Sashe 33
Shaquwace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuska babu walwala tace masa ita zata tafi gida.. Haka yayita marairaice mata yana bata hak'uri yana fad'in bada nufi yayi ba, tak'aitaccen murmushi kurum ta masa kafin ta kama marfin motar ta fice... "Baby zamu waya.." ya fad'i yana turo kai ta glass, ko kulasa batayi ba tayi shigewarta....
Buga steering wheel yayi yana furta "Damn it.!!!"
Shigowar ta gida yayi dai-dai da shigowar Ashfaq zai ajiye cartons d'in juices da Tahir Ya umarce sa tunda dama shi baije d'aurin auren ba...
Ashfaq ya bita da kallo don tun daga bakin layinsu da yake shigowa yaga daga motar da ta fito, sam baiyi tunanin gidan zata shigo ba, saida ya kalle ta sosai yaga kamanninta da AT, k'ila wannan itace d'iyarsa Sajida, amma me takeyi cikin bak'ar motar can mai bak'in tint wanda da gani sun jima a ciki domin tun d'azu da zai wuce ma yaga motar, haka kurum yaji zuciyar sa bata kwanta ba...
Zata shige cikin gida yayi saurin katseta da fad'in "Emm da Alla sannu koh.."
Wani juyowa tayi had'i da jifa masa kallon raini...
*Sameena Aleeyou Mrs*
[2:01PM, 3/12/2018] +234 803 533 3121: 💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*25*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Misalin k'arfe tara da wasu Dak'ik'ai Shema'u ta lek'a d'akin Maama Juu da sallama yanda Ni'ima ke kwance saman gado, murmushi suka sakar ma juna itada Maama Juu uwa mutuniyar arziki, ta k'arasa ta rank'wafa saman kan Ni'ima tamkar tanai mata addu'a, cikin zuciyarta kuwa da zata sami halin mak'ure Ni'ima da tayi ta huta... Maama Juu na kallonta har ta k'arashi addu'o'in ta ta gyara ma Ni'ima kwanciya kafin ta masu saida safe, daga nan d'akin Sajida ta nufa...
Zaune ta sami Sajida gaban laptop d'inta tana upgrading Apps. Zama Shema'u tayi gefenta fuska fal murmushi, Sajida tai mata sannu kafin tace "Aunty ya shirin tafiya..?"
Shema'u ta d'an rausayar da idanu had'i da sauk'e ajiyan zuciya kafin tace "My Sajee, I'm nervous fah, gani nake anya zan iya auren Daddyn ku, gani nake tamkar naci amanar 'yaruwata idan na auri mijinta, Sajee ji nake kaman na fasa auren mahaifin ku...." ta k'arashe maganar kaman zatayi kuka...
Saurin ture laptop d'in gabanta tayi kafin ta kamo hannayen Shema'u tana girgiza kai take fad'in "Haba Aunty, pls don't say no, Aunty idan baki auri mijin Mummy ba kika bari aka kawo wata mace cikin gidan ta maye gurbinta shine kinci amanarta kuma kinci amanar yaranta, but auren Daddy na nufin kin amanar da aka bar maki, Aunty don Allah kar ki fasa, idan domin Hajiya ne nasan kwananan zata fahimci ke wacece, zataga kyakkgawan zuciyar da kike da ita ba kaman yanda take tunani ba, sannan gaba d'ayan mun nan hak'uri da Hajiya mukeyi harta Daddy, Aunty do this for us please..." ta k'arashe kaman zata runtuma ihu...
Shema'u tayi saurin hugging d'inta kafin tace "Bazan tab'a barinku ba Sajida, never.... Ta d'agota ta shiga share mata 'yan hawayen da suka soma zuba kana tace "Oya banason ina ganin damuwa a fuskar ki, ya labarin Haris kuwa..?" ta tambaya tana d'aura murmushi saman fuskar ta...
Take annuri ya wanzu a fuskar Sajida, d'an murmusawa tayi kafin tace "Aunty kinsan na fad'a masa da wayarki muke anfani gashi yanzu zaki tafi shiyasa nike upgrading laptop d'in mu samu muke magana dashi, bansan meyasa Daddy yak'i saya min wayan ba bayan yace da zaran na gama secondary school zai saya min..."
Shema'u ta d'an sauk'e ajiyan zuciya kafin tace "Sajida kinsan mahaifin ki ya sha boko ya k'oshi, shi gani yake duk abinda bazaki k'aru dashi ba b'ata lokaci ne, shiyasa ya sai maki wannan computer instead of waya, ko nima na masa magana is high time ya barki ki rik'e waya amma sai ce min yayi baiso wasu rubbish ideas su soma shiga kwanyar ki tun yanzu, amma ban sani ba ko sai kin shiga Jami'a ne ya barki ki soma rik'e waya ba, kinsan dole yasa idanu akanki musamman da ya ga kin rasa mahaifiya, ni wllhi har nayi tunanin sai maki iPhone X latest a matsayin gift d'inki naji wannan doka da Daddyn ki ya kafa kurum sai na fasa..."
Sajida ta d'an turo baki cikeda rashin jin dad'i kafin tace "Aunty wllhi da hankali na da wayona, lalacewa fa sai mutum yaso ne, bana tunanin waya zai iya lalata budurwa har sai idan ita taso hakan, haba tun muna sec school fah k'awayen mu da yawa sunadashi kuma babu abinda ya lalata su, ni dai pls ki saya min ko babu sanin sa.."
Shema'u ta d'an tab'e baki tace "Nima dai abinda na gani kenan, kar ki damu tunda har kinsan hakan, zan baki tawa da sabon layi ni kuma idan naje Jalingo na sai wani, amma this should be between us..."
Tsallen murna Sajida tayi had'i da hugging Shema'u kafin tace "Aunty you're my Fav.." Shema'u kuwa sai murmushin jin dad'i take...
Tana komawa d'akinta layin Buzu ta nema,
"Hello kana jina, kafin na dawo daga Jalingo ina so a sami improvement, duk wani salo da kaloli na yaudarar ka ka tabbata ka had'asu, yanzu hankalin magaifinta zai kasu sabida biki dake k'aratowa, kayi amfani da wannan damar, and don't fail me....." Daga haka bata jira cewar sa ba, ta cire sim d'in ta jefa a jaka... Ita kad'ai sai nishad'i da annashuwa take...
*************
Washi gari kafin su wuce Jalingo suna zaune itada AT a parlorn sa na sama, gaba d'aya jinsa yake ba'a sake ba, everything is happening so fast, shi baima san ta yanda zasu soma zancen ba.. wata b'angare na zuciyarsa dai har yau bata gama aminta da hukuncin da ya yanke ba, wata sashi kuwa ce masa take ya rabu da kokonton zuciya sharrin shed'an ne, domin so tari hakan ne yake faruwa idan za'ayi abin alheri musamman aure...
Shema'u kuwa an sha babban lullub'i kan nan a k'asa, sai ka rantse mutuniyar arziki ce, sai faman wasa da 'yan yatsun hannunta take, Ni'ima da tashinta kenan ta shigo da gudu ta d'ale cinyar sa, hakan sai yafi masa sauk'i gaba d'aya sai suka soma hiran da Ni'ima...
Sauk'ar da ita Tahir yayi yace maza taje Maama Juu ta mata brush sai tazo ta nuna masa, Ni'ima ta fice da d'an gudu irinta yara tana mai gyad'a kai... Gaba d'aya suka bita da kallo, Shema'u kuwa har wani cewa take" Baby ki tafi a hankali koh.."
AT ya gyara zamansa ya d'an tattaro nutsuwar sa kafin ya soma fad'in "Malam Habu zai kaiku, idan yaso sai ki bar motar ki a nan tunda ko kin tafi da itama wahalan dawowa za'ayi da ita, sannan banaso kina long journey irin haka yanada had'ari though nasan kin k'ware a driving amma kiyayewa ne.." Ya d'anyi shiru..
Shema'u kuwa sai gyad'a kai take cikeda jin dad'i jin AT har ya soma mata umarni, wayyo komai nasa abin burgewa ne... Muryar sa ya kuma dawo da ita daga duniyar soyayyar sa data lula yanda yake fad'in "Ammm Shema'u ina so nasan more about you, dukda nasan ke 'yaruwar Aisha ce amma kinsan nidake bamusan juna sosai ba sannan bamu saba da juna ba..." ya k'arashe yana d'aura hab'ar sa saman hannayen sa.
Shema'u ta d'an murmusa kafin ta soma fad'in "Dr yanda ka ganni haka nan ni d'in kenan, saidai abu guda da baka sani ba shine na tab'a aure tun kafin Aysha tayi aure, na auri wani Alh Aminu, kishiyoyi suka hanani zaman gidan, toh shiyasa ma batun aure ya fita daga tsari na, ban kuma yin wani aure ba tun wancan lokacin don na wahala sosai hannun kishiyoyi, sai yanzu da ka zo min da maganar, sannan abinda ya k'arfafa min na amince da kai sabida yaran 'yaruwata ce, both nida kai nasan munayi ne sabida su.." ta k'arashe tana sadda kai k'asa,. AT ya d'an tausaya mata, ashe dole taji tsoron auri tunda bataji dad'in gidan aure a baya ba... Gyad'a kai yayi kafin yace "Haka ne sabida su zamuyi, and I trust you, na tabbata zaki rik'e min su amana.."
Shema'u ta murmusa kafin tace "Bakada haufi Dr, yaran nan are my life, insha Allahu bazasuyi kukan rashin uwa ba..."
AT ya jinjina kai cikeda jin dad'i kafin yace "Toh ya batun aikin ki, ko zan nema maki transfer of service ne..?"
Girgiza kai tayi cikeda kissa kafin tace "Ai a halin yanzu aikina shine kula da kai da iyalanka, wllhi sam babu batun aiki a gabana, da d'inma don banason zaman banza ne shiyasa...."
Ran AT ya kuma yin fari, murmushi yayi mai bayyan hak'wara kafin yace "Toh shikenan, naji dad'in hakan sosai, Allah ya wuce mana gaba..."
Shema'u ta rausayar da idanu kafin tace "Ameen Dr." Su Sajida ne suka shigo suna gaida su, suna fad'i ma Shema'u Momma ma ta fito, a tare suka nufo downstairs gaba d'ayan su AT na rik'eda 'yar autar sa...
Momma kanta har wani sabon hankali ne ya shigeta....
Gaba d'aya har wajen mota sukai masu rakiya harda AT da yaran...
************
Tunda suka zo Jalingo ko shi bai kirata ba sai ta kirasa, wasu kalaman girma saye zuciya da soyayya take karanto masa, Shema'u tayi nisa a iya makirci...
Momma ta kuma dubanta kafin tace "Kedai shashasha ce sam keda Aysha tamkar baku had'a jini ba, ni nasan wannan shegen gantalin naki bin maza dama kike, bacin haka meyasa zaki shera masa k'arya cewa kin tab'a aure, ke ko tsoron k'aryar ta k'are maki ba kyaji..." ta k'arashe tana watsa mata mugun kallo....
Tsaki Shema'u ta buga a karo na babu adadi kafin tace "Momma kinga ki daina min ihu akai, ai ke ban tab'a abin arziki kika yabeni ba sai Aysha, kuma da kike cewa bin maza nake lokacin da nake kawo maki kud'ad'e kin tab'a tambayata ina nake samun kud'ad'en da suka ninka salary na ?? Baki ttab'a ba, sai yanzu zakizo ki sakani gaba, sannan wannan aure fah don jikokin ki zanyi ba don kowa ba, idan kin amince wancan jarabbabbiyar tsohuwar ta aura masa ko wace iri ta zauna kan jikokin ki fine sai na fasa ba abin tashin hankali bane, tunda duk abinda nake baki gani...."