Sashe 13
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan muna soyayya kai baka isa kazo har
ofar gida kaci ma iyayena mutumci ba wallahi, ka kiyaye harshenka." Dariya Khalid yayi mata yace.
"Ai barewa ba za ta yi gudu
anta yai rarrafe ba.
ar jagora in bata yi tsiwa ba wa zai yi?
Sau uku mahaifiyarki na zubar da ciki"
"In
ar barewa ba tai gudu ba.
Ai ba
ar halak bace dan ubanta.
Ke Amina zo ki shige gida.
Umma ta haifi sojojin da zasu iya tsayawa a filin daga su yi ya
i domin
ar jagora" Sani ne ke maganar ta bayansu har jikinshi na rawa.
Da gudu Amina ta shige cikin gida.
Sani kuma ya tunkari Khalid gadan_gadan yana isa ya zabga mishi mari mai lafiya a kumatunshi.
Nan tashin hankali ya kaure a tsakanin Khalid da Sani, harma da Dauda.
Sani kuwa jikinshi sai rawa kakakar kakakar yake yi, sai da ya fasa ma Khalid baki hankalinshi ya kwanta.
Shanono:.
Da mugun gudu Amina tazo ta fa
a jikina.
"Umma Yaya Sani suna fa
a da Khalid.
Kije umma ran Yaya Sani ya
aci da yawa" Ni da Ige muka shiga rige rigen fita.
Ai kuwa muna fita muka tarar maza sun rirri
e Sani yana fisgewa.
Dauda kuma ya ri
e hannun Khalid tamau.
Ku sake shi samari.
Dauda kaima sakar mishi hannu" Na furta da muryar girma.
Ba shiri Dauda ya saki Khalid, bakinshi sai jini da yawu ke zuba.
Sani kuma ana sakinshi ya dira a wuyan Khalid.
Da
yar ni da kaina na
areshi a jikin Khalid.
Amina tace
"Allah ya isa tsakanina da kai Khalid.
Kuma in maza sun
ara a duniya yarinyar
ar jagora tafi
arfinka.
Yaya Sani Yaya Dauda kunmun dai dai" Anan na fahimci cin zarafina Khalid yayi.
Sai na ka
a yarana ciki, muka barshi da borin kunyarshi.
A tsakar gida Sani ya zube yana kuka kamar
aramin yaro na goye.
Take sai zazzabi sai amai, da zafin jiki.
Hatta Dauda sai da zazza
i ya rufeshi.
Amina kuma na dingi bata ha
uri da rarrashinta.
Kuma na musu garga
i kar su sake ba wani namiji fuska har sai sun gama karatun digree sun samu aiki.
Dauda shima yace bazai yi aure ba ya fasa.
Ro
on duniya su Ige sun yi mishi amman har rantsuwa yayi shi ya fasa.
Da wannan
acin, da ciwon muka wayi gari.
Zukatan kowa babu da
i.
Tarasu nayi na dinga basu baki ina musu nasiha mai ratsa jiki.
Ina gamawa Sani ya nufi hanyar komawa makaranta.
Dauda ya nufi shago.
Yan makaranta suka tafi islamiyya, kasancewar ba boko yau.
Nima na shirya na tafi aikina.
Ranar monday aka sallami Jega a asibiti, mun yi da Habiba Bala zamu ha
u in na dawo aiki.
Dan tun ranar bamu sake ha
uwa ba, sai dai muyi waya.
Ina zuwa office Oga Rashid yace mu same shi a office yana da maganar da zai mana.
Kab muka same shi a office.
"Akwai Shari'ar da ke hannun Mai Hula.
Kuma ta tashi bata da lafiya ta yi
ari a asibiti ta kwana.
Barista Shanono inaso ki samu Mai Hula a asibiti tai miki bayanin duk binciken da tayi da kanta akan kes
in.
Inason kes
in gabaki
aya ya dawo hannunki.
Yau za'ayi zaman farko da misalin
arfe ukun yamma a babbar kotun dake jihar kaduna" Kai na gya
a nace.
Nagode Sir.
In sha Allah zan yi yanda kace.
Kuma na yi al
awarin nasara a aikin in sha Allah.
Zan je yanzu in sameta, daga can zan wuce Kaduna "
"Okay ina miki fatan nasara.
Akwai hotel da aka kama mata a kusa da kotun.
Zamu sake sunanta zuwa sunanki sai ki sauka acan.
Zan turo miki da risift a text message"
Nagode Sir." A haka taron ya watse, dan littattafaina na tattara na yi ma abokan aikina sallama na nufu asibiti wajan mai Hula.
Ina hanyar zuwa kiran Jega ya shigo wayata....
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 10
Kamar bazan
auki kiran nashi ba sai na tuno girma da darajar Habiba Bala, harma da girman Alhn Sama na A'i ba da kan ka a sare.
Gashi na kasance takwarar matarshi, Jega ya kasance takwaranshi.
Wayar har ta kusan yankewa na
aga.
A hands free na saka, sabida tu
i nake yi.
"Amincin Allah ya tabbata a gareki mai da
in murya, da fatan kin tashi cikin
oshin lafiya?" Idanu na lumshe kana nace.
Lafiya lau yaya jikin naka, ya kwanan iyalinka?" Ya ji da
in yanda na tambayi lafiyar iyalinshi sosai.
Har wata
ar dariya ya sakar mun.
"Lafiya lau suke.
Jikina da sau
i.
Amman idanuwana cike suke da makantar son ganinki.
Hancina yana kewar dadda
amshin turarenki mai tsinka yawu." Dariya dani dashi dukka muka saka.
Dariya ya bani sosai wallahi.
"Na baki dariya ko?
Alhamdulillah ko ba komai yau zan wuni a cikin farin ciki.
Gobe zan koma Jega in Allah ya yarda.
Inaso zan shiga gida in dubo su Amina zuwa anjima.
Da fatan dai yin hakan ba zai zama laifi ba?
Kuma inason in je in gaishe da Mama Inno da Goggo Ige." Mamaki ne ya kamani yanda ya ri
e sunayensu daram Kamar dama tun ya sansu.
Ba zaka yi laifi ba dan kaje ka dubasu.
Amman da ka barshi tunda ba lafiya bace dakai" Murmushi yayi yace.
"Umma Habiba ta yi miki maganata ne?" Tambaya na jefo mishi.
Ka bata sa
o ta kawo mun ne?"
"A'a ganin sonki na neman rabani da duniyata ne yasa na fa
a mata tsantsar sonki da nake yi.
Da irin yanda zan rike ki da kyau in kika zama tawa.
Ai bawa zan zame miki, namiji zai amshi
an uwanshi maza.
Ki fanshe duk wahalar da suka baki a kaina.
Ni kuma zanyi farin ciki mallakarki da nayi.
an guntun dariya na yi mishi nace.
Jega kenan.
Kaga nazo asibiti zan duba wata, daga nan ma garin zan bari.
Sai anjima" Ban jira amsarshi ba na datse wayata.
Na gyara parking
in motata na fito.
Ward
in da Mai hula take kwance na nufa, na zauna a kujerar dake gefen gadon.
Tana zaune tana shan tea.
Mijinta na tsaye yana zuba mata abinci.
"Barista kece a tafe?" Da fara'a na gaisa da mijinta.
Na dubeta nai mata yaya jiki, tare da sanar da'ita abinda ya kawoni.
Dukkannin bayanan daya dace in Sani Mai Hula ta sanar dani a gurguje.
Ta ha
amun da number Batula wacce ta shigar da
aran, da adireshin asibitin da marar lafiyar take kwance.
Ban jima ba na yi musu sallama na kama hanyar gida, dan sake sutura, da kuma
aukan kaya kala
aya zuwa biyu.
Dan bansan yanda shari'ar zata kaya ba.
Ina shigowa layin na hango motar Jega a
ofar gidana.
Kaina na dafe kawai.
Sai da na shiga gidana na
ebo duk abinda nake bu
ata na saka a
aramar jaka.
Na sabunta wanka da kaya.
Kana na kulle gidan na shiga gidansu Inno.
A kan kujerar tsugunno na sameshi, yana yi ma Inno jajjage, sai hirarsu suke yi hankali kwance.
Baffa ma yana tsakar gidan duk dasu ake hirar.
Idanuna Jega ya kalla, tare da lumshe mun idanu.
Da sauri na zare nawa idan a cikin nashi.
Inno sannunku da gida, su Indo basu dawo islamiyya ba?" Baffa yace.
"Tani kece kika dawo, ko sabida Ango yazo ne kika dawo?" Da
arfi yake magana irin na makafi.
Kallona Jega yayi, yai mun murmushi mai taushi.
Ni kuma nayi saurin cewa.
A'a Baffa.
Nazo
iban kayane, zan tafi wata shari'a Kaduna.
Kuma yau zan gabatar da wannan shari'ar." Da sauri Jega ya kalleni.
Ni kuma nayi banza dashi.
Nan Baffa da Inno suka shiga yi mun adda'ar samun nasara.
Ku
i na kirgo a jaka zan basu.
Jega yace.
"Ba sai kin wahala ba.
Zan basu, nima sauri nake yi yanzu zan tafi." Ku
i ya
irgo masu yawa ya mi
a ma Inno.
"Ke Inno bani ku
innan nan.
Kai Jega ai ba'a ba mata ku
i" Baffa ya tsinkani a gaban Jega.
Shi kuwa sai yayi dariya, ya sake
irgo wasu ku
in ya mi
a ma Baffa nashi.
"Tani ki yi mishi godiya.
Ya kawo ma su Amina kaya, ko wanne yaro da ledarahi, harda samarin bai barsu a baya ba." Cewar Inno kenan.
Sallama nayi musu a gurguje na fito.
Jega ma yayi musu sallama ya biyoni.
"Bani keyn in tu
a ki in kai ki Kadunan na dawo." Idanu na zare nace.
Kai da baka da ishasshiyar lafiya shine za kayi tu
i mai nisa?" Idanu ya zuba mun.
"Kina tausayina ashe?
To nagode sosai.
Ashe Alhn Sama ya samu labarin abinda ke tsakaninmu, kuma ya shige mun gaba.
Mama habiba ta fa
a mun yanda su ka sha artabu wajen baki baki akan ki bani dama, wala Allah in yi dai dai da abinda kike so.
Nagode ma Allah.
Na gode ma Wadannan tsofaffin, na gode ma umma Habiba sosai.
Kema ina mi
o miki sa
on godiya marar adadi." Hannu ya sa ya zare keyn motata yace.
"Shiga in kai ki, bazan iya barinki a kan hanya ke ka
ai ba." Na ka
a Jega ya raya sai ya kaini, zai dawo Kano komai dare.
Nima kuma na
i fur.
Sai yace.
"To yanda za'ayi shine.
Mu je in biya miki ku
in jirgi sai ki je a jirgi.
Gobe ni zan kawo miki motarki Kadunan, kin yarda?"
A'a ban yarda ba Gaskiya" murmushi yayi kawai ya shige cikin motata.
Bani da za
i dan bani da lokacin
atawa haka dole na shiga motar.
Jega ya ja mu ka bar cikin unguwarmu.
"Wannan ai yana daga cikin damar da su Alhn Sama suke nufi ki bani.
Ta nanne zaki gane
arfin sonki da nake yi.
Ta hakanne zaki gane na cancanta ko ban cancanta ba.
Dan ina ciwo bazai hana ni tu
i in kai ki duk inda kike da bu
ata ba." Banza nayi dashi na soma danne_dannen wayata.
Wayarshi ya kara a kunne, sai ji nayi yana waya da Khadija.