Sashe 1
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
NA FADO DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 1
Da sunan Allah mai rahama mai jin
Allah ya nufeni na dawo.
Ina ba
aukacin masoyana ha
uri a bisa rashin samun posting akan kari.
Yanayin lafiyar idanunne sai a hankali.
Har yanzu ina kan maganine.
Ba lallai ku dinga samun post kullum ba.
an V I P ina mai baku ha
uri, tare da sanar daku sau
aya zan dinga post, shima ba kullum ba.
Amman duk wacce ta biya ku
in V I P, ta biya ku
in littafina na gaba in sha Allah.
Ku yi ha
uri dan Allah.
Na kuma gode da soyayarku.
an bati ina gaisheku, sa
onninku na iso mun.
Shanono tace kui mata uziri, bata ji da
in yanda ku ka ji haushinta akan lamarin JEGA ba.
Masoyi ba ma
iyi bane.
Iyayenmu Fulanine gabansu da bayansu.
Suna da tarin shanu da gonakai.
Da rani sukan fita kiwo, da damina suyi noma.
Mahaifina makawone, da makanta aka haifeshi, ya kasance shine Babba a cikin gidansu.
Yana da
anne maza masu yawa, sai
aramar
anwarsu Ige, itace ka
ai mace a cikinsu shi yasa taci sunan Ige.
Mahaifiyata gurguwace ita kuma.
Amman ita ba'a haifeta da gurguntaka ba.
Sakamakon allurar da akai mata a
afa a lokacin tana yarinya
ar kimanin wata takwas.
Wa
anda su kai mata allurar basu
ware ba, domin a lokacin muna da
arancin likitoci, kuma a lokacin bamu da Asibiti a
auyen shanono, har sai mun dangana zuwa birni.
Da haka
afar Inno ta zu
e ta koma
arama.
Wannan dalilin ne yasa ta zama gurguwar dole.
Ta taso a cikin dangi,
ar dangice sosai, gata Allah yayi mata baiwar kyau.
Sai dai kash nakasarta yasa ta kasa samun mashinshini a cikin
aiyan Shanono.
Kwatsam ranar Inno ta tafi dandali dan ta kalli raye_rayen
an mata masu
afafu.
Sai Allah cikin ikonshi ya ha
ata da Baffanmu.
Ba tare da
ata lokaci ba su kai na'am da junansu.
Iyayensu suka amshi abun hannu bibbiyu, tare da sanya Albarka.
Aka
aura musu Aure, irin Auren da ake yi ma yara masu gata.
Amman tarewarsu ke da wuya wani abokin Baffa mai suna Nalado ya dawo daga birni, shine ya zame ma su Baffa matattakalar da suka taka suka fa
a rayuwar barace_barace?"
Kukane ya tunku
o kanshi da kanshi waje, sai hawaye na ji suna bin kumatukana.
ur Jega yayi mun da idanu, idanunshi sun ka
a sun yi jawur.
"Ki yi haquri dan Allah.
Kici gaba da bani labarinki.
Ha
a akwai
ubbin darasin da zan
auka, bama ni ka
ai ba harda su ( ummu naheeba, M Farida, Khadija mai doki, Anty Yabi ) Da sauransu da basa son tarayyata dake, ina da magauta sosai" Farin hankaci ya zaro daga aljihunshi ya mi
o mun.
Hannunshi ya gogi nawa, bance mishi komai ba dan a lokacin duk wani maruru dake zuchiyata ruwa yake fitarwa dan an famo shi.
Numfashi na sauke naci gaba da ba Jega labarina.
Baba Nalado shi ya kama hannun Baffa da Inno ya tafi dasu birni.
Suka yada zango a garin Taraba, a lokacin Inno tana da
aramin cikin Yaya Use.
Duk da laulayin dake damunta bai sa Baffa ya barta a gida ba.
Tare suke sammakon fita zuwa bakin kasuwar suna zama akan buhu, tare da mata da maza, musakai da masu lafiya, a rumfar kasuwa suke kwana, da ban
akin kasuwa suke amfaninsu, ba dan basu da ku
in kama haya ba, sabida tsabar jama'a su tausaya musu ne kawai.
Haka su kaita wannan rayuwa marar fa'ida, a bakin kasuwa Inno ta haifi Yaya Use, abokan bararsu ne suka taimaketa su kai mata abinda duk ya dace.
Dan ita bata san komai ba, tana da
arancin shekaru sosai.
Ga jego ga bara babu abinda suka fasa.
Zuwa wannan lokacin Inno ta saba da yawon bara, dan ita bata zama waje
aya, takanbi, kutare, da guragu suna tafe a jejjere wannan ya ri
e kafa
ar wannan, suna rera wa
ar maula ta sidi maula ta balarabe.
Inno ita ta kasance zabiya a wannan fannin, kasancewar tana da za
in murya kamar ana busa sarewa." Murmushi JeGa yayi yace dani.
"Ita ki kai gado kenan wajen za
in murya.
Dan in kina magana wani magana
isu ke
ebita.
Har banaso in ji kinyi shiru" ( ummu naheeba Jega na magana)
Hmmm" Shine amsar dana bashi, naci gaba da bashi labarin rayuwata.
Gaga_gaga sautin garawar rayuwa.
Haka su Inno suka ci gaba da irin wannan rayuwa.
Kwatsam Nalado ya kuma kwashesu suka tsallaka kwatano.
Anan Allah yai ma Nalado rasuwa, ko sallah ba'ayi mishi ba.
A tanda aka jefar da hawarshi, a wula
ance.
Su kuma suka ci gaba da tun
elen bara, ruwa da iska, zafin rana, da sanyi baya hana almajirai fitowa bara, haka zalika ciwo har na mutuwa baya hanasu fitowa, sai dai su mace a wajen bara.
A kwatano aka haifi Yaya Karime, a lokacin Yaya Use ta tasa, itama tana yawon bin rigunan masu wucewa tana maula.
Baffa kuma shi ya zama shugaban tawagar almajirai na kwatano a wannan lokacin yana da
arfin mulkin fa
e aji dole.
Rayuwa a haka tai ta garawa dasu, basu ko waiwayi gida ba, babu ma wanda yasan inda suke.
Zaman kwatano ya soma gagarar su Baffa ne a sakamakon kame mabarata da akeyi a cikosu mota guda a dawo dasu Arewa.
Suma su Baffan hakanne ya faru dasu, aka kamesu aka kaisu gidan killace almajirai.
Sai da aka tarasu jingim aka watso su legas ikko, cunkus
akin tsumma.
Anan suka mi
afarsu a gadar CMS kasuwar atampa dake legas.
Haka duk ruwa suke kwana a
asan gada, da daddare
an cirani da suka fito daga Arewa neman ku
i, su suke lalla
owa suke kwanciya da
an jagora, da ma almajiran marasa aure, da wa
anda suka fito yawon bara ba tare da mazajensu ba.
Ku
alilin suke biya su biya bu
atarsu, manyan tajirai suma cikin dare suna sulalowa su nemi almajirai su yi mu'amula dasu, amman nasu na neman duniya ne, da yawan matan da suke mi
a wuya ga tajiran basa yin rai, wasu su mutu mutuwar fara
aya, wasu kuma su mutu bayan sun sha
an karen jinya.
Wasu suyi ciki, wasu garin haihuwa su mutu, rayuwa dai ta tur da gani.
Bana fatan ma
iyina ma ya tsinci kanshi a irin halin da muka tsinci kanmu a baya." A bayan gidan cikin kasuwa suke wanka, duk da wankan ma sai afi kwana goma ba'ayi ba, abinci in suka ci, sai su shafe miya ko mai
on a kansu da jikinsu, basu san wanke baki ba, salla wannan basu iyaba, babu tsabta ko na mis
ala zarratin.
A wannan
asan gada Inno tayi na
udar haihuwata, kutare da makafi su suka kar
i haihuwata, ana zuga wani irin ruwa mai iska, Inno tace feshin ruwannan a fuskata yaita sauka ni kuma ina canyara kuka"
Kukane yaci
arfina sosai.
Tafukan hannuna na
aura a saman fuskata, na shiga rera kukan fitar hayyaci.
"Kiyi ha
uri ko wanne bawa da yanda Allah yaso tsara mishi rayuwarshi.
Ke jarumace jajirtacciya, ki daure, kukan ki na gasa mun ruhina.
In dai labarinki da zaki bani zai ci gaba da saki a cikin irin wannan yanayin.
To ni dai na yafe, ki taso mu tafi, ki koma gida dan Allah." Bance dashi komai ba, sai da na saisaita kaina kana na
aura daga inda na tsaya.
A wajen akai mun wanka, kutare da makafi suka na
eni a tsumma.
"Inno wannan yarinya lyakkyawace sosai tafi su Use kyau.
Gata da haske" Inno da yi ma Delu murmushi tace.
"Gaskiya ta fito da kyau.
Wannan in sha Allah jari zata zame mun, da gani zata yi farin jini.
Baffa gata ka ganta" Inno ta mi
a ma Naroro jaririyar yasa hannu ya amsheta ya
aurata akan cinyarshi, yana shafa fuskarta a hankali.
"Kai Inno wannan yarinya ba dai hanci da idanu ba.
Na saka mata sunan Uwata Aisha, A dinga kiranta Tani kamar dai yadda akema Umma alkunya." Shikenan yarinya taci suna Aisha, ana kiranta da Tani.
Renon Tani ba raino bane mai sau
i, dan yarinyace mai shegen laulayin tsiya daga wannan ciwon sai ta shiga wannan ciwon.
Babu zuwa asibiti sai dai a ji
a sa
e_sa
i a
ura mata, kullum aikin kenan kuma fa babu wani sauyi sam.
A cikin wannan laulayi aka yaye Tani.
Amman in ka ganta baka ce ta kai shekarun yaye ba, bata da kumari, da kazar_kazar irin na sauran yaran.
Har Tani ta shekara biyar bata da wani
iba,
afafuwanta sirara, sai uban ciki him.
A cikin wannan yanayin ne Naroro ya gano wani ma
ocinsu na shanono a cikin kasuwa.
Nan kuwa yake shaida mishi rasuwar iyayensu, a lokacin shekararsu goma cib da baro gida.
Babu shiri suka ha
e komatsensu suka nufi gida Shanono da yara mata uku.
Sun samu tarba mai kyau a wajen
an uwa da abokan arziki.
Ganin su Naroro ya fama ma su Yusuf mikin mutuwar iyayensu.
Amman sun yi farin cikin yanda wan nasu ya samu albarkar aure, har yayi ma gyatumarsu takwara.
Bayan an gama jajen mutuwa, sai aka shiga hidimar rabon gado kuma, tunda dama rashin dawowar Naroro ne ya dakatar da rabon gadon.
Sun samu gonakai da shanu babu laifi.
an uwan Naroro suka je masaukinsu Naroro da safe domin su gana da wan nasu.
"Naroro amman dai yanzu kun dawo gida kenan ko babu komawa birni bara ko?
Ga Tani munga bata da cikakken lafiya, gata can ma Ige ta goyata zasu je gidan me magani." Cewar Balarabe me bin Naroro kenan.
Naroro yayi carab yace.
"A'a zamu koma, tunda iyayen namu basu
areba akwai Baba Safiya a cikin gidan.
Yanda na saba da jar miya a birni banjin zan iya ci gaba da zama a Shanono ba Balarabe.
Batun Tani da kake yi, zan barta a hannun Ige taci gaba da kulawa da'ita.
In ta tasa zan zo da kaina in
auke ta.