Sashe 24
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko a tsakar gida Ta Maulidi take in dai Narani ya kalli
irjinta sai ya ha
iye yawunshi.
Tani ta zama wata iri, ga wahala ga gori da take sha a cikin gida.
Wata ranar asabar da daddare aka tashi da gobara a gidan.
Rumbu biyu na Narani a jere suka
one.
Ai fa wannan lamarin yasa Narani da jama'ar gidan suka kafa ma Tani
awon zu
ar cewar tana da
ashin tsiya.
Hakan bai tabbata ba sai da wawakekiyar gonar Narani gari guda amfanin gonan rabi da kwata ya lalace.
Nan gidan ya
ara yi ma Tani tsananin gaske.
Kullum su Ige a cikin bata ha
uri suke, dan kullum Tani ta kai ziyara gida da kuka take fitowa.
Duk abinda Narani ya ta
a sai ya lalace, kunsan
auye da camfin tsiya.
Wata ranar juma'a Tani ta tashi da na
uda asubar fari.
Ta sha gashi, an ci kwakwa itace harda yin
aton kashi.
Awanta goma tana nakuda kafin Allah ya sauketa lafiya.
Ige ce aka kira tazo kar
ar haihuwar tata.
Tunda ta soma nakudar babu wanda ya le
o kansu ma.
Itama Ige sauri take yi zata tafi birni gidan da take aiki.
Bayan ta yi jaririn wanka ta mi
a ma Tani shi.
Tasa hannu ta amshi yaronta da aka na
e mata da tsumma dan ko riga basu dashi.
"To Tani ni zan tafi.
Marka zasu zo anjima su dubaki.
Tunda da mata a gidan ga kishiyarki nasan zasu kula dake.
Marka zata zo ta yi miki kwana biyu naji haka Balarabe yace."
"To Ige nagode sai kin dawo" Nan Ige ta fita ta bar Tani ri
e da jariri ta zuba mishi idanu.
Jikinta duk jini jira take a shigo ta mi
a musu yaron ta je ta
auraye jikinta.
Amman aka rasa wanda zai le
o da sunan yi mata barka balle a zo ganin yaron data haifa.
Dole Tani ta shimfi
e yaron ta fita zuwa
ofar
akin Ta Maulidi.
"Umman
ahe dan Allah ruwan zafi zaki bani inaso zan yi wanka" Bu
ar bakin Ta Maulidi tace.
"Wanda ma yayi miki cikin yana can baya ta taki balle kuma ni.
Kinji na rantse miki ba ma za'ai suna ba zaki bar gidannan.
In kin fita kin fita kenan har abada." Wucewa Tani tayi ta
ebi ruwan sanyi dashi tayo wankanta.
Ga jikinta
anye.
Haka ta dawo
aki tana jin sanyi kamar zai kasheta, ha
oranta har kakkarwa suke yi.
Kuka ta fashe dashi, wani jiri na
ibarta ga yinwa dake sakutar cikinta.
Ana cikin haka sai ga Goggo marka da Goggo Mai riga sun shigo.
A cikin tsananin ciwo suka iske Tani.
Sai a lokacin mai Fura tazo ganin abinda aka haifa.
Shima na munafurcine.
Nan matan gidan suma suka shigo ganin yaro." Marka tace.
"Mai Fura yanzu yarinya tayi haihuwar fari ace an barta ita ka
ai daga ita sai abinda ta haifa.
Ga zazza
i a jikinta, yaron ko riga babu a jikinshi.
Tani kinci abinci kuwa?" Ta karashe zancan nata da tambayar Tani.
Kai ta girgiza mata halamar bata ci ba.
Marka tace.
"To jiba fa sabida Allah Mai Fura.
Yarinyar nan fa duk irin ukubar da Narani da Hamisu suke gana mata muna da labarinshi.
Da irin tsangwama mata da Ta Maulidi tayi duk mun sani.
Jibatta yanda ta zama babu abinda yayi saura a jikinta face
ashi, sabida Allah haka akeyi ne?" Mai Fura tace.
"To Marka ni kike son in zo in zauna da surukata dan ta haihu?
Kuma da kike maganar kunsan duk abinda Narani da Hamisu suke ma Tani, ai da sai ku
auki mataki.
Yarinyace mai
ashin tsiya, tunda tazo cikin gidannan abubbuwan asara suketa faman faruwa.
Ki duba fa hatta rumbunmu a cikin gidannan sai da ya
one
urmus.
Gona hetta nawa ce kikasan ta lalace a hannun Narani sanadiyyar auren wannan mai farar
afar?
A'a yazo
arshe wallahi dole ta bar gidannan ya isa haka kar tazo ta ruguje mana tattalin arziki." Mai riga tace.
"Ashsha Marka dama baki taso da wannan maganar ba gudun kar ki sake jefa Tani a cikin wata matsalar." Mai Fura carab tace.
"A cikin matsala take dama tsundum.
Marka dan Allah ku fice mana a gida.
Kar in
ara ganin
afar ko wacce
ar iska a cikin gidannan, gayyar masu farar
afa, gayyar na ayya, gayyar na yadada" Marka ta ajjiyema Tani jaririnta, ta ja hannun mai Riga suka fice a gidan.
Suna fita Tani ta fashe da kuka, ai kuwa mai Fura tace dawa Allah ya ha
ata in ba da Tani ba.
A wannan ranar mai jego sai da daddare ta samu taci tuwo mai zafi.
An bata kunu da rana mai sanyi amma, yinwace tasa ta sha kunannan kawai.
Sai da daddare Narani da Hamisu suka shigo
akin.
Tani na zaune tana ba ba
on duniya Mama.
Ta dumbulama yaronnan nono a baki.
Carab Hamisu ya ri
e nonon Tani yace.
"Ba'a sakarma yaro
arami mama a baki bagidajiya" Harara Tani ta sakar mishi ta warce nononta a hannun Hamisu.
Bakinta ya mara yace.
"Ni kike harara dan baki da kunya dan uwarki?" Narani ya tareshi da cewa.
"Nan gaba Tani ai sai zagi, shi yasa ya kamata ka dena wasa da yarinyarnan.
Kar
o mun yaron in mai hu
uba kafin
arnin nono ya illatamu" Dariya suka saka harda tafi.
Daya tashi
aukar yaron a cinyar Tani sai ya ha
a ya wawaso yaron ta wajen gaban Tani.
Da sauri ta mi
e tsaye.
Sai ma ta fita ta shige ban
aki ta saki kukan ba
in ciki.
Bata koma
akin ba sai da ta tabbatar sun fita a
akin kafin ta koma.
Wani irin wahalallen jego Tani take yi.
Tunda ta haihu take amfani da ruwan sanyi.
Da
anyen jego Tani ke zuwa
ebo ruwa a burtsatse, kafin kwana hu
u da haihuwar Tani ta kumbura ta yi him.
Ranar da ta wayi gari kwana na biyar da haihuwa ko idanunta bata iya bu
ewa tsabaragen yanda suka kumbura.
Ga wari da Tani take yi sabida yarinyace bata san ta yanda zata kula da kanta yanda ya dace ba.
Tun ranar da su Marka suka zo aka samu sa
ani babu wanda ya kuma zuwa a matan.
Su Kawu Yusuf ne kawai su ka zo barka.
Nan ma gidan ya kacame da gulmar kwa
ayine ya kawosu.
Gida Tani ta nufa kai tsaye da goyon jaririnta a bayanta.
Ko ina a jikinta ya kumbure, babu ko takalmi balle mayafi haka ta shiga gida.
Kamar tana cikin zautuwa da zafin ciwone.
" Subhanallaah me zan gani ni mai Riga Tani kece kika zama haka duk kin kumbura?
Marka fito ki ga Tani yadda ta koma" Matan gidan suka firfito harda Katagi wanda dawowarshi daga gona kenan." Mai Riga tasa hannu ta sunto goyon bayan Tani.
Marka ta fashe da kuka tace.
"Wannan iyayen miji da mijin kwai marasa imani.
Tani ruwan sanyi kike ta
awane haka, da jikin ki ya aune haka?" Hawaye kawai Tani take zubarwa shararara.
"Marka shigo da'ita ta yi wanka taci abinci tukunna, sai su Binta su rakata.
Danni wallahi bazan je gidannan ba sam.
Zamu iya yin abun fade ni da Iya mai Fura." Nan Tani ta samu zazzafan ruwanta Marka tayi mata wankan darbejiya, duk inda aka zuga ma Tani ganyen darbejiya sai ta sauke ajjiyar zuchiya tsabar da
i.
Zafin ruwan na shiga jikinta tana jin da
i.
Marka tayi ma Tani tsarki sosai, wajen shima ya zame ma Tani ciwo ana wankewa yana yau
i ita kuma tana kuka.
Marka na fitowa tace.
"Mai riga dole ki bi Tani gidan surukanta.
Su bamu wankanta ta dawo gida.
Kinga yarinyarnan gabanta ya ru
e.
Kinji yanda yake wani irin wari kuwa, gashi yayi tudu sosai.
Yau
i kuwa kamar ina wanke karkashi fa da
yar yau
in ya tsaya.
Dole ta kumbura, da ta
ara wasu kwanaki a haka mutuwa zata yi."
Bayan Tani ta ci abinci mai Riga ta tusata gaba suka koma.
Babban tashin hankali suka tarar a gidan.
Narani ne motar data
ebi hatsinshi zata shigar birni
arayi suka kashe direban suka gudu da kayan motar tas.
Shine fa ya dawo gida cikin tashin hankali.
"Kana zaman zamanka da matarka wacce kashin arzikinku yazo
aya.
Ka auro mai
ashin tsiya.
Mabarata ai suma suna yin arziki, su sai filaye da gonakai.
Amman ubanta ko bulo ya kasa saye, sai yawon bin garuruwa." Kalmar data dira a
irjin Tani kenan.
Take jikinta ya soma rawa.
arfin hali Mai Riga tayi ta yi musu sallama.
Amman babu wanda ya amsa.
Hannun Tani ta ja zuwa cikin
akinta.
Babu wanda ya tanka musu, Mai Riga sai ta yanke ta zauna da Tani in ba haka ba wani abun ka iya samun Tani.
Har ranar suna babu wanda ya sake takowa zuwa
akin Tani.
Ma
ota sun
i zuwa barka, dan suma ance musu mai
ashin tsiyace Tani.
Ranar suna sasaafe sai ga dangin Tani sun soma halarta.
Mai Fura da kanta tai tattaki ta fa
a musu babu taron suna, yaro kuma sunanshi Dauda.
Kafin kace me kowa ya watse, daga Tani sai Mai Riga.
Tani sai shirgar kuka take yi tun safe.
Zuchiyarta sam babu da
i haka dai al'amura su ka ci gaba da tafiya har akai kwana goma sha biyar da haihuwar.
A lokacin Mai Riga ta koma gida, Tani ta ci gaba da renon Dauda ita kuma.
Wata ranar talata Narani ya shigo a fusace cikin rashin tawakkali yake bayanin barayi sun taresu a motar birni sun
wace ma kowa ku
i, shi ya gaji dan haka shi ya saki Tani.
Tani na jin haka ta dafe
irjinta tare da sakin kuka.
Ta Maulidi kuma ta saki gu
a harda rawa.
"Ki tattare kayanki yanzu ba sai anjima ba ki bar mun gidana.
Yarona kuma ki ajjiyemun abina." Tani na jin haka zuchiyarta ta ruguje ba shiri ta dur
usa tana kukan yai mata rai ya barta da
anta.
Amman Narani yai rantsuwar bazai barta ta fita daga gidan da
a ba.
"Ke ko mayafi ba zaki
auka ba.
Daga nan zaki fice a haka" Tani tana ji Tana gani Narani ya
are Dauda a bayanta.