuciya take alamun taci kuka.
AT ya mik'e kafin yace "Tashi kije ki kwanta."
Babu musu ta mik'e kaman yanda ya umarce ta, ta d'an d'ago kai tana duban sa, gaba d'aya sai ta tsinci kanta da fad'uwan gaba. So tari Uncle d'in nata yanai mata k'warjini dukda SHAK'UWA dake tsakanin su, bata d'auki hakan komai saiko don kasancewar sa Mahaifin k'awarta da suka taso tare..
Murmushi ya d'an sakar mata kafin yace "Saida safe ko Maryam... " Bata kaiga amsawa ba suka jiyo kukan Ni'ima tana sauk'owa daga stirs tana kiran Daddyn ta... Da sauri Maryama ta k'arasa ta rik'ota suka dawo cikin parlorn.. Rungumeta tayi tsam cikin jikinta tana lallashinta...
Ni'ima sai kuka take tana fad'in ita saidai a kaita Momy... Maryama ta rungumeta sosai tana lallashin ta, ta kwantar da ita saman k'irjinta tana shafe kanta tana lallashi har bacci yayi gaba da ita, abinka da yarinya.
AT ya tsare su da idanu ba tareda ya iya furta komai ba... Kallon Maryama yake kanyi yanda ta rungume Ni'ima itama baccin ya soma d'aukan ta. A hankali ya durk'usa gefe dasu kafin yace "Maryam kawota kije kiyi bacci.
Maryama da barci ya soma satan ta, tayi saurin ware idanunta kafin tace "Uncle don Allah kaje ka huta ni zan kula da Ni'ima kaji, Uncle kana buk'atan hutu, don Allah kaje ka d'an sami barci.
Gajeren murmushi yayi kafin yace "Toh Maryam zan kwatanta amma kawota na kai maki ita d'aki sai ku kwana tare."
Babu musu Maryama ta mik'a masa Ni'ima, ya d'ora ta bisa kafad'arsa suka nufi stirs...
Momma dake tsaye bakin corridor d'in da zai sadaka da d'akin bak'i akan idanunta komai ya faru... Haka kurum taji mugun tsanar Maryama ya sauk'o mata, dama taga yanda Jamal yak'i yarda da ita yace sai tareda Maama Juu zaiyi barci, kai da alama wann shegiyar yarinyar da uwarta sunada matsayi mai girma a wannan gida.... Cikin sauri ta k'arasa fitowa tana fad'in "A'a Ni'ima barci ya gagara koh, Allah sarki 'yar marainiya, kawo ta nan..."
A tare Maryama da AT suka juyo. Maryama ta k'araso had'i da mik'a wa Momma Ni'ima.
AT dai bai kuma cewa komai ba ya nufi hanyar d'akin sa.
Momma ta raka Maryama da wata kafiran harara kafin tace "Kawota jikin kakarta taji d'umin mahaifiyar ta."
Maryama dai wucewar ta tayi ba tareda ta tanka wa Momma ba, don haka kurum take jin sam matar bata kwanta mata ba...
Tana shiga d'aki cire hijabinta tayi ta linke ta kwanta tana mai tuno AT, tausayin sa na dad'a ratsa ta.... Ita kad'ai ta d'an Saki murmushi sanda ta tuna wai AT ne mai lallashinta d'azu a parlor instead itace zata basa baki shida aka masa babban rashi amma shi ke lallashin ta... Murmusawa ta kuma yi kafin ta dubi Sajida dake barci gefen ta tana mai tausaya ma rayuwar da zasu shiga cikinta, tabbas iyaye babban gurbi ne a rayu, idan ka rasa guda dole kaga canji a rayuwa... A hankali ta furta "Allah Ya jik'an ki Aunty Aysha."
Saida akayi kwana uku kafin aka sallamo Shema'u, har wani makeup Hisham ya mata da dabara irin tasu ta likitoci, sai ka rantse jinya tayi.
Haka har akayi bakwai cikeda alhini na rashin Aysha.
**************
Bayan sati guda Maryama ta dawo gidan Hajiya snnan sun soma rubuta jarabawar su ta kammala sakandare.
Shema'u da Momma wani kulawa na musamman suke bawa AT da iyalan sa. Babu kaman Shema'u wacce tayi dedicating lokutan ta gaba d'aya wa iyalan AT. A rananr da Aysha ta cika sati guda da rasuwa saida Hisham yazo har gida ya sakawa AT drip, don gaba d'aya babu abincin kirki a system d'insa.
************
Tunda Sajida ta dawo daga school ta k'ule a d'aki, bata komai sai aikin kallon hoton Momyn ta tana hawaye...
Shema'u tayi tsaye jikin k'ofa tana watsa mata wani irin mugun kallo, banda sak'e sak'e da k'ulle k'ulle bata komai cikin zuciyar ta... Jin alamun tab'a k'ofar AT yasata saurin k'arasawa cikin d'akin yanda Sajida ke zaune saman gado. Da gangan ta bar k'ofar d'akin a bud'e don AT ya hango su, dama fitowar sa take jira.
Zare pic d'in tayi a hankali daga hannun Sajida kafin ta zauna dab da ita ta rik'o hannayenta ta shiga share mata hawaye tana fad'in "Sweetheart kiyi hak'uri kinji, Momyn ku is in better place, kiyi hak'uri Sajida.... You need to be very strong for your siblings da kuma Daddyn ku, what would you expect idan Jamal ko Ni'ima suka ga kina kuka haka.. Huh? Kiyi hak'uri kinji, kece babba kece ya kamata kija k'annenki jiki ki kula dasu ki nuna masu they are not alone kinji my dear...." Ta k'arashe tana satan kallon k'ofa da wutsiyar idanunta, ai kuwa tarkon ta yayi kamu, plan d'inta went perfect, abinda take so ya auku,... AT tsaye yayi yana binsu da kallo...
Sajida tasa bayan hannu ta kuma goge hawayen ta kafin ta dubi Shema'u tace "Aunty I still can't believe Momy is gone, I don't know... Bansan yaya zanyi ba yanzu, bansan mecece makomar rayuwata ba. Aunty Shemah bansan ko zan iya rayuwa without Momy ba.... She was my inspiration sabida soyayyar da nake mata yasa nak'intafiya boding school, na tsaya yin day school... Aunty I just can't do without one of my parents... Ina son su sosai.... "
Shema'u ta rungumo kan Sajida cikin k'irjinta fuska fal tausayi kafin ta soma fad'in " Sweery, we are here, we are here for you.... Dukanmu muna son Aysha but Allah yafimu son ta... Sajida I promise I won't leave your side, both you and your siblings kinji... "
Sajida ta d'ago kai tana dubanta kafin tace " Aunty ki min alk'awari zaki zauna a nan tare da mu both you and Momma kinji Aunt pls kuma kar ku tafi ku barmu please.... " Ta k'arashe cikin rawar murya.
"Ohh sweetheart, come here..... Ta fad'i tana kuma rungumo Sajida had'i share mata hawaye kafin taci gaba da fad'in "Sajida ina sonku keda 'yan uwanki, I'll do everything for you, zanyi komai ganin 'ya'yan 'yar uwata sun sami good life sannan baza kuyi kukan rashin mahaifiya ba insha Allah... I promise you that kinji sweetheart... "