Sashe 7
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Domin kin mun komai a rayuwa, kuma zan iyayin komai domin in ga kin samu farin ciki a gidan aurenki da rayuwarki baki
aya.
Habiba Bala, wallahi bana son Jega.
Tabbas yana bani tausayi, banda wannan babu abinda nake ji game dashi.
Ki ba mahaifiyarshi ha
uri.
Kema ki yi ha
uri
awata dan Allah." Hawaye suka sulalo a kumatuna.
Habiba Bala ta yi jim tana nazari kafin ta soma da cewa.
"Shanono kar ki
aga ma kan ki hankali.
Yaro dai ya rasu lokacinshi ne yayi.
Bawa baya iya guje ma ajalinshi.
Ko yazo wajenki ko bai zo ba dole zai mutu.
Mahaifiyarshi jahilci ke damunta shi yasa ta kasa yin ha
uri.
Na sani abune wanda bazai ma ko wacce uwa da
i ba, ace
anta zai auri bazawarar da ta haifeshi, gata da samari da
an matan
a.
Amman fa Shanono babu haramci, ko kauce hanya ko
aya a ciki.
Asalima al'ummar mu ke yi ma abun wani irin bai_ban kallo.
Bawai ina nufin goyon bayan tunaninshi bane, gaskiya na fa
a.
To Jega ya mutu hankalin kowa ya kwanta.
Amman ni kam na bar musu gidansu kenan.
In an yi bakwai zanje in tattare kayana.
Zan kira Dauda ya je ya rufe mun
akina shima ya zo nan mu yi zamanmu." Zabura nayi .
Bansan sanda na zauna ba.
Me kike nufi Habiba Bala.
So kike kisa in kasa yafe ma kaina?
Auren naki mutuwa yayi sabida ni Habiba Bala?
Kaico, kaico.
"Shanono ko ba zaki iya bani
aki in zauna bane anan, sai mu je mu kama haya ni da
ana ai?" Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Allah ya baki ha
uri.
In kika ce in fita in bar muku gidan ke da
anki kawai kike son ku zauna Habiba Bala zan fita."
"To shikenan.
Maganar mutuwar Jega da maganar Alh Nura ta mutu plz.
Da girmana bazan
auki damuwa in
aurama kaina ba.
Ada dai na yi, amman a yanzu sai dai namiji ya kasa bacci a kaina.
Ba dai ni ba Habiba Bala wallahi" Tana fa
an haka ta haye gado ta kwanta.
Nima komawa nayi na kwanta, muna fuskantar juna, babu wanda yace da wani uffan, har na tsawon minti talatin.
Can ta katse shurun da cewa.
"Baki ga gawar Jega ba Shanono.
afarshi ta fashe, kina ganin
argo, kanshi ma ya fashe abun abun a tausaya wallahi.
Na tausayama matarshi, sai kuka take yi a asibiti
an uwanta na rarrashinta.
Tana ta fa
an halayanshi na kirki, da irin yanda yake gudun ya
ata mata rai, ashe ma tana da
aramin ciki a jikinta, shima bai san da cikin ba" Kuka muka saka daga ni har ita, abun yana cin
asan zuchiyarmu sosai.
Mun jima muna kuka babu wanda ya iya rarrashin wani a cikinmu.
Har sai da muka jiyo muryar su Amina kafin mu ka yi tsit.
Amina ce ta shigo, Balaraba na biye da'ita.
"Umma baki da lafiya ne kika dawo aiki da wuri?" Cewar Amina kenan.
Duk damuwa ta bayyana a fuskarsu.
"E bata da lafiya ne.
Amman jikin nata da sau
i yaran Umma" Habiba Bala ce ta basu amsa.
Na suka tsugunna suka gaisheta.
Nima suka gaisheni da jikin.
Ina su Hauwa da Auta?" Amina tace.
"Suna wajen su Inno tare da su Shafi'i" Kai kawai na gya
a musu.Har sun fita, Balaraba ta dawo.
Tana ta kame_kame kuma da gani magana ce take son yi.
Habiba Bala
awar arziki ta jawota ta zaunar da'ita a kusa dani tace.
"Mu iyayenki ne, duk abinda ke damunki mu zaki fa
a ma.
In ba zaki iya sanarma Shanono ba, ko a waya zaki iya kirana ki fa
a mun.
Menene to kike son fa
a?" Cikin kunya da sauke kai
asa tace.
"Dama_dama Khalid saurayin Amina ne yake son zai zo yau, daga Kaduna ya gaisheku.
Yana son a bashi izinin ganawa da Baba.
To Aminan bata fa
a mishi Umma basa tare da Baba ba" Ajjiyar zuchiya na sauke.
Ni dai da ido kawai nake binsu.
Dan bacci ma nake ji, jikina ya sake sosai.
"Kai masha Allah.
Amina ashe tana da manemi, zamu ha
a bikinsu da Dauda kenan?
To Balaraba.
Zan je in yi magana da Amina yanzu.
Inaso in ji
an gidan waye shi Khalid
in, in kuma ji yanda ma akayi suka ha
u da juna.
Jeki Allah yayi albarka.
Ku soma shirin tarbarshi." Fita tayi da gudu dan kunya.
Daga nan ban sake sanin inda nake ba, maganin da nasha ya
ebeni zuwa duniyar bacci, mai cike da mafarkan Jega."
Kaila:.
Yana zaune a sell cikin zarni, ga sauro jiya ya hana shi runtsawa da ku
in cizo na jaraba.
Shanono ya tuno, da irin zarnin da
akinta da ita kanta take yi.
Murmushi yayi kawai.
A yanzu yana bu
atar Shanono a rayuwarshi ko da zata mayar mishi da gida bola ne.
Bashi da burin daya wuce ya ganta a cikin gidanshi a matsayin matarshi.
Yana cikin wannan tunanin wata
ar doka tazo ta bu
e sell
in da yake.
"Malam fito iyalanka sunzo ganinka" Mi
ewa yayi da sauri ya fito.
Sai lokacin ya sha
i iska.
Dan a sell
in iskar da yake sha
a gur
atacciyace, ga sigari da kab
an sell
in suke sha, haya
i ya cika mishi ciki fam.
Yana fitowa yaga Baba Rammai, Amadudu, sai Bilkisa, da wani namiji mai shigar masu aikin banki.
Baice komai ba ya zauna kanshi a
asa.
Baba Rammai ce ta ce.
"Sannu Kaila kaji.
In sha Allah komai zai zama dai_dai.
Duk da dai Shamwila tana cikin matsanancin hali sosai.
Ni kaina na tausaya mata" Bilkisa tayi saurin katse Baba Rammai tace.
"Baba Rammai ki
an jiramu a wajen su Hajiyayye.
Lauya zai
an tattauna dashi."
"To Bilkisa, Allah yayi miki albarka kinji nagode." Fita tayi tana share hawayenta.
Kaila ya bita da kallo yana cije le
e, a cike yake da nadamar dukan Shamwila da yayi.
Amman bazai iya juran jin yanda take jero ma su Amina alkaba'i ba.
Duk da yasan abinda ta fa
a a kan hanya yake.
"Malam Kaila sunana Barista jamilu Jamil.
Ni
wararren lauya ne daga Zaria.
Ni zan kareka a kotu, dan ganin ko ta halin
a ka samu sassauci.
Amman zaka
an bani ta
aitaccen labarin abinda ya ha
aku, da dalilin da yasa ka saketa har ta kai ka da dukanta.
Sabida in san ta inda zan
ulloma shari'ar.
Dan kes
in yana da girma kes ne na tsakanin rayuwa da mutuwa" A ta
aice Kaila ya dinga amsa tambayoyin lauyanshi Jamilu.
Kafin ya kai ga gama amsawa lokacin da suka ro
a a basu ya
are.
"Lokacin mu ya
are.
Amman zai dawo kafin ayi zaman kotun.
Zuwa monday za'ayi zaman.
Mun nemi belinka sun hana mu sam.
Sai kayi ha
uri kaci gaba da maneji, lauya zai
arta a ba da belinka a kotu.
Hajiyayye da mara
isiyya, da Barira duk muna tare a waje.
Salima kuma iyayenta sun zo sun tafi da'ita gida" Juyawa kaila yayi ya koma ciki, bayan ya musu godiya."
Suna fitowa su Hajiyayye duk suka mi
e tsaye.
Barira tace.
"Yaya ake ciki Bilkisa, belin nashi bai yiwu ba ko?" Kai ta girgiza tace.
"Zan yi
arin yin magana da Dadyna.
In yazo zasu bashi belinshi in sha Allah.
Kar ku damu komai zai tafi dai_dai.
Barista Jamilu Jamil
wararren lauya ne mai zaman kanshi.
Zai yi bakin
arinshi akan kes
in.
Duk da dai Kaila ya tabka kuskure sosai, taya zai daki mace haka?" Baba Rammai tace.
"Ni kaina na tsorata sosai Bilkisa.
Ni tsorona kar Shamwila ta mutu ne ma.
Ni naga duk wanda aka
aurama abun
arin numfashinnan baya yin rai.
Mahaifinsu a ranar da aka
aura mishi ma yace ga garinku" Gabaki
ayansu jikkunansu yayi sanyi sosai.
A sanyaye suka dawo gida.
Hankalin kowa baya jikinshi.
Bilkisa kuma ta ro
i Dadynta ro
on duniya amman fur yace shi bazai zo yasa hannu a fito da kaila ba.
Itama ya ja mata kunne sosai, kuma yace zai zo sai Kaila ya sakar mishi
a........
Ku yi ha
uri mu lalla
a da wannan gobe zan muku readmore da yawa.
Idanunne sai anayi ana lalla
awa.
[31/10, 11:03 a.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 7
SHANONO:
Ina farkawa
amshin abinci ya daki hancina.
Habiba Bala na gani a gaban mirror tana she
ama Amina kwalliya.
Ta ci ado da atamparta mai tsadar gaske.
Harda
aramin
an kunne da sar
a na zinarin da Kaila ya sassai musu dukkansu matan.
Na Hauwa yana wajena, na adana mata, in ta mallaki hankalin kanta na dam
a mata abinta.
Tuno Jega yasa take jikina ya kuma sanyi la
was, shiru nayi ina kallon silin, na kasa ce ma su Habiba Bala komai.
Wayar Amina ce ta fara kuka.
Na waigo na kallesu muka ha
a ido da Habiba Bala.
Kai ta girgiza mun halamar in dena
aga hankalina.
Amina na fita ta dawo kusa dani.
"Shanono kiyi ha
uri.
Na sani cire tunanin Jega a zuchiyarki farat
aya zai yi wuya.
Sabida gani kike yi sabida ke ya rasa ranshi.
Wallahi ba haka bane ajalinshi ne ya kirashi yazo inda ranshi zai fita.
Shanono kina da hawan jini, tunani mai zurfi, ko damuwa ba naki bane.
Oga Rashid ya kikkira wayarki kina bacci.
Amman na
aga na fa
a mishi yanayin halin da kike ciki.
Yace zai zo anjima"
arin tashi take yi nayi wuf na ri
eta.
Habiba Bala.
Alh Nura ya kira ki kuwa?"murmushi tayi mun tace.
"Bai kira ba.
A ta
aice wayata a kashe ma take baki
aya.
Dauda ya je ya
ebo mun kayana tun
azu ma.
Sani kuma yazo, dan Dauda ya sanar mishi baki da lafiya, shine yaronnan
an nema ya tawo.
Kinga magriba fa tayi, ko la'asar baki yi ba.
Ki lalla
a ki tashi kiyi sallah.
Sai in kawo miki abinci kici" Tana fa
in haka tayi ficewarta, ta barni da damuwa.
Da bin bango na shiga toilet na
auro alwala.