Sashe 6
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban gushe ba har sai da ya
ace ma ganina tukunna.
Ajjiyar zuchiya na sauke, har ga Allah ya bani tausayi da naga ya shiga mawuyacin hali.
Na san so, na san zafin so, nasan zafin son maso wani.
Duk na
ana irin nau'ikan son nan na sansu.
To amman ina ganin hakan shine yafi mun alkhairi.
Da
yar nake
aga
afata, tsabaragen yanda jikina yayi sanyi.
Da sallama na shiga cikin gidansu Inno.
Kayan abinci na tarar a tsakar gidan hilimi guda, da sabon keken guragu dal.
Ga Baffa na ta
irga ku
i, yanata shinshina su.
Inno da Ige na kalla, sai jera kayan abinci suke yi.
Magana wannan na kasa.
Wannan kayan fa Ige daga ina, ga ku
i naga Baffa nata
irgawa?" Na tambaya da sauri.
Ige ta washe baki tace.
"Wani bawan Allah ne ya shigo ya kawo kayannan, wai sunanshi Ahmad.
Yaron kirki ya ba Naroro ku
i, ga sabon keke ya siyama Inno.
Tani ki mishi godiya dan Allah" Shiru nayi nama rasa me zance sam, Baffa da Inno sai shi mishi albarka suke yi.
A sanyaye nace.
Me yace muku, cewa yayi na sanshi?" Inno tace.
"E yace kin sanshi kuna mutumci dashi sosai." Ajjiyar zuchiya na sauke
oyayya.
A gurguje nayi musu sallama bayan mun gaisa dasu.
Ko da na harba motata kan titi, babu abinda nake yi sai tunani barkatai da suke ta faman yi mun yawo a kaina, kalmar masoyi ba ma
iyi bane ita tafi dawomin a duk kalaman Jega, ha
a na tsorata da irin gigicewa a sona da yaron yayi, shi baya ko jin kunya ma.
A haka na isa office ina cikin tunani.
Na tarar da wata farar mata a zaune a gaban teburin Mai Hula suna tattaunawa.
Zama nayi na dafe kaina dake saramun kawai.
Zamana ke da wuya sai ga Oga Rashid ya shigo office
in namu.
"Ranki shi da
e ashe zaki zo?
Ai da kin zauna kin warke tukunna.
Noo ki koma gida, in ma shari'a kike dashi sai a wakilta abokan aikin ki su taimaka miki ai.
Taso in kai ki gida." A motar shi ya kawo ni gida.
"Da yamma in na taso aiki zan kawo miki motarki.
Ki daure dan Allah ki dena tunani bana son ganinki a damuwa.
In baki ji tausayina ba, ya kamata kiji tausayin yaranki, ke suke kallo su ji da
To in sha Allah zan kiyaye, nagode sosai." Kallona yayi da kyau yace.
"Kina da shari'a yau da gobe ne?" Girgiza mishi kai nayi halamar A'a.
"To ki zauna a gida, ban baki izinin zuwa office ba har sai na tabbatar kin warke tukunna."
Nagode sosai Oga Rashid.
Zan shiga gida" Fitowa nayi a motar, ina tafe kaina na sarawa.
Oga Rashid bai gushe ba har sai da ya ga na shige cikin gida na ji dirin tafiyar motarshi.
A kan gado na fa
a ina tunanin irin rabuwar da mu ka yi da JEGA, da irin alkhairin da ya yi ma iyayena.
Wayata ce tayi ruri, ina dubawa naga Habiba Bala ce.
awata kece da safennan, akwai wani abun kenan?" Cikin shesshe
ar kuka Habiba Bala tace.
"Shanono Allah yayi ma JEGA rasuwa yanzunnan.
A sakamakon mota data bigeshi a gaba da layinku ka
an.
Nayi imani daga wajenki yake, muna asibiti yanzu zamu tawo da gawarshi gida" Wani wuji_wuji ne naji yana
ibata, tuni na rasa gane ina ma kaina yake.
"Ba zan sake zuwa ba in sha Allah.
Masoyi ba ma
iyi bane, Allah shine shaidata na fa
o cikin rayuwarki ne dan dan in wanke miki datti da ra
in da maza suka saki a ciki.
Ina sonki dake da yaran naki gabaki
aya.
Babu wani
uduria raina face na faranta ma ruhinki.
Tunda bakya so kina ganin ni ban isa ba, na zame miki abun
yama, da hantara shikenan.
Ina miki fatan Alkhairi, Allah yasa wanda zaki aura ya san kimar mace da darajarta.
Ba zaki sake ganin JEGA ba har in kika barni na bar nan.
Ni faranta miki nake so in yi.
Zski san ni cikakken masoyine, mai burin faranta ma masoyiyarshi rai.
Gani na shine babban abinda ke
ata miki rai ko?
Ba zaki sake ganina ba.
Zanje in ci gaba da raya sonki a zuchiyata.
Kina raina abadan.
Fatan alkhairi, masoyi ba ma
iyi bane." Wannan itace kalmar da Jega ya furta mun ta
arshe.
Ashe da gaske bazan sake ganinshi ba da gaske yake yi ashe?
Innalillahiwainnailaihilrajiun innalillahiwainnailaihilrajiun innalillahiwainnailaihilrajiun innalillahiwainnailaihilrajiun innalillahiwainnailaihilrajiun !!!!!!!!........
Ku yi ha
uri anan zan iya dakatawa sai monday kuma, zuchiyata ta riga da ta tsinke.[30/10, 3:17 p.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 6
Inason in
an yi magana ka
an ga masu yi mun
orafin, in Jega ya mutu littafin ya
aci.
Da masu cewa bai kamata Jega ya mutu ba.
Da masu cewa sun dena karantawa in dai ban dawo da JEGA ba.
To tun farko na sanar nace labarinnan ya faru a gaske ba
irarran labari bane.
Bani da ikon juya al
alami zuwa yanda kuke so.
Sannan ko da ace
ira akayi, duk abinda kuka ga marubuci ya rubuta shi yasan dalilin da yasa ya rubuta.
Dan Allah ku yi ha
uri in maganata ta
ata muku rai.
Har kirana kai ta yi a waya sabida JeGa.
Labarin gaske ne, ba
irarreba.
Duk abinda kuka ga na rubuta ya faru ne.
Nagode son so.
an bati ma fa na ga comments
inku akan Jega, nagode sosai
Allah kawai nake ambato, jikina na karkarwa.
Shikenan na kashe
an mutane.
Yanzu yaya Uwarshi za taji, da matarshi, in suka san ha
anin cewar daga gidanmu yake, ya samu ha
arin?
Habiba Bala ki yafe mun nasan wannan lamarin dole ya ta
a ki dole ne ma.
JEGA Allah yai maka rahama, Allah ya gafarta maka.
Nagode da nuna mun soyayya da kulawar da kayi.
Banji da
in rabuwarmu yanda ta kasance ba." Ire_iren sambatunnan nayi sunfi dubu.
A mugun gigice nake, in tashi na kasa tashi, jiri ne yake kwasheni daga zaune ma, ina kuma in na tashi.
Habiba Bala ce ta sake kirana a waya.
Da hanzari na
aga gabana na dukan fat_fat_fat.
"Shanono zaki zo dai gida ki taya ni zaman makokin ko?" Cikin rikicewa nace.
Kun tawo da gawar ne Habiba Bala?" Kafin tace wani abu na soma jiyo kuke koke da kururuwar mata, harda Allah ya'isa sai da ta dira a kunnena.
Muryar mahaifiyar Jega nake jiyowa, wasu mata kuma na bata ha
uri ina jiyo wata tana fa
"Zalinci dai anyi miki kilishi, ki san matakin da zaki
auka tun kafin kema a rabaki da duniyar." Luuu naji kaina na tashi sama, wani
aci na ketowa daga huhuna zuwa kan harshena.
Habiba Bala bata ce komai ba nima bance ba, har sai da na dena jiyo koke_koke da zage _zagen sannan tace.
"Kar ki damu bama sai kinzo ba.
Ni kaina zaman gidan gagarata zaiyi, ganinan zuwa gidanki.
Gara ya bani takaddata, Shanono bazan iyaba tun a hanyar zuwa asibiti nake fuskantar
alubale."
it ta kashe wayarta.
Niko take na dena ganin komai, tun ina jin
aran ka
awar fanka har na dena ji.
Habiba Bala:.
Ranta a
ace ta shige motarta daga inda ta ke
e suka gama waya da Shanono ba ta yi yin
urin komawa ciki ba.
Tana shirin ta yar da motar ta Alh Nura ya nufota.
wasa mata glass
in motar yayi.
Zuge glass
in motar tayi tace dashi cikin
acin rai har da guntun hawayenta.
"Zan tafi wajen Shanono in zauna har sai an yi sadakar arba'in.
In kuma kaima kana tunanin duk dan ta dalilina ne
anka ya rasa rayuwarshi, kamar yadda matarka da
an uwanta suke gani, har suke iya zagina.
To ina jiran takaddar sakina.
Nura bazan iya
auka ko jure wula
ancin kowa ba, ada na
auka a yanzu kuma bazan iyaba na fa
a maka kenan.
Kai ni nafi jin da
in rayuwa ni ka
ai ma." Tana
isa aya ta tayar sa motarta fuu ta barshi yana sa
a hannun malum_malum
inshi da tunda suka shigo asibitin ta dena zama a kafa
unshi.
Alh Nura yana ma Habiba Bala soyayya ta tsakani da Allah.
Kuma ko wanne namiji yana so da sha'awar mace
ar gaye, mai tsabta, ma'aikaciya ba cima zaune ba, musamman yanzu da rayuwarnan ta zama na cu
eni in cu
eka.
Numfashi yaja ya koma cikin asibitin da saurinshi.
Amman maganganun da Habiba Bala ta yayya
a mishi, sai suya suke a zuchiyarshi.
Habiba Bala kuma kai tsaye gidan Shanono ta nufa, a wangale ta samu gidan, kuma gashi bata ga motar Shanono a
ofar gidan ba.
Shigarta ke da wuya ta taradda Inno da ige a kan shanono suna mata fifita tana ja da sauke numfashi da
yar.
Idanuwanta kuwa sun kumbura sosai."
SHANONO:.
Ganin Habiba Bala a dai dai wannan lokacin ya sake karyamun zuchiyata ainun.
"
"Inno Lafiya me ya sameta haka?" Ige tace.
"Kinga wallahi mu dai bama ce ba.
Ni dai ganin gidan a bu
e ne yasa na shigo.
Dan nasan ita taje wajen aiki, yaran suna makaranta.
To nama yi tunanin ko Dauda ne ya shigo cikin gidan, tunda shima yana da
an mabu
i a hannunshi.
Ina le
owa na sameta a zube numfashinta yana fita
ai." Habiba Bala ta kalleni ta girgiza kanta kawai.
"Taso mu je asibiti, bazai wuce hawan jininki bane ya sake yin sama ba.
Shanono ya kamata ki dinga kiyayewa ko dan lafiyarki." Idanu na lumshe kawai.
Ba sai mun je asibiti ba, ina da magani na sha ma yanzu" Inno da Ige ne suka fita, fitarsu ke da wuya nace.
Me ya kawoki gidana ku da akaima mutuwa Habiba Bala.
Wani abu mara kyau ya faru ko?' Habiba Bala tun farko shi yasa na dinga bin JEGA a hankali, wannan dalilin ne yasa ban ha
a shi da Sani ba.
Bana so in zama silar rushe miki farin cikin ki ne.