Sashe 18
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hmm Tani ki mun aikin gafara akan irin zamantakewar da mu ka yi.
Nasan na cuceki kuma kin shanye.
Ni ban ta
a cin karo da mai ha
uri irinki ba a rayuwata.
Jibi yanda rayuwa da
uruciya suka juya mun baya Tani." Murmushi nayi musu dukkansu kafin nace.
Bani da abunda zan taimaki Kaila dashi a kotu.
Gaskiya ce take yin halinta a kotu, ba dannema mai hakki hakkinshi ba.
Baba Rammai ke kan ki kinsan kaila madokine, gashi da
ure_
uren ashariya.
In da kinje asibiti kinga irin jikin da Shamwila take sha na tabbatar ba zaki ce a taimaki Kaila ba.
Ko kuma ince in da mara
isiyya ce mijinta yai mata irin dukan da kaila yai ma Shamwila nayi imani sai in da
arfinku dukkan ku ya
are.
Ku bi kaila da adda'a inaga zai fi.
Bilkisa ni zan tafi, inaso in je in huta." Batun ro
on gafarata da Hajiyayye take nema ban ko bi ta kan zancan ba.
Domin ba yafewa zanyi ba.
"To ummun Sulaiman ki bani number ki, zamu yi magana ko a waya ne.
Ashe su Balaraba sun koma hannunki?" Murmushi nayi nace da Bilkisa
Muna tare dasu." Numberna na bata.
Tare da yi musu sallama na nufi motata.
Da idanu duk suka bini har na shige motata.
Na dubi Jega nace.
Jirgin
arfe nawa ka yi burking?" Lumshe idanu yayi yace.
"Jirgin
arfe biyar ne.
Inaga Airport zaki ajjiyen kawai in je in jira." Jan motar yayi muka fice daga kotun.
Kotu:
Bilkisa tabi bayan Tani da kallo tana ta'ajibi.
"Iko sai Allah.
Hajiyayye kinga wani ikon Allah kuwa?
Sai wannan lamarin ya tuno mun lokacin da kuka shigar da
aran umman Sulaiman, kuma Kaila ya goyi bayanki.
Umman Sulaiman ta na prison, ku kuma kuna gida kuna jin da
i.
Yau gashi ita su Shamwila suka
auka a matsayin lauyansu." Baba Rammai wacce ta shiga cikin damuwa.
Maganganun Tani suka ci gaba da jujjuyawa a
walwarta tace.
"Hmmm ha
a jikina yayi sanyi.
Duk maganganun da Tani ta fa
a a nan dai dai suke.
Sai dai zan tsaya tsayin daka da adda'ar Allah ya kawo ma kaila mafita" Barista Jamilu Jamil ne ya iso inda suke tsaye.
"Bilkisa zan koma masaukina sai zuwa jibin in Allah ya kaimu.
Hajiyayye ki zauna da shirin fitowa ba da shaida.
Kuma ku yi
arin gayyato Salima a zama na biyu, dole itama muna bu
atar shaidarta a ranar.
Dan naga Baristan su mai zafi ce, sai na zurfafa bincike, da harha
a hujjojin da zan doketa."
"Yauwa yaro, ko nawa ne zamu biya ka taimaka mana kar a ce za'a kulle mun yaro a gidan kaso.
Wallahi bai yi dukannan da niyya ba.
Ka taimaka mana" Cewar Baba Rammai da take ta hawaye.
Barista Jamilu Jamil yace.
"Komai zai dai daita Baba, ai jibi ne zamu yi asalin zama.
Yau shinfi
a kawai mu ka yi.
Tunda na gane lauyarsu tana da zafi zan yi sabon shiri.
Amman na hango kamar ta tsaya daku anan ko?" Bilkisa tace.
"E mun tsaya, ai mun santa farin sani ma" Kai ya girgiza, tare da yi musu sallama ya wuce.
Suma komawa gida su ka yi.
Kowa yana cikin matsananciyar damuwa.
Hajiyayye
walwarta sai tariyo mata bidiyon Tani take yi.
Da irin yanda take tsaye tana gudanar da shari'a, tana jujjuya idanu.
"Ohh Allah mai hikima.
Ni da ada na kusan kashe Tani sabida ba
in kishi, na hana duniyarta sa
at, na
antar da darajarta a gidan Kaila.
Ji Tani
ar jagora a yau ji yanda ta zama hamsha
iyar mace, wacce tasan ciwon kanta, ji yaranta sune manya a gida, Sani har mota yake ja, su Balaraba sun girma abinsu, suna zuwa makaranta mai kyau kafin su bar gidannan.
Ni ko rayuwata
asa tayi daga ni har yarana.
Samira ma ni kwanannan na kasa gane mata sam, kullum aikinta kenan yawo na jaraba.
Yanzu haka
annenta ne kawai a gidan, ita kuma tana can gantalinta.
Duniya kenan, ka shuka alkhairi ya fi maka.
Ni da na shuka sharrin yau ga abinda gari ya waya.
Shamwila ita kuma tana asibiti rai a hannun Allah, kaila zai kwana a firzin" Shigowar Bilkisa
akin Hajiyayye ne ya katse mata sambatun da take ta ta yi ita ka
ai.
A
asa take tayi zaman dirshan, ta tallafi kumatuta da hannu bibbiyu."
"Umman Fati kece kika shigo?" Zama tayi tace.
"Nice Hajiyayye.
Baba Rammai tana can tana kuka, tana sambatun wai umman Sulaiman ta yafe mata.
Wai me ku ka yi mata haka ne?"
"Hmmm Bilkisa ni kaina zaman da kika ga nayi jigum anan tunanin rayuwa da irin kaidi, da sharrin da na dinga ma Umman Sulaiman nake yi.
Na ci zalinta, na
au alhakinta, munanan maganganu babu wanda ban fesa mata ba.
Ke har tsirara ta ta
a kamani a turakar Kaila ranar kwananta lokacin muna Jos layin
an maraya.
Wallahi Allah bata iya bu
e baki tace mini komai ba.
Bilkisa ji Umman Sulaiman yanda ta dawo, jibeni ni Hajiyayye a yanzu.
Nayi nadama, tsoron Allah ya da
a shigata.
Kuma na yanke hukuncin jibi in mun ha
u zan sake ro
on gafararta ko zan yi katari ta yafe mini.
Yanzu ne na gane dalilin da yasa Kaila ya haukace, ya
imauce a kan Umman Sulaiman, sabida yana son dawo da'itane ma ya saki Shamwila, ai mai hali baya fasa halinshi, Kaila bazai dena hangen mata
an gayu masu aji ba, ko wacce da irin da
in bakinshi da yayi mata har ta aureshi" Ajjiyar zuchiya Bilkisa tayi tace.
"Kaila shine babban mai laifi a cikin wannan lamarin.
Ni takaddata zai bani na ha
ura da auren.
Iyayena dama sun kafe akan sai ya sauwa
e mun."
"Ni kaina Bilkisa wallahi zamana a gidan Kaila ya zo
arshe.
Tattara inawa inawa zanyi in koma Argungu can wajan danginmu in yi zamana.
Yara Allah ya rayasu da imani zasu neme ni in sun girma." Bilkisa tace.
"Ni kam zan tafi da yarana, bazan iya barinsu a gabanshi ba.
Kina gani umman Sulaiman itama da yaranta suke manya ta kwashe abinta"
"Bilkisa bazan iya tafiya da su bane.
Su yi zamansu a gidan ubansu.
Ina da ya
inin zai kula dasu.
Ni kaina in na tafi Argungu ba lallai su bani wajen zama ba" Haka dai su kai ta tattaunawa, da shirya yanda kowa zai fita daga cikin rayuwar Kaila."
Shanono "
Idanu na lumshe, ina hango fuskar Kaila yanda yake kallona da mamaki.
Fuskar Hajiyayye da shigarta ne ya dawo mun.
Hajiyayye
ar gaye yau itace da ko
iyar atampa harda tsohon takalmin roba?
Kamar ba ita bace ta ja zarenta yanda take son sa
a shi a cikin gidan kaila ba.
A ranar da Hajiyayye ta shigo cikin gidana.
A ranar ta soma tabbatar mun da wacce iriyar amarya Kaila ya auro mun.
Baba Rammai ta dinga fa
Yanzu Kaila yayi Aure da ya auri yarinya shatab, budurwa ba bazawaraba.
Ranar nayi kuka sosai.
Amman gashi wai ni yau Baba Rammai, da Hajiyayye suke ro
o ni Shanono?Allah na gode maka a bisa suturar mutumci daka lilli
a mini, Baba Rammai da mara
isiyya kamar ba su ba suma duk sun fige..
Allah ka bani damar yin wannan shari'a cikin adalci kamar Yadda nake yin ko wacce shari'a a cikin adalci.
Zamana a gidan Kaila na fara tunowa.
Har garejin su Kaila saida na hango, da kwatar da suke kwanciya rana na dukansu shi da Isa suna jiran in zo in basu na abinci.
Wata wawuyar ajjiyar zuchiya na sauke dai_dai isowarmu Airport.
"To ni zan koma.
Sai zuwa gobe in Allah ya kaimu.
Da sassafe ko ince miki da asussuba zamu taso.
Ina ajjiye uwar gida a gida zan kiraki ki fa
a mun inda zamu ha
u.
Kinga in muka zauna sai kin game mun labarin rayuwarki tas.
Ha
a ina
aruwa da abubbuwa da yawa, bani la
ai ba harda masu bin labarinki na yi imani da Allah cike suke da mamakin irin rayuwar da almajirai, da
an jagorarsu suke gudanarwa.
Ki kula da kanki sosai.
Nagode da lokaci da kika bani" Kasake nayi ina kallon takun jega har sai da ya
ace ma ganina.
Dawowa nayi
angaren tu
i na ja motata zuwa hotel
in da zan sauka.
Bayan nayi wanka nayi Sallah, sai nayi odar abinci.
Ina zama da zummar kiran wayar Amina in ji Yaya suke, sai ga wayar Oga Rashid ta shigo wayata.
Sai da ta kusan tsinkewa kana na
aga.
Sai naji yayi nannauyar ajjiyar zuchiya.
Kana yace.
"Barista ina fatan kin shiga garin Kaduna lafiya ko?"
Lafiya lau Oga.
Yanzu shigata hotel kenan.
Dama nayi tunanin sai na nutsa ne zan kiraka" Murmushi yayi yace.
"Ni da yake na matsu in ji muryarki baga shi na kiraki ba uhm Barista, to yaya binciken kin gudanar dashi yanda ya dace ko, kinsan kes
in babbane."
Duk binciken daya dace in yi nayi.
Sai dai ita marar lafiyar ban samu damar yin magana da'ita kai tsaye ba.
Amman zuwa gobe zan sake komawa in ga yanayin jikin.
Gobe za'ayi mata tiyata." Mun jima muna
an hira daga baya mu ka yi sallama.
Wayar Amina na kira na ji lafiyarsu.
Muka gaggaisa da su Inno da ige, harda Yaya Use.
Amina ce dai ban jita a cikin walwala da farin ciki ba.
Na dai yi mata ta
aitacciyar nasiha kafin mu ka yi sallama.
Ina datse wayarsu na kira Sabira, da Habiba Bala na tsokata musu kes
in Shamwila dake hannuna.
Sun yi mamaki sosai.
Harma Habiba Bala
ar yi tace jibi zata zo Kaduna ita kuma tanason ganin idan Kaila harma da Hajiyayye, da Baba Rammai.
A haka mu ka yi sallama dasu.
Washe gari misalin
arfe takwas na safe na shirya tsab na shiga babban asibiti wajan Shamwila.
Na tarar bata kwance a gadonta an shigar da'ita
akin tiyata.
Batula, zuwa wannan lokacin babu wanda yazo a dangin Kaila ya ga halin da Shamwila take ciki, bayan Bilkisa matar Kaila?"
"E Babu, dubu hamsince ta bamu, amman duk ku
in da ake kashewa ni nake biya." Kai na girgiza nace.