← Book details Nama Ya Dahu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 72

Sashe 33

Nama Ya Dahu Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211

Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata😍
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri👏🏼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 idan matsalarki rashin sabbin plates 🍽️idan axumi yaxo 🍽️ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃🏼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃🏼💃🏼💃🏼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃🏼💃🏼👍🏻🥰 ga number din da zaa iya damuna 💃🏼💃🏼🤣📞📞 08029882667

*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
[9/17, 11:52 AM] +234 803 635 0240: NAMA YA DAHU...
ROMO ÆŠANYE

BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LITTAFI NA UKU (9)

Takai:

Ba shiri Shafa ta bar zancan ganin yadda Gwadabe ya ɓata rai.
"Munga tsaraba an gode Allah ya ƙara buɗi. Duk an rarraba ma kowa. Sannan kaima Yaya Bara'u godiya tunda muka shigo Takai kullum sai an aiko su Toye da ƙunshin tsire ko balango" Bai amsaba ya miƙe tsaye.
"Bara'u muje ko? Zamu tafi sai da safe. Gobe zanyi wata ƴar tafiya amman a goben zamu dawo, ina buƙatar adda'a " Ya ciro kuɗi a ajjihunshi ya bata.
"Ga wannan nasan ba zaki rasa abun saye ba. Gobe kije gidan Sakina ki wuni tare da Hadiza, itace baƙuwa a garin" Nan sukai mata sallama, kai tsaye masallaci suka nufa suka sallaci magriba. Sai gasu a majalisar abokai nan akaita hira zuwa isha, da sukai isha suka shiga gida da ƙumshin nama, Bara'u ya aiki yaro ya kaima Shafa nata kason. Gwadabe fa tun haɗuwar da yayi dasu Babala har yanzu ita ke yawo a kanshi. Sukuku haka ya shiga gidan ya tarar da su Sakina da Hadiza da yaran duk anata cin abinci. Shinkafa da miya harda latas suke ci.
"Gwadabe wannan nisan kiwo haka. Tun fitar sassafe ko abincin ranar ma baku shigo kunci ba. Kai ku ba iyayenku waje, ku dawo tanan" Yaran suka dawo inda Sakina ta nuna musu, iyayen kuma suka zauna a wajen. Hadiza dai taga mijinta duk ya canja abunka da mace mai shegen kishi sai zuchiyarta take raya mata dan yaga Shafa da Abbane, shine ita da ummi ya sharesu. Tunda tace mai sannu da zuwa bata kuma tankawaba. Gwadabe kuwa da ƙyar yaci abinci loma biyar, a hakanma Bara'u ke ta janshi da hira.
"Gwadabe nace naga kayan da Anty Badi'a ta aiko mun dashi. Nagode sosai Allah ya bar zumunci. Hadiza ma ta gwangwajeni da kayan mutan nijar, Allah dai ya bar wannan zumunci har gidan aljanna"
"Ameen Sakina babu komai. Wata rana haka zamu zama surukan juna kinga an sake curewa an zama abu ɗaya" Ɗan darawa akayi Hadiza tana zaune kamar dutse ummi harta soma kuka taƙi kulata ga yarinyar a cinyarta, sai cin abincinta take. Gwadabe da dama a hasale yake wajen saukewa yake nema yace.
"Kinaji yarinya duk ta cika mana kunnuwa da kuka ki bata Mama mana ta tsotsa" Da fishi Hadiza tace
"Nima fa abincin nake ci kana gani. Yarinyarnan yanzu tasha ni babu wani nono da zan bata" Dama Hadiza tayi ne akan ramuwa, batasan kura ta kwanto ma kanta ba. Duk da bai kulata ba face miƙewa da yayi idandunanshi suka kaɗe.
"Sakina zanje in kwanta kaina ciwo yake yi. Gashi gobe zamu shiga Kano"
A razane Hadiza ta kalleshi ya daka mata harara yayi ficewarshi ya É—aura mata tention shi kanshi yaga hakan.
Sanyin bishiyoyi masu kaɗawa da ƙamshin korayen ganyayyaki ne yasa Gwadabe wani lafiyayyen bacci, duk da ranshi da zuchiyarshi a jagule suke.
Washe gari sassafe su ka yi wanka. Suka karya da alala da kunu mai zafi Gwadabe ya mike yace.
"To Hadiza, Sakina mu kam zamu ɗau hanyar Kano sai in Allah yayi dawowarmu. Shafa zata zo ta wuni tare daku anan. Dan Allah Sakina ki shiga dasu gidan Zulƙi. Ko kuma su jira inna dawo sai in gaisu in gabatar dasu"
Har sun fito ƙofar gida ya jiyo muryar Hadiza.
"Gwadabe dan Allah bani minti biyu" Murmushi yayi yasan za'a rina. Yana zuwa ta sauke murya tayi kalar tausayi.
"Jikina yana bani gidan tsohuwar matarka zaka je. Wai dan Allah sai yaushe Iyabo zata barmu mu mori mijinmu ne? Jiya na kasa runtsawa sabida tunani, duk da ba yau Iyabo ta taɓa sani nai asarar darena ba. Amman abun ya haɗemun harda canjin dana gani jiya a wajenka sabida kana zumuɗin ganin Shafa da Abba"
Kallonta yake tayi tun sanda ta soma Magana. Da dariya ya fashe da yaga kuka take ƙoƙarin yi.
"Hadiza Matata ta kaina. Iyayen kishi su da kansu. Yafa kamata ki dena yadda da duk abinda zuchiyarki zata rayo miki gudun faÉ—awa tarkon dana sani. Iyabo ta tsone miki idanu da yawa naga ko Shafa dake ainihin kishiyarki abokiyar gurzawa bakya kishinta rabin yadda kike kishin Iyabo, ya kamata ki kama muguncinki, karki bari ki sire mun. Mu zamu tafi karmu makara"
A tsaye a ƙwar gidan ya barta bata shige ciki ba har saida suka ƙule ta ja jiki a sanyaye ta shige hantar cikinta sai kadawa take yi"
Chapter 33 · 0% Book details