Sashe 32
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A lokacin kaila ko kallon arziki bata samu a wajenshi.
In turaka tazo ya ta gazinta da zagin iyayenta kenan.
Ranar da Kaila ya sanar mata zai
aro aure a ranar ta sintilo
arta Amina.
A lokacin
akin Shanono baya shiguwa tsabar zarni, katifarta yararin fitsari kawai take yi.
Wannan yayi kashi a wanke mai, wannan yayi kuka ta tarrasheshi, wancan ya fa
i in yana rarrafe, wannan tana bata nono.
a ko ince gwarne ya haukata Shanono ga fitinar Kaila yasa ta kasance mutum mutumi kawai.
Amina na da watanni Kaila yayo Aure, ya auro Hajiyayye mace
ar gaye da kwalliya, ma'abociyar sa suturun banza, mace mai kwarkwasa da kirsa, makirci kuwa kamar a gidansu aka yanke mishi cibi.
Shanono ta tsorata da irin macen da Kaila ya auro mata tsabaragen bu
ewar idanunta
ayan ya ha
e da
ayan tsabar yagewa.
Baiwar Allah ita kam tura cikin Balaraba take yi a lokacin ma, ga Amina na shan nono.
Kullum a cikin hidimar yara take, katifar yaran ma watarana bata ko iya samun fito da'ita tsakar gidan haka zata wuni a ciki, kuma jan
am da fitsari.
In dare yayi ita da yaran haka zasu haye cikin ruwan fitsarinnan su yi kwanciyarsu, duk inda shanono da yaranta suka gilma zarni da wari suke yi.
Shigowar Hajiyayye cikin rayuwar Kaila ya ruguza
ar ragowar gwamnatin Shanono a zuchiyar Kaila.
Yanzu zagi har tsakar gida, ya zageta ya zagi iyayenta, sa
anin da da sai dai ya zageta a
aki.
Ya raina inno da Baffa sosai, ko da ma Rammai ma haka take a wajenshi.
Sau biyu Shanono na tafiya gida ana korota, a na biyun sai da Baffa da inno su kai mata kafirin duka da tsohon ciki, tana dawowa ta haifo
iyarta Balaraba.
Balaraba na da shekara
aya cib Shanono ta haifo Hauwa'u.
Hauwa'u.
Tana goyon hauwa'u gogan naka ya
aro aure.
A lokacin arzikinshi yaci uban na da dan Shanono na jin ra
e_ra
in ya bu
e katafaren gidan gona mai cin kaji dubu.
Haka dai rayuwar tai ta murzawa, Kaila ya juya ma Hajiyayye baya itama domin ya samu
ar boko ma'aikaciya.
Zuwan Amarya ne yasa Shanono ta ja tsumman rayuwarta ta zama
ar kallo a gidan.
Ha haka ta haifo autanta Salis, wanda yaci sunan mahaifin Amaryar Kaila.
A ta
aice Shanono har gidan yari kishiya tai sanadiyyar shiganta da jego.
Hindatu kuma akwai sanda ta ta
a watsa ma Balaraba ruwan zafi duwawun yarinyarnan ya salu
e.
Haka Shanono ta shiga
imuwa, gashi bata da wanda zai taimaketa sai Allah, ga tsohon ciki a jikinta lokacin.
Sai Inno ce ta kar
a mata Balaraba, ake kaita ana barba
a mata maganin gargajiya da
yar
unan ya warke.
Har Balaraba ta warke babu wanda ya bu
i baki yai ma Shanono ya mai jiki, ko Hindatu ta bata ha
uri babu.
Zuwan Amarya sai shanono ta koma makaranta sanadiyyar Habiba Bala
awar arziki, taci gaba da karatunta cikin aminci.
Zuwa wannan lokacin Kaila ya siyar da gidan da suke ya kammale gininshi.
Inda aka gina a matsayin na shanono Amaryace ta shiga, Shanono tana gefe kamar yajin
osai.
(SAURAN LABARIN DAI KUN SAN SU DASU MUKA SOMA)
SHANONO:.
Hawayena na share na
ago kaina na
urama Jega idanu.
Kuka yake rerawa tamkar
aramin yaro idanunshi sun ka
a sun yi jawur, jijiyoyin kanshi sun firfito.
Jega wannan shine labarina, na baka labarinnan nawa ba dan komai ba sai dan ka nisanta da rayuwata.
Babu soyayya ko Aure a gabana.
Iyakar mazajen da na gani a rayuwata ai sun isheni.
Ina fatan wuyar da na sha a hannun maza yasa shine sanadiyyar shigata Aljanna.
Nasan mutane da dama zasu ce nayi wauta dana kwashe tarihin rayuwata na fa
a ma.
Ban yi wauta ba, nayi hakanne domin al'umma su
auki darasi, sannan su san irin rayuwar da mabarata suke gudanarwa.
Da ace zan samu wani babban matsayi a gwamnatance, abu na farko da zan da
ile shine bara.
Kukane yaci
arfina dole nayi shiru na ba kuka hakkinshi ta hanyar rerashi kamar yadda Jega yake rerawa.....23
Mun jima muna rera kuka an rasa wanda zai rarrashi wani.
Sai daga baya Jega ya
ago idanuwanshi da suka rine ya dube ni dasu yace.
"Aishaaa"
Wani irin yar naji a duk sassan jikina jin Jega ya ambaceni da sunana na asali.
ago kan ki ki kalleni
ila zaki karanci gaskiyar abinda ke fitowa daga zuchiyata zuwa kan harshena.
ago ki kalleni Aishaa" Kasawa nayi sam, abun mamaki sai naji ina jin kunya da nauyin Jega sosai.
Ko dan na fallasa mishi asirin rayuwata ne.
Da
yar na
ago na dubeshi.
"Kin yarda da Allah, kin kuma yarda da
addara, kin yarda da ranar tashin
imana, kin kuma yarda da cewa bawa bashi da tsumi bashi da wata dabara face abinda ubangiji ya za
a mishi?" Idanu na lumshe nace.
Na yarda, duk cikakken musulmi ya kamata ya yarda da hakan." Zama ya gyara yace.
"Ga wata tunasarwa zan yi miki Aishaa
Ibnu Uthaimin R.A yace: " kada ka
i duk abinda Allah ya za
a maka,domin Allah S.W.T yana za
a maka abinda yafi zama Masalaha ne ga rayuwarka, ba tare da ka sani ba.
Ta yiwu nine maganin dukkannin zubar hawayenki Aishaa.
Ni Ahmad in zaki amince in zama miji a gareki da izinin Allah zaki samu farin ciki.
Kuma zan rungumi yaranki su zama nawa, duk da nasan abun zai yi musu wani iri.
Amman kece zaki siya mun darajata a idanunsu.
Aisha kar ki duba me duniya zata ce miki, ko da wanne idanu zaki kalli mutane.
Wannan shi yake kashemu dan
an Adam babu ta yanda zaka iya mishi.
In a ranki kin gamsu dani ki
auka ni alkhairi ne ga rayuwarki.
Ni ban biyo ki dan kyanki ba, ko dan iliminki, ko dukiyarki ba.
Allah shine shaida kan yadda sonki ya ginu a zuchiyata ta hanyar sauraren zantukanki masu
auke da hikima da azanci a ciki.
Da zaki bani damar aurenki na yi miki imani da Allah bazan ta
a kusantarki ba har sai kin amince dani.
Ko
aki bazan ha
a dake ba a bisa dole ko takurawa ba, sai da amincewarki.
In ma baki amince ba ni mai biyayyane tare da son abinda kike so.
Ni bu
atata abu
aya ne shine ki kasance a
ashin inuwar kulawata, da aurena.
Kema ki yi farin ciki a rayuwarki.
Amman Kaila yaci amanar
auna yayi butulci mai girma.
Shine wanda kike shari'a a kanshi in na fahimta ko?
Dan naga ya cikaki da kallon soyayya, kuma naga kinsan iyalanshi"
Hakane shine mahaifin su Sani." Idanu ya lumshe yace.
"To yau gashi a hannunki a matsayin mai laifi, ke kuma a matsayin mai son
watoma wacce ya zalunta hakkinta.
Ko a iya haka Allah yana sonki Aishaa.
Kuma sauran mazajenki da suka kasa duba rashin gatanki su kula dake, suka duba rashin gatan wajen takaki, kina tunanin Allah zai barsu ne?
Ai in dai sun zalunceki zasu ga sakaiya, ko a raye ko in an je can.
Haka nima in na shigo rayuwarki dan in cuta miki ne Allah zai kawo
arshena yai miki sakayya bisa zaluntarki da nayi.
Menene ribata, ina da uwa, ina da mata, ina da yara.
Suma zan so su samu kyakkyawar rayuwa mai inganci, da aminci.
Ban yarda ki soni ko ki amince da aurena a bisa tilas ko tursasawar da su Alhn Sama da umma Habiba su kai miki ba.
Na fi so ki amince da aurena a kan kankin karan kan ki, kiji kin samu nutsuwa a zuchiyarki, to ni kuma a shirye nake.
In kinji ban kwanta miki a zuchiya ba na miki al
awarin sama miki lafiya.
Kafinnan zance miki ke jaruma ce.
Bazan
oye miki ba duk halin da kika tsinci kan ki a ciki su Inno ne suka jefa ki.
In mazajenki na da laifi bai wuce kaso talatin cikin
ari ba.
Saba'in
in na su Baffa ne.
Duk aurenki da kika yi guda
aya ne kika yi bisa ga son ranki shine na Kaila.
Amman sauran kin yarda kin yi su ne bisa tursasawar su Inno, da gudun yawon bara, da tsangwamar society.
Kuma kara zube akai aure ba tare da bincike ba, wanda a addinance bincike a neman aure ya hakakta.
Amman dai bawa baya iya tsallake
addarar da Ubangiji ya shinfi
a a bisa rayuwarshi.
Kiyi ha
uri nasa kin shiga wani yanayi ko?"
Murmushi kawai nayi mishi.
Ha
a Jega Allah yayi mishi baiwar iya zance da hikma tamkar babban mutum.
A'a babu damuwa nima sai yau naji tamkar an sauke mun wani nauyi a zuchiyata wanda ya jima da tokareni.
Kaine mutum na farko da yasan ha
anin tarihin rayuwata.
Babu wanda ya ta
a bani dama ya zaunar dani domin ya ji matsalata ta gidan aure."
"Shekarunki nawa yanzu?" Idanu na zare tambayar tazo mun a bazata sosai.
Shekarata Arba'in da uku a duniya" Kai ya gya
a yayi dariya kana yace.
"Ni kuma shekarata Talatin da hu
u a duniya.
Kinga ba wani girmata da yawa kika yi ba ma ashe shekara tara kika bani.
To amman kina jin sona a zuchiyarki ko tukunna dai?
Ki fa
an gaskiya." Agogo na duba
arfe biyu harta gota.
Da sauri na mi
Subhanallaah
arfe biyu ta wuce ba mu yi sallar azahar ba." Shima mi
ewa tsaye yayi yace.
"Har yanzu muna cikin lokacin ta.
Kije masaukin ki, nima gida zan nufa yanzu, sai mun yi magana, ko kuma in ce sai mun ha
u gobe a kotu"
Da hannunshi ya bu
e mun mota na shiga, sai da yaga
acewar motata shima ya shiga tashi motar.
i nake yi amman tunanin maganganun Jega kawai nake yi.
Na rasa gane a irin matsayin dana ajjiye Jega.
Na duba na hango aibu dai a haka banga wani aibu da yake dashi ba.
Dan duk inda namiji mai
irar mazan asali ya kai, to Jega ya kai.
Aibunshi shekarunshi ne, nayi tunanin shekarun nashi basu kai haka ba, dan ina mishi kallon sa'an Dauda ne ashe abun ba haka bane.
Duk da haka yayi mun yarinta har ga Allah.