← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 35

Sashe 3

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jiki Alhamdulillah Nagode"
"Akwai abinda kike sha'awa in tawo miki dashi ko fruit, ko nama, chocolate?
an Murmushi nayi nace.

Bana bu
atar komai.

Murmushin ya mayar mun.

"To shikenan ki yi shirin tarban ba
o" Gabana yace ras, babu yanda zanyi haka na amsa mishi.

Ina ajjiye wayar na fa
a wanka.

Ina fitowa naga abincina a kan gado, da tea mai zafi.

Murmushi nayi nasan wannan aikin Sani ne.

Ina jiyo muryarsu harda su Amina ana cin musu.

Riga da skirt na wata jar atampa na saka, na
an murza farar hoda, na zizara kwalli a idanuna.

Sai tashin
amshin humrata ta musamman nake yi.

Farin mayafi da farin takalmi na fito dashi na ajjiye a gefen katifa.

Na zauna na soma shan magungunana, na
an ci abincin loma bai fi uku ba, na shanye tea
in.

Wayata ce tayi ruri, kafin in
aga Sani yayi mun sallama a ba
ofa.

"Umma ba
onki yace ayi miki magana zai tafi"
warewa nayi, nan na shiga tari.

Da gudu Sani ya kawo mun ruwa.

Sai da na shanye kofi guda, cikin dashewar murya irin ta wa
anda suka
ware nace.

Dama bai bi Habiba Bala sun tafi ba?"
"Yana nan, suna hira da Yaya ne." Shiru nayi na
an mintuna
aran wayata ne ya katsemun tunanina.

Jeka gani nan, ina da ba
o a waje ka shigo mun dashi kaji ko?" Fara'a ya fa
a ya fita yana murmushi.

Yana fita na
aga wayar.

"Ranki shi da
e ina
ofar gidan"
To yaro zai zo ya shigo da kai" Ina fa
ar haka na mi
e na fito falon,
aran takalmina ne yasa duk suka yi tsit.

Sai ji kake
was_
was_
was.

Ido JEGA ya zuba mun kamar zai ha
iyeni.

"Umma kinyi
an karen kyau" Inji Amina, Balaraba tace.

"Umma unguwa zaki?"
A'a Balaraba nayi ba
o ne" Da mugun sauri JeGa ya
ago muka ha
a idanu harara na sakar mishi, ya razana sosai da abinda nace.

Sallamar Sani da Oga Rashid mu ka jiyo.

Oya Amina ku je ku kwanta,
auki auta ki kaishi
akinsu, Hauwa kuma Balaraba ta
auketa." Sani ne ya shigo yace.

"Umma gashi nan a tsakar gida.

Kace ya shigo" Fita Sani yayi yai ma Oga Rashid iso.

Su kuma yaran duk suka fice.

Wani kallo Jega ya bini dashi kawai yana tsaye ya kasa tafiya.

Da sallama Oga Rashid ya shigo.

Su kai kallon_kallo da JEGA........

NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 3
Ni kuma ina tsaye ina kallon sarautar Ubangiji.

Hannu Oga Rashid ya mi
a ma JEGA.

"Assalamu alaikum Saurayi" Dariyace taso ta
wace mun, yanda Jega ya sake murtuke fuskarshi.

Bashi da yadda zaiyi dole ya mi
o ma oga Rashid hannu su kai musabaha.

Fita yayi bako waige.

Bismillah Oga ga kujera ka zauna" Zama yayi yana
arema falon kallo kafin ya dubeni.

"Kinyi kyau sosai, wannan kwalliyar duk tawa ce?" Murmushi kawai na
an yi mishi.

"Yaya jikin naki, ina fatan kin sha maganinki ko, sannan babu wani abunda yake damunki dai ko?" Kafin in bashi amsa, sai muka jiyo sallamar Sani.

Yana ri
e da faranti mai
auke da kofi da ruwan gora, wanda ina kyautata zaton siyowa a waje suka yi, ajjiyewa yayi ya fita, sai gashi da wani tiran mai
auke da kula, plate, lokaci, saving spoon.

"Bismillah ga ruwa kasha" Cewar Sani yana ta fa
a fara'arahi.

"Nagode sosai Sani ko?" Ya tambayi Sani da fara'a a fuskarshi shima.

"E sunana Sani" Godiya sosai Oga Rashid yai ma Sani, nan kuma ya bamu waje.

Sai da ya sha ruwa kafin yace.

"Bani labarin abinda ya tayar miki da hawan jininki, kar ki
oye mun komai.

In hakan na da nasaba da abinda nazo miki dashi Barista ki sanar dani.

Bani da ra'ayin tursasa mace ta soni dole, kuma bana so kiyi amfani da cewar ni oganki ne a wajen aiki ki kasa furta mun zahirin zuchiyarki Ki sani sonki nake yi da gaske, bana fatan rasaki.

Amman ki sani kina da damar za
ina ko ki bani ha
uri.

Nasan dai
ila sonki yai sanadiyyar kassara kuzarina, harma in rasa jarumtata" Wuta na
auke
ib, har ga Allah ina jin nauyin Oga Rashid a rayuwata domin shima ya taimakeni, kuma nasan ya jima yana dakon soyayyata, yanzu yaya zaiji in na furta mishi ni zuchiyata sabuwar zuchiyace, bata bu
atar kowa a ciki face soyayyar iyayena,
ana, da yayyena?

Babu wata burga da
a namiji zai yi mun ya burgeni.

Asalima ni in suna kambabani jina nake yi a keken
era ma.

"Har izuwa yanzu kin kasa cewa komai?

Duk da dai ni ba yaro bane masu iya magana na cewa labarin zuchiya a tambayi fuska.

Barista babu tilastawa a soyayya, zan baki lokaci ki yi tunani, kiyi shawara da
an uwa, da aminanki.

Amman ki sani Rashid ya da
e yana dakon sonki, duk wanda zai
ullo a bayana yake, harda Baban yara in yana da rai.

Ni zan koma kinsan zancen masu iyali baya nisa.

Ga ayaba na siyo miki ki daure ko
aya ne kici." Yana rufe baki ya tashi ya fita.

Shiru nayi ni ka
ai a zaune inata kokawa da zuchiyata.

Oga Rashid yanayinshi babu da
i ya fita sam, Jega ma a irin yanayin ya fita, duk kuma akan Shanono
azama.

Oh ya Allah gani gareka ya Allah, Allah kai ka halicceni, Allah kana ganin irin azabar da na sha a hannun rijalu, ya Allah zan kare kaina, zan tsare mutuncin addinina, ya Allah bazan iya wani auren ba Allah ka shaida ni da Aure sai a aljanna.

Wa
anda nayi a baya da bautar auren da nayi, Allah kasa ya zame mun sila matattakalar shiga aljanna.

Allah ka raya mun yarana dan sune duniyata.

Jin dirin wayata a
aki ne yasa na mi
e jiki a mace murus na shiga
aki.

Habiba Bala ke kirana.
awata yaya akayi, da labari kenan?" Daga cikin waya Habiba Bala tace.

"Shanono gaskiya yaronnan bai kyauta ba.

Alh Nura ya ji haushi, kuma yace kunyar ha
uwa dake ma yake ji, bisa kato
arar da JEGA yayi miki.

Bai ga laifinki ba, kuma bai zargi komai ba a kan faruwar hakan.

Ita soyayya babu ruwanta da girman shekaru ko
anta.

Babu haramci a cikin abinda Jega yazo dashi.

Da aure yake nemanki ba da alfasha ba.

Sai dai ana barin halas dan kunya, ko dan gudun zubewar girmanki dana yaranki" Ajjiyar zuchiya na sauke.

Habiba Bala, wallahi ni nayi tunanin kallon
anci Alh Nura yake yi mun.

Ashe kunyace ta lullu
eshi, kamar yadda ta lullu
eni a wajan.

Amman yanzu a ina ku ka yi matsaya, ya taka mishi birki akan abinda ya aikata na kuskure ko?"
"Ya taka mishi sosai ma.

Amma yanzu haka ma Jegan yana falona Alh Nura ya kirashi zamu
ara yin zama akan hakan har da mahaifiyarshi.

Zanyi iya bakin
arina dan ganin na kare martabarki.

Ki bari da safe sai mu yi waya.

Ki fa
a ma Dauda gobe da safe ya same ni in kaishi shagon da aka kama mishi ya gani ko yayi mishi." Sallama mu ka yi na ajjiye wayar.

Sharab na zauna akan katifa hannuna dafe da kaina dake jujjuyamun.

Sai ambaton Allah kawai nake yi, bani da tsumi, bani da dabara.

Habiba Bala:.

" Hajiya Habiba, Hajiya Habiba" Alh Nura ya kwa
a ma Habiba Bala kira har sau biyu.

Cikin
anin lokaci sai gata ta fito tana gyara zaman mayafinta.

Alh Nura yana kan kujera 3shitter, Hajiya Kilishi na
arayin damanshi, JEGA yana
asa kanshi a sunkuye.

Habiba Bala ta nemi waje ta zauna tana fuskantarsu.

"Dama na tara ku anan ne sabida mu tattauna game da sabon lamarin daya shigo mana wannan gidan.

Yaronku Ahmad ne yake son
arin Aure, jiya ya same ni muka tattauna, duk da dai na kasa bashi ko wacce irin amsa, domin lamarin azimun ne.

Duk da haka yau bayan nadawo ya sake tarata da maganar, shine nake ganin ya kamata ku iyayenshi ku san da zaman maganar, amman Habiba
ila tasan da zancan." Hajiya Kilishi tace.

"Aure Jega ya jaji
o, dududu aurenshi da Khadija shekara nawa ne?

Yanzu kai Ahmad shekara hu
u da yin aure sai sake yin wani auren, akwai abinda ita Khadija ta gaza maka ne?" Ta kakkafeshi da idanuwa.

Girgiza kanshi Jega yayi.

"Hajiya Khadija matata bata gaza mun da komai ba ta fannin mu'amular aure, da kulawa dani.

Sai dai dole dama tara take bata cika goma ba, sauran
ayan data rasa bana ma lissafinshi tunda ban ta
a kawo
ararta ba.

Kawai auren ne ya taso, kuma ina sonta." Alh Nura yace.

"Dama kinsan wacce yake ikrarin zai aura zaki yi mamaki, wata
ila kiyi tunanin ko ya samu matsala ne a kwakwalwarshi.

Matar da yake so, ko ince yake ikrarin aura in bata girmeki ba sai dai kuyi sa'anni.

Aurenta biyar, tana da yara samari kamarshi, yaranta takwas.

A bikin Habiba suka ha
u aminiyarta ce.

Ni wallahi kunyar ha
a idanu ma nake yi da'ita." Ai kafin Alh Nura ya rufe baki Hajiya Kilishi tace.

"Au_au to yanzu na gane dalilin.

Wato so suke su mallake dukiyar gidan ta dawo tafin hannunsu ko?
awa ta auri me gidan,
ayar ta auri babban yaron gidan ko?

Habiba bari kiji ni
innan da kike ji da gani da bazata Alh yake taka rawa.

Ko aurenki da yayi da ace ban yarje mishi ba baki isa kin shigo gidan ba ma wallahi...."
"Ya isa Hajiya haka lafiyanki kuwa?" Alh Nura ya katseta.

Murmushi Habiba Bala tayi tace.

"Hajiya Kilishi ni kin ban ma mamaki da tunaninki yaje wai ko dan a mallaki dukiyar Alh Nura na shigo gidannan.

Yaro kuma shi ka
ai yake ki
anshi yake rawanshi, Shanono ba sa'arshi bace ta haifeshi, ta fishi aji da komai.

Sannan yana da kyau ki dinga fahimtar abu.

Shi fa ke sonta, ba ita ke son shi ba.

Bazai ta
a samun soyayya daga gareta ba, kima kwantar da hankalinki wannan shirme ne na yaro" Alh Nura ya dubi Jega yace.
Chapter 3 · 0% Book details