Sashe 60
Nama Ya Dahu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hadiza
Ba ita ta farka ba sai da yamma sakaliya ta buÉ—e idanunta, harta samu ta É—an sha tea shima kaÉ—an. Tana cikin ciwo sosai.
"Shafa bani yarinyar in ganta"
Shafa ta matso da yarinyar Hadiza ta ganta harda murmusawa Allah sarki uwa ( na jinjinama duk wata uwa ta faÉ—in duniya)
"Allah ya rayata da imani. Shafa Gwadabe fa?" Shafa tace.
"Basu jima da fita ba. Su Ine da su Sadiya duk sun zazzo dubaki ma amman bacci kike yi sun jima kuma. Amman yanzu zan kira Gwadabe in sanar mishi da farkawar taki. Baki ga yadda ya damu ba"
Tana kai aya ta É—aga waya ta sanar ma da Gwadabe farkawar Hadiza.
Ba da daÉ—ewa ba sai gasu shi da su Bara'u.
Nan sukai mata ya jiki da kuma barka.
"Yaya Bara'u ashe kun ƙaraso, ina su Sakinan suke?"
Bara'u yace da Shafa.
"Mun karaso. Su Sakina suna gida."
Basu suka bar asibitin ba har sai zuwa bayan Isha.
Sun leƙa Malam ma, jikinshi ba yadda yake gaskiya yana jin jiki sosai, sai dai ka hangeshi ta taga.
Tare da Hadiza Shafa ta kwana washe gari da sassafe Baba Asshi tasa Yaya Jamilu ya kawota asibiti, ance gara a sanar ma da Hadiza abinda ake ciki ba sai an dawo da'ita gida taga dandazon ƴan makoki ba. Ƙawayen Hadizan na wajen aikinsu duk sunje gidan, sanar dasu da'akayi cewar ita Hadiza bata san me ake ciki bane yasa suka kasa zuwa wajenta su dubata.
Hadiza tana ganin Baba Asshi da Yaya Jamilu jikinta ya bata akwai matsala, sai dai ko kusa ranta bai kawo mata mutuwace ba. Baba Asshi ta amshi jinjirar a hannun Shafa. Hadiza dai taga duk an gaggaisa cikin giirma da arziki, har Yaya Jamilu na tambayar ko akwai abinda take buƙatane, da mamaki tace mishi a'a.
"Hadiza inaso ki sani a rayuwa duk abinda Allah ya ƙaddara afkuwarshi babu makawa. Inaso ki saka aranki cewar dole wata rana duk daren daɗewa mu iyayenki saimun koma kushewa, ko kuma ku ku koma. Allah yana iya ikonshi akan jinjirin dake ciki a haifeshi babu rai.
Hadiza kiy haƙuri Allah ya amshi ran mahaifiyarku jiya mace mai haƙuri da yakana, macen da tun a duniya mijinta ya mata sitam na shiga aljanna. A iyakar zamanmu da ita alkhairi taita nufarmu dashi mu muna binta da sharri. A yanzu na gane gaskiya tashin hankali da rarrabewar kai ta kau." Da sharar hawaye ta ƙarashe maganar.
Hadiza kuwa babu abinda take yi sai kuka.
Amman yadda da ƙaddara wajibine a wajen ko wanne musulmi. Dole haka ta ɗauki dangana. Ta kuma yi farin ciki a lokaci guda na sauyin da aka samu a cikin gidan. Sai dai kuma zukata suna cikin taraddadin halin da Malam yake ciki.
Haka akaita zaman makoki har zuwa bakwai. A wannan zaman an yi meeting kusan sau huɗu na haɗin kai domin manyan gidan so suke su samar da sauyi sosai kafin samun lafiyar malam. Kowa ya shiga tattayinshi. Ta bangaren yara mazan su da suka ɓata su akaba wannan ɓangaren suka tusa matansu gaba da zazzafan gargaɗi, da barazanar rabuwa dasu indai suka ƙi a zauna lafiya.
Har wannan lokacin su Babala sunanan. Amman daga Gwadaben har Shafa Babala bata amsa gaisuwarsu. Yaranma da Shafa tayi karambanin kwaso su ta kawo mata saita ɓige da yima Iyabo Allah ya'isa ganin Toye ya fama mata mikin da Iyabo ta ji mata rauni.
Ranar da akayi sadakar ukun a ranar aka sallamo Hadiza ta dawo gida. nan aka shiga tururuwar shiga gaisheta, haɗe da ta'aziyya, da kuma yi mata ya jikin Malam duk ita kaɗai. Hadiza da ƙannenta mata da yarta Zarah suka haɗa kansu sukaci kuka, a ranar sai mutuwar ta dawo musu sabuwa fil. Musamman da dangin Baba Fhatsima suka shigo yi musu sallamar zasu koma sai kuma sunzo sadakar arba'in.
Su Babala ma a ranar suka koma, su Sakina suma shirin tafiyar dai suke yi. Gwadabe yasa an tafi dasu Toye ya sanar dashi ya nemi Uwani ta rakashi ya kaima Iyabo yaran su ganta. Dan a kwanakinnan yana wasu irin munanan mafarkai akan Iyabo da bai gane ma hakan ba.
Kafin goman safe gidaje biyun ya zama iyakar iyalan gidanne kawai a ciki.
Hadiza tana kwance shiru Gwadabe ya shigo da sallama, ya nemi waje ya zauna idanunshi jawur. Dan yanzu Babala taci mutuncinshi ta zazzageshi harda dana sanin haihuwarshi ma saida tayi. Lamarin daya addabeshi, tsoro da fargabar makomar rayuwarshi ya ratsashi.
"Sannu da shigowa" Hadiza ta faɗa a raunane. Dubanta yayi dole ya danne damuwarshi, ya matsa kusa da'ita dab ta yadda suke jin saukar numfashinsu yana sarƙewa.
"Yauwa Yaya jikin, ya ƙarin haƙurinmu?"
Kukane yazo mata yayi wub ya tallafeta ya rungume matarshi tsam yana jin wani bala'in sonta na ratsa duk rassan jikinshi. Haɓarshi ya ɗaura a tsakiyar kanta ya lumshe idanunshi. Munanan furucin Babala na mishi kaikawo a ƙwaƙwalwarshi. A lokaci guda zuchiyarshi ke buga wasu irin tamburan tashin hankali.
Sun daÉ—e sosai a haka. Sallamar Shafa ce yasa Hadiza zamewa daga jikinshi, amman suna manne sosai da juna ta shigo.
Ganinsu a irin wannan yanayin sai ya É—an daburta Shafa. Dama ruwan tea da faten dankalin turawane ta kawo ma Hadiza ta samu taci, tunda ance abu me ruwa ruwa zata ci gudun kar tiyatarta ta samu matsala.
A teburin dake gaban gadon ta ajjiye tiran ."
"Ashe ka dawo, sannu da dawowa. Su Yaya Bara'un har sun tafi?'"
A sanyaye take magana kuma sai satar kallon irin zaman da suka yi a manne take yi.
"Yanzu na shigo nazo duba Hadiza ne dama yanzu zan shigo."
"A'a kayi zamanka kayi jinyarta har Allah yasa ta warware. Kaga a halin yanzu a cikin damuwa sosai take, barinta ita kaÉ—ai akwai hatsari ni na yafeka har na tsawon wata biyu. Kuma zan dinga yin girki harna wata biyunnan"
Tana kai aya saita nufi hanyar ficewa abunta. Gwadabe kasa magana yayi dan mamaki.
"Shafa" Hadiza ta kirayi sunanta tana daf da fita. Cak ta tsaya a inda take ta juyo suka haÉ—a idanu.
"Nagode sosai Shafa Allah yaa saka da Alkhairi."
Murmusawa tayi tace.
"La Yaya babu komai. Wannan shine zaman taren. Ummi ma tana wajena kinsanta da rigima duk saita dameku"
Fita tayi ta koma É—akunta ta zauna a bakin gado, ta lumshe idanunta wasu hawaye masu É—umi suka zubo mata. Ji take soyayyar Gwadabe kamar zata tarwatsa mata zuchiyarta. Amman ta jima da fahimtar hankalin Gwadabe, da soyayyarshi kacokam akan Hadiza yake.
Sallamarshi taji. Tayi saurin goge idanta. Ƙur ya ƙura mata idanu harya zo ya zauna dab a kusa da'ita bai dena kallonta ba. Tausayinta sosai ya hudashi. Juyo da'ita yayi ya fisgeta da ƙarfi ya mannata a ƙirjinshi ya mayar da hannayenshi ya nannaɗeta.
A tare suka sauke ajjiyar zuchiya. Wani kuka ta sake mai ƙaramin sauti ta kasa mallakar kanta.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI CE
ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....
Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?
Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mataðŸ˜
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheriðŸ‘ðŸ¼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ idan matsalarki rashin sabbin plates ðŸ½ï¸idan axumi yaxo ðŸ½ï¸ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃ðŸ¼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ‘ðŸ»ðŸ¥° ga number din da zaa iya damuna 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ðŸ“žðŸ“ž 08029882667