Sashe 40
Nama Ya Dahu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....
Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?
Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mataðŸ˜
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheriðŸ‘ðŸ¼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ idan matsalarki rashin sabbin plates ðŸ½ï¸idan axumi yaxo ðŸ½ï¸ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃ðŸ¼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ‘ðŸ»ðŸ¥° ga number din da zaa iya damuna 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ðŸ“žðŸ“ž 08029882667
*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
[9/19, 8:32 AM] +234 704 042 4089: NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LITTAFI NA UKU (11)
IYABO:.
_Assalamu Alaikum barkanmu dai mata Æ´an uwana_
_Masu yawan damuna akan in buɗe group na musamman na kasuwanci, baƙi nayi ba abubbuwanne sai godiya.__amman naji ƙorafe_ƙorafenku zan buɗe kafin in kammala wannan littafin_ _duk mai son ganin kayana da kuma farashin nawa nake saida ɗaiɗai da sari duk zaku dinga gani da izinin Allah nagode nagode)_
Ba sai ina tare da nutsuwa bane har zamu iya mu'amalar aure ba? Banfa mance da furucin Hama ba yananan daram a raina. Ban ɗauka zata iya mun komai ba face abinda yazo a zanen ƙaddarata shi yasa.
Haka dai nake ta gurgura rayuwar watana guda cur a cikin wannan yanayi marar daɗi. Amman in fa gari ya waye na baro ɗakin Shikenan zanci gaba da harkokina. Ga ɗalibaina da suketa ƙara yawa yanzu harda ƴan mata. Ganin sunyi yawa saina sanya musu nera ashirin ashirin duk sati kuɗin laraba. Daga koyarwa ba saina soma buɗe musu karatun yadda zasu kula da kansu ba? Karatu kunga ai ya ƙara armashi. Ranar dana koma asibiti karɓar maganin ciwon ido, wanda duk wata ba fashi ina zuwa, duk da idonma yanzu ko inuwar bana gani ya riga daya mutu mus wallahi, kuma duk inda Yaya Hamma, ko Yafendo suka ji mai maganin ciwon ido sai sun karɓomun, amman dai ido ya riga daya mutu mus, nace ma bazan sake komawa asibitin ba. Saina kira uwani nace in zata zo ta shiga kurmi ta saromun magungunan mata ta tawo mun dashi, dasu turare ɗan ɗuri, da janbaki, hoda, gazal, kayan dai kwalliya a jimlace, da su yari.
Wannan matsalafa tana damuna. Wata ranar talata muna kwance Yaya Hamma yana murƙususu yana buƙatar mace, gashi bansan dalilin rashin tarewar Hama ba. Sai nace dashi ina kuka.
Ka taso muje ban ɗaki in biya maka buƙatarka. Ko muje garken Shanu"
Kallona yayi sai yayi murmushi.
"Ke da kike fama da lalura yaushe zan kai ki banɗaki. Nayi magana da Baɗejo gobe ke da matarshi zaku je gidan magani" Hawayena ya shiga sharemun. Ya ja hannuna muka fita, ina biye dashi sai gamu a ƙofar ɗakin Hama.
Yaya Hamma me zamu yi anan?" Ya kalleni da runannun idanunshi wanda suke sani kasala a kunnena yace.
"Duminki kawai nake son inji. Ina kewarki fiye da tunani"
Idanuna na lumshe a zuchiyata ina roƙon Allah ya kawo mun mafita. Adda'a inayi babu dare babu rana wallahi.
A.a ni bazan shigar mata É—aki ba. Duk da babu kayanta a ciki. Amman ai É—akinta ne, koni kayi ma haka na samu labari bazanji daÉ—i ba."
Baice dani komai ba ya jani zuwa garken shanunnan. A tsakankanin shanu muka gudanar da soyayyarmu, ina kwance a cikin kashinsu. Kuma ya bani kulawa sosai ga kewar juna dama munayi sosai.
Me zai faru, wallahi sai ga bacci. Watana ɗaya da kwana goma cib baccin dare yafi ƙarfina kaina kamar zai buga. Shi kuma jin daɗin nayi bacci yasa sai ya gyaramun kwanciyata, shima yayi kwanciyarshi. Gamu a tsakankanin Shanu suma suna kwance. Kiran sallar assalatu ne ya tashemu.
Kunga ya tabbata a cikin É—akina matsalar take kenan. Gashi Bama son kowa yasan matsalar dake faruwa a tsakaninmu
Mu kai wanka, shi ya wuce masallaci ni kuma na wuce garke wajen tatsar madara.
Matan gidan duk suma suna wajen ko wacce tana aikin dake gabanta. Sai wani habaici da sokiburutsun zantuka na jahilci da rashin wayewa suke yi. Wanda ya zame musu jiki. Dan ni kam a tsakaninsu dani ko ga miciji bamayi. Haka Baɗɗo ta zama saniyar ware a cikinsu. Suna gani ina koyarwa, amman ɓakin hali da gabar da suke yi dani yasa suna son makarantar, amman ba damar shiga. Gashi sai cika ake kuma yi. Yafendo ma tace a gina mun rumfa sabida lokacin damuna ruwa bazai barmu yin karatunba.
Da rana ina tsakar gida ina wanke_wanke sai ga sallamar Uwani. Ga wasu matasa a bayanta É—auke da dilar kaya. Itama ga jakar kayanta a buhun Kano ta É—au zafi tanata faman kici_kici.
Da sauri na wanke hannuna tsab naje na amshi buhun Kano ta É—au zafin a hannunta. Yaran kuma na nuna musu É—akin BaÉ—É—o a ciki suka sauke mun dilar. Na basu tukuici suka fice suna godiya.
Sannu ta balbalin kin shawo rana"
"Ke dai bari Iyabo. Ana kwanÉ—a rana da zafi. Bari mu gaisa da Yafendo tukunna."
Ta wuce wajen Yafendo. Ni kuma na shinfiɗa mana tabarma a barandar kofar ɗakin Hama. Na cika mata ruwa da kofin sulba ruwan na randar ƙasa mai sanyi. Na zubo mata jallof ɗin shinkafar manja mai bushasshen kifi. Itace farkon zuba ma, dan yanzu na sauke. Na zuba na Yafendo na miƙa mata, muka fito tare da Uwani.
Ga tabarma can a inuwa kije ki zauna kisha ruwa mai sanyi, zan zuba ma yara abinci sai inzo"
"Iyabo ko laulayin ciki kikeyi ne, kinga yadda kika zuge kuwa?" Hawayene ya cika gurbin idanuna tab. Da ƙyar na saisaita kaina nace.
Tabalbalin akwaiki da wutar ciki. Inma cikinne dani duk zaki ji ai. Ina zuwa"
Kitchen na wuce, ita kuma taje ta zauna a wannan shinfiÉ—a da nayi mata. Ina zuba ma yara abinci saiga matar BaÉ—ejo ta leko.
"Malama sannu da aiki. Kin ganni sai yanzu. Wallahi wanki nayi ne shi yasa"
Duk É—alibaina da malama suke kirana. ÆŠagowa nayi nace.
Ayya babu damuwa. Dan Allah zuwa wajen maganin mu bari bayan la'asar baƙuwa nayi daga Kano. Bari in zuba miki abinci ko yara kya ba suci.
Na cika mata É—an china da shinkafa taita godiya. Suka gaisa da Uwani ta fice. Saida na sallami yaran nazo na zauna a kusa da Uwani "