Sashe 33
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni aurennan ne baya gabana, duk kafatanin maza tsoro suke bani sosai wallahi, abunda ya gasu shi ya ji wuta.
Ina shiga hotel ban yi wata_wata ba sallah na soma yi tukunna.
Kafin nayi odar abinci.
Oga Rashid ne ya kira ni muka
an ta
a hira ba mai yawa ba kafin daga bisani mu kai sallama.
JEGA:.
Tafe yake ya nufi hanyar jega.
Amman zuchiyarshi zafi kawai take yi mishi ainun.
Yana mamakin yanda mazan
abilar Hausawa suka lalace da zaluntar matayensu.
Sun mance aure ibadane kuma sunnar ma'aiki Arrasul Sallallahu alaihi Wasallama, shin ina imanin maza, da tunaninsu ya tafi a wannan zamanin, me yasa suka mayar da mata wasu bayi marasa
anci haka?
Gaskiya lallai dole Barista ta tsoraci maza, kuma bata da laifi dan ta
i yin aure.
Amman Auren shine zai fi mata alkhairi fiye da zama babu auren.
Ko ba komai zata yarda ba duka maza bane suka taru suka zama
aya ba.
Har yanzu akwai masu tsoron Allah, da masu kiyaye, ko kare hakkokin aure.
Barista gani take Jega yayi mata yarinta, ba dan zuchiyarta bata amince dashi ba.
Shi kuma yaro ya
auki
amarar sauya rayuwa, da tunanin Barista akan mazan
abilar Hausawa
arfi da yaji.
Ya
aura
amarar sanyaya ruhinta, ta hanyar bata kyautar lokacinshi kacokam.
Ya bata farin ciki mai
orewa ba irin
ani haukacin da kaila yayi ma zuchiyarta ba.
Shanono:
Habiba Bala ta iso kamar da awa guda sai ga Sabira itama mijinta ya sauketa a cikin harabar hotel
in.
Ni da Habiba Bala ne muka fita muka shigo da Sabira bayan mun gaisa da Baban Mustapha gaisuwar girma da karamci.
A daren sai da Sabira da Habiba Bala sukai ta bani baki akan amincewa da auren Jega tare da yi mun adda'ar samun nasara a aure na shida.
Duk da zuchiyata a cike take tab da taraddadin abinda kaje kazo na dangane da
alubalen da zan fuskanta ta
angaren dangin Jega da dangin matarshi Khadija.
Amman sai Sabira ta tunku
e mun wannan tunanin ta hanyar cewa.
"Ko wacce rayuwa ba'a iya rabata da
alubale.
Auren yaro baya nufin kunyata a idanun duniya, ko ci baya kamar yanda wasu suke gani.
Kwanciyar hankali da fahimtar juna shine komai.
Sannan ko Oga Rashid kika aura dole ki fuskanci
alubale karma kiyi tunanin salin alin zaki rayu.
Wallahi ko
in yin auren kika yi kika za
i zaman ki rayu ke ka
ai in dai al'ummarmu ce babu ta yanda zaki tsira.
A tsakanin Oga Rashid da JEGA babu wanda yasan wanda yafi sonki, babu wanda yasan wanda zaifi ri
e ki tsakani da Allah.
Tani mune
an uwanki baki da kamar mu, ki amince da za
inmu ki yarda da shawarwarinmu.
In sha Allah zaki yi rayuwar farin ciki.
Ke ba yarinya bace abinda za ayi ayi kawai.
Yaran ni da Habiba Bala zamu zaunar dasu nayi imani zasu fahimcemu" Haka su kaita bani baki.
Suna da girman darajar da bai dace in ta yin musu dasu ba.
Ya kamata duk abinda suka bani na shawara in
auka, nayi imanin ba zasu cutar dani ba.
Sune a tare dani a lokacin da nake a matsayin jagwal.
A daren na yi sallah har
afafuna sai da suka kumbura, na
aga hannu sama na ro
i Allah za
inshi har sai da hannuna ya sage.
Wallahi na yi kuka da hawaye, na yi kuka mara hawaye agaji nake nema daga wajen Allah buwayi gagara misalin masu misalin duk abun misalin da suke ganin abun musaltuwane.
A wajen nayi bacci, kawayena sahibaina suma su ka yi sallar dare domin taya ni ri
on Allah akan in alkhairi ne aurena da Jega Allah ya ka
e fitintinun da suke ciki.
Washe gari bayan mun karya, mun yi wanka kai tsaye kotu muka wuce sha
aya dot a cikin kotun ta yi mana.
Kotu ta cika ta batse sosai.
Sani da Mustapha ma na ga sun halarci wannan zaman, haka Salima Amaryar Kaila, da dangin Shamwila duk sun hallara.
Ma'aikatan gidan yari ne suka shigo da kaila, tare da yi mishi jagora har cikin
an akwaku.
Idanu muka ha
a dashi, ya fa
a sosai idanunshi sun yi ja sosai.
Murmushi na sakar mishi tare da girgiza kaina, ina mishi kallon tuhuma....24
Ayau ashirin da biyu ga watan Afiru wannan kotu mai alfarma zata ci gaba da sauraren
arar Malam Kaila, wanda Shamwila ta kawo
ararshi a bisa dukan shan gishiri da yai mata" Alkairi yayi
an rubutu kafin ya
ago ya dubi
angaren lauyoyi yace.
"Lauyoyin da suke da ruwa da tsaki da wannan Shari'ar su soma gabatar da hujjojinsu kotu ta basu dama." Ai zuruf Barista Jamilu Jamil ya mi
e tsaye.
"Sunana Barista jamilu Jamil nine lauya mai rajin kare wanda ake tuhuma.
Ya mai girma mai shari'a inaso wannan kotu mai alfarma data bani damar gabatar da iyalan Kaila
aya bayan
aya a matsayin shaidata ta farko, nagode my lord " Kai na girgiza na lura Barista Jamilu Jamil so yake aita tura shari'arnan har iyayen Shamwila su janye da kansu.
"Kotu ta baka dama, in iyalan kaila suna kusa kotu na son ganinsu dukka" A jere suka tawo su uku reras suka tsaya a cikin
an akwakun da ke kusa dana Kaila.
Ya kare musu kallo tare da girgiza kai
"Munaso ku gabatar da kan ku a gaban kotu, da hala
arku da wanda ake tuhuma" Cewar Barista Jamilu Jamil.
Hajiyayye manyan
asa ita ta soma magana.
"Ni sunana Binta wacce akafi sani da Hajiyayye, ni matar wanda ake tuhumane" Sai Bilkisa ma ta gabatar da kanta, kafin Salima.
Barista jamilu Jamil ya soma da cewa.
"A cikin ku akwai wacce malam Kaila ya ta
a sa hannu ya doketa?" Duk suka amsa da A'a.
Sai ya sauya tambayar da cewa.
"Kenan ko dukan Shamwila da yayi ya fusatane ko?
Tunda ba madoki bane?
Ina da ja ya mai Shari'a.
Lauyan wanda yake kare wanda ake
ara
ari yake ya
aura ma matan Malam Kaila magana a bakinsu nagode my lord " Al
ali yace.
"Barista Jamilu Jamil ka kiyaye" Barista yayi murmushi yace.
"Nagode my lord " Kana ya
aura da cewa.
"A cikin ku wacece wanda abun ya faru a kan idanunta, sannan menene sababin yin dukan?" Hajiyayye tace.
"Ihu da dambe tutur_tutur na jiyo ina kwance a
aki.
Domin ni bansan ma Shamwila sun zo
ibar kaya ba.
Shi kanshi Kaila baya garin.
Rabon ayi ne yasa ya dawo ya riski su Shamwila.
A lokacin da ta yi furucin bana wajen, amman ina wajen sanda yake dukan nata, harda sanda ya bugata da
asa.
Kuma dama shi mutum ne mai zuchiya sosai.
Da ni da Salima iyakacin abinda muka sani kenan.
Bilkisa kuma bayan abun ya faru ne tazo daga Zaria " Barista Jamilu Jamil ya tako zuwa gaban kotu yace.
"Mai girma mai shari'a wannan itace shaidata ta farko.
Iyalan malam Kaila sun ba da shaidar bai ta
a dukansu ba.
Ita kanta Shamwila kureshi tayi da furucin data furta akan
an malam kaila cewar abinda yake yi in Allah ya yarda sai an yi ma yaranshi, ta ambaci su Amina da Balaraba yaran tsohuwar matarshi Tani.
Wannan furuci shi ya tunzura malam Kaila izuwa ga dukan Shamwila.
Amman bai doketa da niyyar yai mata illaba, tsoratarwane kawai.
Muna ro
on wannan kotu mai alfarma da ta sassautama malam Kaila.
Nagode my lord "
"Lauyar wacce take kare masu
ara tana da abinda zata tambayi iyalan malam Kaila?"
Akwai my lord" Na mi
e cikin girmamawa.
Na isa garesu nace.
Malama Hajiyayye kin ce malam Kaila bai ta
a sa hannu ya doke ku ba ko?
Amman kin mance da ranar da ya doki uwar manyan yaranshi yai mata duka da
anye jego?
Ko kin manta lokacin da malam Kaila ya biki da gudu waje yana son ya dokeki har wannan wahalar tai sanadiyyar mutuwar
a a cikin ki, kin manta ne, ko kina son
oye ma kotu gaskiya?"
"Ina da ja my lord.
Lauyar wanda su kai kara tana amfanin da yanayi mai tsoratarwa ga iyalan Kaila.
Hakan ka iya jefa zukatansu a tsoro su furta kalma ba tare da sun shirya ba"
an dariya nayi, al
ali yace.
"Barista Tani ki kiyaye" Raina take ya
aci, cikin
aga murya nace.
"My lord iyalan malam Kaila sun san madokine shi, ma
otansu na garin jos unguwar
an maraya da suka zauna duk sun san madokine.
Tsohuwar matarshi, duka da azabane yasa ta tsallake kan yaranta.
Ya ta
a yin
urin dukan malama Hajiyayye da tsohon ciki.
Sai gidan ma
ota ta shiga ta
uya, dattawan unguwane su kai ta ro
onshi.
Uwar gidanshi da
anyan jego a jikinta
ya farfasa mata baki, kuma dama ya saba dukanta, Hakanne yasa ya doki Shamwila.
Ina ro
on wannan kotu da ta duba halin da malam kaila ya saka malama Shamwila a ciki.
Yanzu haka jiya akai mata tiyata aka cire yaron daya mutu mata a bayan mahaifa.
Har zuwa yanzu Malama shamwila bata san inda kanta yake ba.
Ina ro
on wannan kotu data dubi halin da take ciki a
wato mata hakkinta.
Domin ya zame ma masu hali irin na malam Kaila izna, kuma su kiyayi gaba.
Sannan inaso wannan kotu ta bani damar yi ma malam Kaila
an tambayoyi, tare da kiran iyayen Shamwila gaban wannan shari'a." Sai da na dire na ha
iyi yawu.
Idanu muka ha
a da Baba Rammai da Barira yarshi.
Al
ali yace.
"Kotu ta baki dama" Bayan na kira Mahaifiyar Shamwila, da
anwarta Hafa, da ma
otansu sun fito sun zayyana ma kotu halin da Shamwila take ciki, da yanda abun ya faru.
Sai na Isa gaban kaila wanda ya sauke kanshi yana kuka.
Ko gezau banji ba a raina, yayi kalar tausayi sosai da bansan shi bane.
Malam Kaila ko zaka iya fa
a ma kotu gaskiya?" Murya na rawa yace.
"Zan fa
a ma kotu gaskiya.
A halin yanzu na fi son a hukuntani wala Allah in rabauta" Ruwan hawaye ya taru a idanuna na kaico.