Sashe 29
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bacci ya
auracema idanunta, tunda take a rayuwa bata ta
a jin soyayyar wani namiji a zuchiyarta ba sai Kaila.
Dada
an kalamanshi su suka rakata har akai kiran assalatu.
Sai ta ji ta tsinci kanta a cikin farin ciki marar musaltuwa, da wuri ta shirya tayi kwalliya mai kyau ta ja gira ta sa jan baki duk sabida kaila.
Suna isa wajen bara ta hango Isa ne kawai yazo kaila baya wajen.
Yau zai zo gobe ne shiru har azahar.
Dole Tani ta tsallaka jiki a mace suka ke
e da Isa a gefe guda
"Yana kwance bai da lafiya sosai Shanono.
Jiya ko bacci ba mui ba"
"Isa me ke damunshi haka, ban ta
a ganin yayi fashi ba?" Isa ya jinjina kai yace.
"Ciwon nashi naki ne gaskiya bazan
oye miki ba.
Kaila fa yana sonki.
Maganar da kika mai jiya ne yasa shi shiga wani hali marar da
i.
Ruwa ake
ara mishi sanda na fito.
Kin ganni yanzu haka wajenshi zanje na gama aikin nawa na yau.
Ga ba abinci a gidanma sam" A ru
e Tani tace.
"Mu je ka kaini inda yake mana.
Sai mu sai abinci a hanya Isa " Haka Isa da Tani suka kama hanyar kwararrafa inda
akin su Kaila yake a bakin titi.
A hanya ta siya ma kaila lemo, ayaba, gwanda, kankana, nono, da abinci take away har uku, harda soyayyar doya da
wai.
Isa ne ya soma shiga sai ita ma tabi bayansu.
Ha
a Kaila ya bata tausayi yana kwance ana mai
arin ruwa, babu kowa a
akin, babu ko katifa sai tabarma babba shinfi
e a
akin.
Kayayyakinsu kuwa suna nan baja_baja a tsakar
akin, wasu kuma suna jikin katakon rataye kaya irin na jikin bango wanda samari ke amfani dashi.
Takalmansu kuwa kaca_kaca takota ina,
akin sai warin
a kawai yake yi.
"Zauna Shanono.
akin namu sai ha
uri fa" Kaila na jin an ambaci Shanono yayi wuf ya mi
e zaune ya zuba ma shanono narkakkun idanunshi.
Take zuchiyar Shanono ta tsinke ta soma zubar hawaye.
"Kayi ha
uri Kaila dan Allah.
Bansan son da kake yi mini ya kai wannan ba.
Kuma ba cewa nayi bana sonka ba.
Wallahi jiya ko bacci ban ba"
"Shanono wallahi ina sonki so na gaskiya.
Kuma zaki ji da
i sosai a hannuna.
Ban ta
a son wata
iya mace kamar ki ba.
Ko Maryam da zuchiyata ta taso da sonta, banyi mata kwatan son da nake yi miki ba.
Ta
a zuchiyata kiji yadda take tsalle" Ya wawuri hannunta ya manna a saitin zuchiyarshi.
Gib_gib_gib taji zuchiyar na bugawa da sauti mai
arfi.
Isa ne ya katse wannan soyayyar da cewa.
"Shanono ki bashi abinci.
Ni zan shiga
an tifa akwai shagon da nake aiki acan ma.
Kaila Allah ya
ara sau
i" Isa ya fita ya bar Tani da Kaila.
Da shagwa
a da iya soyayya na kaila.
Narkewa yayi a jikin Shanono yana shashshafa mamanta yana cusa kanshi a
irjinta yana cewa ta bashi abincin a baki.
Shinkafa da wake da miya da kaza ta bu
e ta dinga bashi a baki tana kora mai da zo
o sassanya har sai da ya
oshi tasa ya kwanta da
yar.
"Kaila ni bazawarace ba aure
aya na yi ba biyu ba.
Aure hu
u nayi, yarona
aya shi kuma yana hannun mahaifinshi a Shanono.
Iyayena dai kaga miskinaine bara muke yi.
Bani da wani gata, mijin da zai ri
e ni da mutumci nake nema Kaila.
Kaga kai saurayine iyayenka ba zasu bari ka aureni ba."
"A'a Shanono ni kuma ko aure
ari kika yi zan aureki.
Na sani labarinki bazai zo ma Rammai da sau
i ba, dan ta gama cin buri akan macen da zan aura.
Amman tunda ni ina sonki ai shikenan, zan tunkareta da batun aurenki muji." Nan Tani ta wuni cur tana jinya ruwan da ake
arama Kaila har ya
are nurse
in daya sa mishi yazo ya cire mishi.
inka nera dubu uku malam kaila " Cewar wannan Nurse
"Dubu uku fa kace Rabe?
Tabb ni da dubu uku bansan wanda ya ajjiye wani ba.
Abinci wannan sai da Shanono tazo na ci ka gansu.
Ka dai mun ragi in na warware na soma fita zan biya"
"A'a ba za'ayi haka ba Kaila.
Bari in biya shi ku
inshi." Cewar Shanono kenan.
Lalita ta lalube ta ciro dubu uku ta ba Rabe.
Yayi godiya ya kar
a.
Tani ta sake
irgo wata dubu ukun tace.
"Ga wannan ka ri
e a hannunka dubu uku ne.
Zan dinga kawo maka abinci safe_rana _dare har sai ka warware.
Duk abinda kike bu
ata ka sanar mun dan Allah " Rungumeta yayi tsam a jikinshi ya shiga shafata da
yar Tani ta kwace, tare da yima Kaila sallama.
Washe gari Tani batai kasa a guiwa ba wajen siya ma kaila masa da miya, harda
ashi zu
u_zu
u da ruwan shayi a leda fara ta kai musu.
Suka ta
a hirar soyayya ta kama hanya ta dawo wajen bararta, da rana ta sai mishi awara da zo
o ta kai mishi, da daddare taliya da wake da miya da nama zu
u_zu
u ta kai musu.
Wasa gaske soyayya ta mi
e sosai, Tani tana yawan kaima kaila ziyara, babu inda baya sa hannu a jikin Tani kwanciya da'ita ne bai ta
a yi ba.
arfin son da take yi mishi ne yasa bata iya hanashi kanta.
Tani in takalmi ta gani ta siya ma kaila ta san
an gayu ne, har agogo ita ta soma siya mishi da tabarau.
In kaila yaga kayan gwanjo zai tambayi Tani ku
i ko nawa ya tambayeta zata ha
o mai a yawon bara ta kawo mishi.
Soyayya suke gurza sosai, kaila ya iya tsara mace ya sukurkuta tunaninta da lissafinta.
Gashi ya iya tsara wanka sosai, in zai zo wajen Tani ta
i da daddare wanka yake yi musamman dominta, tai ta kallonshi tana jin da
i.
Sabida Kaila Tani ta sai wayar hannu, shima ta sai mishi.
Iyakarta da kaila flashing, itace zata kira dake lokacin ana yayin free call wanda akeyi da daddare MTN TO MTN wannan free call ya
ara sawa Kaila ya kula da Tani ainun.
Kamar bashi da wani aiki sai son faranta mata rai.
Ana cikin wannan soyayyar su Inno suka tsayar da ranar tafiya Shanono, Tani taji takaicin wannan tafiya bata
aunar abinda zai nesantata da masoyinta.
"Kaila ka ri
e mun amana kuma ka kula da kanka dan Allah.
Isa ka taya ni kula da Kaila dan Allah kar ya kula wata dan bana nan" Isa yace.
"Bazai iyaba.
Kinsan Allah har a mafarki kaila sunanki yake ambata.
Zaki tafi ki barmu da kewa gashi kin shagwa
amu da bamu abinci zamu yi kewa" Dariya Tani tayi ta ciro dubu biyar ta ba Kaila.
"Wannan ku
in abincinku ne Kaila.
Dana dawo na
an yi bara na kuma tara wasu ku
en sai in baka ka je lafiya ku yi magana da Baba Rammai a gida an matsa mun Kaila"
"Shikenan Gimbiya Allah ya tsare mun ke, ya dawo mun dake lafiya.
Allah ya makantar da samarin Shanono kar sui mun
wace." Da
yar suka dai rabu Tani ta koma gida daga gida sai Shanono.
Kwanansu
aya a shanono Goggo marka ta zo da batun Katagi ya ga Tani yace tayi mishi yana son ai musu ha
in gida.
Inno da murna ta samu Tani tana fa
a mata abun arzikin daya ke shirin faruwa.
"Inno ni fa ina da wanda nake so.
Maganarmu tayi
arfi Allah yana gani ko ba kaila bazan auri Katagi in dawo zama shanono ba, a bashi ha
uri kawai" Inno ta dira a wuyan Tani da zagi har sai da mutanen gidan suka jiyo.
Akayi ca akan tani.
"Aikin
ur in ji tusa.
Banda ma dai Katagi lusarine ina shi ina auren mai farar
afa bayan kowa ya shaida kina da farar
afa.
Har kike fiffi
ar ke kina da wanda kike so.
Kwana nawa ne kin fito?
Ai bazai wuce shekara
aya ba zai sakoki shima da zaran yaga tattalin arzikinshi ya soma raguwa.
Inno Naroro mun janye can da su gada wai zomo ya ji ki
an farauta" Ige ce tayi uwa ta yi makar
iya akan Tani tunda dai tana da masoyi a barta kawai.
Shine dai magana ta mutu, sai habaice_habaice da akaita ya
a ma su Inno.
Inno kuma sai ta shiga zagin Tani.
Tani dai sai fargaba take yi kar a rabata da kaila.
A
arare take har suka gama kwanakin da zasu yi suka koma.
Ai fa suna komawa inno ta matsa ma Tani lamba akan in dai da gaske kaila yake yi to ya fito.
Tani ta je ta sameshi suka tattauna.
Ta ha
o dubu biyar ta bashi ku
in mota.
"To sai na dawo Gimbiya, zan tarkata
an kajina in siyar sai in ha
o na sadakin.
Batun kama haya ma bansan yaya za'ayi ba, bari dai in gama da Rammai tukunna." Tani har tasha ta raka Kaila sai da motarsu ta bar tashar ta fita.
Tana tafe tana bara ana bata ku
i....
NASSARAWA STATE
KAILA:.
Bayan isar Kaila gida da daddare suna tsakar gida shi da Rammai da Barira yarshi, suna cin madidi da miyar jajjage yace.
"Rammai kinsan muna magana a waya bamu
arashe ba nace ki bari in zo tukunna.
Zancanne ya kawoni garinnan kinga wannan miji naki Baban su Mara
isiyya ba
aunar ganinmu yake yi mun ra
o ki ba, ko ba gaskiya ba Barira?" Barira tace.
"Ni fa jiya da nazo kar kaso kaga yanda daya shigo ya ganni ya taurara ranshi.
Kaima hakan zaiyi maka in yazo ya ganka.
Ni kuma sabida batun da kace zamu tattaunane yasa na amince ma nazo.
To muna da nisa zan xo ne in koma a ranar sabida Allah fa" Rammai tace.
"Ya'isheku sarakan
orafi ni dai ina jinka Kaila meke tafe da kai to?"
"Abinda ke tafe dani shine, akwai wata yarinyar arziki da nake so take sona ni kinji abinda ke tafe dani.
Mun
an jima muna soyayyar, iyayenta ne suka matsa lamba akan in fito.