Sashe 17
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amman ku
in ba amfanin da yake yi musu.
A
arshe mutuwar wula
anci ne yake riskarau, ko ciwo in ya fi
arfinsu su koma
auye su bar dangi da jigilar jinya." Haka rayuwa tai ta tafiya a garin Habuja, Tani ta samu kwanciyar hankali, taci mai kyau, ta sha mai kyau, ga ku
i alhazai suna basu.
Lokaci
aya ta canja, damma
azanta da rashin wanka ya hana fatarta she
i.
Sai su fi sati biyu basu watsa ruwa ba, haka wanki sai kayan annakiya tayi musu yawa suke cire lokaci su yi wanki, shima ji
a_ji
a.
Duk abincin da suka ci a kansu suke share miyar ko mai
on abincin.
Kan Tani har wani gari gari ke zubowa, ga
wata harda
uma a kan Tani.
Kwatsam wata ranar juma'a aka aiko daga gida cewar Kawu Yusuf ba lafiya rai a hannun Allah.
Ba shiri Naroro suka tarkata suka nufi gida.
Zuwan su Tani shanono da kwanaki ka
an.
Mai gari ya tara dattawan
auyen akan za'a kwashi yaran
auyen zuwa makarantar kwana dake Bauchi, domin taimakon
auyen, wata gidauniya ce ta ke bi
auyuka_
auyuka domin tsamo matasan ciki daga duhun jahilci, su ke sa su makaranta kyauta..
Iyaye da yawa su kai tawaye,
alilanne suka amince a tafi da yaransu, ciki harda Ige da tayi karambanin saka sunan Tani a cikin tawagar, anata shirin kaisu makaranta Naroro da inno basu san wainar da ake toyawa ba sam.
Mai gari shine ya rarrabama
aliban makarantar kwana bokatai, da akwatin
arfe, harma da guzurin garin kwaki.
Ige ta ha
a ma Tani
anzo da yawan gaske, da man
uli, da yaji, harda maggi mai dun
ule.
Tayi ma Tani kitso, harda wanki.
Ranar tafiya da tazo Ige da kanta tasa Tani a mota akori kura cike da
alibai.
Tani ta fashe da kukan farin ciki.
Har sai da motar su Tani ta
ace Ige ta dena ma Tani adabo.
Iyayen sauran yaranma sai
aga ma yaransu hannu suke yi."
Dawowa daga labari.
Shanono:.
Kukane yaci
arfina, bani da kuzarin ci gaba da wannan labari.
Na da
e ina rera kuka, Jega yayi shiru kamar ruwa ya cinyeshi.
Gefen titi ya samu ya dakata.
Ashe shi ya jima yana fitar da hawaye, idanuwanshi sun ka
a sun yi jawur.
Jajayen idanun ya zuba mun.
"Barista dan Allah ki yi haquri banda kuka.
Dukkannin abinda ya faru a rayuwarku ya riga da ya wuce tuni.
Ha
a na tausayama rayuwar
an jagora, dama ashe irin rayuwar da suke gudanarwa a bayan fage kenan?
Ya salam" Hawayena na shiga sharewa a hankali, sai da na sai sai ta nutsuwata kana nace.
Rayuwar da suke gudanarwa tafi haka muni, rayuwace mai cike dam da ha
ari sosai" Wasu sabbin hawaye suka sake samun gurbi a kumatuna.
Cikin sanyi da taushi Jega ya dinga rarrashin ruhina, yana yi yana jawo mun ayoyi da hadisai masu kwantar da zuchiyar mai sauraro.
Take na samu nutsuwa ta dawo gangar jikina, har da murmushi.
"To Alhamdulillah na yi farin ciki da walwala ta shinfi
u a fuskarki.
To mun shigo Kaduna ina muka nufa to?"
Babban Asibiti zan soma zuwa, inason ganawa da wacce zan kare.
Kuma inason in san halin da take ciki kafin lokacin gudanar da shari'ar yayi."
Wayar Batula na kira lokacin da muka iso babban asibitin.
Na kalli Jega nace.
"Ya kamata ace ka kama hanyar komawa Kano, sabida kar kayi dare.
Daga nan kotu ni zan wuce bani da ishasshen lokaci."
"Wallahi in dai nace miki zan iya komawa yanzu nayi miki
arya.
Inaso in rakaki kotu in ga yanda kike gudanar da shari'arki.
Sannan inason sake jin ci gaban labarinki in kin gama shari'ar." Kai na girgiza mishi nace.
Zan iya amincewa da ka bini kotu.
arashen labari kuma sai wani ji
on, sabuwar shari'a ce a gabana.
Kuma kes
in yana da girma." Batula na hango tana tawowa, sai dube_dube take yi.
Duk da bansanta ba.
Amman na fahimci itace.
Bari in je ina zuwa." Ban jira me zai ce ba na fita.
Batula ko?" Na
wala kiran sunanta.
Da sauri ta juyo"
"E Barista Tani Shanono Naroro ko?"
Zahiri nice.
Bamu da cikakken lokaci.
Kaini in ga marar lafiyar" Gaba tayi ina biye da'ita a baya har zuwa ward
in mata.
A bakin wani gado muku tsaya.
Marar lafiyar tana kwance fuskarta a kumbure, ga
inki anyi mata a gefen idanunta, le
anta sun kumbura suntum.
arin jinine a
aure a hannunta.
Nurse ce a gabanta tana rage gudun shigar jinin cikin jikinta.
Shiru nayi ina mamakin irin rashin imanin da yasa mijin matarnan yai mata karifin duka irin wannan ya sauya mata halitta.
Ga sakinta da yayi, ga yara ya kar
e mata.
Sannunku ya mai jikin?
Sunana Barister Tani shanono Naroro.
Nice lauyar mai
ara.
Inaso in babu damuwa zan
an gana da marar lafiyan" Wata dattijuwa kamar mahaifiyarsu ce tace.
"Ba lallai ta iya magana yanda ya dace ba baiwar Allah, bakinta bata ko iya motsashi, Amman likitanta zai miki bayanin halin da take ciki.
Tun da aka kawo mu asibitinnan har zuwa yanzu.
Ni nama cire raina da tashinta, ha
a tana cikin ciwo sosai.
Kinga dai yanda fuskarta ta aune, ga
inki da akayi mata.
Gobe ma tiyata za'a shiga da'ita." Tabarau
in idanuna na kawar na kurama kumburarriyar fuskar idanu ina jin tausayinta ainun.
Mama yaranta daya
wace mata guda nawa ne?"
O'o guda biyu ne kawai basu da yawa.
Itama tace ba zata iya barin yaranta a hannunshi ba, sabida fasi
ine." Nurse
innan na kalla nace.
Sister zan iya ganin likitan wannan baiwar Allahn a yanzu?
Dan awa guda ya rage mu shiga shari'a"
"E zaki iya ganinshi.
Kinci sa'a bai jima da shigowa ba.
Zamu iya tafiya" Sallama nayi musu, muka tafi da Batula da nurse har zuwa ofishin Dr.
Wannan nurse
ince tai mishi bayanin abinda ya kawo mu, sai ta fita ta bamu waje.
"Bismillah ku zauna ga waje." Zama mu ka yi, mu ka gaggaisa.
Nazo inji halin da Shamwila take cikine.
Da batun tsagewar mahaifarta Dr" Zama ya
yara yace.
"Mahaifar ba tsagewa tayi ba.
Bayan mun tsananta bincike.
Cikine kwance a bayan mahaifarta.
Cikin ya lalace, shine zamu cire mata zuwa gobe.
Lalacewar cikin yana da ala
a da dukan da taci amman?"
"E yana da ala
a ta kai tsaye da hakan.
Amman gobe zamu shiga da'ita tiyata.
Kinga yanda kanta da bakinta ya fashe ai?
Le
enta ya yanke bamu ga guntun tsokar ba.
Amman mun mata ciko da tsokar naman cinyarta.
Sai kanta daya fashe, har yanzu bincike muke yi akan
walwarta.
Kinsan sha'anin
walwa.
Muna so mu tabbatar in lafiyar
walwarta lafiya.
An yi mata gwajin
walwa na farko, da na biyu babu dai matsala sosai, amman zamu sake yi mata na ukun in sha Allah.
Jiya ta soma yin shirme shi yasa ma kika zo kika tarar tana bacci"
Numfasawa nayi, hawaye kamar zai zubo a idanuna.
Dr izuwa yanzu jini leda nawa aka zuba mata.
Ruwa leda nawa?"
"Jinin da kika samu a hannunta na hu
u kenan.
Leda shida take bu
ata.
Ruwa leda shidda aka saka mata."
Kuma ana biyan ku
in jinyarta ko sai ta gama jinya za'a biya.
Kuma wa yake biya?" Batula tace.
"Duk jigilar asibitinta a aljihunmu muka yi.
Sai shekaranjiya da
ayar matar mijin nata tazo ta kawo mana ziyara ne ta bamu dubu hamsin cash.
Amman mun kashe ku
i yafi dubu
ari biyu, muna kan kashewa.
Dan ko tiyata da za'ayi mata gobe dubu arba'in zamu biya.
Bamu san ku
in sallama kuma nawa zamu biya ba." Agogo na kalla, saura baifi minti talatin mu shiga shari'ar ba.
Mikewa nayi nace.
Nagode da lokacin ku da kuka ara mun.
Batula sai mun ha
u a kotu." Sallama nayi musu na fito a gurguje na fa
a mota ina sauke numfashi.
Kai ni kotu lokaci ya kusa." Yanayina da ya gani a dagule bai bashi damar magana ba.
Sai tu
i kawai yake yi.
Har muka shiga cikin harabar kotun ba wanda yace da kowa komai Shigarmu lokaci na yi.
Dan ina hango bayan masu shiga cikin kotun.
Kayana na ciro a mota, na saka rigar lauyoyi, da hular, ban ko bi ta kan jega ba.
Nima na bi ayarin masu shiga cikin kotun.
Wajen da aka tanada dan zaman lauyoyi na samu na zauna.
Nazari nake yi kafin kotun ta gama sai saita, kuma al
ali ya shigo.....
NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 13
A tsanake na gama tattare littattafaina.
Juyowar da zanyi muka ha
a idanu da Bilkisa.
"Umman Sulaiman kece kika zama Barista?
Tsarki ya tabbata ga Allah subuhanahu wata ala.
Nayi farin cikin ganinki a cikin kyakkyawan kama." Murmushi nayi mata muka rungumi juna muna cike da farin cikin sake ganin juna.
Bilkisa ashe rai kan ga rai?
Kaila da ya ha
a mu, kinga ya sake ha
amu.
Ashe dama Shamwila ce Kaila ya sauyama kamannin haka?" Hannunna ta ja muka fito daga cikin kotun.
Dai_dai ana sa kaila a cikin motar bursuna.
Baba Rammai, da Basira, da Mara
isiyya sai kuka suke yi suna
aga ma kaila hannu, Amadudu sai ha
uri yake basu.
Hajiyayye kuma tana gefe tayi jigum.
Baba Rammai ina wuni, ya muka ji da wannan abun kuma?" Baba Rammai ta iso inda nake ta kama mun hannaye carab ta fashe da kuka.
"Tani ki mun rai dan Allah ki taimaki kaila ko dan sabida yaranki.
Ko babu komai Kaila ya soki tunda ya iya aurenki a bazawara mai aure hu
u." Basira tace.
"Tani ki taimaka mana dan Allah Kaila ya fito.
Ya ci darajar yaranku ke dashi.
Mun sani Kaila da Baba Rammai sun miki abun ashsha.
Amman yanzu mu muke ro
on ki sassautama kaila dan Allah " Ni mamakine yasa na daskare a wajan ina kallonsu kawai.
Hajiyayye ta iso kamar wacce bata da gaskiya, ta rame ta ko
e, ta
anjame fiye da lalacewar da nayi a baya.
"Umman Sulaiman ashe yanda nake hasashenki kinma wuce haka?
Dole kaila ya dimauce ya kasa bacci akan ki gaskiya.