Sashe 21
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka
akin uwargidama cike yake dam da danginta da suka tawo daga tsallaken shanono.
A
akin mai Fura aka sauki Tani bisa ga al'ada.
Dangin Ango da dangin Amarya su suka ha
u suka gyarama Tani
akinta cab.
A
akin mai Fura aka ajjiye kwallayen da aka cika musu da nakiya, alkaki, cincin, gireba.
Da kwanan tuwo da miya na uwar miji, da shadda ko yadi na uban miji.
Da kwanukan
an china wa
anda za'a rabama matan
annen miji da yayyen miji.
An yi ma Tani komai, sai dai ba akayi mata yanda aka saba yi ba.
Sun yi abun cikin
wauro, sannan ko garar da akayi na buhun gero da buhun dawa, tun kafin
an kawo Amarya su watse aka shiga gwa
a musu maganganu.
Domin duk matar da aka auro aka kawota cikin gidan sai da akayi mata gara cikin akori kura guda, kasancewar sun san gidan sarkin noma zasu kawo diyoyinsu.
Mai Fura ma tace.
"To wannan buhun gero da dawan ku koma dashi, rumbunan gidannan a cike suke tab da hatsi, banda wanda ake fita dashi a sai da a birni.
Kwa yi tanadin suna, dan mu kar
i wannan buhu biyun a matsayin gara kamar zubar da darajar gidan sarkin noma ne.
Sannan wannan kayan su nakiyan sun yi ka
an, ciki_ cikin kwalla ya kamata a kawo dan Narani
an dangine sosai " Tani tana cikin mayafi tana jin wannan magana, sai ta fashe da kuka.
Ige kuma tace.
"Haba mai Fura, ai kuma kunsan gidan da kuka je neman iri, mu ba masu hali kamar sauran surukan da kuka saba aurowa bane, dai dai ruwa ai dai dai tsaki ko?" Nan karamar magana ta zama babba.
anwar mai Fura tace.
"Dama ni hankalina bai kwanta ba ace wai kamar mu ne zamu auro yarinyar nakasassu mabarata, yarinyar da uwarta ma da
yar ta auru, miskinine ma
an uwanta miskini ya aureta.
Ige muna da Labarin yarannan duk fa sai da suka zuzzubar da ciki a yawon bara fa" Ai fa nan gagarumin rikici ya
alle tsakanin iyayen Narani da iyayen Tani.
Fa
a harda doke_dako, da fashe fashen
ore.
Dangin uwargida kuma suka samu abun dariya.
Ige ta funciko hannun Tani zasu tafi da'ita.
anwar mai Fura Furera ta ri
e hannun Tani itama.
Nan suka shiga jan Tani.
Su Ige su uku suke jan Tani, su Furare kuma su biyar, daga
arshe su Furera ne suka jaye Tani, suka tafi su duka suka fa
a cikin kwanukan kayan gara da aka kawo.
Take bakin Tani ya fashe.
Su Ige kuma suka tattara inasu_inasu suka fice a gidan fu, kuma suka koma da buhun gero da dawannan.
Daga Tani sai
awayenta suka rage.
awayenta ne suka kaita
aki sai rusa ihun kuka take yi, bakinta na fitar da jini, hancinta na fitar da majina, idanunta na zubar da ruwan hawaye.
Da
yar
awayenta suka rarrasheta tayi shiru.
Ta goge fuskarta ta sake kaya.
Suna dai
aki har bayan magriba.
Za'a kawo musu abincine, baza'a kawo ba abu fa har bayan isha babu dangin ango, babu
uriyar abokan ango har bayan isha.
Sai wajajen sha
ayan dare suka ji ana bubbuga
ofar
akin Amarya.
A lokacin har da yawan
awayen Amarya ma sun yi bacci.
Ladidi ce ta le
ofar
akin sai taga ashe matar Hamisu abokin ango ce.
Ta kawo musu tuwon gero da wata miyar kuka ruwa_ruwa.
Ladidi na bu
e kwanukan abincin suka ci karo da ba
in tuwo.
"Kai Tani tuwo za'a bamu,
awayen Amarya da ake tarbarsu da naman kaji harda toyayyan
oyi fa.
Ballantana ke da kika auri mai ku
i." Nan
awayen suka shiga girgiza kai suna fa
ur'an mu ba za mu ci tuwon gero ba." Nan suka fita suka tafi nemo abokan ango.
Da
yar suka ganosu a dandali, Ladidi tace.
"Hamisu mu tuntuni muke jiran abincin
awayen Amarya mun ji shiru.
Sai yanzu matarka ta kawo mana tuwon gero da miyar kuka.
Ya haka?" Hamisu yace.
"Kwarankwatsa dubu zabi shida muka bayar da gashinsu a tukubar Shehulle.
Ke zabinma nawa ne da nake kiwatawa na sa aka yankesu." Ladidi tace.
"To mu dai bamu ga wasu zabbi ba.
Da tuwo aka ha
amu, matarka ce ta kawo tuwon." Narani yace.
"Yanzu dai Hamisu kaje dasu tukubar Shehulle a kar
o musu kaji ko guda hu
u ne, su samu su tafi.
Gobe in muka koma gidan maji yaya suka yi da zabin" Hakan ko akayi musu, sai gashi sun koma gidan Amarya da gasassun kaji har guda hu
u.
Suka ci suka yi
at a wajan suka bar takaddar kajin su kai baccinsu.
Basu suka farka ba sai shidan safe, ido na ganin ido, ko sallar asuba basu yi ba......
Ayiriririiiiii in kaji gu
a sai mata.
ar uwa Amarya, da uwar gida, da
an mata masu
arin shigewa daga ciki.
Shin kuna da labarin wannan likitar matan dake garin Yoben Damaturu, wacce ka afi sani da Ramlex Yobe?
Matso kusa ku ku ga jerin jadawalin kayayyakin da zaku iya samu a wajenta.
Gumbar Madara
Ciccibi
Kaxar amare
Kaxar uwayen gida
Tsimi
Tsimin kanunfari
Tsimin minanas
Danbun kaxa
Danbun tattabara
Danbun xabuwa
Maganin infection
Maganin basir for both gender
Hayakin tsugunno
Pure xuma
Xuma Mai magani
Sabaya powder
Tsimin Yar gata
Gumbar madara wannan gumba an hada ta cikin kwarewa da sinadarai natural, idan kika sha, zai gyara muku muamalar auratayya ta hanyar Sanya miki niima, tsundum, me Gida Sai Dai yaji yana super a cikin hq,
Ciccibi hmm er uwa wnn Ciccibi duniya ne, wacce Bata sha ba, sunanta sori
Kazar uwayen Gida wnn nauyin kaza ne da manyan mata suka Dade suna nema, Hajiya Ina fada miki Zaki dawo tamkar kaza er budurwa mijin ki Ya Dena Gane ki zai zata yarinya ce er sha bakwai
Mai da tsohuwa yarinya kenan
Kazar amarya, shi wnn kazar Ana cin sane Bayan an Ci abinci, Sai ki zauna ki cinye ki tsotse Kashi, Zaki dawo tamkar Zara a idan wata
Tsumin kanun fari, kun Dai San muhimmanci da alfanun kanunfari a jikin mace, duk wani nau'i na sanyin Mara zai kau da izinin allah
In Har maganin nan be muku aiki ba zan dawo muku da kudinku
Shin kin taba jin Garin sabaya?
To matso ka wo kunnen ki kiji, Ina masu yamushewar nono, Ina masu nono kamar slippers, Ina Wanda mijin Su yake nade nonon su kamar tabarma, Ina Wanda da basu da Cika da ruwan nono, da masu shirin yaye, da masu shayarwa, ga babbar dama ta samu, haj ramlex me fada da cikawa ta kawo muku Garin sabaya Don share muku kukan Matsalolin nono, nesa tazo kusa, a Kan kudi kalilan Zaki mallaki ingantaccen Garin sabaya,
Muna aikawa Ko Ina a fadin Nigeria Cameroon nijar da chadi
Waiwaiwai wani kaya sai Amale domin samun damar mallakar naki maza ku tumtu
eta a lambar wayarta kamar haka.
( 07069722234)
Muna maraba da masu sayen daya ko sari.
A duk inda kuke a fa
in Najeriya harma da
asashen
etare kayanmu zai sameku cikin aminci.NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
A gurguje su Tani suka fito tsakar gida domin gabatar da alwala gidan cike da jama'ar biki.
Bayan sun yi alwala sun yi sallah.
Sai ga Fatsima zuruf ta shigoo
akin Amarya, idanunta akan ledar kajin da suka ci na dare.
Nan ta soma kame_kamen tazo
iban kwanuka ne.
Ta
ebe kwanukan tuwon ba'a ko soka mishi yatsa ba.
Misalin
arfe tara sai ga Fatsima ta shigo da robar fenti
arama cike da tea, harda faifai faifai na wainar
wai, kowa an toya mishi
aya, da
aton biredi mai laushi, harda
osai.
Kawayen Amarya da Amarya suka karya tsab.
Suna hira uwar gidan Narani ta le
o ta ca
a ado da jan karen miski, bakinta ya sha jan baki tace.
"Amarya ki fito an kai mishi ruwan wanka" Jikin Tani a sanyaye salam ta fito ta bi bayan Ta Maulidi har zuwa barayin Fatsima.
A bayan gidan Fatsima ta yi wankanta ta mayar da kayanta.
Kanta a sunkuye ta wuce
akinta.
Nan kawayen Amarya
aya bayan
aya suka shiga yin wanka.
Kafin sha
ayan safe amarya da kawayenta sun fito sun yi shar.
Suna zaune anata
arje hira da shewa aka aiko
anwar Narani ta yo kiran Tani.
Ladidi ce ta rakata har barayin mai Fura.
Suna shiga Furera tace.
awar Amarya jiramu daga waje zamu yi mata fa
a ne, zamu kama hanyar komawa." Ladidi ta fita daga waje a gefe tana jiran Tani.
Fitarta ke da wuya Furera tace.
"To Tani kike ko?
Aure dai an
aura bamu da yanda muka iya, yaro ya nace amman bancin haka babu dalilin da zai sa Narani ya kawo ki cikin zuriyarmu kina
ar mabarata.
Amman tunda dai ya kawoki ki bu
e kunnuwanki kiji da kyau abinda zamu ce miki.
Ga abokiyar zamanki Ta Maulidi a kusa dake.
Dole kiyi mata biyayya yi nayi bari na bari, dan sa
a ma Ta Maulidi tamkar sa
a ma aurenki ne.
Dan itace suruka mafi daraja a cikin gidannan.
Akwai matan yayye da
anne, ya zame miki dole kiyi musu biyayya a matsayinki ta wacce kika zo kika same su.
Batun gara kuwa muddin kinason zaman gidannan to ya zama dole a sauke mana akori kura cike da hatsi na gara.
Mu haka muke yi a gidannan.
Wadannan
an China da kuka kawo a matsayin wanda za'a raba ma matan gida da ma
ota.
Zaki tafi da abunki kya
ara a cikin
akinki dan naga kaya bai isheki ba.
Samiru ake rabawa.
Bana manta sanda aka auro Ta Maulidi sai da iyayenta suka sauke mana samiru jajaye saiti talatin.
Ko wacce mata a gidannan sai da ta tsira da tuwo da miya.
Mai fura kuwa kwanon tuwo da miya na sulba aka kawo mata.
Tun yanzu iyayenki sun ja miki abun gori a babban gida irin wannan." Mai Fura tace.
"Narani ma da fitina ko mai ya gani a jikin
ar jagora oho yarinya ficiciya.
Jibi matarshi fa wanke hannu ka ta
a.