Sashe 9
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naki ba
on har ya tafi ne?"
"E ya tafi.
Gobe da sassafe zai wuce.
Gashi Umma shi ya kawo mun." Wata
atuwar farar leda ce sha
e da kaya na alfarma.
Kar
a nayi na ajjiye a gefe nace mata.
Je kice tana zuwa" Tana fita Habiba Bala ta haye gado ta kwanta.
Da mamaki na dubeta nace.
Me kike nufi Habiba Bala?" Cikin
aga murya tace.
"Ina nufin bazan je ba.
Ai bance ya zo ba.
Shanono ki barni in ba dai rikici kike so ba" Ban ma ta
a ganinta a cikin
acin rai irin na yau ba.
Ni kuma kunya da tsoron ha
uwa da Alh Nura ma nake yi.
Amman ganin mun barshi a zaune yana jira.
Habiba Bala nayi ro
in duniya tace ita ba zata fita ba.
Dole na yi
undunbala na fita, bakina na
ari nace.
Barka da zuwa Alh." Waje na samu na zauna.
Ni dashi kanmu a
asa muka gaisa.
arin ha
urinmu kuma?
Ubangiji Allah ya ji
anshi yai mishi rahama, Allah yasa aljanna ta zame mishi makoma"
"Allah yayi yana da sauran shan ruwa a duniya.
Duk da yana cikin ciwo mai ra
i, bai san ma inda yake ba.
Amman Alhamdulillah bai mutu ba.
Direban motar daya bigeshi shine Allah yai ma rasuwa" Da sauri na
ago na dubi Alh Nura....
[01/11, 11:15 a.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 8
Da sauri na
ago na dubi Alh Nura.
Jega be mutu ba fa kace Alh Nura?" Murmushi yayi yace.
"Bai mutu ba yana da rai kanar yadda na fa
a miki a baya.
Direban da ya ka
eshi ne Allah yayi mishi rasuwa.
Sun
auka wayar Jega itace wayar direban.
Sai suka kiramu daga asibiti suka sanar damu Allah yayi ma mai wayar rasuwa.
Kinji yanda akayi, sai da aka fito da gawar sai mu ka ga ba Jega bane." Hamdala nayi na gode ma Allah.
Hawayen farin cikin Habiba Bala ta fita a zargin tarwatsa gidan Alh Nura ya zubo mun.
Ni dama damuwata kar aurenta ya lalace ta sanadiyyata.
Alhamdulillah naji da
in jin labarinnan, ko babu komai mun fita daga zargin da uwargidanka take yi mana.
Allah ya bashi kafiya Alh"
"A'a Barista ki bar wannan maganar ma a gefe.
Ni ha
uri nazo in ba ku ke da
awar taki.
Tun lokacin da muka gane ba Jega bane ya rasu nayi
arin kiranta.
Wayarta a kashe take.
Dana kira Dauda ne ya tabbatar mun tana nan shine nazo mu koma gida.
Ku yi ha
uri duka da abinda ya faru.
Sha'anin mata sai a hankali.
Ita kanta Kilishi da
an uwanta cikin
imuwa da rufewar ido, da kuma rashin tawakkali suka yi maganarsu.
Ai ran Jega ba'a hannunku yake ba.
Dan Jega yace yana sonki ai ba zaku kashe shi dan kawai yace yana sonki ba.
Ni kam har ga Allah na janye furucina akan bazan bashi goyon bayan aurenki ba, kuma daga baya dana zauna nayi nazari sai na gane ba dai_dai bane hanashi aurenki da muka so yi ba, domin addini bai haramta yin hakanba, a al'adance muka kalli abun shine zaki ji ana cewa ana barin halak dan kunya.
Wannan karin maganar kuskurene sosai, babu wani halak da Allah zai halakta maka, sabida kunya ka barshi, ko dan bakin jama'a.
Wannan za
inki ne, in kinga zaki iya aurenshi.
Barista ta
angarena yaro bashi da matsala, kema baki da matsala a wajena, zan goya mishi baya
ari bisa
ari.
Mahaifina da yaji labarin abinda ke faruwa a bakin
annena yayi mun fa
a sosai akan
in amincewata.
Har ya tsoratar dani kan cewar in na matsa rabo sai ya kasheni, in mutu kuma ayi auren.
Kuma mahaifiyata Allah yayi mata rasuwa, a lokacin da ta auri mahaifina shekara goma cib ta bashi.
Haka su ka yi aurensu suka rayu cikin farin ciki.
Har Allah yayi mata rasuwa.
Kuma har gobe mahaifina yana kukan rashinta a rayuwarshi.
Bai yi wani auren ba har yanzu yana dago da maraicin soyayyarta.
Barista kiyi ha
uri a bisa kuskuren da ni na aikata ta
angarena a matsayina na shugaba.
Ni dai har ga Allah ina maraba dake a matsayin suruka, muddin kun dai daita kanku" Saurin katseshi nayi ta hanyar cewa.
Alh Nura.
Wannan maganar mu ajjiyeshi a gefe ta
angarena ba abu bane mai yiwuwa ba ace na auri sa'an
ana ba.
Allah ya bashi lafiya.
Amman inaso maganar nan ma ta mutu baki
ayanta.
Bari in kira maka matarka" Mi
ewa tsaye nayi, har na kusan shiga ciki na jiyo muryar Alh Nura yana fa
"Barista kiyi ha
uri naga kin fusata sosai.
Ba'a ja da ikon Allah.
Kiyi adda'ar Allah ya za
a miki abinda yafi alkhairi a rayuwarki, ni ina ganin yafi.
Wannan shawarace kiyi istikara ki nemi za
in ubangiji"
Hakane Alh Nura Nagode " Shiga ciki nayi na samu Habiba tana kwance a inda na barta.
Habiba ki tashi ki bi mijinki.
Alhamdulillah Jega bai mutu ba." A zabure ta mi
e zaune.
"Me kika ce Shanono?" Harara na sakar mata.
Ashe kina jina shine ki ka yi banza dani.
To abinda kika ji nace to shi." A wannan dare ni naga rigima dan Habiba Bala da
yar da si
in goshi ta amince ta bi Alh Nura suka tafi.
Lallai na yarda soyayyar gaskiya da Amana Alh Nura yake ma Habiba Bala, a wannan karon kam kamar ta dace da abokin rayuwa.
Oga Rashid bayan tafiyarsu sai ga kiranshi.
Ha
uri na bashi akan ya bari gobe yazo.
Su Sani sun fi goman dare suna kallo da hira a falo, nima hayaniyarsu da musunsu yana sani nisha
i. daga
arshe kowa yayi mun sallama suka nufi
akunan baccinsu.
Dare ya tsala yayin da ko wanne gangar jiki yake kwance, ruhi kuma yana can wata uwa duniya, yana yawon duniya.
Ni kuma a tsaye nake ina zagaye
akina ruwan hawaye na sunturi a kumatuna.
Damuwa da tunanuka masu yawan gaske suka sar
afeni.
walwata taci gaba da hasko mun irin rayuwar dana fuskanta a baya.
Da irin gararin dana shiga.
Take na soma tuno irin rayuwar da
an jagora suke gudanarwa.
Alwala na yi na dinga jero Sallah, ina yi ma yarana adda'ar dacewa duniya da lahira.
A kan sallayar bacci yayi awon gaba dani.
Washe gari da wurwuri bayan tafiyar yara makaranta na shirya tsab cikin wata ba
ar atampa
ar leda wacce ake kawota daga makka.
Na
auki farin takalmi da jaka da gyale.
Nayi kyau sosai.
Sai dai babu walwala sam a fuskata.
Falo nadawo na zauna ina jiran Dauda da Sani sun je Chambar mu kar
o mun motata a wajen Oga Rashid.
Dawowarsu ke da wuya muka shiga gidansu Inno nayi musu sallama.
Ina bayan mota idanuna a lumshe, Sani shi ke tu
a motar Dauda na gefenshi.
Muna tafe suna ta hirarsu irin ta yan uwantaka har muka isa Shanono.
A kullum in nasa
afata na shigo Shanono abubbuwa da dama suna yawo a kaina sosai.
Musamman zaman gidan mahaifin Dauda" A sanyaye na sakko.
Ganin su Kawu Yusuf ne yasa na saki fuska aka gaggsisa.
Sai nan nan suke yi damu.
Da muka shiga family house
inmu kuwa ai kamar za'a cinyeni haka matan da yaran gidan su kai ta mana oyoyo.
Sani sai raba ma yara biskit yake yi katon biyu suka ri
o.
Nan na barsu na shige
akin Goggo Marka.
Nan aka shiga gaggaisawa, aka kawo mun damammiyar fura da nono mai sanyi.
Ina sha muna hira da su Goggo marka gwanin ban sha'awa.
Kamar ba jiya nayi na
udar Salis a tsakar
akinnan ba.
Rayuwa kenan.
Su Sani kuma sun shige cikin samarin gidan sa'anninsu.
Sai da rana tayi sanyi bayan la'asar muka yi musu sallama, dan daga can Kano muka nufa inaso gobe in koma bakin aikina.
Akwai shari'ar da zan gabatar.
Ban fiye son wani ya wakilceni a shari'a ba sam.
Na fi son ni dana soma in gama.
Dangin Inno muka le
a aka yi zumunci na sauke musu tsarabarsu daga nan muka nufi gidansu Dauda.
Muna tafe gabana na fa
uwa ina bin hanya da kallo.
Da haka nake tattaka wajennan ko takalmi sam babu a
afafuna sam.
A dai dai
ofar gidan muka tsaida mota.
Mun kuwa taki sa'a Narani yana zaune a dakalin
ofar gidan, dashi da maza sa'anninshi suna hirarsu.
Tsaiwar motarmu ne ya dakatar da hirar suka zuba mana idanu.
Kowa na Allah _Allah ya ga suwaye wannan.
Sani da Dauda ne suka soma fita.
Dauda ya zagayo ya bu
e mun murfin mota na fito.
Ido biyu muka yi da Narani.
Mi
ewa tsaye yayi, in ya kalleni sai ya kalli Sani da Dauda.
Suna tsaye a gefe da gefena sun yi mun garkuwa.
"Wa nake gani kamar Tani tsohuwar matar Narani, uwar yaronnan Dauda?" Cewar babban Aminin Narani, abokin fa
ana shi da matarshi.
Rayuwa kenan, shi kanshi Hamisu ya ci mutuncina ha
atan, sun
etare mun iyaka shi da iyalinshi.
Hamisu kenan.
Ni
ince dai Tani.
anku na rako ya ziyarci
an uwanshi.
Dauda ga mahaifinka, ka ganeshi ko?
Wannan abokinshi ne Hamisu." Hawaye Dauda ya share yace.
"Bazan mance da fuskarnan ba abadan.
Fuskar da a zahiri yake a matsayin mahaifina.
A badini kuma ya
aukeni kamar annoba a cikin rayuwarshi.
Mutumin daya
waceni a hannun Innata a tsumman goyona"
Ya isa Dauda, abinda ya shige ya shige.
Mu je daga ciki ka gaishe da iyayenka.
annenka da yayyenka su ganka" Sani ne ya ja hannuna muka shige ciki, Dauda ya biyo bayanmu yana share hawayenshi.
Idanunshi sun ka
a sunyi jawur, sai ajjiyar zuchiya kawai yake saukewa.
A tsakar gidan muka tsaya nayi sallama da siririyar murya.
Gidan yana nan yanda yake, sai sake lalacewa ma da yayi.
Matan gidan duk sun girma sun fice a hayyacinsu.
Barinma Ta Maulidi, tana sanye da wata t shirt nononta ya kwanta jagab har ciki, dama ba ma'abociyar saka rigar mama bace.
Tuno lokacin da nonuwanta suke a cike kuma a tsaye nayi.
Da
irji ma take tafiya dan burgewa.