← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 35

Sashe 26

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Haba ni nayi mamaki dama da Yahuza yazo mana
auye da batun auren.

Nasan gidanshi
aki uku ne sai
aramin kitchen, ashe a kitchen
in zai ajjiye Amaryar, ko taga babu ai daya kira an huda taga ( window)" Tani dai tana jinsu bata ce uffan ba kuma bata
ago ta iya kallon
akin ba.

Suna dai ta zaune, sai da su kai sallar isha aka shigo musu da tuwo da wata iriyar miyar kuka koriya fatau.

Da kinsa a baki zaki
auka lalle suka ka
a a maimakon kuka tsabaragen rashin da
inta, ba magi sai gishiri cau.

Haka dai suka tuttura tuwannan suna korawa da ruwan zartsi.

A tabarma Marka da mai riga suka kwanta, Tani kuma ta raku
e a gefe ta shinfi
a zaninta ta kwanta, iyakar filin
akin kenan
an uwan Ustaz Yahuza sai
akin uwar gida suka kwana dama
ar uwarsu ce danginsu
aya.

Washe gari da safe ma
umamen wannan tuwon aka kawo musu wannan
atuwar matar ta jiya, da ruwan kokko a
aton jug
in roba.

Suna gama karyawa kowa yayi wanka suka kintsa.

Sai ga ango ya shigo ya sha malum_malum
inshi, ya tsugunna ya gaishe da su Marka tare da tambayarsu ya ba
unta.

"Malam dama munaso a nuna mana kasuwa, zamu shiga mu cinto mata
an kayayyakin daya dace, zamu koma Shanono zuwa anjima" Cewar Marka kenan..

"To bari in karawo muku Tsahare sai ta rakaku naji tana cewa zasu je kasuwa dama yanzu" Fita yayi ya sanar ma
anwarshi, tazo suka tafi kasuwa da su Marka.

Basu suka shigoba sai wajajen sha
ayan rana kasuwa akwaita da cin lokaci.

Katifa suka siyo mata
arama da kedar tsakar
aki, sai labule, zanin gado guda biyu, sai setin tukwane mai hu
u, sai babba guda
aya, da dai tarkacen kayan kitchen.

Dama sun tawo da buhun dawa, da buhun gero a matsayin gararta.

Cikin awa guda suka kintsa mata
akin nata.

Goggo marka ta mi
o mata dubu goma daya rage tace mata ta ri
e a hannunta zasu yi mata amfani.

"Yafo mayafinki mu kai ki wajen abokan zamanki mu zamu kama hanyar gida." Mayafi ta yafo ta bi bayansu, a tsakar gida suka samu wannan dai buskuceciyar matar, mai Riga tace.

"Baiwar Allah
akin uwar gidan gidan muke nema" Ta
an yi dariya tace
"Nice uwar gidan.

Bismilla ga
akina can ku shiga" Cikin mamakin ganin
ibarta suka shiga
akin.

Fes dashi sai
amshin turare
an tsinke yake yi.

Ga yaro jinjiri a kwance yana baccinshi.

Can kusa da gadon wata durowace cike da Qur'anai da littattafan addini.

Da sallama ta shiga tin
is_tin
is ta zauna a bakin gado, aka sake sabuwar gaisuwa suka ce amana suka kawo mata.

Tare da yi musu
an nasiha, ita dai
ultuwa bata ce komai ba bakinta a ta
e har suka gama nasihunsu.Da suka gama tace.

"Angode ku sauka ra
a" Marka dai ta ce.

"Ku tashi mu tafi to" Fita su ka yi aka nuna musu
akin matar Ustaz Yahuza ta tsakiyan.

Ba yabo ba fallasa dai ta amshesu itama, haka dai abun ba armashi suka koma
akin Tani.

Nan suka dira a wuyanta da nasiha, akan ta ri
e aurenta babu uziri in ta yi sake aurennan ya mutu.

Kuma za'a camfata a matsayin wacce ba zata iya zaman aureba.

Su kai mata fa
a sosai kafin su kai mata sallama.

Suna fita Tani ta saki kukan da take ri
ewa tare da tunanin ta ya zata iya kishi da manyan mata har biyu haka, gasu da gani_gani da nuna isa......
[20/11, 8:12 p.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
A daren farko Ustazu ya gurje Amarya Tani gurza sosai.

Sai dai sa'arta
aya Ustaz Yahuza ya tura
an aike afin biyan bukatarshi.

Itama Tani ta samu gamsuwa babu laifi.

Sai dai ta
angaren Ustazu jin Tani yayi salab tamkar kazar da aka dafa babu gishiri.

Amman bai nuna mata komai ba.

Haka su ka wayi gari.

"Tani ki tashi ki je ki yi wankan tsarki, ni zan tafi masallaci sai taran safe zan shigo.

Akwai koyarwa da na ke ma magidanta bayan asuba a masallaci" Bai jira me Tani zata ce ba yasa kai ya fice yana
an tsaki.

Tani ta mi
e zaune sai da ta wartsake kana ta fito tsakar gidan.

Ban
aki ta shiga da kwangon sosonta da katuwar buta.

Tana shiga ta iske ruwa mai zafi, nan ta sa
e jikinta da soso da sabulu ta kwakkwara ruwan a jikinta, ruwan butar data shiga dashi kuma ta
aura alwala ta fito.

A tsakar gida ta ci karo da wasu
an mata ri
a_ri
a su uku suna alwala.

Harararta biyu daga ciki su ka yi harda jan tsakinsu da kawar da kai.

Bu
ar bakin
ar babbar tace.

"Malam ya cucemu ya rasa wacce zai auro sai sa'ar su Jamila yarinya
arama.

Ni wallahi Mama nake jima kunya ita da take koyarwa, in
alibanta su ka zo ganin Amarya wa zata nuna musu?"
ayar tace.

"Hmmmm ke dai bari.

Abun da kunya, ni bansan ma ya zanyi in iya fita a gidannan ba dan kunya" Jikin Tani ya yi mugun sanyi, a sanyaye da jan
afa ta shiga
akinta.

Damuwa sosai ta shiga da jin kalaman yaran Ustaz.

A haka ta burbura sallah, ta mayar da suturar da ta saka jiya bata shafa ko mai ba balle kwalli, bare uwa uba kwalliya.

Duk da dai bata da kayan kwalliyar ne kwata_kwata shi yasa ba tai ba.

Tana zaune zafi ya isheta ba shiri ta yaye labulen
akin nata.

Nan ta soma ganin shige da ficen matan Ustazu a tsakar gida.

Ta yi jigum tana kallon sababbin fuskokin da ko sunansu bata ma sani ba tukunna.

Uwar gida ce ta nufo
akin Tani, gaban Tani ya tattake ya fa
i sosai, isowarta ke da wuya tace.

"Ya kamata ki fito ki ma yara
umame zasu tafi makaranta, muma zamu tafi koyarwa ko Amarya?" Cikin wula
anci da gadara ta yi maganar.

Babu shiri Tani ta mi
e jiki na rawa ta nufi madafi.

Itace ta ha
a aka nuna mata tuwo cikin
warya da tukunyar da zata
umama tuwon a ciki.

Nan da nan ta yayyanka tuwon ta
aura a wuta, da yayi
umi ta
umama miyar.

Abokiyar zamanta ta tsakiyan maman Jamila ita ta nunnuna mata yanda zata zuzzuba, da adadin yawan kwanukan da zata zuba abincin a ciki.

Abincine sosai dan harda matasa da suke da
akuna a zaure duk aka zuzzubama, kowa yazo ya
auki nashi, Tani kuma ta shiga share madafin, zuwa wannan lokacin ta gama gajiya dan aikin ba laifi da yawa.

Kafin takwas kowa ya watse ya barta da tulin aikin wanke_wanke, girkin rana, da gyaran gida.

Ga girkin gidan babu laifi shima da yawa.

Tana cikin yin wanke_wanke Ustazu ya shigo da sallama.

Murmushin dole Tani ta yi mishi.

"Sannu da shigowa"
"Shinfi
a mun tabarma a gindin bishiyarcan" Da sauri ta wanke hannunta ta shiga
aki ta
akko tabarma ta shinfi
a mishi ya zauna.

"Abincina fa shima sai na tambaya?" Murmushi tayi.

"A'a bari in kawo maka" Da sauri ta koma madafi ta kawo mishi abinci da ruwa, harta mike zata koma bakin aikita ya kira sunanta.

Duk maganar da yake yi fuskarshi a murtuke sosai take"
"Na ga kina shirin tafiya ba tare da kin gaisheni ba, balle ki kawo mun ruwan wanke hannu, shin dama irin tarbiyyar da akai miki kenan ko?" Jiki na rawa ta shiga bashi ha
uri shi kuma yana cin magani.

Haka rayuwar bauta taci gaba da tabbata akan Tani.

Ta
angaren mu'amalar Aure ita kam tana samun gamsuwa yanda ya kamata.

Kuma a cikin kwananta na uku a gidanne yai mata tambayoyi game da addini, babu
aya data iya amsawa daga ciki.

A hakan ya gane ko wankan janaba bata iyayi ba, alwalarta ma kwa
ace kawai.

Ranshi a
ace ya shiga koya mata abubbuwan daya dace, tare da gyara mata salla da karatun sallar.

Amman fa zaman gidan babu da
i daurewa kawai take yi dan bata son aurenta ya mutu.

Ana cikin haka wata ran katsaham sai ga Inno da Habu sun shigo, Tani tana tsakar gida tana wanke_wanke, ga wankin manyan kayan Ustaz Yahuza yana jiranta a gefe.

Gidan duk sun yashe sun tafi makaranta.

Malam kuma sun tafi Ha
ejiya yawon da'awa ranar kwanansu biyar."
"Inno Habu kune a gidan sannunku" Da sauri ta shinfi
ama su Inno tabarma suka zauna.

Ragowar dumamen tuwon safe ta kawo musu.

"Inno yaushe a garin?"
"Yau kwananmu bakwai, mun sake dawowa Kadunan kuma.

Ya naji gidan shiru Tani" Kai ta sosa.

"Basa nan sun tafi makaranta"
"Ke ba kya zuwa makarantar kenan a gida kike naki karatun?" Tani tace.

"E a gida yake yi mun.

Amman makarantar naso in shiga nima Inno, kinsan inason karatu wallahi, kuma har na bokon da zai barni dana shiga" Baki Inno ta gwa
e ma Tani tace.
ar nema me shegen
ulafaci kamar Naroro.

Kul na kuma jin maganar makarantar boko a bakinnan naki Tani.

Itama ta muhammadiyyan tunda mijinki baya so ki yi mishi biyayya, wallahi in aurennan naki ya mutu camfaki za'ayi gara ma ki kiyaye ehe.

Habu ci tuwo mu tafi bara kaji" Nan su inno suka ci tuwonsu suka tafi.

Ko ta tambayi Tani ramewar da taga tayi ko na menene.

Abun da yake gabanta bara ne kawai.

Tani tana shan gashi a hannun iyalan Ustaz Yahuza sosai, yaranshi har dukanta suke yi.

A takure take tsoron kuma kowa a gidan take yi.

Shi kuma Ustaz
abi'arshi rashin damuwa, da rashin fara'a ko ya tambayi mace meke damunta dan ya ganta a matsala.

Bai san komai game da tattalin mace ba sam.

Bayan wata hu
u, wata
akar rana da misalin sha
ayan safe bayan Tani ta gama aiyukanta na ranar tsab, sai ta zari mayafinta ta kulle gidan ta fita.

Ashe fitar kenan ta har abada.

Laulayin ciki take fama dashi sosai ta kasa cin komai a cikin gidan.

Babu wanda ya damu da halin da take ciki sam.
Chapter 26 · 0% Book details