Sashe 12
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bakin gadon na
arasa.
Ya jikin naka Samari?" Murmushi yayi mai
ayatarwa.
",Jiki ya warke ma zan iya cewa tunda na farka nayi tozali da kyakkyawar fuskarki mai cike da annuri, da zati" Harara na zabga mishi.
Zaka soma sokiburutsun zancan naka ba?" Hannu yasa ya ha
e le
enshi dukka biyun.
Halamar yayi shiru.
A haka Dr da Habiba Bala suka shigo suka same mu.
Kan kujerar dana taso na koma ina fuskantarsu.
"Malam Ahmad yanzu akwai inda yake yi maka ciwo, bayan kan ka da yake sarama?" Dr ta tambayeshi, idanunshi
ur a kaina yace da'ita.
"Bayana in da ku kai mun x-ray
in nan har yanzu bai dena yi mun ciwo ba Dr"
"To kuma mun duba x-ray
in bayan ya fito.
Babu wani tsagewar
ashi a wajan kamar yanda mu kai tsammani.
Buguwace kawai.
Zan rubuta maka magani sai a je pharmacy na cikin asibitinnan a
o.
Ka dinga shafawa a wajan.
Ina khadija?" Habiba Bala ce ta bata amsa da cewa.
"Khadija ta tafi gida, zata yi wanka.
Amman magriba ta yi
ila sai zuwa gobe zata dawo." Kai kawai Dr ta
aga.
"Okay ki bini office yanzu, zan rubuta miki maganin, a kar
o yanzu." Habiba Bala ta kalleni tace.
"Shanono ki jirani ina dawowa yanzu" Fita su ka yi da Dr.
Suna fita Jega yace.
"Sai yaushe zamu sake zuwa Munjibir park ki
arashe mun labarina?"
Kai da kace ba zan sake ganinka ba in dai na barka ka tafi, ka manta ne?"
"Hakane ban manta ba.
Muddin hakan zai fi miki kwanciyar hankali shikenan bazan sake zuwa inda kike ba.
Amman ya zanyi da son jin
arshen labarinki mai cike da
umbin darasin rayuwa?" Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Ko a waya zan
arashe maka" Shigowar Habiba Bala ne yasa na mi
To Jega Allah ya
ara lafiya"
"Nagode sosai Barista nagode Allah ya saka da alkhairi" Da
Ameen" Na amsa mishi muka fita tare da Habiba Bala.
Sallama nayi ma su Alhn Sama.
"To shanono mun gode da girmamu da kika yi.
Ki sanarma manyanki zuwa gobe zamu kawo musu ziyara.
Mu kawo kayan na gani inaso" Cikina take ya
ulle.
A kunyace na bar wajen.
Habiba Bala ni kam na shiga uku.
Yanzu
an yaronnan ni Shanono zan aura?"
"Shanono kenan.
Ki doge ma Allah bisa ni'imar daya baki.
Jikinki bai mutu ba da labarin da Alhn Sama ya bamu ba?"
Ya mutu.
"Bai baki sha'awa ba daga shi har A'in tashi ba?"
Sun bani" A ta
aice nake bata amsarta.
"Zan same ki a gida mu tattauna yaushe kike free?*
Za mu yi magana a waya." Har gaban mota Habiba Bala ta rakani.
Ta sanar ma su Sani gobe tana nemansu su zo gida su sameta.
Ni dai na rufe idanuna a bayan mota.
Tsabar tunani da imajinetion wallahi bansan mun iso gida ba.
"Umma wani abunne yake faruwa kike
oye mana?
Umma kin Sani a cikin damuwa.
Shin ko zuwan mu gidansu Yaya Dauda ne ya fama miki mikin dake cikin zuchiyarki?" Sani ke magana, ya saka fuskar tausayi.
Dauda kuma yana daga tsaye shima a dagule yake sosai.
Babu komai yanayin jikin nawa ne sai a hankali.
Ku je masallaci ku yi sallah maza" Fita nayi a motar na
ule gida.
Su Amina suna wajensu Inno.
Wanka nayi na yi sallar magriba da isha.
Ina zaune ina tasbihi Sani yayo sallama yace.
"Umma kina da ba
o a falo" Numfashi na ja, na sauke kana nace.
Ina zuwa Sani" Sai da nayi addu'o'ina kafin na tashi.
Da hijabin a jikina na fita falon.
Na tarar da Oga Rashid yana shan lemon gora a kofin tangaran.
Waje na nema na zauna.
Bayan mun gaisa kuma ya shiga yi mun hira.
Dake bana bashi amsa yanda ya dace sai hirar ba tai armashi ba.
Misalin takwas da rabi yamun sallama ya tafi.
Washe gari da wurwuri na tafi office ina da shari'a da ya dace in gabatar.
Zama a office ke da wuya sai ga Rahama ta shigo.
A Rahama kin dawo
asarne dama?" Na tambaya ina fara'a.
Sai da ta samu wajen zama kana tace.
"Ai baki iya kirana ba balle kiji na dawo ko ban dawo ba.
Mai Hula ya aiki?"
Dariya mu ka saka dukanmu.
Rahama daru kenan.
Wallahi yanayin aikine ya ri
e ni.
Kuma banji da
in jikina ba yaune ma na dawo bakin aiki"
"To kin kare kan ki to ya labari?"
Nan mu ka
an zanta da Rahama ta bani tsarabata ta Dubai.
Abaya mai kyau ba
a ta bani.
Bayan fitarta kuma muka du
ufa aiki.
Kowa na da shari'ar da zai je ya gabatar.
Bayan tafiyar
an mazan ne Mai Hula take bani labarin wani kes da zata tsayama.
Wai mijinne ya saki matarshi sun je diban kaya ya laka
ama matar duka, har mahaifar matar ya cire riga yake son ya daka.
Matar tana asibiti ranga rang mahaifarta ta tsage."
Oh in da ranka ka sha kallo mai hula.
Maza suna bani mamaki ga duka ga tsinka jaka dan Allah?"
"Hmm ki bari Shanono.
Na je jiya na ga matar lafiyar a Kaduna.
Inda kanta yake ma bata ko sani ba.
Baki ga inda idanunta ya aune ya zama suntum ba." Duban mai hula nayi nace.
Kes
in a kadunane amman shine suka
auki lauya a Kano?" Tace.
"Wallahi kuwa.
Yar matan da aka daka
in a nan kano take da zama, so itace ta
aukar musu lauyar.
Mijinta yana da hala
a da Oga Rashid ne kamar.
Dan shine ma yayi mata jagora har office
innan." Kai na jinjina kawai nace.
Allah ya kyauta, ke kuma Allah ya baki nasara a bisa abinda kika saka a gaba" Daga haka na du
ufa aikina.
Misalin biyun rana na fita zuwa kotun da nake da shari'a.
Shari'ar tana matu
ar bani wahala sosai da sosai.
Kes
in wani irin mur
en kes ne, an kasa gano gaskiya kwata_kwata.
Wata mata ce aka kashe a toilet
akinta.
To
an uwanta suna zargin mijin matarne yayi kisan, dan ya mallake dukiyarta.
Dan tana da dukiya gashi Allah bai bata haihuwa ba.
To iyakar bincikena ya nuna shi mijin yana zaman lafiya da matarshi.
Manaja ne a kamfaninta ma.
Kuma lokacin da aka kasheta bincikena ya nuna mun mijin baya garin lokacin da abin ya faru.
Ma'aikatan gidan ma duk sun tabbatar mun da hakan.
Amman duk ayoyin tambayoyina da zargi nima akanshi na
aura, na
i yarda dashi sam.
Shekara guda kenan ana gurza wannan Shari'a.
Amman yau abun da
i mun soma samun nasara sosai.
Ina gama shari'ar na komo office na ci gaba da aikina.
Da yamma lis na nufi gida.
Gidansu Inno na zarce kai tsaye.
Anan na samu dukka yaran suna cin abinci a faranti
aya.
Can gefe ga wasu sababbi akwati masu hawa uku, da wata ba
ar leda a kai.
Take cikina ya mur
a, na yi saurin kallon idanun Sani da Dauda.
Suma ni suke kallo.
Amman na kasa fassara irin yanayin da suke.
"Tani an dawo daga aikin ne?
Maraba lale" Cewar Ige tana zaune da Qur'ani a hannunta.
Inno kuma tana cikin su Sani da ita ake cin abincin.
Baffa na zaune yana
irge_
irgen ku
i.
Aikinshi kenan kullum a tusa
irgen ku
i.
Zama nayi a cikinsu bayan na wanko hannayena, nima na soma cin abincin.
Sai nake jin kunyar yarana ta kamani sosai.
Kun je wajan Habiba Bala?" Sani yace.
"Munje tana asibiti, ba mu samu damar yin magana ba.
Tace in na gama jarabawa na zo hutu ma tattauna." Sai lokacin na ja ajjiyar zuchiya mai da
i, har na sake na samu damar hira da iyayena da yarana.
Kiraye_kirayen sallah ne yasa mazan suka fita Masallaci.
Matan kuma suka
aura alwala suka shige.
Anan Ige tace.
"Tani ashe za'ayi ba
i shine baki sanar mana ba ko?
Sai ganinsu mu ka yi sunzo.
Sani ne yaronnan ya fitar damu kunya.
Sai gashi da farfesun kaza da lafiyayyen tuwon shinkafa cikin kuloli ya kawo.
Ga kaya nan
aya daga cikin manemanki ne suka kawo kayan na gani inaso.
Ni na
auka budurwa ake ma wannan fele
en ko?" Kaina a
asa nace.
Ban sani ba Ige.
Ni duk aurarrakina na baya ma ba aimun ba."
"To shikenan ai.
Kinyi goshi kamarki ace matashi zaki aura.
Masha Allah mun taya ki murna.
Ahmad ai mutumin kirkine.
Ashe kayan abincin daya jibge mana rannan, da walakin goro a miya?" A kunyace na mi
e na shige
aki.
Ni nayi mamakin yanda su Ige suka amshi abun hannu bibbiyu har suna murna haka.
Ina shiga na samu Amina na yafa mayafi.
Ke kuma ina zaki je da magribannan?"
"Khalid ne yazo.
Nima bansan da zuwan nashi ba
Yace sa
o zai fa
a mun yanzu zai wuce." Jim nayi sai naji jikina bai bani ba.
Sai nace mata.
To ki kar
i keyn gida sai ku je can da
annenki ko, ai bai dace ku tsaya a titi ba" Amina tace.
"Ai umma yace mun sauri yake yi ba da
ewa zai yi ba.
To shikenan kama hannun Hauwa'u ta rakaki kuje" Ta kuwa kama hannun Hauwa suka fita.
Ni kuma na tayar da kabbarar Sallah.
Amina:.
Tana fita ta samu Khalid a jingine a jikin motarshi.
Ranshi a mugun ha
e ba kamar yadda ta saba ganinshi ba.
Dama tun sanda ya tafi, ko ta kira wayarshi baya
auka.
Ko text message ta yi mai baya maido mata da martani.
arasawa su ka yi inda yake.
"Barka da zuwa Khalid idanunka kenan.
Tun ranar daka tafi ko wayata baka
agawa Allah yasa lafiya dai?" Tsaiwa ya gyara yace.
"Lafiya ta lau kamar yadda kika ganni.
Yau
inma da kika ganni kamawa tayi Amina"
"To shikenan ina wuni?"
e gaisuwarki Amina." Amina tayi jim.
Take ta fahimci akwai matsala mai girma.
"Game da bincikenmu da aka gudanar ta
angarenmu.
Amina Khalid ba sa'an aurenki bane.
Ashe Mamanku da kakanninki mabaratane, masu yawon bara kwararo kwararo?
Sannan mahaifiyarki ance aurenta biyar.
A wata ruwayar ma akace aurenta yafi a
irga bata iya zaman aure sam......."
"Dakata Khalid.