Sashe 71
Nama Ya Dahu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MRS BUKHARI
ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....
Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?
Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mataðŸ˜
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheriðŸ‘ðŸ¼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ idan matsalarki rashin sabbin plates ðŸ½ï¸idan axumi yaxo ðŸ½ï¸ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃ðŸ¼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ‘ðŸ»ðŸ¥° ga number din da zaa iya damuna 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ðŸ“žðŸ“ž 08029882667
*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
[9/25, 4:33 PM] +234 803 635 0240: NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LITTAFI NA UKU
20
ajjiyar zuchiya Gwadabe ya sauke nannauya ya karɓi ruwan hannun Shafa tare da miƙewa ya kafa kai ya shanye tas ya sauke ajjiyar zuchiya.
"Nagode sosai da kulawa Shafa. Jikin Hadiza da sauƙi harta farfaɗo tayi magana ma.
"To Allah ya bata lafiya Alhamdulillah. In zubo maka abincinne?"
"A'a bar abincinnan bakina babu daÉ—i sam. Ku hanzarta kuje ku kaima su Yaya Zara abincin." Shafa tace.
"Da nace ko zan tafi da yarinyarnan a mayar da'ita wajen gyatumarta tunda ta farfaÉ—o?
"A'a yarinyarnan ki ci gaba da shayar da'ita na baki ita halak malak horon da zanyi mata kenan.
Idanu Shafa ta zare sai kuma tayi dariya kawai ta bar zancan jin sallamar matar Sabitu a ƙofar ɗakinta. A zuchiyarta ta tafi da niyyar bama Hadiza ɗiyarta.
Ko da suka shiga sun tarar Yaya Zarah sai faɗa take yi ma Hadiza ita kuma sai hawaye take yi. Ganinsu ne yasa tayi shiru. Take jikin Hadiza ya sake rincaɓewa dole Shafa ta sake dawowa da wannan jaririyar.
Kwanan Hadiza goma cib a asibiti aka sallamota da yammar ranar litinin sai gasu da kayansu sun shigo cikin gidan. Nan aka shiga yi mata sannu_sannu. Gwadabe kuwa tun ranar da Bara'u ya labarta mishi halin da Iyabo take ciki da irin rayuwar da take ciki bayan ya dawo Takai. Sai ya shiga damuwa mai tsanani. Ita dai Shafa a tunaninta sabida ciwon Hadiza ne. Amman sai take ganin abun yayi yawa, data tambayeshi sai yace mata kewar yara yake yi ne, kuma baya jin daÉ—i kwana biyu.
A ranar Malam ya farka ya buÉ—e idanunshi sai dai baiyi magana ba. Ba shiri maza_mazan da matan Malam suka rankaya zuwa asibiti da surukan gidan matar Jamilu da matar Yaya Tasi'u.
A asalin É—akin jinya suka tarar da Malam idanshi biyu sai likitoci dake aune_aune a kanshi. Da idanu malam yake bin iyalinshi kawai, saida ya buÉ—e idanu ramarshi ta sake fitowa. Tasi'u ne ya matsa kusa gareshi sosai. Sai yaga bakin Malam na motsawa.
"Tasi'u kamar fa Malam magana yake yi ko?" Cewar Baba Asshi. Jin haka yasa Tasi'u kara kunnenshi a bakin Malam.
"Fhatsima ina Fhatsima take?"
Abinda Malam yake furtawa a hankali kenan. Likitan malam yace.
"Malam yana buƙatar hutu. Zaku iya fita tunda kun ganshi. Mutum ɗaya ya zauna dashi, ku ku fita.' Hutawa yake buƙata kar ayi hayaniya a kanshi. Kar kuma a lamince mishi yin doguwar magana dan Allah a kiyaye"
Kai yasa ya fita. Iyalin Malam suka marama Dr baya. Tasi'u ne ya zauna a gefen Malam yana ta shafa sumar kanshi wanda hakan ba ƙaramin daɗi yake ma Malam ɗin ba.
Da É—aya da É—aya iyalan gidan Malam sukaita shigowa suna duba jikinshi, a hankali cikin rashin kuzari yake amsawa daya gaji sai ya soma amsawa da ka. Hatta Hadiza saida ta zo ta duba Malam ta koma gida.
Tana dawowa ta soma aikin girki, Shafa tace.
"Yaya ke da baki da lafiya meye naki na yin girk? Ga abinci na kammala haar dake fa"
"A_a riƙe abincin ki kiyi ta ci. Ai na warke ya kamata in karɓi miji ko Shafa?"
Murmushi Shafa tayi tace.
"To Allah ya ƙara sauƙi Yaya. Bari in miƙo miki yarinyar" Hadiza tayi mata wani banzan kallo kana tace.
"Ai da kin barta wanda ya baki inya dawo sai ya karɓota ya kawo mun. In kuma ya bar miki itane huta roro, kinga na huta dama ke ya raina kece wahalalliya a wajenshi"
Haɓa Shafa ta riƙe ita dai bata ce komai ba, dama wanki take yi taci gaba da wankinta. Ragowar yaran suna can cikin gida suna wasansu.
Haka Hadiza tai ta kiciniyar girki. Matan gida duk wanda ya fito yaga tana girki sai yayi mata magana tare da cewa da'ita me yasa bata bari ba. Murmushi kawai take yi dan in tace zatai ta basu amsa zuchiyarta zata iya mata bindiga abubbuwane a zuchiyarta goma da ishirin. Tana zaune a gaban miya tana juyawa Shafa ta fito da jaririyar Hadiza ta ajjiyeta akan cinyarta tana bata nono tana kaÉ—a miya.
"Kusun uwa, me zan gani haka Shafa ƴata naga kina bama wannan ƙazamin nonon naki gantalalle?" Shafa ta ɗago cikin dariyar cusa haushi tace.
"Wallahi kuwa, ai mai gidanne ya bani ita halak_malak au wai baki ma da labari, ai ta riga ta cika cikinta dam da ƙazantaccen nono amman amintacce ingantacce a wajen mahaifinsu. Dan wallahi Gwadabe na ji da waɗannan nonuwan kasancewar ƴaƴanshi dashi ne kaɗai suka mayar da nonon haka. Ta ƙarashe tana dariya kamar ba magana ta faɗa ma Hadizan ba.
Tana dasa aya taja dogon tsaki ta shige ɗaƙi tana ƙananun mita tare da cewa.
"Mata sai jarabar tsiya ta hanani sukuni ta hana miji sukuni, wallahi yau ina daidai da ko wacce Æ´ar iska"
Hadiza kuwa status ta zama tana tsaye sororo hannunta a sama a yadda ta nuna Shafa da hannun a haka Shafa ta barta. Karab kuma ta jiyo furucin Shafa.
"Ke kika ƙyaleta kije ki rufeta da shegen duka ta gane akwai bambamci a tsakaninku" Cewar wani shashe na zuchiyar Hadiza.
Ai kuwa ba tare da duba me kaje me kazo ba ta faÉ—a É—akin Shafa da sauri.
Karfa ku mance ga É—inki sabo a jikin Hadiza yau aka sallamota daga asibiti.
To mu tara a littafi na huÉ—u inda anan zan naÉ—e taburmar labarin in sha Allah.
Shima fa akwai turka_turka me yawa a cikinshi mu dai je zuwa. Sannan kar ku mance akwai hutu kafin mu É—aura da littafi na huÉ—un wanda zai zo muku da abubbuwan ban mamakin da zato bai zace su ba.
Nagode ƙwarai.
Gashi page É—in yau babu yawa jiya na sanar muku ina aikin turaren amere show glass har biyu.