Sashe 28
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sunanka?"
"Sunana Tanimu"
"Tanimu Tani dai bazawarace, in dai sonta kake yi je ka turo iyayenka da sadaki mun baka ita ko yanzu ne" Baki Tanimu ya washe yace.
"To gobe zan tawo da mijin mahaifiyata sai ya kar
a mun auren nata.
Na kuma gode sosai da karamci Mama." Da haka yayi musu sallama ya tafi akan sai zuwa goben......NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
Baffa na dawowa Inno ta sanar mishi cewar Tani ta yi miji, ga yanda suka yi ma da shi mijin.
Abu kamar auren
ar tsana washe gari sai ga Tanimu da dattawa uku da sadaki, Baffa shima ya kira ma
otanshi aka
aura auren Tani karo na hu
u.
Sai dai Tanimu ya ro
i alfarmar a bar tarewar sai wata mai kamawa kafin ta tare yanaso zai yi gyare_gyaren inda Amarya zata zauna.
Take kowa ya amince.
Tani taci gaba da tsumayar Tanimu har tsawon wata shida tana gida, mahaifiyar Tanimun dai tana kawo musu ziyara, kuma tana kawo ma Tani aiken ku
i da Tanimu yake aikowa.
A cikin wata na bakwai ne su Inno suka matsa ma mahaifiyar Tanimu lamba akan su suna so
arsu ta tare.
Tasa musu rana akan su shirya zata
auki Tani ta kaita Tulu.
Haka kuwa akayi ranar talata Tani suka kama hanyar Tulu a cikin akori kurar data
iban musu kayan gado.
Harda Karime da Use a cikin
an rakiya.
Tafiya suke yi suna wuce
auyuka iri_iri, su fa
a kauci su fa
a kwazazzabo har suka shiga
auyen Tulu wanda yake
ashin jihar Bauchi.
auye masu noman waken suya da waken dafawa.
auyen da samarin cikinta suka shahara wajen yi ma mata asiri domin su auresu.
auyen da basu da wutar lantarki a lokacin, basu da titi ba makaranta.
Kanti guda
aya ne a
auyen, shine kantin Tanimu, a gidan Tanimu ne ka
ai ake kunna inji kab
auyen.
"To Tani ga gidan mijinki sai mu shiga" Gidan kwararra
ene sosai, babu ma kamar katanga sam a gidan, Tanimu yana daga cikin shago ya hango su Tani, a guje ya tawo ya taresu.
"Iya me yasa zaki yi mun haka dan Allah?
Kinsan fa halin Ta sallah fa.
Ni nama kasa fa
a mata nayo aure har yanzu, kuma na ganku harda kaya" Tani da su Use su kai kasa
e suna ji da kallon ikon Allah.
"To me kake so ne Tanimu, ai kasan da tsoron Ta Sallah kayo auren.
Iyayen yarinyarnan sun yi kawaici iya kawaici wata na bakwai kenan Tani na zaman jiranka.
Kaga Tanimu kasan yanda ma za ka yi da Tani ehe" Tani ta share hawayenta tace.
"Tanimu kaimun rai ka barni in zauna.
Su inno sun gaji da zamana nima na gaji, kayi ha
uri dan Allah" Hawaye ya gangaro a kumatunta.
Tanimu yace.
"Babu wajene a cikin gidan.
Kuma wallahi Ta sallah in ta san ke matatace
ila ta
one gidan damu duka a ciki.
In zaki zauna a
akin hatsi a matsayin yarinyar
anwar Iya to" Da sauri tace.
"Zan zauna dan Allah na amince" Yaya Use da Yaya Karime suka nuna
in amincewarsu, Tani idanunta ya rufe, ta gaji da cin zarafinta da iyaye, da jama'ar unguwa suke yi.
Samarin layi da sun ganta sai wa
a.
Haka Tanimu ya shiga da Iya da Tani.
Su kuma Use da Karime ya kaisu gidan matar
ahe abokinshi, me motar kaya dake
an unguwane Tanimu yace ya koma da kayan kawai.
Suturun Tani kawai ya sauke, ya biya mai mota ku
inshi ya bisu cikin gida gabanshi na fa
uwa" A matsayin
anwa Tani ta soma rayuwa a gidan Tanimu.
Tana kwana a
akin da suke ajjiyar hatsi.
Sai dare ya tsala Tanimu ya shigo ya sassa
i Tani ya koma
akin matarshi.
Da gari ya waye Tani zata shiga hidima a cikin gidannan ta zama boyi_boyi.
Wanka ma wannan sai ta fi kwana goma batai ba, haka ma matar Tanimun take yi.
Cikin wata biyu Tani ta fice a hayyacinta ta sake zama
auye sosai da sosai.
Itace zuwa
ebo ruwa, itace yin kara, itace wankin yara itace komai na gidan duk dan ta tsira da igiyar aurenta.
Kwatsam wata rana da daddare Ta sallah ta kama Tanimu da Tani kifin mazar
waila.
Ranar sai da akayi ya
in basasa ta tara ma su Tani mutane sosai da sosai.
Dole Tanimu ya fito fili ya fa
i matsayin Tani a wajenshi.
Rikici tsakaninshi da Ta sallah ya dawo sabo, Tani ko ruwa bata iya sha a gidan tsabaragen fitinar Ta sallah.
Tani duk da haka ta jure amman sai da Tanimu ya saketa ba tare da tayi laifin komai ba.
Har
asa ta tsugunna tana ro
on Tanimu da Ta sallah akan su yi hakuri su barta taci gaba da zama dasu duk abinda suke so zatai musu.
Amman fur Ta sallah taki amincewa dole Tani ta tattare
an tsunmokinta ta dawo Jos.
Dake sai dare ta shigo ta ci sa'ar samun su inno a gida.
A wannan daren sai da Inno da Baffa su ka kekketama Tani tufafi tsabaragen dukan da taci sai da ta yi fitsari.
Idanunta ya tara jini sosai da sosai.
In waje Tani ta fita samari da mata_mata a shiga yi mata dariya.
In matane suka shigo cikin gida Inno tai ta nuna musu Tani wai ta
i zaman Aure.
Matan gidansu ma suka tsangwameta ainun.
Yaya Use da Yaya Karime ma bafa a barsu a baya ba wajen hantararta ba.
Baiwar Allah haka tai ta jurewa kullum cikin kuka da ro
on Allah take Allah ya kawo mata mijin da zai ri
eta hannu bibbiyu.
Bayan ta kammala idda sai ta ci gaba da yi ma Inno
ar jagora, suna tafe suna bara har zuwa babban masallacin
an izala, wanda akafi sani da masallacin
an taya.
In Tani ta ajjiye Inno sai ta shiga gari tana yawon bararta, in ta samo ku
i sai ta dawo ta zauna da inno.
Ita take siya ma kanta komai da ku
in barar nan.
Kullum a layin dake tsallaken inda suke bararsu Tani na ganin wasu matasa biyu ko suna aiki, ko suna kwance rana na dukansu.
Gareji ne na gyaran mashina, da motoci, kuma akwai yaran aiki sosai dan har unifom suke sawa biri da wando na bulun yadi.
Tani tafi wata biyu tana ganin matasannan, in suka tashi a aikin
ayan saurayin fari sai taga yaci wanka kamar ba shi ba.
Ta lura yana da tsabta da son gaye sosai, gashi kyakkyawa dashi, idanuwanshi farare.
Wata rana da yamma Tani ta tsallaka taje sawo alala da kunun gya
a a cikin wani gida a garejin wadannan matasa.
Ta samu matasannan a kwance a bakin wata kwata suna hirarsu tazo ta wucesu ta siyo kunun gya
a da alala ta fito.
Har ta wucesu
ayan matashin yace da Tani.
"Haba Antynmu yanzu ba zaki taimaka muma ki siya mana ko da kunun bane?
Tun safe babu abinda muka ci" Murmushi Tani tayi da jin muryar wannan matashi.
Sai ta zaro
ari uku ta basu.
"Gashi ku je ku siya" Da gudu suka iso inda take suna rige_rigen kar
ar ku
in.
Matashin da yafi burge Tani shi yai nasarar warce ku
in yana haki.
"Mungode sosai.
Ni sunana Kaila wannan abokinane shi kuma Isa sunanshi anan muke aikin koyon gyaran mashin"
"Sunana Tani a bakin masallaci muke bara" Daga wannan ranar sai Allah ya ha
a jinin Tani da Kaila sosai.
Ita kuma kullum taje yawon bararta ta dawo zata kawo musu
ari biyu,
ari uku, wata ran in dawa ta yi mai har dubu Tani take ba Kaila.
Har ta kai ta kawo Kaila in suka hango Tani sai su sauke ajjiyar zuchiya su shiga murna sun sam abinci ya samu.
Ranar da Kaila ya soma furta ma Tani kalmar so ta girgiza, bata ta
a jin zuchiyarta tayi rawa ba sai wannan ranar.
A rana taje ta samu Kaila a kwance bakinshi duk ya bushe, halamun rauni da galabaita duk sun bayyana a fuskarshi.
Tsugunnawa Tani tayi ta wajajen fuskarshi.
"Kaila baka da lafiya ne naga bakin ka duk ya bushe haka?" Mayaudaran idanunshi ya zuba ma Tani, take tsigar kanta da jikinta suka tashi.
"Shanono kenan babu komai ba ciwo nake yi ba.
Amman halin da zuchiyata take ciki na gwammaci ace ciwo nake yi." Jim tayi ta sake kura mishi idanu.
"Meke damun zuchiyar taka kai kuwa har haka?"
"Tsantsar sonki mara algus, da tsantsar son kasancewa dake a matsayin
awar rayuwa shike damuna.
Zuchiyata ta jima da kwa
aituwa da ke Tani.
Kyan fuskarki, da murmushinki su ke fuskar zuchiyata.
Ki mun rai ki jefani a cikin ruwan kududdufin sonki in yi nin
aya babbar mace." Wannan shine karo na farko da Tani ta san yanda ma ake furta kalmar so ga wanda akeso.
Fa
aya taji zuchiyarta na nutso a cikin kududdufin so da
aunar Kaila.
Sai dai tuno da cewar aurenta hu
u yasa jikinta macewa mus, dan a hira da Kaila da suke yi kullum ya sanar mata shi saurayine bai da aure.
Neman ku
i ya fito yi domin tara na aure, amman na abinci ma gagararshi yake yi.
Taya soyayyar saurayi da Bazawara mai aure hu
u zata yiwu?
Tani tasan yaudarar kanta kawai zata yi ma.
Mi
ewa ta ke da niyyar yi, kaila yasa hannu carab ya ri
eta idanuwanshi na zubar da ruwan hawaye,
ayan hannun nashi dafe da
irjinshi.
a mutuwace zata tabbata a gareni muddin kika
i amincewa da tayin soyayyar da nayi miki Shanono.
Da gaske nake sonki ba da wasa ba" Da
yar Tani ta ha
iye yawonta tace.
"Kaila kana ganinane baka san ko wacece ni ba shi yasa.
Abinda ka sani a kaina shine ni almajirace kawai.
Ina sonka Allah tun kafin mu soma magana da juna.
Amman aurena da kai bazai ma yiwu ba.
In ni da kai mun amince, iyaye da danginka ko karen haukane ya cijesu ba zasu amsheni a matsayin suruka ba" Tana dasa aya ta zare hannunta ta tafi.
"Shanono, shanono shanono !!!
Tani ko waige ba tai ba.
Sai dai a daren ranar idanunta ko gezau ba sui ba.