← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 35

Sashe 19

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuwa jibi gobe kafin ku koma zaman kotu inaso ki bani list na ku
en da duk kika kashe a rubuce.

Sannan lokacin da fa
an ya afku tsakanin Shamwila da malam kaila, da waye da waye a wajen?' Na musu wannan tambayar sai mahaifiyarta taace.

"Ina wajan, Hafsa gata itama tana wajan.

Da ma
otanmu su su biyu, dan tare dasu ma aka kinkimi Shamwila ranga_ranga zuwa asibiti.

Yarinya Kaila ya shigo ya samu mun kawo mota muna kwashe kaya.

Shigowarshi sai Shamwila ta bishi har wajen turakarshi.

Mai ya faru_mai ya faru.

Sai duka, sai dambe ya kaure a tsakaninsu.

Kinsan Allah mun zo mun shiga tsakani kawai ya fya
a yarinyar nan da
asa.

Take kanta ya dare, bakinta ya yanke.

Kasar data fa
i sai da wata
ura ta tashi.

Wallahi ko iyakar ku
ina kenan bazan janye shari'arnan ba" Munfashi na ja, na tuno da mugun zafin hannu, da zafin nama da Kaila yake dashi.

Mama gobe inason ke da duk wa
anda kuka je
ebe kayan ku ziyarci kotu.

Dan amsa tambayoyi.

Amman lallai inason in san me suka tattauna har ya kawo fa
a a tsakaninsu haka.

Kuma ba wanda ta fa
a ma?

Batula tace.

"Ta fa
a mun.

Ce mai tayi kamar yanda yake yin faci
anci ya lalata yaran wasu, shima sai an lalata su Balaraba yaran tsohuwar matarshi ne, iyakar abinda tace kenan." Jim nayi ina juya kalmar a raina.

Tare da jero ma yarana adda'ar tsari daga ko wanne irin mugun baki.

Shikenan iyakar abunta ta fa
a yai mata wawan dukannan?" Mama tace.

"Nima cire riga yayi wai zai dakeni fa.

Wallahi da ya samu dama ni kaina bazai barni ba.

Ma
otanmu ne suka janyeni" A haka na dinga t
sintar maganganun da zasu zame mun hujja.

Misalin goman safe aka fito da Shamwila daga cikin
akin tiyata.

Sai da na gana da likitanta kafin na bar asibitin.

Wayar Jega ce ta shigo cikin wayata,
agawa nayi tare da karawa a kunnena.

"Assalamu alaikum gimbiyar mata.

Barka da fitowa daga asibiti.

Motata tana bayanki ina biye dake.

Ina kika za
a mana domin mu zauna ki game mun labarinki.

Kinsan jiya ko baccin kirki na kasa yi?"
an guntun Murmushi nayi mishi kawai.

Na hango motarshi na biye dani ta mudubi.

To ka biyo ni mu je gamji mu samu waje mu zauna.

Yau zan game maka labarina in sha Allah.

Duk da labarina yana da yawa sosai.

Jega ina baka wannan labarinne ba dan komai ba.

Sai dan ga gane Tani ba tsaran auranka bace.

Na sha gwagwarmayar rayuwa sosai.

Sai mun ha
u" Wayata na datse, muka ci gaba da tafiya a jere har zuwa Gamji.

A wajen wasu bishiyoyi da muka ga tsirarin motoci muma sai muka sa
ala tamu motar a ciki.

Jega ne ya soma fitowa a cikin motarshi.

Saye yake da yadi mai ruwan toka, dinkin malum_malum.

Ya saka ba
in takalmi, ba
ar hula, da ba
in agogo.

Yayi kyau sosai, shima ya iya wanka, sai dai Kaila ya fishi iya kwalliya sosai.

Fitowa nayi, yana gaba ina biye dashi a baya har zuwa wata rumfa, mai
auke da fararen kujeru da tebur a tsakiya.

Tagumi yayi bayan mun zauna, yana fuskantata.

"Ke nake sauraro" Gyaran murya nayi na ci gaba da bashi labarina....NA FA
O DAGA BENE.....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 14
CI GABAN LABARIN SHANONO:.

Bayan an kaimu makarantar FJC.

Aka bamu
akuna, kuma aka rarrabemu.

Ni ina kwanar su Habiba Bala Ummanka.

Itace ta soma kar
ata a cikin
akin.

Yara sa'annina sai dariya suke yi mun kamar sun ga wawan zama.

Wasu har toshe hancinsu suke yi wai wari nake yi.

Ganin haka yasa na takure sosai, duk gadon dana zauna sai ace mun da masu shi, da
yar na samu gado, Habiba Bala ta bani katifarta dake katifu biyu ne a kan gadonta.

Kwanan farin ciki da jin da
i nayi.

Sassafe naga anata kiciniyar
aukar bokatar ana fita, wasu suna sa kayan makaranta.

"Baiwar Allah ki taso mu je gun layin kar
ar ruwan zafi.

Zamu tafi
akin karatu" Cewar Habiba Bala.

Tani ta
auki bokitinta da sunanta a jiki ta bi bayan Habiba Bala suka je suka bi layin kar
ar ruwa.

Amman me sai wanka ya gagari Tani yanda taga ana shiga bayan gidan mata da yawa.

Har ta shiga ta fito a guje da bokitin ruwanta tana haki.

A bakin ban
akin ta wanke fuskarta, hannunta, da kafafunta ta yi komawarta
akinsu.

Irin kayan da aka basu jiya a wani ofishi, shi taga
akinsu sunata sawa.

Sai itama ta saka.

Ko man shafawa bata dashi, balle wani abu wai turare.

Habiba Bala tana shigowa taga Tani har sandal tasa, da farar safa.

"Me sunanki?

Ni dai sunana Habiba Bala"
"Sunana Tani Naroro" Su Halima Bawa suka tuntsure da Dariya.

Zainab Abola tace.

"Wanne irin sunane Naroro kuma?" Tani dai bata kulasuba.

Habiba Bala ta saka kayanta ta ri
o hannun Tani suka nufi aji.

Karatun yazo ma Tani da sau
i tana gaggane komai, duk abinda akayi musu a aji shida ne ake maimaita musu.

Cikin
anin lokaci Tani ta zama mai fahimtar duk abinda akayi musu.

Dan tana da mugun nacin karatu.

In suka je kilas duk abinda akayi musu, suna dawowa kafin Tani ta ci abinci sai ta tabbatar ta haddace komai, ta kuma gane komai.

Duk da ha
a ba
en na bata wuya amman a hakan take yi.

Harma ta koya ma su Habiba Bala.
arin Tani ne da
wazonta yasa
an kwanarsu suka sake da'ita.

Sai dai babu mai cin abincinta, babu mai yarda Tani ta ta
a shi.

Itace majina, itace susar
wata.

Wanka kuwa sai a share fin sati guda Tani bata watsa ruwa a jikinta ba.

Kayan makarantarta du
un_du
un dashi, sai warin dau
a.

Ga shi Tani bata
aunar kitso, tana gani duk ranar sati sai su Habiba Bala sun yi kitso, amman fa banda Tani, bata ko bu
e kanta ma balle yasha iska.

Ku
in cizo kuwa ya baro kayan Tani ya koma kan katifarta.

Tana zaune sai a kashe ku
in cizo fin biyar a jikin rigarta.
wata ita ka
ai ma sai ta gangaro har tsintsiyar wuyan Tani.

A ta
aice dai haka wannan zaman karatu ya kasance.

Har suka ka yi jarabawar farko.

Bayan sun yi aka basu hutu.

Daga
auye aka turo motar akori kura ita ta kwashe su Tani zuwa Shanono, suna mai cike da kewar makatanta da abokansu.

Ige tayi farin cikin ganin Tani sosai.

Ranar kusan kwana Tani tayi tana ba Ige labarin makaranta.

Ige tace.

"In ce dai Tani kina mai da hankali akan karatun ko?

Kinga bayan tafiyarki da Naroro ya ji labarin na turaki birni.

Wallahi sandarshi ya dinga zuba mun a gadon bayana.

Yusufu ne ya ceceni.

Cewa yayi kuna yin hutu zai zo ya
aukeki.

Da kin gansu ki gudu can gidan Yayarku Alawiyya, dan ba karamin aikin su Naroro da Inno bane su zo su mayar dake yawon bara ba.

A daddafe Tani cikin tsoro ta gama hutunta.

Hutu na
arewa aka mayar dasu makatanta su ka ci gaba da gumurzun karatu.

Duk malamin da ya daki su Habiba Bala, sai su tara ku
in cizo a cikin murfin
walati, su zuba ma wannan malami a kayanshi.

Ko su zuba mishi
wata.

In kuma subTani su ka yo tsokana, Habiba Bala ke tare musu, kasancewar ta fisu baki, kuma a wannan lokacin
atuwace ita sosai.

Sai ya kasance kowa na jin taoronta.

Haka karatu yai ta gudu, abubbuwa da dama su kaita faruwa.

Ranar da suka gama aji uku, suna murna suka rabu akan da sun dawo hutu sun zama siniya.

An yi musu walima gagaruma iyayen yara sun halarci taron, an rarrabama
aliban kyautuka masu yawa.

Cikin kewa da zumu
in sake dawowa makarantar a matsayin siniya suka watse.

Dawowar da Tani ashe ba zata yi ba kenan.

Suna shigowa cikin gida.

Da inno Ige taci karo.

Inno ta dubi Tani da akwatin
arfenta, da kayan makaranta a jikinta.

Kai ta girgiza ta shiga kwa
ama Naroro kira.

"Naroro, fito ga Tani da Ige sun dawo yanzu" Baffa ya fito har yana tuntu
"Ige to wannan karatun ya isa haka kuma.

Auren su Use da za'ayi nan da sati mai zuwa za'a ha
a da'ita Tanin duk a aurar dasu mu huta." Inno a lokacin tana da tsohon cikin Habu haihuwa ko yau ko gobe" Kawu Yusuf yace.

"Wanne irin auren Tani kuma za'a ha
a dana su Use?

Naroro Tani guda nawa take da zaka ha
ata aure da yayyenta?" Ige tace.

"Sannan ina Tani taga wani saurayi Naroro?

Su su Use ai dakansu suka fitar da mazajensu, a can tafa inda kuke bararku, akayi katari mazajen nasu
an gari
ayane.

Su sai ayi nasu, ita kuma Tani a barta ta koma makaranta na ha
aka da girman Allah Naroro" Nan Baffa ya dira a wuyan Ige, zagi ta inda ya shiga ba tanan yake fita ba.

Tani tana raka
e a bayan Ige tana kuka, tare da tuno karatunta da ake son salwantar mata."
"Ai abunda baki sani ba Ige.

Naroro ya da
e da cin ku
in sadakin Tani.

Ai dai kinsan Narani
an gidan Zailani mai fatu a nan cikin Shanono ko?

To shine yake sonta da Aure.

Gidan da kab
auyennan kowa ke son
arshi ta auri
an gidan, to Narani shine mijin Tani" Cewar Inno kenan.

Ige ta dubi Inno, ta dubi Baffa, ta juya ta dubi Tani wacce take ta faman kukan ba
in ciki.

Ige tasan Tani bata da burin daya wuce ta yi ilimi mai zurfi ta zama likita.

"Tani ki yi haquri kinji.

Ni kam nayi iyakar yina.

Naroro ya fini iko dake." Tana kaiwa nan ta yi ficewarta ta koma gidanta.

"Zo ki shige ciki ki samu
an uwanki
ar gatan uwa, in doddokeki da sandarnan" In ji Naroro, yana maganar yana harbo sanda.

Da rishin kuka da bibbuga
afafu Tani ta wuce
akin da in su Inno sun dawo a ciki suke sauka.
Chapter 19 · 0% Book details