Sashe 35
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Amman inaji a yau ni Shanono a shirye nake tsab in ba mijina kaina.
Tsawon wannan shekarun ta'amali na dinga yi da kayan gyaran jiki, dangin gyaran fata da
amsasa gidana da jikina da kaya ha
in Kanuri ingantacce wanda MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI ta ha
a mun, da wasu irin shu'umomin humrori masu sirrin
amshi da tasiri a zuchiyar mai gida. ( 08179523215 domin mallakar naki sai ku tuntu
eta) da kuma magungunan mata domin tado da koma
ar jikina.
Na sha magungunan nagartaccen kamfanin GHT wanda na sissiya a hannanu Maman Amal Kano. ( Ga number ta ga duk mai bu
atar kayan gyara na kamfanin GHT0703 777 8458) Kayan magungunan mata kuwa tafiyayyune suma tun daga Yobe wajen fara mai farar aniya Ramlex (07069722234 ga number ta ga masu bu
atar magungunan mata masu inganci)
"Ranki shi da
e Baristar baristoci" Na ji muryar Jega ta doki salansar kunnuwana.
Bansan ya iso kaina ba, na shagaltu da tunani tare da taraddadin yanda zan bu
e jikina a gabanshi, da hasashen yanda zai yi rub da ciki a ruwan cikina.
Yauwa barka da shigowa yaya kasuwar, ya Khadija ta wuni?" Sai da ya lumshe idanunshi ya bu
e a hankali kana yace.
"Tana lafiya.
Tace in gaisheki, ga su Ummi zamu tafi tare.
In kun shirya mu je mota.
Sulaiman yayi mun waya zasu wuce gidan su Sanin daga Kasu in sun gama
aukar karatu tunda dai da mota a hannunsu." Yana idasa zancan nashi ya kar
i jakata ya ja hannun Salis, su Amina suka mara mishi baya suka barni a tsaye.
Sai da na ja numfashi kafin na biyo bayansu sukuku.
Ni dai har motar mu ta tsaya a
ofar gidansu Sani bani da nutsuwa sam ganin Sani ne yasa na yi murmushi.
Shi kuma sai gwalo yake yi ma Dauda sabida ya rigashi zuwa marabtarmu.
Ina fitowa na hango su Yaya Use da Habiba Bala goye da
iyarta.
Da fara'a na isa wajensu ina dariya.
Ra
a Habiba Bala tayi mun tace.
"Wallahi
awata kin more miji
an gaye.
Kinga yanda mai gidanki ya ha
u kuwa?
Da gani kina rayuwa cikin farin ciki" Dariya mu ka saka harda tafawa Yaya Karime tace.
"In kun ha
u sai kun ta
a gulma dan ma Sabira na Umara da kuna nan kun kacame" Da dariya Yaya Use ta bimu kawai, amman bata ce damu uffan ba.
Cikin gidan muka shige a nan muka tarar da su Baffa da inno, kaila da su Hajiyayye da yaransu su Samira.
Su Shafi'i ma mun iso.
Nan muka shiga gaggaisawa
aki ya kacame da hayaniyar gaishe_gaishe.
Hasiya mai jego kuma sai binmu
aya bayan
aya take yi da gaisuwa, Hakama A'isha matar Dauda.
Takwarorina kuma ta wajen Sani na jikina, ta wajen Dauda na jikin Kaila.
"Malama Tani ai lokacin da kuka dawo daga umara da su inno munso ni da iyalan mu zo mui muku sannu da dawowa, Allah ne bayyiba ya bayan rabuwa?" Kaile ne ke magana dani cike da tsantsar kulawa gami da girmamawa,ga kunyata da Allah ya jarabceshi dashi, dan ko ha
a idanu kaila sam baya yarda muyi.
Ya sake tsufa gemunshi duk furfura, gaye dai har yanzu yananan ga sa tabarau da agogo.
Allah sarki ai komai sai Allah yayi.
Yanzu ba gashi jikanmu ya ha
amu ba?
Na
arashe jancan ina mai dariyar manyan mata.
A sace na kalli Jega ni kawai yake kallo
ur, nai maza na sauke kaina
asa Habiba Bala ta mi
e tace.
"To yanzu sai a soma gabatar da abinci ko Amina da Balaraba, da Samira maza a soma fito da abinci, mu je in taya ku Antis
in naku su huta sun sha aiki." Habiba Bala tai ta taya su fito da abincina iri da kala.
Nan mu ka ci mu ka sha, akayi addu'o'i sosai.
Kaila yayi mana nasiha akan rayuwa, Jega kuma yayi mana nasiha akan ha
uri da kuma zumunci.
Bamu mu ka bar gidannan ba sai wajajen biyar na yamma.
Su Yaya karime motar su Sulaiman suka shiga zasu je gidana su kwana.
Su inno kuma anan muka barsu, Habiba Bala kuma su Amina suka shiga motarta, Kaila ya tusa su Hajiyayye zuwa tashi motar.
Sai fara'a Kaila yake yi.
Ni kuma motarmu daga ni sai gogan naku ( ummu naheeba ana magana) Sai da mu ka
au hanya sosai sannan yace.
"Menene yake damunki, na lura bakya cikin nutsuwa yanda ya kamata.
Duk da kasancewar wannan gamayyar
an uwan ya wanke miki damuwarki, amman inason sanin matsalar dan Allah menene?
Kinsan na miki al
awarin ji
antan dukkan lamarinki ko?" Idanu na lumshe bana son ha
a idanu dashi ma kunya nake ji Allah shine shaidata.
Babu komai mai ka gani?"
"Damuwa da tunani akan fuskarki kyakkyawa"
an dariya nayi nace..
Buba damuwa bana dai jin da
in jikin nawa ne, amman yanzu na warware"
"Subhanallaah meke damunki?
Asibiti ya kamata mu je ai " Ya shiga
arin sauka akan titi, da
yar na lalla
ashi ya ha
ura muka nufi gida.
Duk a gajiye muka shiga gidan,
akinshi ya
ule mu kuma ya barmu a falo muna ta zabga hira, yara kuma suna
akinsu.
"Oh Rayuwa Tani wai yau wannan gidan aurenki ne jibeki yanda rayuwarki ta yi kyau kamar ma ba ke ba.
Muma albarkacinki mun samu ilimin addini, tsabta daidai gwargwado." Murmushi nayi nace.
"Ai Yaya Use babu abinda zance da Habiba Bala sai dai kawai in ce Allah ya biyata.
Duk ta hannunta komai ya faru" Dariya Habiba Bala uwar tsokana tayi tace.
"Ga miji santalele kina tsohuwa na baki" Duk muka kwashe da dariya harda tafawa.
Bayan mun yi isha, Habiba Bala ta shigo ta same ni a
akina ina zaune a gaban mirror ina shafa Humrar matan aure, ga turaren shafawa a
asan mara na kwanciya na
akko, ga gaushina a kunne a cikin kasko.
awata ana shirin zuwa turakane, naga kamar mai gidan a gidanki yake ko?
Shegiya
awata ashe kun yi maja shine babu ko labari" Kunya ta rufeni sosai da
yar na mallaki kaina nace.
Wallahi yau ne ranar farko da zan kai mishi ziyara
akinshi.
Kinsan bana
oye miki komai.
A hakanma ni ji nake kamar in fasa"
"A'a karki fasa niyyarki ta alkhairi Shanono.
Yaronnan duk wani kawaici da juriya ya nuna.
Kallo yake miki irin na mayataccen zaki.
Ko
azu ina kura da irin kallon da yake miki.
Ki kula mun da yaro yanda ya dace kinji ko?
Dan ubanki ni fa surukarki ce bakya girmamani" Harara na zabga mata muna dariya dukkanmu.
Duk wani shiri na yi shi tsab.
Habiba Bala ce ta za
a mun wata farar rigar bacci mai mugun sil
i iyakarta cinyata.
awata ki daure na yaune kawai kunyar da zaran kun yi maja magana ta
are.
Ga wani sirri zo kiji" Kunne na bata ta ra
a mun.
A guje na fita dan kunya.
Hijabine har
asa a jikina na nufi
akin Jega gabana na ta fa
uwa.
A hankali na tura kofar
akin na shiga.
A tsaye na sameshi babu komai a jikinshi
Yana shafa mai.
Da dukkan halamu daga wanka ya fito.
Da sauri na kawar da kaina, shima yayi maza ya
aura towel a
ugunshi.
"Yi ha
uri dan Allah bansan zaki shigo ba" A daburce nace.
Babu komai ai" Sai na shigo nai ma kaina masauki a bakin gadonshi.
Zama yazo yayi a kusa dani dab.
"Yau ziyarace aka kawo mun da daddarennan
an mata na?" Sigar da yayi maganar siga ce mai tada ko wacce tsiga ta jiki.
Da
yar na jawo numfashi nace.
Na yi laifi, ko karambanin kawo ziyarar ko?" Nima a tausashe nayi maganar ina lumshe idanuna kamar yadda Habiba Bala ta koya mun.
Da sauri naga ya matsa daga kusa dani.
Lafiya me ya faru ka matsa?" Na tambayeshi a rikice.
"In ina sha
ar dadda
amshinki.
Zan iya yi miki aika_aika.
Kin ga yin hakan karya al
awarine.
A duk lokacin da na sha
i wannan
amshin naki kasa mallakar kaina nake yi, ki yi haquri " Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
"Ashe yau a
asa zaka kwanta, dan kwana nazo na yi muna hira"
ur ya kalli tsakiyan Idanuna.
Ni kuma da
yar nayi ya
i da zuchiyata na mi
e tsaye kunya kamar zata halakani na zare hijabin ya fa
asa.
Runtse idanuna nayi tsam.
Yau na mallaka maka gangar jikina da zuchiyata.
Zuchiyata ta gamsu da irin soyayyar da kake yi mun.
Na baka damar jin
umina, da
anon yawuna" Duk wannan maganar da nake yi na kasa bu
e idanuna sam, bazan ma iya bane.
Jiyo motsin kusantoni da yake yi, sai na ji kamar in ruga da mugun gudu dan kunya.
uguna ya ri
e ya manna jikinshi da nawa.
Dani da shi mu ka sauke wawuyar ajjiyar zuchiya.
Wani abune yaketa faman yawo a duk illahirin jikina.
"Bu
e idanunki
ar Aljanna ki kalli mijinki.
Bazan ta
a iya kusantarki kina jin nauyina ba, ko kina ganin na yi miki yaro ba" Hannuna ya kama ya kai in da ban yi zato ba.
"Kin ji ni ba yaro bane, bu
e idanki ki kalli Idanuna umarnine" Hawayene suka shiga sulalowa a kumatuna, na farin cikine, ko na tsoro ne, ko na kunya ne ban tantance ba.
Na fi minti uku kafin na bu
e idanuna, idanuwanmu suka sar
e ana juna.
Banyi aune ba na ji yaima lab
ana ri
on alewar yara.
Daga haka bazan iya furta kalma ba.
Wallahil azim bansan haka mu'amular aure take da da
i da tsayawa a zuchiya ba sai a wannan dare.
Jega ya kaini fagen da ban ta
a mafarkin akwaishi a duniya ba.
Sonshi ya nunku marar adadi a zuchiyata, girmanki ya
arsu a zuchiyata, na dena mishi kallon
aramin yaro.
Ya koma babban mutum a idanuna...
Alhamdulillah..
ARSHE
ANAN IYAKAR WANNAN LABARIN ZAI DAKATA.
INAI MA MASOYANA DA MASOYAN SHANONO FATAN ALKHAIRI MARAR ADADI
A SANADIYYAR WANNAN LITTAFI NA GA SOYAYYA A WAJAN MASOYA.
SANADIYYAR WANNAN LITTAFI NA HA
U DA MANYAN MUTANE SUN SHIGA CIKIN RAYUWATA.
SAI MUN SAKE HA
UWA A SABON LITTAFINA WANDA ZAI ZO MUKU A GABA.
KUMA DA YARDAR ALLAH ZAKU KU JI DA
INSHI FIYE DA WANNAN WANDA KIKA GAMA.
INA MAI BA MASOYAN RUBUTUNA HA
URI ZAKU
AN JINI SHIRU NA WASU LOKUTAN DA NI KAINA BANSANI BA.
ZAN
AN JE HUTU MAI TSAWO SAKAMAKON CIWON IDANU DA YA SAKA NI A GABA.
A YANZU HAKA MA SAI DA TABARAU NAKE IYA GANI DA KYAU.
AMMAN IN SHA ALLAH IN NA TASHI FITOWA ZAN FITO MUKU DA WANI IRIN SALO NA MUSAMMAN MAI CIKE DA WA'AZANTARWA, KAR KU JI SHIRUN YAYI YAWA DAN ALLAH......
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
154398f63ee04978a05d7e600894f407